Sashe 16
Zaman Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shiru tayi saboda yadda kalaman sa suka bata mamaki cikin fitsara da gadara ta dubeshi tace
"jameel ,wacce irin magana naji bakinka na furtawa yaushe kafara daga min murya haka,cabdijan,au dama inzanfita sai na tambayeka ko kuma wani sabon salone haka"
cikin fushi da zafin rai jameel ya taso yayo kanta tare da ,
*Abdulmalik*
~~Bakunya ba tsoran Allah inna ta dubi Rabia tace
"Rabi ,matar Abdumalik zagina tayi tare da yimin rashin kunya dama fa tunda nazo gidannan sai taga dama take bani abinci,shine yau ta tattare dukiyar yaron nan tabar gidan ,wlh Abdulmalik be saar mata ba kai cona "
"Haba inna tayaya Ruhaima zata zageki gsky kamar bazata iya zaginki ba kai abin da kamar wuya "
wani kallo inna ta watsawa Rabia tare da matse hawayan idonta tadora da,
"Rabi,me kike nufi kenan karya nake ko ,yayi miki kyau nagode da irin sakayyar da zakimin
"Aa yi hakuri inna bahaka nake nufi ba,shikenan kiyi hakuri ,yanzu mekikeso ayi "
kan tai magana Abdulmalik ya shigo guri yasamu ya zauna tare da sunkuyar da kansa kasa hawaye ne yafara bin fuskarsa cikin tausayawa Rabiaa tadubeshi tace,
"Abdulmalik kayi hakuri dan Allah kadena kuka ,sai kace ba namiji ba ,yanzu yaake ciki"?
shiru yayi can yadago yadubi innar tasu yace,
"inna gani durkushe agabanki ki yanke duk hukuncin da yadace game da *zaman aurena* da Ruhaima"
wani murmushi inna tasaki har sai da hakoranta suka bayyana wadanda suka rine da goro,tadubi yayan nata tadora da ,
"Dafarko inason kasaki matarka yau ba sai gobe ba,
atare suka dago suka dubi innar tasu wani irin jiri ne yadibi Abdulmalik yana daga zaune,
*Hafeez*
~~Areefa tadade kafin suyi sallama da Alhj Namadi ,sannan tashigo gida tana shiga taci karo da motar Abdulmalik gabanta ne ya yanke yafadi ,amma sai ta dake ta kutsa kai zuwa parlorn azaton ta yana parlorn abin mamaki baya nan dakinta ta wuce tare da adana kudin da Alhj Namadi yabata,tacire kayanta ta dakko wato yar figigiya tasa tadawo parlorlorn kamar ance tadubi wajen taga sai ganin Hafeez tayi kwance yana ta jan numfashi da gudu takarasa gurin da yake tashiga kiran sunan sa,
"Hafeez! Hafeez! ,meyasameka nashiga ukuna"
ahankali yajanye jikinsa daga nata ya maida kansa jikin bango ,dada matsowa tayi cikin azama ya dakatar da ita murya a raunane yace,
"Areefa,kincuceni,
kinyaudareni kincutar da *zaman auernmmu*
wacce irinn rayuwa kika jefa kanki ciki haka"?
dubansa take da rashin fahimta ,duba irin na mai tabin hankali,can tai karfin hali wajen tattaro kalmomin da zatai amfani da su,
"Hafeez mekakeson fada ne,nifa nagaza gane inda kalaman bakinka suka dosa,kaimin bayani da yaran da nafi ganewa"
kallonta yake duba na tsana da kishi can kuma ya,
*NASEEBA GAWO*✍🏻
[3/19, 10:31] +234 814 620 5819: [6:18Am,2017]
💦 💦
*®💦NASEEBA💦 💦GAWO* 💦
*ZAMAN AURE*
💦🤦🏻♀🤦🏻♂💦
*NA*
NASEEBA I UBA💐
*Rabbana atina fidduniya hassanat wakinna azabar nar,Rabbana takabbal minna innaka antal wahab*👏🏻👏🏻
💦
*ina taya daukacin al ummar musulmai murnar zagayowar wata mai girma da daraja,wato watan daaka haifi shugaban mmu annabi MUHAMMAD( S W A) dafatan Allah yabamu albarkacinsa AMEN*💦
*27*
~~cikin siririyar muryar ta mai zaki da dadi ga maabocin sauraro ta fara magana,
"Hello,Honey bee"
ahankali ya sauke ajiyar zuciya tare da sakin murmushi wanda ya bayyana kyawun hakoransa yace,
"matar kamal,yanzu abinda akaimin kina ganin anyimin adalci kuwa,yaake so nayi,Hajiya tahana ni ganinki kwata kwata"
cikin kwantar da murya tare da kwantar masa da hankali tace,
"Honey bee,dan Allah kayi hakuri muyiwa Hajiya biyayya ,kaga fa tayi haka ne dan inganta lafiyar jikan ta ne,tunda kai da bakinka kace baka son kyautar da Allah yaimana,kuma ga .......
