Sashe 8
Zaman Aure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamal kuwa sai da yasha giyar sa yayi tatul yai ta surutai
kafin bacci ya dauke shi, be farka ba sai wajen 3 da rabi na dare, wanka yayi ya dauro alwala yai sallar ishai yunwa ce ta isheshi ya murda kofar bedroom din ya fito parlorn tozali yayi da sakna kwance da towel a jikin ta fuskar ta tayi kyau ga santala santalar cinyo yinta wani iri yaji a jikin sa a hankali ya karasa gabanta ya tsuguna cikin ta ya shafa, a bacci taji ana shafa mata jiki, da sauri ta bude idonta ta dora su akan kamal shi dinmma ita yake kallo tashi tayi da sauri zata bar gurin towel din ya rike take ya janyota jikin sa, kuka tasa masa dago da idonsa yayi
Abangaran *JAMEEL KUWA*
Cikin tashin hankali ya bi bayan MD dinsu a office yasame shi zaune Kan kujerar sa sai juyawa take da shi kujerar gaban tebirin sa ya samu ya zauna dago da kansa yayi ya zubawa jameel ido kana yanisa yace
"Wato jameel lamarin ka yana bani mamaki ko de kagaji ne da aikin?
Cikin rawar baki jameel ya dago ya ce
"aa, yallabai wlh mata ta ce bata da lpy, shiyasa, amma inshaallah zan gyara "
" To ai ina ganin sai ka zaba ko aiki ko matarka, saboda kafin auran ka ba haka kakeyi ba, kafi kowa kwazo, amma gaba daya ka canja, why?
"yallabai Ayi hakuri inshaallah zan gyara "
" Gsky wannan shine magana ta da kai, takarshe wlh in nakuma kama ka da sakaci akan aiki to, fa bazakaji dadin hukuncin da company zai yanke ba, tashi kaje ".
" Nagode yallabai, atashi lpy "
Ko kallon sa beyiba haka ya tashi ya fita ya nufi office din sa zama yayi Kan kujerar sa ya dafe kansa yashiga tunanin irin bakar rayuwar da ya tsinci kansa ciki hawaye ne ya shiga ambaliya a fuskar sa aransa ya ke fadin *_wane irin zaman aure_* ne sukeyi bashi da wannan amsar a haka yasamu ya kammala aiyukan sa na ranar karfe 5 suka tashi kai tsaye gidan sa ya nufa sanda ya isa gidan labiba na kwance ta caba ado kamar mai shirin zuwa gasar kyau da sallama ya shiga parlorn ko kallon inda yake batayi ba kusa da ita yasamu ya zauna a hankali ya kira sunan ta
"Everlasting sannu da gida, dafatan baki da wata damuwa "?
Afusace ta dago ta dubeshi tace
" jameel kana tambaya ta ne, saboda ma ka maidani yar iska, ko me? ka duba fa kagani karfe nawa yanzu, tun safe da ka fita bansa komai a bakina ba "
" subahanallah, i am so sorry wlh yau na tara aiki ne a office shiyasa kikaji ni Shiru, yanzu me zaki ci in je in siyo miki "?
" kut, jameel labiba ce zata ci abincin siyarwa, Allah ya sawake wlh kai zaka dafa min "
Angama ranki ya dade ina zuwa, bani minti 2".
Banza tai masa ya nufi bedroom din sa sai gashi ya fito daga shi sai vest da gajeran wando kai tsaye kitchen ya nufa ya dora jollofe din taliya da dafatan kwai cikin kankanin lokaci ya kammala ya zubo musu a plate ya kawo tana kwance tana kallo dubanta yayi yace
"Everlasting bisimillah sakko kici abincin kinji ".
" ok"
Kawai tace nan suka fara cin abincin da kansa ya ke bata can ya dubeta yace
"Amma, Everlasting pls yau atausaya min in sami nutsuwa da tattausan jikin ki, mai dadin kamshi, yau de mu raya wannan dare mai albarka, kamar ko wane maaurata, ko kuwa?
