Sashe 9
Zaman Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Areefa kuwa tun da ta kwanta bata farka ba sai wajen 11 na dare har lokacin Hafeez be dawo ba tashi tayi tayi wanka ta saka kayan bacci wayar ta ta dauka tashiga neman layin sa tana ta ringing be daga ba ajiye wayar tayi ranta a mutukar bace yau ta kudiri niyar yin rigima da Hafeez.
*NASEEBA GAWO*
✍🏻
[3/19, 10:29] +234 814 620 5819: [6:20Am, 2017]
*®💦💦NASEEBA GAWO*💦💦💦
*💦N I G*💦
*ZAMAN AURE*
💦🤦🏻♀🤦🏻♂💦
*NA*
NASEEBA I UBA 💐
*Allahumma salli ala sayyadina muhammad wassalim*📿
*JUMAATU BABBAR RANA kar mu manta da yiwa annabi salati*👏🏻
*Wannan shafin nakune ango da amarya wato Rukayya B uba da Anas B uba GAWO naseeba na tayaku murnar auranku ina rokon Allah yasa ayi lpy agama lpy Allah yasa kushiga a saa AMEEN dole yau GAWO family su kwaso shooki*💃🏻💃🏻
*14*
~~~inbanda aikin kuka ba abinda sakna keyi kamal kuwa cikin masifar fada yake magana Shiru tayi tana sauraran kalaman sa masu mutukar daci da zafi
"Kinki yarda azubar da cikin nan ko, to bari kiji bani ba cikin jikin ki ba ruwana da shi duk wani abu da zai taso miki game da shi to kisan yadda zaki yi, kinaji na ku, shasha sha kawai wacece bata san ciwon kanta ba "
Cikin tsananin tashin hankali ta dago ta dube shi can taja doguwar ajiyar zuciya tace
" Nagode kamal hakika yau nadada sanin waye mijina, amma badamuwa inshaallah ni sakeena naji nagani na kuma karbi cikin jikina a matsayin kyautar ubangiji, kuma ina mai tabbatar maka bani ba kai kanka sai kayi alfahari da abinda zan haifa, kuma ina dada jaddada maka cewar kaji tsoran sarki Allah, kasani zaka mutu......
Kan ta karasa ya katseta ta hanyar daka mata tsawa
"Ya isa haka malama, ni kike kalla kice inji tsoron Allah zan wani mutu, oh mutuwar a hannun ki take ko, yayi kyau dan Allah yau base gobe ba ki kashe kamal, stupid, oya tashi ki fitar min a daki, kuma wlh zan baki mamaki "
Tashi tayi ta gyara daurin towel din ta, ta fita kai tsaye dakin ta, tanufa lubna nata bacci toilet tashiga ta dauro alwala tazo ta tayar da salla tare da rokon Allah samin sauki cikin rayuwar *zaman aurenta* ta dade a zaune kafin ta koma ta kwanta bacci mai dadi ya dubeta
Washegari da wuri lubna ta farka ta hada musu break fast lokacin sakna ta koma bacci bayan tayi sallar asuba, kamal ne ya murda kofar dakin sa ya fito ransa a mutukar bace tozali yayi da lubna duban ta yayi.
*Jameel*
Cikin mamaki Hajiya ta dubi labiba tace
"subahanallah haba, labiba, ya da irin wannan ashar haka, ke da waye,?
Jameel ne yai caraf ya karbi zancan, "Hajiya waya takeyi ne, ita da kawar ta ne"
"Allah ya kyauta amma de kidena be kamata ace kina matsayin uwa kina irin wannan ba "
" kiyi hakuri Hajiya inshaallah bazaa kuma ba "
" yauwa ai gwanda, kuna lpy de ko "?
" lpy kalau Hajiyata, me makon ki zaman ki inzo kika fito a yamman nan "
" Hmmm, Dan marayan zaki, kenan hankali na yana gunku ai shiyasa nakasa hakuri kazo"
Wani banzan kallo Labiba take watsawa jameel be ma san tana yi ba, miiewa Hajiyar tayi dan tafiya, suka tashi dan mata rakiya dubanta jameel yayi yace
"Hajiya bari inzo inkaiki "
" Aa Dan marayan zaki yi zaman ka tare nake da yusif "
Fita yayi suka gaisa da yusif din, suka ja motar suka tafi ciki ya koma kafin ya karaso labiba ta mai da kofar dakin ta, ta rufe guri yasamu ya zauna ya dafe kansa jin ta murda kofar dakin ne yasa shi saurin dago da kansa.
