Sashe 22
Zaman Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nan da kankanin lokaci zankara aure,dan nikam bazan zauna da fasika ba,mazinaciya kawai"
Arazane Areefa ta juyo takalli Hafeez,cikin zafin nama tasa hannu ta,
*NASEEBA GAWO*✍🏻
[3/19, 10:32] +234 814 620 5819: [9:18PM,2018]
*_®💦💦NASEEBA GAWO_*💦💦💦
*_💦N I G_*💦
*_ZAMAN AURE_*
💦 🤦🏻♀🤦🏻♂💦
*_NA_*
*_NASEEBA I UBA_*💐
*_Rabbi yasir wala taasir Allahumma yasir alaina_*👏🏻
*_Inabawa masoyan wanga littafi hakuri bisa tsaikon daaka samu na rashin ganin posting dina kwana biyu hakan yafaru ne bisa wasu dalile da suka haddsa faruwar hakan bisa wanga daliline yasa nafara rubuta sabon novel dina mai suna SANADIN ABOKI, sakamakon yawan tambayar da ake min ci gaban labari ,zankokarta wajen ganin nakarasa muku labarin inshaallah, duk zaku dinga ganin posting din wanga novels din guda biyu kullum,bawanda zanajiye da yardar mai kowa mai komai,nasan masoyana zasuce,Naseeba tazama surbajo ne,🤔mai rubuta novel biyu at one time,to zande jarraba ingani ko zaniya, faruwar hakan shi yatabbatar min da ana mugun tare,karfa ku manta farin cikinku shine naseeba ismail Gawo_*👌🏻😘
_*35*_
~~cikin zakuwa kamal ya shiga sauraran abinda Nurse din zatace,dada gyara dan karamin hijjabin ta tayi tace,
"yauwa,agaskiya matarka tana bukatar jini dan tazubar da jini da yawa"
cikin rawar baki kamal yadubi Nurse din yace,
"Haba,Hajiya wani irin jini ,meye amfanin nawa muje adibi nawa asamata,banason narasa matata"
Hajiya ce tadafa kafadarsa tace,
"Dan girman Allah ksmalu kanutsu,wai meyasa haka ne,yata injininsa zaiyi adiba asamata "
"tohm Hajiya badamuwa,kuje agwada agani inyayi dai dai sai adiba ,amma gaskiya kuyi da hanzari"
"tohm shikenan bari muje"
cikin kankanin lokaci akai komai aka gama,cikin saa jinin su yayai daidai dakin hutu aka maida sakeena aka jona mata karin jinin ,tunda kamal yai tozali da Babyn nasu yaji wani farinciki yarufe rungume shi yayi ajikinsa,sai da Hajiya tadubeshi tace,
"Oh ni yasu,yanzu kamalu bakajin kunya kakama da ka kankame da kanason dan kadinga watangaliya da da mahaifiyarsa lokacin datake da cikinsa,banishi nan"
kunya ce takama shi ,yamika mata dan,dada zubawa sakeena ido yayi tana ta bacci tarame sai uban haske datayi,tausayinta ne yakamashi,kankace kwabo,yanuwa da abokan arziki suncika asibitin kowa na yaba kyawun jaririn ,lubna batasami zuwaba,sai yamma ,saboda rigestiration din datakeyi har lokacin Sakeena bacci take,bata tashiba sai wajen 6:30,ahankali tafara bude idonta jitayi cikinta fayau,hannu tasa tashafa,tozali tayi da ummanta zaune da Baby ahannu,ahankali tafara kiran sunanta
"wash,umma cikina ciwo yakemin"
da sauri ta mike ta yo kanta,tare da jera mata sannu,likita aka kira yazo yadada dubata,tare da cire mata robar jinin daakasa mata,nan aka kimtsa mata jikinta aka hada mata tea tadansha,sai yanzu aka mika mata Babyn kunya ce takamata,dakyar takarbeshi ta zuba masa ido kamar su daya da Kamal,ana cikinhaka,sai ga Kamal din yadawo,farinciki ne yakamashi dayaga Sakna ta tashi har ta zauna ,cikin farin ciki yashiga gaisar da ummanta , kasancewarHajiya ta tafi gida tadawo,fita tayi tabasu guri,cikin farinciki Kamal yakarasa gaban gadon yazubawa Sakeena ido,tare da rungumesu ita da babyn yashiga jera mata sannu,ahankali tadago tadubeshi tace,
"Honey bee,bazan kuma ba,wlh"
dariya ce tasubuce masa,yashiga tambayar ta,
"Sakna bazaki kuma me ba,baki san ribar *zaman aure* shine samun zuria ba,ko kinmanta to bari kiji inbaki labari wasa farin girki ,just the beging inji bature"
shuru tayi tana murmushi,kukan da jaririn yakeyi ne yaadawo dasu nutsuwarsu dubanta Kamal yayi yace,
"Maman Baby akulawa Kamal dansa mana,kidanbashi yasha "
shagwabe fuska tayi tace,
"Nide gaskiya baniya ba,kuma fa dazafi wallahi dazu baka ji zafin danaji ba"
hade rai yayi tare da dubanta yace,
"ni naiya ai ,bari kigani"
Babyn yakarba yakara mata shi ajikinta , cikin sauri kuwa jaririn yakama yaitasha ,sai da yakoshi sannan ya kwantar dashi,
dariya abin yaso bawa Sakeena ,Kamal sai rawar jiki yake dasu,lallai ta yarda *zaman aure* dan hakuri ne,
kwanan ta biyu aka sallamosu,kai tsaye gidansu aka wuce,daita.