"Cab lallai ma jameel to anawa hakan zai faru "?
Rasa ma me ze ce mata yayi kawai yaxuba mata ido
A bangaran *Abdulmalik kuwa*
Ruhaima ta daga masa hankali da kukan data ke faman yi ido yazura mata yana sauraran maganar datake yi game da matsalar ta da inna
" Malik dan Allah kayi hakuri karabu dani wallahi inna bataso na ka zauna da ita lpy "
Rarshinta yashiga yi tare da fada mata kalamai masu dadi da kwantar da hankali nan ya shiga nuna mata soyayya mai rikita mutum a haka ya mantar da ita damuwar da take ciki sai da komai ya lafa sannan ya jata suka nufi toilet da kansa yai mata wanka Shima yayi suka fito shiryawa sukayi cikin kananun kaya blue din shirt an rubuta *for ever* da bakin rubutu sai bakaken wanduna sunyi kyau harabar gidan suka fito nan suka shiga wasan tsere abun su gwanin shaawa Abdulmalik ne ya rungume Ruhaima a jikin sa sunaiwa juna dariya yace
"Baby gsky mugodewa Allah munyi dace
*zaman aure*"
Dago da idonta tayi ta zubawa dan karamin bakin sa mai zagaye da gashi ido tasakar masa
Inna kuwa cikin masifa ta dubi Rabia tace
"Rabi bakin ciki kike yi dan nace zankoma gidan Abdulmalik, to sai kiyi bakin cikin ki ya kashe ki ba shegen da yaisa ya hana ni komawa gidan dana ehe "
" Haba inna wani irin bakin ciki kuma daga fadar gaskiya, Allah ya huci zuciyar ki "
" Ameen, yarinya sai shegen son zuciyar tsiya "
Tana gama fada tai gaba tana mita kai tsaye gidan ta ta wuce nan ta shiga hada kayanta nan da nan ta kammala mota tasamo ta kwashe mata komai sai gidan Abdulmalik
Abangaran
*Hafeez kuwa*
Yana Fita gidan su ya wuce suka gaisa da iyayansa nan mahaifinsa yai tai masa nasiha yabada hankalin sa kamar ya dauka yai musu sallama tare da yi musu alheri ya tafi yana cikin tafiya ya hadu da wata kyakyawar yarinya da sauri yai parking agabanta yafito nan yashiga tsarata murmushi tayi tashiga motar yaja suka tafi
Areefa kuwa Alhj Namadi takira a waya nan sukai ta hirar su data gama shi ta kunna data sukai ta charts da Hydar suka gama gajiya tayi da jiran Hafeez ahaka bacci ya dauke ta be dawo ba.
