Sashe 8
The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Da taimakon bashir driver akasa kaya a mota,
sannan Innani ta taimakawa Zulaihat ta kaita mota itama bayan yafa mata hijab da tayi,
ita da innani suka shiga motan a seat din baya suka zauna hannunsu dauke da babies din
chief ko seat din gaba suka zauna Fatima ko wani mota suka shiga ita da mijinta da islam dake hannunta sai little daya makale mata,
tun da suka shiga motan yake satann kallonta ya gagara ce mata komai ganin yadda face nata yake impact ba ma inda yake take kallo ba waje ma take kallo,
gaba daya ya rasa mai zai ce mata little ne yayi breaking silence din da cewa
"Abie,"
a hankali yace
"naamm,"
"Abie wacece wancan matar??
mai yasa take kuka??
did you know her??
shiruu ya danyi kadan ya juyo ya fuskan ceshi yace
"mai yasa ka tambaya ban hana ka yawan tambayan abinda bai shafe kaba,"
batare da little ya kara cewa komai ba fatima tace
"laifi ne dan ya tambayi abinda yafi karfin brain nashi in mutum baya son atambayeshi to mai yasa yayi abinda yayi agaban yaro,"
a hankali ya dago narkakkun eyes
nashi ya zuba mata su sun kai akalla 1 min suna kallon juna kafin ita tayi saurin dauke nata idon daga nashi dan dama ba gwanar hakan bane yau din ma dan ya bata mata rai yayi dan zuciyanta ya sosu sosai,
murmushi yayi dan dama da gan gan yayi hakan so yake yaji ya bata mata rai ne kokuwa yanzu yasan ta inda zai bullowa lamarin ahankali ya shafa kan little yace
"katuna tambayan da kataba mun,"
dan fiki fiki little yayi da ido
dan ya manta abinda Abie din nashi ke cewa ya manta wani tambaya kara shafa kanshi yayi yace
" you once ask me about my family katuna,"
gyada kai little yayi fuskanshi dauke da murmushi yace
"ehh Abie na tuna tohh ina suke,"
murmushi yayi yace sarkin surutu
"itace wadda kake tambayan wacece ita she is your aunty my sister,"
ware ido
little yayi yace
"yehhhh yau naga yar uwar Abie zanyi rawa naji dadi,"
"subahanallahi malam kuma da rawa,"
"ehhh Abie zanyi rawa ina jin dadi juyawa inda umminsa yayi yace ummi kinji abinda Abie ya fada,"
wurga mishi wani harara
tayi wanda ya sashi gaggawan saita hankalin shi
"zaka sake nine ko sai na gaura maka mari tana maga tana zazzare idonta
wanda yasa little saurin juyawa gun mahaifinshi ya rungumeshi yana buya a jikinshi murmushi yayi yace
" hmm yayi tambaya an bashi amsa kuma sai abun yazama fada mai yayi zafi uba da laifi da kuma da amsar hukunci,"
cuno bakinta
gaba tayi ta kauda kanta kafin tace
"ai da kai da kaya duk mallakin wuya ne in ya amsa hukuncin laifin da mahaifinshi yayi ai ba mastala bane tun da jini daya ke yawo ajikin ku,
kuma duk halinku daya daga ganin jinin ku sai kowa ya zama banza,
shi din wani irin tabara nee baiyi wa mutane ba akan yan uwansa da basu san dashi ba,"
wani killer smile
ya sake yace
"wannan ada ne yanzu sun san dashi kuma ina da tabbacin zasu am sheshi hanu bibbiyu,"
bata kara ce mishi komai ba ta kauda kanta,
shiko suka cigaba da hiransu da little har suka iso wani madaidaicin gida mai shegen kyau,
gate man ya riga ya wangale gate din dan motan su Innani ma ya riga su shiga,
suma kusta kansu sukayi wowwww shine abinda ni Queen Mahirah na furta a zahiri gidan ya mugun haduwa starin ginin kamar gidajen turai,
inter locks ne shinfide a gidan ga flowers da yayi kawanya a gidan gidan de son barka parking sukayi a parking space sannan suka fiffito,
Innani ta bada babyn hannunta a chief dayan Abie ya karba sai ta tallafi zulaihat ta tai maka mata,
dan bata da wani karfi sosai ga ciwon da kanta keyi mata,
