Sashe 24
Zaman Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~~yadda inna tadafa abincinta haka Mariya da Abdul maleek suka barmata,kitchen Mariya tashiga tadafa abincinta mai rai da lafiya,takammala tsaf parlor tadawo tazauna taci ta koshi,ta maida kwanikan kitchen kenan sukai karo da inna tafito daga kitchen din ,wani kallon banza ta watsawa inna sannan tace,
"inna nazaci nan kitchen dina ne"?
dasauri inna tabata amsa da,
"Kwarai kuwa yata nakine,dama nazo tayaki aikine"
"nagode dakika san nawa ne,to,gaskiya inna bana bukatar kina shigomin kitcen ,gaskiya banso in wani abun kike bukata kimin magana zan dakko miki in har da halin yin haka"
batajira cewar ta ba tarufo kitchen dinta takoma daki tai kwanciyar ta,inna kuwa suman tsaye tayi ,karshe taja jikinta takoma daki tana juya kalaman mariya aranta,
sanda Abdul malik yadawo Mariya taimasa girki mai rai da lafiya ta jere masa adakinsa,yana shigowa yai tozali da kayan abincin dauke kansa yayi yawuce bedroom nan yacire kayan jikinsa yashiga toilet ya watsa ruwa,bejima ba yafito,a nan yai tozali da Mariya dubanta yayi rai abace yace,
"lafiya de ko? yaakayi?
rau rau tayi da ido ,zatai kuka tayi kalar tausayi dubanta yayi take yaji tausayinta yakamashi cikin shashshekar kuka tace,
"Sweet Abdul dan Allah kadaure kaci abincin dana dafa maka kaji ko kadanne"
shiru yayi yana sauraran ta,tsane sumar kansa yayi da dan karamin towel yace,
"naji zanci ,bani guru insa kaya tukunna"
fita tayi tabashi guri nan yashirya tsaf cikin milk din jallabiya a parlor yasameta zaune tana murza dan tsanta ,zama yayi
a kan carpet ,cikin sanyin jiki ta sakko ta zuba masa abincin ,ta tura masa gabansa,ahankali yace,
"sannu nagode"
bata amsaba,ita adole yaji tausayinta cikin nutsuwa yai bisimilla yafara cin abincin yayi dadi ba laifi dagowa yayi yakalleta yace,
"kinzubawa inna abincin"
da sauri ta dubeshi tace,
"Nazuba mata ,itace ma farko"
"yayi kyau ke kinci ne"?
"Aa,nakoshi"
"me kikaci? dazakice kinkoshi matso muci"
ahankali tamatsa suka fara ci,tanayi tana kallon sa ahaka har suka gama ta kwashe kwanikan takoma daki tai wanka tsaf tafito tasa kayan bacci,ta kwanta,amma tsoro yahanata runtsawa abangaran Abdul malik kuwa gaba daya yakasa bacci domin yau yakai makura yana bukatar mace akusa dashi duk yadda yaso ya daure kasawa yayi,ahankaki yamike tare da fitowa daga dakinsa kai tsaye dakin Mariya yanufa ahankali ya tura kofar dakin yashiga dakin duhu,bedroom din yakarasa ahankali yakarasa bakin gadon yatsuguna agabanta yazubawa fuskar ta ido,tunda yashigo taji wani matsanan cin tsoro yakamata ,ta runtse ido,ahakali yakai hannu yashafa fuskar ta,wata razananniyar kara tasaki dasauri yasa hannunsa yarufe mata baki,
inna kuwa tana zaune tazuba uban tagumi saboda azababbiyar yunwa,
*Hafeez*
~~Areefa tana fita kai tsaye gidansu tawuce,tana zuwa ta tarar da yayar ta tazo,suna ta hira da mahaifiyar su,cikin matsanan cin tashin hankali tasaki kuka ,hankalinsu ne yatashi nan suka shiga tambayar ta ,da kyar ta saurara da kukan tai musu bayanin auran da Hafeez zaiyi,cikin bacin rai mahaifiyar tasu tadubeta tace,
"shine me? dan Hafeez zaiyi aure,au ke da kina tunanin zai zauna dake ne ke kadai,to kin yaudari kanki,kuma wallahi kika yadda kika kashe auranki to bede gidannan ba ,sai dai kinemi wani gidan sha sha kawai"
"umma,dan Allah kiyi mata a hankali,ke Areefa kiyi hakuri kinji shifa *zaman aure* dan hakurine"
nan de sukai mata nasiha karshe taimusu sallama ta koma gida tun daga wannan ranar tashiga hankalinta sai dai kash tamakara Hafeez yayi nisa wajen neman auran karuwar sa,
kwanace suke tayi lamo a jikinsa ,yana ta danna waya,can wayar tahau ruri sunan my love ne yafito a jikin screen din da sauri ya kalli Areefa ,wacce takafe shi da ido,basarwa yayi yadaga kiran,
"zankiraki zuwa anjima"
kawai yace yakashe wayar sauraron haukan dazataimasa yakeyi sai yajita shuru yana dada kallon ta yaga tayi bacci dada janta yayi jikinsa ya rufeta da bargo ,wayar yakuma dauka yakira budurwar tasa suka sha hira sai wajen 1:30 sukai sallama ya gyara kwanciyar sa ya kwanta mamakin Areefa yakeyi yadda tayi sanyi .