*NASEEBA GAWO*
✍🏻
[3/19, 10:29] +234 814 620 5819: [5:48Am, 2017]
*®💦💦NASEEBA GAWO*💦💦💦
*💦N I G*💦
*ZAMAN AURE*
💦🤦🏻♀🤦🏻♂💦
*NA*
NASEEBA I UBA 💐
*Rabitu billahi rabban wabil islami dinan wabi muhammadan S A W nabina*👏🏻👏🏻
*Dedicated 2 ummy Aisha we are stil waiting 4 u, 4 the new novel sis*👌🏻
*13*
~~~Sakna kasa kwace kanta tayi daga jikin kamal shi kuwa dada Kankameta yayi daukar ta yayi cak yai bedroom da ita akan makeken gadonsu ya ajiye ta nan yashiga sarrafata cikin kwarewa kmr bashi ne wanda yai mankas da giya ba a hankali ya kira sunan ta
".my dear, dan Allah ki fahimceni, nifa bawai bana son muhaihu bane kin gane kawai de nafi son sai nan gaba, kinga yanzu baki da kwarin da zaki haihu,
Fuskar ta ya shafa, sannan ya dora da,
"kuma wlh sakeena tausayin ki nake ji, duk abinda zai saki a matsala wlh bana son sa "
Da sauri ta dago da idanunta da suka kada sukai ja saboda kuka ta dora su a kyakyawar fuskar sa tace
" Honey bee, naji kace baka son abinda zai sani a matsala, to ai ni sakna na dade cikin matsala, saboda haka bana tsoron shiga wata, kullum fada maka nake illar datake cikin shaye shaye, wlh bazan kaffara ba wannan shaye shayen naka ne ya janyo har kake kokarin aikata kisan kai, to nide ban yarda ba, kuma kaji tsoran Allah "
Tureta yayi can gefe har sai da ta bige da jikin gado cikin masifar fada yafara magana
" sakeena ni kike fadawa haka saboda kin raina ne, to ki bude kunan ki da kyau kiji mezan fada miki, ni kamal,
Abangaran
*jameel kuwa*
Kallon labiba kawai yake saboda cikin kankanin lokaci rayuwar *zaman aurensu* ta sauya a hankali ya ce
"Everlasting yanzu ni da hakkina amma sai na biya sannan zaki bani banda sadakin dana biya abaya "
" Hmmm, jameel kenan ai ban maka dole ba, dan haka sai ka hakura ai "
Shiru yayi can yanisa yace," shikenan yanzu nawa zan biyaki"
"Dubu ashirine baya wa, amma fa sai kafara mana wanki tukunna "
Dagowa yayi yazuba mata ido ita dinmma shi take kallo can ya nisa yace
" Everlasting anya kuwa kinajin tsoron Allah nifa mijin ki ne "
Wata ashar tasaki wacce tayi dai dai da zuwan Hajiyar jameel gidan.
Abangaran
*Abdulmalik kuwa*
Suna ta zuba soyayyar su shi da matar sa sai jin tsayuwar mota sukayi Ruhaima ce ta dube shi da dara daran idonta a hankali tace
" malik inna ta dawo ko, nashiga uku na "
" Haba sweet hert, ya daga jin tsayuwar mota zakice inna ce bayan ni zanje intaho da ita "
Be rufe bikin sa ba suka ji ana buga gate din gidan da sauri Abdulmalik ya tashi ya tafi budewa Ruhaima kuwa tsayawa tayi a jikin taga tana kallon me shigowa yana budewa yayi tozali da inna dafe kansa yayi ya boye damuwar sa duban sa tayi tace
" sannu bawan mace to, ai sai kashigo min da kayana, gwanda indawo duk abinda zaai ayi agabana, yauwa ina munafukar matar taka take
Cikin Ruhaima ne ya bada kululu saboda tasan tunda inna ta dawo shikenan tarasa farin ciki acikin *zaman aurent*
A bang a ran
*Hafeez kuwa*
Tun ahanya yake ta nunawa budurwar da ya dakko soyayya duban ta yayi yace
"kyakkyawa ya sunan ki, dan da dukkan alamu Hafeez yasami matar aure "
Fari tayi da ido sannan ta dube shi tace
" kash sai gashi fauziya ba aurene a gabanta ba, ya kenan zaayi Hafeez "
Dariya yayi hade da kashe mata ido yace
" To ai badamuwa mai sunan larabawa zan iya jiranki haka nan kuma zan tai maka miki wajen cikar burin ki, kinji beauty"
"Nagode Hafeezi, sai dai fa ni bana son muamala da mai aure bansaniba ko gwarzon nawa yana da aure "?
Murmushi yayi hade da shafa sajen da yake waye fuskar sa yace
" Bani da aure, bantaba aure ba ma ke ko shaawar yinsa banayi sai yanzu dana hadu da ke beauty, yanzu dai ina muka dosa kenan abin nufi ina zankai ki "
Shiru tayi kamar me nazari can tanisa tace.......