*Abdulmalik*
Daki ya shigo yasami Ruhaima a Kan gado da sauri ya karasa gurin ta jikin sa yajata yashiga rararashinta tare da kwantar mata da hankali cikin daga murya inna ta kira shi da sauri suka fito agabanta Ruhaima ta tsuguna dubanta tayi tace
"sannu hakima kinajina kikai kana naye shi a daki ko, to ai sai kitashi kije ki gyara min daki gani nadawo gidan da zama "
" to, inna kiyi hakuri dan Allah "
Haka rayuwa ta dinga tafiya a gidan Abdulmalik da Ruhaima inna kullum cikin fada da korafi yanzu haka zaune take a parlorn su tadora kafa daya Kan daya tana kallo kwadawa Ruhaima kira tayi ta fito da sauri ta zo duban ta tayi
*Hafeez*
Duban fauza yake da shaawa saboda yadda ita dinmma take kallon sa a hankali ta furta
"zoo road, zaka kaini
"dan rausayar da kansa yayi yace
"Angama mai kyau, ai tunda Allah ya hada ni dake dole in baki lokacina "
Suna tafe suna hira ahaka yakawo ta kafar gidan su sun dade a mota suna hira kafin suyi sallama ya tafi tare da musayan number
Sanda ya koma gida Areefa tana zaune a parlor ya shigo hade rai tayi ta taso ta sha gabansa duban ta yayi da mamaki saboda bata taba yimasa haka ba cikin tsiwa tafara magana
*NASEEBA GAWO*
✍🏻
[3/19, 10:29] +234 814 620 5819: [5:09pm,2017
*@💦💦NASEEBA GAWO*💦💦💦
*💦N I G*💦
*ZAMAN AURE*
💦🤦🏻♀🤦🏻♂💦
*NA*
NASEEBA I UBA💐
*Alhmdulillah hakika Allah kaine abin godiya bisa niimar da kaiwa bayinka,inabawa makaranta littafin ZAMAN AURE hakuri bisa jina shiru daakayi hakan yafaru ne sakamakon batan da wayata tayi,wasu sunyimin magana shiru ba reply ina maitabbatar muku cewa Naseeba ta canja layi amma da yardar Allah ana tare🤝saboda haka muje zuwa*
*ina taya kawata ALIYA SANI MAIHULA murnar haihuwar baby girl ubangiji Allah yaraya yaimata albarka AMEEN*
*15*
~~~cikin daure fuska kamal yakarasa gurin da lubna take zaune dubansa tayi da mamaki shinfide a fuskar ta ,ta gaida shi
"yaya kamal barka da asuba,dama inason magana da kai ne "
"kintashi lpy,wace magana kenan lubna"?
"amm,dama game da aunty sakna ne ,naga kamar akwai matsala tsakaninku ,shine....
kan takarasa yadakatar da ita ta hanyar dagamata hannu hade da wurga mata uwar harara yace
"ke,antaba ball dake,ko ni saanki ne da har zaki tsaya yimin banzar magana ,to meye naki ,wlh tallahi kinji narantse ko inkika shiga abinda ba ruwanki sai nayi ball da ke ,stupid girl,tashi dalla kibani waje"
da sauri ta tashi ta nufi kitchen tana turo baki saboda ta tsani fada ,shikam kai tsaye dakin sakna ya nufa tana kwance tana bacci ,sai ji tayi a yaye bargon data rufa da shi da sauri ta farka tozali tayi da kamal sai huci yake,kamar wani zaki take gabanta ya yanke ya fadi.
