Sashe 23
The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Ameer suke shigowa tana aa rike da ita irin yadda ake rike amare, kanshi akasa bai dago ba kanshin perfume din daya cika mishi hanci ne yasa shi dagowa don ganin mamallakin shi, carafff idon shi ya sauka akan kya'yawaan halitta wacce take dauke imanin duk mai kallonta, stayawa yayi kallonta kamar statue kamar anyi shi ne don yayi ta kallonta, ta tafi d imaninshi duk takun ta yana tafiya da bugun zuciyarsa tana a tafiya cikin salo kamar ana dada'a tura ta, tabbas yau yaga halitta wani mugun kwarjini ta masa ahankali yake karewa face dinta kallo idonshi ya sauka bisa hancinta da kamar kara aka staga ya mayar da idonshi a lulu eyes nata mai dauke da dogin eyelashes da eyebrow dinta , wacce kamar ita ta zana abunta saukar da idon sa beatiful cute pink lips dinta wanda aka gama fuska akansu, ahankali yake gangaro da idon zuwa kasa inda yaci karo da kyak'kyawan halittanta shi kansa bai san lokacin daya furta masaha'Allah ba, wani kishi yaji ya tasao masa lokaci daya tunawa da yayi cewa bashi kadai ya ganta ba, ba kuma shi kadai zai ya bata ba yasan tabbas akwai securities a waje, lumshe idonsa yayi don in ya cigaba da ganinta za'ayi abun kunya ....... END OF PAGA 18 BY; QUEEN MAHIRAH comment and share please THE TWO LIGHT {RIKICIN GIDAN SARAUTA BY:QUEEN MAHIRAH ?Saturday, ?10 ?February, ?2024 11:39:43 AM Follow this link to join my WhatsApp group and shower me with comment and react https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9