*NASEEBA GAWO*✍🏻
[3/19, 10:32] +234 814 620 5819: [4:32PM,2018]
*_®💦💦💦NASEEBA GAWO_*💦💦💦
*_💦N I G_*💦
*_ZAMAN AURE_*
💦🤦🏻♀🤦🏻♂💦
*_NA_*
*_NASEEBA I UBA_*💐
*_Hasbunallahu wani imal wakeel,lahaula wala kuwata illa billah,subahanallah walhamdulillah_*👏🏻
*_38_*
~~Kamar yadda Kamal yafada Sakeena zata koma ranar Assabar,tofa rana bata karya,yau tacika kwana arbain cif,tun dare tafara shirin komawa dakinta ,anmata kitso kananu kafar ta da hannunta sunsha kunshi,zaune take gaban mahaifinta gefansa umman tace,yana dada yimata nasiha tare da kara hakuri kan *_Zaman aure_* shiru tayi tana sauraron sa,har ya kammala tare da sa mata albarka,mahaifiyarta, ma tadorata tata,hawayen datake dannewa ne suka rinjayi idanunta suka shiga ambaliya a fuskar ta,karshe ta tashi takoma dakinsu,nan tacigaba da hada kayanta,karfe 7pm Kamal yakaraso kofar gidan nasu,gabanta ne ya yanke yafadi da kaninta yafada mata zuwansa,bejimaba sai gashi yayi sallama yashigo gidan a tsakar gida yatsaya suka gaisa da ummanta tare da yimata godiya,alheri yaimata sosai, nan kannan nata suka fitar mata da kayanta zuwa mota,Khalid yakarba a hannun Hajir ya fita zuwa mota,Sakeena kuwa tadade kan tafito sai da umma taimata dagaske sannan tafita ,ransa yadan baci amma da yatuna yau ango yake ,sai ya basar,dakansa yabude mata murfin motar tashiga yajasu suka kama hanya,tun a hanya yashiga tsokanar ta,
"My dear,yaufa kishirya dan Kamal ango yake,sai anbiya bashin kwana arbain,danhaka ma bari intsaya insai kazar siyan baki ko"?
yakarashe maganar yana kashe mata ido,kau da kanta tayi gefe,batare aatace masa uffanba,cikin kankanin lokaci suka karasa gida,
a parlor Sakeena tarakube kamar ba gidanta ba,ya kula daita tsab,shi dariya ma take bashi,kazar da yasiya musu ya bude ,yafara yaga,yakai mata bakinta,kau da kai tayi gefe,dariya yayi sosai sannan yace,
"cab yarinya gwanda kibude bakinki ma kici dan baabinda zanfasa"
Ashagwabe tadubeshi tare da nuna masa Khalid dake kwance kan cinyarta tace,
"Honey bee,Born boy fa yanajinka dan Allah kabari kaji,ni wallahi tsoro nakeji "
takarashe maganar kamar zatayi kuka dada matsawa yayi kusa daita ,har sunajiyo numfashin junansu,kamar mai rada,yace,
"My dear kiyimin afuwa mana ,kibani hadin kai wajen karbar hakkina ko kinaso inrasa raina"?
girgiza masa kai tayi alamar aa,dariya yayi tare da shafa sajen fuskarsa yace,
"that is good,dan haka yanzu tashi muje inrakaki daki kiyi wanka kishirya"
jaririn yadauka yanufi dakin baccin su dashi,yakwantar dashi acikin gadonsa,da kansa yashiga toilet yahada mata ruwa wanka yafito rike da towel a hannunsa,mika mata yayi yace,
"oya,kicire kayanki kishiga kiyi wanka"
karba tayi taajiye gefan gadon,tafara kokarin cire kayan ta yana tsaye yana kallonta tacire tsaf wani yawo yahadiye ,tare da karasawa kusa daita,yasa hannu yafara kokarin balle mata bra dafe hannun nasa tayi ,akunne yarada mata magana dariya tayi,ta daura towel din tanufi toilet ,kasa jurewa yayi ,yabita cikin toilet din,tare sukai wanka sunjima kan su fito, towel daya suka shiga dashi sauri tayi ta daura wanda tashiga dashi tafito tabarshi ciki tana dariya,nan yashiga kiranta,
"Sakeena miko min towel"
"Babu,kafito haka"
tafada tana dariya,dada kiranta yayi,sai data tasa rigar bacci sannan ta mika masa najikinta,hadawa yayi da ita yarungume sannan ya daura ,suka fito,kai tsaye kan gadon suka zube,nan yashiga shafa koina najinkinta,tare da saka bakinsa cikin nata yashiga tsotsa,ahankali yafara fidda numfashi da sauri da sauri kidimata yayi nan tashiga mayar masa,sungama shagala a farantawa junan su rai,gabadaya Kamal yagama kidimewa ,kamar yadda yafada yau ango yake,to tabbas yakwashi gara a jikin matarsa,be barta ta runtsaba sai wajen 1:00 sannan bacci barawo yadebesu yana rungume ajikinta kamar wani karamin yaro.
