Sashe 13
The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Comment and share
END OF PAGE 9
MU HADU A PAGE 10
QUEEN MAHIRAH IDRISS
THE TWO LIGHT
[ RIKICIN GIDAN SARAUTA
BY;QUEEN MAHIRAH IDRISS
?16 ?January, ?2024
08:43:54 AM
Follow this link tojoin my WhatsApp group and
me with comment and react
https://chat.whatsapp.com/EPeM4KtGCoJ9mrYw1Avfow
Comment and share
Har muka gama cin abincin Innani bata kara cewa komai ba muka tattare gurin yau ko hira ma bamu yi ba muka musu sai da safe muka tafi dakin mu muka hau shirin bacci dan gobe asuban ci zamuyi .
EGYPT [ CAIRO]
wowww wata mashahuriyar kingdom na hango mai dauke da kayan alatu kayan more rayuwa,
jibgegiya ce zan iya cewa tayi rabin wani gari yana yin starin kingdom din ne ya tabbatar mun da baa 9ja nake ba starinta da yanayin gininta ya ban banta dana 9ja babu alamun ko digon datti acikin ta haka kuma ba kowa sai servant dake ta kai kawo kowa da aikinsa,
komai nasu yana tafiya ne bisa stari kana kallonsu kasan larabawa ne tun daga yanayin hasken fatansu da gashin kansu zaka fahinci hakan,
wata mashahuriyar car na hango da convoy nata sun nufi wani hanya banyi kasa a guiwa ba na bisu shinfidaddiyar kwaltan suka cigaba da bi wanda gefen hagu da damanta flowers
ne masu daukan hankali da sanyin kamshi,
suna tafiya ne ahnkali tamkar suna tausayin kwaltan basu staya a ko ina ba sai gaban wani building wanda yake hospital
ne na kingdom din anan suka yi parking nan servant suka fiffito kamar sojojin da Allah ya aiko su suka statsaya agaban farin galleliyar car din dake stakiya,
daga ban garen hagu da dama suka staya aka shin fida wata arniyar centre carpet red colour wani balain kamshi ke tashi daga jikin carpet din ,
wani umbrella suka bude dan kare rana ita kanta umbrella din abun kallo ne wani kamshi da sanyin dadi ke tashi daga jikinsa,
cap din motan aka bude sunkai good 5 min kafin aka zaro wani hadadden leg santalele mai dauke da wani arnen designer hill mai stadan gaske still tadauki atleast 2 min kafin ta fito gaba daya wowwwwwwww
wata fine lady maamaa ne ta sauko cos bazance da ita lady ba dan tafi karfin hakan akalla takai 50 years sai de in baka sani ba baza ka taba yadda ba sabida yanda take sparkling
tana glowing as if like wata star
ne ta sauko daga sararin samaniya tana sanye da black Royal abaya wanda yasha adon stones masu daukan eyes,
tayi rolling da veil din abayan wanda ya futo da ainihin cute face nata mai daukan hankali,
kyakkayawa ce ta ajin farko inna staya suffan tamuku yadda take tabbas zamu kwana mu hanste anan,
tafiya ta fara majestically NAJDA BINT NASHIR BINT OSAMA BINT YAZEED BINT MAJID the current Queen of egyphtians and also the beloved wife of His Majesty KING SALAHUDDEEN IBN SULTAN IBN MUHD HABIBULLAH IBN ABDULMALIK IBN ABDULFATAH IBN ABDULJALAL
the current King of Egyptians.