*_Jameel_*
~~Kuka sosai Labiba take yi ,Momy kuwa bata fasa hada kayantaba,zuwan mahaifinta ne yasa ta dakata ta hakura da tafiyar da zatayi nan yashiga yimata fada,
"Haba, Hajiya Zainab akan me zaki biye mata,baki tausaya mata halin datake ciki,meyasa kike haka ne ,ku wallahi mata wani lokacin baku da nisan tsinkaye wallahi,to yanzu inkika tafi kika barta wa zai kula da ita , tambayar ki nake"?
shiru tayi tana sauraran fadan da mai gidan nata yake yi can tanisa tace,
"Haba Alhj,sai kace kamanta halin labiba,wallahi yarinyar nan daka ke gani tana da damuwa fa ,halinta sai ita,bakaji magan ganun datadinga fada min ba dazu"
"Naji ai hakuri ake shi dama mara lafiya ai sai kabishi asannu, kide zauna ki kula daita da me zataji ne wai haba"
Labiba de inbanda sharar kwalla baabinda take,dan sai yanzu tada tabbatarwa da kanta irin son datakewa Jameel,kwananta 14 aka sallamota,suka dawo gida,
kullum cikin kunci zuciyar ta take,aranta take dadin,
_lallai duk matar data zalinci mijinta a_
*zamantakewar aure* kanta ta cutar yau gashi tarasa farincikin rayuwa,
kamar yadda Hajiyar Jameel tafada ,anaika gidan su Mnira nemawa Jameel auranta ,iyayanta sun amince,ankai kudi hade da sa rana ,murna gurin Jameel baamagana ,bayan yadawo daga aiki ne,kai tsaye gurin Hajiyar sa ya wuce,tana zaune, tana lazimi yashigo tare da samin guri yazauna,sai da tagama sannan tadubeshi da faraa kwance kan fuskar ta tace,
"Dan marayan Zaki andawo,yaaiki"
" yauwa Hajiyata Nadawo aiki angode Allah sannu da gida"
"yauwa ga abinci inzaka ci"
kan yabata amsa
wayarsa tashiga ruri ,hannu yasa a aljihu yazaro ta,kan yadaga ta katse,dubawa yayi yaga mai kiran nasa Murmushi yasaki mai dan sauti wanda yajanyo hankalin Hajiya ,dubansa tayi tace,
"kai dawaye kake murmushi saikace wani sabon ango"
"Haba Hajiya ai sabon angon ne,Munira ce"
"Hmmm,Allah sarki ,yauwa yakamata kafara gyaran gidanka,kuma afara hado lefe,kaga bawani lokaci aka sa mai yawa ba"
"To,shikenan Hajiya inshaallahu zaayi"
Nan suka cigaba da hirarsu irin ta d'a da uwa,Jameel jinsa yake kamar wani sabon mutum tunda yarabu da Labiba,komai nasa yadawo daidai.
*_Abdulmalik_*
~~Kai tsaye dakin Inna aka fara kai Mariya,inna kamar tahadiye ta dan murna,nan tai mata nasiha ,suka fito da ita,aka kaita nata dakin wanda yasha kayan daki dai dai gwargwado,yan kai amarya suka watse,aka bar amarya ita kadai,sai faman raba ido take,ango yana can kwance,a gurin abokinsa,yanata fama dashi yataso yarakashi,yaki ,dubansa abokin yayi yace,
"Abdul tunda kaki ,tashi inrakaka ko, ,to dan bani guri inason inkwanta dan bacci nakeji wallahi"
"oh! korata ma kake yi nagode, Allah yasa nima inada makwanci "
"kwarai kuwa,wanda ma yafi nawa,mutumin dayake da sabuwar amarya ina zaahada shi da gauro"
cewar abokin nasa yafada ,yana dariya kasa kasa,
cikin fushi Abdulmalik ya dau babbar rigar sa da wayoyinsa ya fita,dariya ma yabawa abokinnasa ,
sanda yakarasa gidan, da inna yacikaro tafito daga dakin Mariya wata uwar harara ta watsa masa tace,
"Sannu Abdulmalik sai yanzu kaga damar dawo wa,ko? sai kace ba mai sabuwar amarya ba yayi maka kyau"
"inna kiyi hakuri kaza ce bansamuba,ahaka ma sai hakura nayi bansiyo ba"
"eh ai baka so kasamuba inbanda kafara raina ni ko ince dama bason zabin danai maka kakeyi ba,tun yamma baka sai kazar ba sai yanzu"
shide shigeta yayi yanufi dakin nasu, yabarta tanata mita,adaki yasami amaryar tasa zaune abakin gado luldibe kamar ko wacce amarya,tsayawa yayi ajikin mudubi yace,
"kibude fuskar ki kiji abinda zanfada miki
mamaki ne yacika Mariya domin kawayanta sunyi aure sunbata labarin yadda ango yake zumudi kan amaryar sa sai ga nata angon yazo da wani sabon salo,shiru tayi
kamar bataji shi ba.