da sauri ya katseta ba tare da barinta ta karasa ba runtse idanunsa yayi,ya dora da ,
"ya isa haka sakeena ki adana kalaman bakinki masu barazanar fasa min kirji da dodon kunnuwa ,haba dame zanji,yakuma akeso nayi ne wai?
shiru tayi tana sauraran sa can ta numfasa tace,
"Allah yabaka hakuri Honey bee,banfadi haka dan na bata maka rai ba,kawai de nafadi abinda ka dade kana furtawa ne ,na kin kyautar da Allah yabamu"
"A,kwarai kuwa ada nafadi haka,amma a yanzu baabinda nafi kauna kamar cikin jikinki, sakeena, ki cigaba da kular min da abina kinji ko,,inason ganin gudan jini na"
dariya yabata sosai ,saboda yadda yake furucin ba kunyar abinda ya dinga yimata abaya a hankali ta furta,
"Baka da damuwa dani ,mijina zankula inshaallah"
"yauwa",yafada adake sai kuma yacigaba da fadin,
"yanzu ya zaayi ne ina mutukar bukatar ki a kusa dani,inason jin dumin jikinki,sakna wlh bazaniya kwana ni kadai ba,dan haka gani nan tahowa ,Hajiya fa tayi bacci?
"Honey bee pls kayi hakuri kar ka fito a daran nan ,kabari gobe kazo ,kaji nayi maka alkawarin faranta ranka inshaallahu,kuma fa Hajiya tana parlor ita dasu lubna"
"munafukar yarinyar nan batai bacci ba kenan,amma kinmanta dare ba matsalar kamal ba ne,amma de,shikenan na hakura, da sharadin zakiyi taimin hira mai dadi har nayi bacci"
"Honey bee kenan na yarda"
nan tai taimasa hira mai cike da so da kauna da wannan damar tayi amfani tai masa nasiha mai ratsa jikin mai sauraro shiru yayi yana sauraranta tare da godewa Allah da yabashi mace mai addini,tun tanayi yana amsawa har taji shi shiru,kiran sunan sa tayi yaamsa da kyar saboda baccin da yafara fisgar sa, ,ahankali tace
"Mijin sakeena,bacci ko?
kai ya gyada mata kamar tana ganinsa ya dora da ,
"sakna gwanda nayi baccin muryar ki dada tayar min da hankali take"
"kayi hakuri mijina,bari naimana addua sai mu kwanta ko"
addua tai musu suka shafe jikinsu kusan atare ,kiss yasakar mata ta cikin wayar ,dariya tayi ta kashe wayar tare da shafa cikinta ,kai tsaye toilet ta nufa ta dauro alwala tazo ta tayar da sallah tare da mika godiyar ta ga sarki Allah bisa ganar da mijinta gaskiya,
washe gari da sassafe kamal ya shirya tsaf yanufo gidan nasu ba kowa a wajen kasancewar,safiya ce duk suna daki,kai tsaye part din Hajiyar tasu yanufa,yana shiga ya hangota zaune a parlor tana jan carbi,da sauri yaja da baya,
*Jameel*
~~cikin masifar fada jameel ya dubi labiba yace,
"labiba,karki sake ki fita,ko ina wai ke wace irin macece me kika maidani ,sha sha ko sakarai,to ki shiga hankalinki dani tunkan nabaki mamaki,kina tunanin duk abinda kikeyi bansani ba ko me?
mamaki ne ya kama labiba,saboda yadda jameel ya rufe ido yana zazzaga mata ruwan masifa,dubansa tayi tace,
"jameel,me kunnuwana suke jiye min ,ni kake fadawa haka ,dama inzanfita sai ka yarda?, to wlh sai na fita,kayi duk abinda zakayi,kuma kayi min girki kan nadawo,haka ake *zaman aure* a garinku"?