ta cigaba da tafiya cikin kasaita har suka isa cikin wannan building din wanda kafun su isa sanda aka sanar da kowa dake ciki,
ko ta ina ana mika mata gaisuwa escort nata ne kawai ke amsawa wani Dr ne ya zo inda take baa barshi ya karasa ba sanda aka caje shi tas sannan yasamu daman mata magana kanshi akasa yace you are highly welcome your Majesty,
kai kawai ta gyada mishi ya masu iso office nashi kafin su karasa sanda aka shiga aka caje ko ina kafun suka shiga aka bata gurin zama ta zauna kwata kwata ya gagara zama sanda ta bashi umarni sannan ya zaunacikin zallan IZZA d isa da Kuma takama Hadi da SARAUTA dayabi jikinta tace
"ina sauraronk,"
cikin yaren larabci wanda shine ayarensu ko turanci cike da girmamawa yace
"majinya ciyar ta farka sai de bisa ga alamu tayi loosing memory nata so bamu samu wani abu daga gunta ba storon muta nema take ji sanda aka mata alluran bacci "
ajiyan zuciya ta sauke tace
"can i see her ,"
da sauri yace " sure why not your Majesty,"
shi ya musu ja gora zuwa special room da majin yaciyar take inda ba kowa ke zuwa ba sai Royal Blood wannan sashin su ko Dr dinma ba kowa bane yake da yancin shiga sai zabebbe,
shi kanshi yayi mamakin yadda aka kai wannan yarinyan wajen don babu wanda yasan daga ina take ande kawo tane a wani hali na neman taimako tayi hastari tayi kokarin guduwa daga gurin human traffickers wanda hakan yasa aka kamasu su da sauran wanda sukayi trafficking daga nan aka kawota nan hospital din kingdom din,
Queen kuma tana ganinta tace akawota special room wanda akewa lakabi da R.B.A wato Royal Blood Apartment komai na gun na yan sarauta ne hatta Dr da masu shara ma daga din ma daga gidan sarautan ne,
directly nan suka wuce kafun kashiga sai ka sa id card wanda wani machine daga gefe zaiyi scanning in ya nuna green zai bude inko ya nuna red to akwai problem dan caraff zaa kamaka ama daukan maman jummai,
as always sanda aka caje gun staff duk irin staron dake gun wani daki suka shiga inda na hango wata kwance akan gado tana bacci tana sanye da kayan marasssa lfy farare tas tayi wani fari da ita,
akan kujeran dake fuskantan gadon ta zauna ta kurawa yarinyar ido kamar maison ganin wani abu tun ranan data ganta take jin kamar akwai wani relationship mai karfi stakaninsu da ita musamman yadda kana kallonta kasan bata yi kalan wahala ba ahankali Dr yace
"your Majesty an kara bincikawa an tabbatar da she is suffering from AGORAPHOBIA m,"
bai karasa maganan ba yarinyar ta tashi ganin su yasa hankalinta kara birkicewa ta fara neman gurin buya ganinsu take kamar zasu doketa ta fashe da kuka
"shhhhh"
shine sautin data ji ya doki kunnenta
rinannun idonta ta dago tana son tuna inda ta taba jin wannan muryan sai de ta kasa jin wani muryan ne ya kara rikitar da ita har bata san sanda ta rungume her Majesty ba wanda nan take taji wani nustuwa yazo mata tayi shiruu tayi lamo ajikinta ita kanta taji ajikinta ta tuna mata da wani abu da ta taba rasawa wato yar ta data rasu,..
tun lokacin data fara ganinta take gani kamar yar ta ce ta dawo kara rungumeta tayi itama tana petting back nata ahankali take furta kalman Momy Momy sukai akalla 5 min kafin ta nutsu her Majesty tayi breaking hug din nasu tayi cupping face nata tace
" mai ne ne sunanki ta fada a yaren larabci"
shiruu tayi ta zuba mata lulu eyes
nata dan bata gane abinda take fada ba can kamar zararriya ta kara rungumeta tace
"Momy"
face nata dauke da murmushi ahankali tace
"Dr Sajid kayi discharging namu zamu tafi gida nida 'yata"
jin zancenta ya dagula masa lissafi sai de yayi koakarin maida hankalinshi amma ya cigaba da bitar zancenta a zuciyarshi a iya sanin sa yarta ta rasu da dadewa to mai yasa tace wannan yatta ohhh ko dan tana kama da ita ne shiyasa tabbas haka ne suna mastanan cin kama da ita sosai haka ya cigaba da sun batu shi kadai aranshi yayi,
discharging nasu kamar yadda ta bukata cikin sakanni kadan aka gama komai ita da kanta ta shiryata don ta gagara yadda da kowa sai ita suka nufi cikin tamfastesten kingdom din nasu kamar dazu haka servant din nan sukayi suka mata rumfa har cikin part nata dayake tamkar castle bata staya ako ina da ita ba sai room nata bayan sun wuce falo har uku maka maka masu kayan more rayuwa guri ne Wanda yasha kwalliya .da royal furniture da royal paint da sauran royal stuffs Wanda yakarawa gurin kyau da daukan eyes
zaka ranste da gold akayi komai Wanda Hakan ne wassu abubuwan dashi akayi kamar su chandelier da de sauransu,
ita da kanta ta mata komai ta shiryata cikin kaya na alfarma abinci aka kawo Wanda iyakacin servant din falon farko Dana biyu,
ta bata da kanta bayan ta gama ci tasha magani ne ta kwanta baa dade ba tayi bacci tasata agaba tana ta kallonta abubuwa dayawa yana dawo mata wani irin farin ciki ne ke dawainiya da ita ayanzu ji take kamar an sata a aljanna ba Hisabi,..