haka suka karasa cikin gidan wani gate suka wuce kafun su karasa asalin cikin gidan wanda yake dauke dada plat har uku daga waje kuwa kafin ka wuce gate din stakiya shima akwai wani part da alama guest room ne,
ba su staya ako ina ba sai wani tamkamemen part suna shiga suka ci karo da wani tamfaststen farlo na gani na fada mai numfashi wanda yake dauke da kayan alatu iri iri stayawa fada muku abubuwan dake cikin wannan farlon bata lokaci ne,
a farlon suka mawa kansu masauki inda masu aikin gidan suka shigo da kayan,
" ina zainab ta shiga ne nikam in ba iskanci ba shine zata bar mutane tayi tafiyanta da makullin dakin dan rashin mutunci, ke harira ina taje",
cike da ladabi tacee
"taje gidan kawarta ne Bodado,"
"lallai ma zainab wato mu zata mayar yan iska ta tafi da key ta barmu wato ga yayanta ko,"
chief ne yace "je ki kiramun ita ,"
amsawa tayi da tohh tatafi dan kiranta,
innani ko ta cigaba da zazzaga balai,
chief ne yace
"ya isa nana kiyi hakuri kar kanki yayi ciwo ga yara ma na bacci karsu tashi,"
bata kara cewa komi ba tayi shiruu kamar ruwa ya cinyeta wani dogon ajiyan zuciya zulaihat taja wanda yaja hankalinsu gaba daya kana gninta kasan ba karamin azaba take shaba ahankali take sulalowa daga kan kujeran data ke zaune tana fidda wassu numfashi mai ban storo,
da sauri Innani ta karasa inda take ta tallafeta tana tambayanta mai ya sameta amma ina ba amsa tayi nisa cikin kogin azaba,
ganin tana neman shikewa ne yasa Innani kwalla kara tana jijjigta
"sheik kazo ka dubata kagani dan Allah wayyo Allah zulaihatu ki tashi mun shiga uku ina zaki tafi ki bar yayan naki,"
cikin sauri chief ya karaso inda suke shida Abie wanda yama fisu rudewa,
" Fatima yi sauri ki dauko mun ruwan zamzam da kofi,"
kamar yadda ya fada cikin kankanin lokaci ta dauko masa ta kawo masa ya tofa mata wassu addua ya wasta mata ya cigaba da tofa mata wassu addua can ta lafa ta kara jan wani dogon numfashi kafiin ta yi attishawa mai karfi sai takoma ta kwanta luff,
cikin rudu ya kalli chief yace
"Abba tatttta naa laafiya kuwaa,"
murmushi yayi ya dafa kafadanshi yace
" karka damu tana lafiya amma anjima inaso muyi magana da kai har da itan ma in taware,"
kara buga kafadan nashi yayi ya jijjiga kanshi kawai ya mike ba tare da yace komai ba amma kallo daya zaka mishi kasan akwai magana a bakinshi,
suna cikin wannnan yanayin sai ga zainab ta shigo da sallam turus ta staya tana musu kallon mai zan gani haka,
Innani data ankara da ita tace
""ubanki kike gani anan din shegiya munafukan mai bakin halin stiya marar mutunci,
tohh shanya da kika shaanya ya bushe,"
turo baki
gaba tayi
"tohh nikuma mai nayi,"
" ubanki kika yi zaki bude mun kofan kosaina auna ubanki a kwanon shaaa,"
bata kara cewa komai ba ta yi gaba dan bude kofan sai kunkuni take azahiri inka ganta zaka ranste hankalinta agabanta yake sai de idonta yana kan matar data ke kwance tana son fahimtar mai yake faruwa dan kanta yana kwance akan kafan Innani sai Abie dake gefenta da Fatima little ko bayanan tun zuwansu yake gun bashir,
dama Abie yace ya zauna agunsa,
bude kofan tayi Innani tace
"hamma taimaka ka dauko ta mu kaita daki ta huta ko,"
gyada mata kai kawai yayi ya dauketa yayi hanyan daki da ita
zainab ko sake baki
tayi tana kallon ikoon Allah
Queen Mahira Idriss
Follow this link to join my WhatsApp group and shower
me with comment and react
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
COMMENT AND SHARE
THE TWO LIGHT
[RIKICIN GIDAN SARAUTA
BY;Queen Mahirah Idriss
?03 ?January, ?2024
10:50:29 PM.
Follow this link to join my WhatsApp group and