Ruhaima kuwa tunda tagama idda manyan masu kudi sukai mata caa,amma taki yarda takula kowa,ummin tace tasa ta gaba tai taimata fada da nasiha,da haka ta hakura tacire Abdulmalik aranta tafara kulasu ,duk cikinsu hankalinta yafi kwanciya da Alhj Faisal ,Matar sa ce tarasu wajen haihuwa,matashin dan kasuwa ne,cikin kankanin lokaci aka kawo kudi tare da sa rana.
*_Hafeez_*
~~sitiyarin motar Areefa ta kama da hanyanta tasaki ihu tare da fadin
"Wallahi Hafeez kayi kadan kaimin kishiya ,kai din banza da wofi,sai dai inkashemu kowa ya huta,mugu azzalimi"
cikin zafin nama yadauketa da wani wawan mari tare da ture hannunta gefe,
"Areefa kina hauka ne,ko kuma kinfara shan kayan maye ne,to wallahi ki kiyayeni ki maida hankalinki kina jina ko"
"Eh, Hafeez hauka nafara amma irin wanda kakeyi kuma maganar shaye shaye dakake fada inhar inayi ai kafi kowa sani,mugu kawai wanda besan hakkin *_zaman aure_* ba"
"eh ai naga ke kinsan hakkin
*_zaman auran_* ko? shashar kawai"
ahaka de suka karasa gida,cikin masifa da fada kamar ba mata da miji ba, yanayin parking yafito yabarta yanufi cikin gidan kai tsaye dakinsa ya wuce,ya sawa kofarsa key yabarta a parlor tana ta zage zage,wanka yayi, yai shirin baccinsa tsaf ,nanan yadau wayarsa yashiga waya da Ashanty sunjima suna hira kafin suyi sallama yakashe wayar yai baccinsa,
Areefa kam bacci gagarar idanunta yayi sabida ya dda takejin zuciyar ta kamar tafaso kirjinta tafito,ahaka ta kwana tana sake saken matakin dazata dauka akan Hafeez.
*_NASEEBA GAWO_*✍🏻
[3/19, 10:32] +234 814 620 5819: [8:41Am,2018]
*_®💦💦NASEEBA GAWO_*💦💦💦
*_💦N I G_*💦
*_ZAMAN AURE_*
💦🤦🏻♀🤦🏻♂💦
*_NA_*
*_NASEEBA I UBA_*💐
*_Allahumma afini fi badani allahumma afini fi basari allahumma afini fi sam'iallahumma ihfaz min baina yadayya wamin kalfi waan yimani,waan shimali_*👏🏻
*_36_*
~~Kulawa sosai Sakeena take samu daga gurin ummanta haka a bangaran Kamal kullum yana gidansu,gurin jaririn nasa,tare da musu hidima kamar baya jin kudi,ranar suna yaro,aka rada wa jaririn suna, khalid,anyi taro lafiya anci ansha ,Hajiyar su Kamal tayi hidima,nan aka cigaba da kula da mai jego da danta, kamar ko wacce yamma, ankaiwa Alhj Bashir jaririn yaganshi tare da sa masa albarka, mai da dubansa yayi ga Kamal yace,
"
Kamalu Allah yaraya abokina ya albarkaci rayuwarsa,kaga de kazama Baba du Allah,ka maida hankalinka kaji ko"
sunkuyar da kansa yayi kasa tare da shafa keyar sa yace,
"inshaallah Abba zankula"
Murmushi Mama tayi tadora da,
"Alhj kaga aboki ka kankameshi,to bani nima inganshi"
dariya suka sa gaba dayansu,Babyn bejima ba aka maida shi,
,Kamal ne zaune adakin da aka warewa Sakna, hannunsa rike da Khalid,yanai masa wasa kamar wani me wayo,can yadago ya kalli Sakna yace,
"matar Kamal,yakamata fa kudawo gida kuma haka,dan gaskiya antakura ni da yawa anmaidani gwauran karfi da yaji"
shagwabe fuska tayi tare da turo baki gaba tace,
"Haba dan Allah Honey bee bafa nayi arbain ba"
cikin tsananin mamaki yadago suka hada ido,sauke kanta tayi kasa,cikin wata kasalalliyar
murya yace,