ba wanda ya fado mata sai His Majesty shi takeso ya ga wannan abin mamakin da ita kanta har yanzu ta gagara gasgata wa wanda ayanzu yana palace amma tasan nan da yan mintina zai dawo ta rasa awa zata fada MAHBEER shine abinda ta fada har ta yunkura don dauko phone nata kuma ta tuna cewa baza ta sameshi ba yanzu yana wajen aiki dan cuno
baki,
tayi ABIE da ummi ne suka fado mata hmm saide tasan baza su yadda da zancen taba don wanda ya mutu ya riga da ya mutu,
haka ta cigaba da gadinta har lokacin da aka fara sanar da cewa His Majesty yana hanyan shugowa wani kyakkyawan murmushi tayi tana jin dadin albishir din da zata mishi ayau da sauri ta karasa gaban dressing mirror shafa different perfumes masu kamshi tadan gyara face nata gashinta ta kara bazawa a bayanta wanda yake tashin kamshi,
farlo ta fito don jiran isowansa ahankali ya bude kofan ya shigo yana sanye da jallabiya fara tas kanshi ba hirami hakan ya bayyanar da lallausan bakin hair nashi mai cika da stayi baki wuluk dashi yana da stayi da mastakaicin jiki inka ganshi baxaa kace ya kai 60 years ba aduniya murmushi dauke akan kyakkyawan face nashi daya kara bayyana zallan kyansa,
turus ya staya yana karewa surarta kallo ganin dressing nata da irin faraar dake kwance a face nata wanda ya fitar da zallan kayanta zai iya cewa rabon daya ganta tana irin wannan faraar tun kafin rasuwar yarsu mace tilo,
ganin ya staya ne yasa ta karasa inda yake tayi hugging nashi cike da farin ciki
"marhaba bika ya AMIRUL DAULATIiii"
breaking hug din yayi still yana nan kamar statue hannu yasa yayi cupping face nata yace
"am i dreaming"
wani lallausan murmushin ta kara sakewa tace
"noppp you are not your Majesty"
ta fada tana kokarin zamewa daga rikonsa riko hannunta yayi yana karewa face nata kallo na yan mintina hannunsa ya dago yana irgawa tace
"mai ya faru"
" am just counting yau wani rana tuesday but ai ba yau BEER zai dawo ba"
wani murmushin ta kara sakewa ta sadda kanta kasa soft hand nasa yasa a cheeks nata ya dago da face nata ya zuba mata anime eyes nasa yace
"mai ne ne sirrin fada mun naji what is the secret lemme hear it "
ya fada yana kawo kunnenshi saitin mouth nata kauda kanta tayi tace
"ba ji
zakayi ba gani zakayi
hannunshi ta kama ta masa jagora har daki shide yana binta ba musu gaban gadon ta kai sa yaye labulen gadon ta kunna bed side lamp na dakin ware ido
yayi da ganin ta bakinshi na rawa yace ma..........
END OF PAGE 11
BY QUEEN MAHIRAH