cikin zafin nama ya kwasheta da mari,zai kara mata kenan yai tozali da cikin jikinta take ya sauke hannunsa ,idonsa ya kada yai jazur,kuka tasa tana ihu tare da fadin,
"wlh jameel baka mari banzaba kuma sai nafita kayi duk abinda zakaimin mugu kawai,azzalimi,
butulu"
Ransa ne yadada baci ya dubeta yace,
"Tohm shikenan haka kikace ko ,to kibude kunanki da kyau dan kiji abinda zai fito daga bakina,
"wlh kika sake kika fita to abakin auranki,dan sai narabu dake rabuwa ta har abada ,kina tunanin jin dadin *zaman auranki* nakeyi,inmma tunaninki kenan to ki dena ,dan haka shawara tarage ga mai shiga rijiya"
yana gama fada yasa kai ya fita ,yabar mata gidan kai tsaye, gidan su yanufa,labiba kam haushi ne yakamata tare da daukar wayar ta takira layin momyn ta,tana dagawa tasaki kuka cikin tashin hankali tashiga tambayar ta
"ke,labiba lafiyarki,meyafaru kike kuka?
nan ta kwashe komai tafadamata masifa tashiga sirfawa ta dora da,
"maza maza,ki taho gida wlh sai ya gane kuransa ,shi din banza kitaho yanzu ba sai anjima ba"
katse wayar tayi tahada kayanta tsaf ta fita batare da ta tuna furucin nasa ba ,ta nufi gidan su,
jameel kuwa yana zuwa gidansu yazube gaban hajiyar sa yasaki kuka kamar wani karamin yaro,cikin tashin hankali Hajiya tashiga tambayar dannata ,
"Dan marayan zaki lafiya da girmanka zaka zo kanaimin kuka"
shiru yayi can yanisa yace,
"Hajiya labiba ce,labiba tana sani a damuwa,labiba bata da wani buri da yawuce,tabani ciwon kai "
shiru kawai Hajiyar tayi tana sauraran dan nata,
*Abdulmalik*
~~dafe kai kawai Abdulmmalik yayi tare da runtse idonsa ,inna kuwa ko ajikinta tacigaba da fadin
"Abdulmalik inkasaki Ruhaima, mariya zan aura maka yar gidan aminiyata ,ni nasan zakai farin ciki da zabin da zanmaka"
gaba daya baya fahimtar kalaman innar tasa ,Rabia ce tadubi innar tasu tace,
"Haba inna wai meyasa kike haka ne ,yanzu inni akaiwa haka zakiji dadi kenan,gsky kar kiyi haka,wannan yarinyar da bata da tarbiya da ita zaki hada Abdul,danki nagar tacce......
dakatar daita inna tayi ta dora da ,
"Rabi ,karki sake sa mana baki ,wannan magana ce tsakanin d'a, da uwa dan haka kija bakinki ki tsuke,tunda bazaki fadi alkhairiba,ai kema kinhaihu ko?,to kije ki gwada naki ikon akan yayanki,amma banawa dan ba"
"Haba inna meyai zafi ,daga magana ta fatar baki ,Allah ya huci zuciyarki"
"Ameen"
sai yanzu Abdulmalik yadago yadubi inna yace,
"shikenan inna,na saki Ruhaima saki daya"
"yauwa yaron kirki,ga biro da takarda ka rubuta a rubuce,sai nabayar akai mata gidan su"
dauka yayi ya rubuta jikinsa da hannnunsa sai rawa suke,
yana gama rubutawa ya mika mata ya mike ya koma dakinsu tare da maida kofa yarufe kan gado ya hau ya kwanta ya runtse idonsa tare da dafe kansa dayaimasa nauyi da sauri da sauri numfashinsa yake harbawa,
Rabia kuka tasawa inna saboda yadda kanin nata yabata tausayi,inna kuwa tashi tayi ta shirya tsaf ta nufi gidan su Ruhaima,
*Hafeez*
~~jikin Areefa ne yai sanyi saboda yadda taga Hafeez ya canja mata tai shiru tana sauraran kalamansa ,
"Areefa,waye ya kawo ki amota,kuma ina kikaje? da izinin wa kika fita?"
shiru tayi tana sauraran sa kamar wata kurma ,sai da yadakamata tsawa sannan ta dago ta dubeshi tace,
"Hafeez,wlh waya akaimin ummata ba tajin dadin shine.....
"malama yimin shiru ,karki sake kiyimin karya duk abinda zaki furta yazama gaskiya zaki fadamin saboda bazaki raina min hankali ba kinji ko,inajinki"
"umm,shine shine naita kiran wayarka akashe zanfada maka,amma dan Allah Hafeez kayi hakuri bazan kuma ba"
"waye shi din dayakawoki gida abinda nakeson ji kenan "
"dan yayar ummata ne ,a asibiti muka hadu ,shine ya ...