*_Jameel_*
~~Tunda wannan Alhajin yadauki Labiba bata motsa ba,ahaka har suka karasa asibitin mai tsananin kyau da tsada,cikin kankanin lokaci aka shigar da ita wani hadaddan daki,akashiga dubata allurai akaimata tasamin bacci yadda zata sami hutu sosai, yana zaune yazuba mata manyan idanunsa,sai sake sake yake aransa,tunawa yayi da jakarta a mota,ya mike a hanzarce,yafita zuwa mota yadakko jakar tata yadawo,wayar ta yadakko yashiga laliban numbobin mutane,cikin ikon Allah yaga sunan Momy,dannawa yayi cikin ikon Allah tafara ringing ,sai da takusa tsinkewa sannan tadauka ,
"Hello Labiba,ina kika tsaya ne"?
"Momy barka da warhaka,amm dama tadansami matsala ne,yanzu haka ma muna asibiti,sunana Alhj Sagir"
"subahanallah ,bawan Allah wane asibutin kenan"?
kwatanta mata yayi,sukai sallama yakashe wayar ,cigaba yayi da kallonta cikin kankanin lokaci saiga Momy ta iso nan yagaidata tare da yimata karin bayani shiru tayi can tanisa tace,
"Nagode sosai Alhaji Allah yasaka da alkhairi o ni yasu"
ahankali labiba tafara bude idonta dukkansu kanta sukayi ,suna kallonta hannunta Momy takama tafara yimata sannu
"Sannu Labiba yanzu meyake damunki"?
,Muryar sa ce tasa Labiba juyowa ta kalleshi kawar da kanta tayi dan yanzu ta tsani ganin fuskar ko wane da namiji inba Jameel,
shiru tayi masa kamar bataji shi ba,fita yayi sai gashi da kaya fal katan katan din ruwa da lemo tufa kaji ,Momy baki tasaki tana kallonsa tare da yimasa godiya tundaga wannan rana yashiga hidima da Labiba,kwanan ta biyu aka sallameta kullum cikin kuka take haka befasa zuwa gidan suba ,tun bata kulashi har tafara saurararsa,
yau aka fara bikin Jameel da Munira ,hidima akai sosai anyi diner ango da amarya sunyi kyau gwanin shaawa,washegari aka tashi da daurin aure,ana daurawa Jameelyakira layin Munnira sai data takusa tsinkewa sannan ta dauka,
"Hello Amaryar Jameel,yau Allah yacika mana burinmmu ko"?
"uhmmm"
kawai tace saboda kunya shi kadai yai ta hirarsa karshe yaimata sallama yakashe wayar karfe 7,Pm aka tafi kai Munira gidanta sai da aka fara kaita gidan Hajiya tukunna nan tai mata nasiha sosai kan *_zaman aure_* sannan aka wuce daita gidanta dakinta yahadu iya haduwa sai wajen 9 yankai amarya suka watse,angwaye suka shigo basu jimaba sukaimusu sallama suka tafi bayan sunyi adduoi yarage daga amarya sai ango a daki .
*_Abdulmalik_*
~~Cikin murya kasa kasa Abdulmalik yafara magana,
"pls Mariya kiyi shiru mana nine fa Abdul"
dada kankameshi tayi,ahakali yajanyeta daga jikinsa tare da gyaran murya yace,
"Amm kinajina ko,kitashi miyo alwala muzo muyi sallar da kowane amarya da ango keyi"
shiru taimasa kamar batajiba,sai da yakuma maimaita mata sannan ta mike sanye take dawata yar figigiyar rigar bacci iya gwaiwa toilet ta shiga danyin alwala binta yayi da kallo,har tafito idonsa yana kan kofar toilet din,tashi yayi ajigace ya shiga yayo alwalar shima yafito,tana zaune gefan gado wardrobe din yabude ya dakkomata doguwar riga da hijjab tasa yajasu salla suka idar yaimusu addua ,ido tafara lumshewa kallonta yayi yace,
"Bacci ko"?