*Jameel*
cikin shigar kananun kaya labiba ta fito daga daki tazo ta wuce ta gaban jameel sai taunar cingum take ,da sauri ya tashi yasha gabanta hade da marairaice fuska dauke kanta tayi cikin sassanyar muryarsa yafara magana
"Everlasting pls kiyi hakuri ki tausayawa jameel wlh fushinki kamar garwashin wuta yake agurina ,pls help me"
harara ta wurga masa cikin izza da kasaita ta dube shi tace
"mekake so inmaka jameel nifa nagaji da magiyar ka wlh ,haba wai kai baka da zuciya ne ,kamata yayi ace kayi zuciya ka dena neman abinda bazaka samu ba haba"
shiru yayi ,can cikin kwarin gwaiwar da yasamu daga zuciyar sa yajata jikinsa ya hada bakinsa danata ya shiga tsotsa tureshi ta shiga yi dada danne ta yayi cikin karfi yasamu ya biya bukatar sa tureshi tayi ta shiga rera kuka ta tashi ta nufi bedroom thade da rufo kofar kwanciya yayi yana maida numfashi yanajiyo sautin kukanta hankalinsa ne yatashi dan yasan sai labiba tai masa abinda bazai taba yimasa dadiba
tashi yayi ya nufi dakinsa yai wanka ya kwanta tunaninta fal ransa ahaka ya kwana da sassafe ya nufi dakinta har lokacin a rufe yake a hankali ya shiga kiran sunanta tanajinsa taimasa bsnza kitchen ya nufa ya dora break fast
*Abdulmalik*
Duban Ruhaima inna tayi cikin isa tace
"mekike aciki da kika shige ,uban waye zaimiki girkin ko kuma bakin cikin abinda zanci kikeyi "
"inna kiyi hakuri dama gyaran wardrobe nakeyi ne shiyasa,yanzu zan dora amma"
"Dallacan rufemin baki ,garin banzan surutunki kinsa anwuce inda nakeson kalla ,haba ni wlh narasa wacce irin mata Abdulmalik ya aura ,yarinya sai bakin hali ,zaki wuce ne ko kuwa"
Dasauri Ruhaima ta tashi ta nufi kitchen ta dora abinci cous cous ta dafa da farfesun kifi sai hadin salad ta gama ta kawowa inna nata dubanta tayi tace,
"Ai sai ki bude inga abinda kika dafa ko"
ba musu Ruhaima ta bude ,tana ganin cous cous ta ya tsine fuska ta dora da
"meye wannan ,dazaki kawo min bakisan bana cin wannan abun ba da zaki wani dafo ki kawo min ,to bana ci sai kisan yadda zakiyi da shi"
shiru Ruhaima tayi can tanisa tace ,
"Amma inna baki fadamin bakyacin sa ba ,wlh da bazan dafa ba kuma ga shi gas din ya kare wlh da sai indafa miki wani abun"
"matsalar ki ce,wacce bata gaji arziki ba ,ni wlh banga me yaron nan yagani a jikinki ba"
gajiya Ruhaima tayi da fadan inna ta tashi ta nufi daki tasaki kuka ,Abdulmalik bedawo ba sai dab da magariba kai tsaye bangaran inna ya nufa tana ganinsa tafara share hawaye hankalinsa ne yatashi ya shiga tambayar ta dada fashewa tayi da kuka nan tashiga shirya karya da gaskiya ransa ne ya baci cikin fushi ya nufi dakin Ruhaima da karfi yashiga kwada mata kira,
*Hafeez*
tsayawa kawai Hafeez yayi yana kallon Areefa yadda ta dage tana zuba masa rashin kunya
"Hafeez wlh nagaji da wulakancin da kakemin ,nifa nafara zargin.....
kan takarasa ya katseta cikin karaji idonsa yakada yai ja borin kunya duk ya kamashi ya ce
"Areefa!,dakata kar kiyi gigin cewa kina zargina dan mutukar kika furta hakan ,wlh sai na dau mummunan mataki akanki ,kinfara daukar zugar kawaye ko ,to kiyi bazan hanaki ba amma kisani bazatai miki kyau ba"
"Hmm,Hafeez kenan ai banason dama taimin kyau kawai de kana borin kunya ne ,kuma wlh bazan yarda ba"
dagowa yayi ya zuba mata daradaran idanunsa masu mutukar kyau kan yayi magana wayarsa tashiga ruri hannu yasa a aljihunsa ya zaro wayar kan yadaga ta fizge wayar ta nufi daki da sari.
*NASEEBAGAWO*
✍🏻
[3/19, 10:29] +234 814 620 5819: [6:19Am,2017]