Sashe 25
Zaman Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
kai ta gyada masa ahankali ya mike ya jata zuwa kan gadon tare da rikohannunta yahada da nasa yace,
"Mariya pls kiyi hakuri akan abinda nafada miki rannan inaso muyi *zaman aure* bisa gaskiya da amana,ki kula min da ita dan Allah"
ahankali ta gyada masa kai, janta ya kumayi jikinsa nan yashiga aikamata da sakonni tun tana nokewa har tabada kai bori yahau,
tundaga wannan rana Mariya da Abdulmalik suka hada kai suke zaune lafiya sai dai abayan idonsa gallazawa
Inna take ko abinci tadafa sai taga dama take bata yanzu haka cous cous tadafa da miya tadan dibar mata a kula takaimata ,karba tayi tabude tana ganin cous cous ta mayar da murfin tarufe kallonta tayi tace,
"Mariya yazaki kawo min abinda kikasan banaci ,meyasa"?
To,ai inna inbakyaci sai kisan yadda zakiyi dashi dan kuwa shi mijina yakeso ,kinga kuwa dole indafa masa"
tana kaiwa nan takada kanta tabar inna cike da mamaki abincin taajiye gefe tanajiran Abdul malik yadawo,
*Hafeez*
~~cikin kankanin lokaci maganar auran Hafeez ta kankama kamar wasa sai gashi anyi angama amarya ta tare ,nan fa akafara *zaman aure* nan Areefa tafara raina kanta domin Ashanty ta kere mata wajen rashin mutunci,gata yar duniya ,sau tari sai taga Hafeez na gida sai ta tsiri iskanci dan kawai Areefa taji haushi,yau tun safe tashirya tafita lokacin Hafeez ko tashi beyiba kasancewar Areefa ke da girki,sai da yatashi yanufi bangaranta nan yatarar dashi a kulle ransa yabaci hankalinsa yatashi bangaran Areefa yakoma yana banbami ko kallonsa batayiba,can tanisa tace,
"Haba Hafeez kai da amaryar taka kuma,ko ka manta amarya bata laifi"
wani kallo watsa mata kafin yadora da,
"Areefa kinsan halin yarinyar nan kuwa"?
"meye alakata da ita da zansan halinta,ai sanin halinta sai kai "
tanagama fada masa ta tafiyar sa tabarshi yana tunani yakara aure dan ya huta ashe sai dai ya huce.
*_NASEEBA GAWO_*✍🏻