← Book details The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 33

Sashe 20

The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ne ta suma abinka da mutumin da ba ishesshen lfy gareshi ba hankali tashe Sultana Najda tayi kansu, Sultan Salahuddeen ne yayi karfin halin kiran Dr shi ya dauketa ya kwantar da ita akan sofa basu fi 2min ba sai ga Dr yasamu isowa, nan ya dukufa wajen ceto ranta akayi sa'a bai sha wahala ba ta farfado ya mata alluran bacci, kafun ya koma ga Ameera Subaihat itama ta farfado wani dogon numfashi taja ta fashe d wani mastsiycin kuka, wanda bata samu tayi shiba dazu Dr ne ya shiga bata hakuri yana kokarin mata treating wound din face nata yana bata hakuri "sannu Allah kiyaye na gaba, {shi duk a lissafinshi gangarowa tayi daga beni baisan hanun maza taji ba sai ahankali adena gaggawa in ana sauka daga stairs kinga irin raunin daya jawo miki Allah shi kare gaba" jitake kamar ta shake sa ta gaggaura masa maari don takaici, Sultana Najda tace " enough Dr you can go " dan sadda kanshi yayi alaman ban girma kafun ya tattari kayan aikin shi yayi gaba abinshi, suna nan zaune sai ga Malik Sultan ya iso don dama Sultan Salahuddeen ya kirashi, yana shigowa yayi kicibus da Subaaihat da kumburarren face shi bai ma gane ta ba sanda yaga Sabreen, hango su da yayi azaune ne yasa ya karasa yaga Zawjatul Ameer kwance kamar mara rai, karasawa yayi indaa take ya zauna a gefenta ya daga kai for the second time ya ga Subaihat dake zaune akasa, yace "mai ya faru hastari kikayi ne," sadda kanta kasa tayi wani mugun bugu heart dinta yayi tabbas tasan kasahinta ya bushe idan Akhie Sultan yasan abinda ta aikata, ta godewa wa Allah ma da ba shine ya samota tana tabaran da abin yafi haka, " a stawace yace wai ba wanda zai iya fadamun abinda ya faru ne kun zuba mun ido," Sultana Najda ne ta zayyana masa abinda ya faru " Allah ya rufa asiri mun zo nida Abbie Mahbeer zai musu sallama zai tafi shine fa muka jiyo ta tun daga hanya tana ta kwashewa Ummi albarka, kuma dama ta saba yimata rashin mutunci, don taga bata kula ta," rai a bace Malik Sultan ya mike yayi kan Subaihat dakyar Sultan Salahuddeen ya rike shi, don daya barshi ya tabbata gawanta za'a dauka agun, " wallahi wallahi duk randa kika sake ko kallon banza kika kara binta dashi zaki kwammace da ba'a haifoki ba, bazan hanaki zuwa part dina ba, dolenki kizo ki gyasheta don ita ba sa'ar ki bace, mai ne ne ma ya kawo wanan hayaniyan tun farko?? ina tambayan ki kina kallo na ya fada cikin stawan daya sa hanjin cikinta murdawa, "dad....dddd dama Sabreen ne ke son Mahbeer shiss... shine..," mitchhhhhww, dogon stukan daya ja ne ya hanata karaasa maganan baakinta, " yanzu ke dan baki da kunya har kina da bakin da zaki ce wani yarki tana son Mahbeer ba ma wani girmamawa kawai Mahbeer , sa'an kune shi, ina tambayanki kina jina," "aaa 'a'aa, " "bayan rashin mutun ci da stiyaar da kika mawa mutane a bayyanan nasi shine zaki zo dawani shirme, wai yaarki na son Ameer Mahbeer, kina sane cewa ba kowani marar asali banae ke auran dan sarki ya zama sarki sai cikaken mai iko, mai kuma daraja a idon duniya, wanda daga ko yaro ne ya ganshi zai bashi girma, mai kwarjini da sanin ya kamata, kin san ba haka kawai ake aure a wannan kingdom din ba sai da dalilai masu karfi, mai ma yasa nake bata lokaci wajen miki bayani ai kin fini sani duk da kin sa kafa kin ture kinyi wasti da hakan, wallahi ke da 'yar ki wani yayi kuskuren yin akuyanci a yarinyan nan ko a shagalin bikin nan zai kwanmace da baizo duniya, ki kuma tashi ki tattari kwamustan ki kiyi gaba tun kafun na canja shara nayi ball dake, karki manta ka'idan mu gamae da girmama shugaba , ko yau aka haifesa dole ka sadda kanka agaresh, dole kanemi izini wajen yin magana, kuma dole ka tausasa lafazinka, sabanin haka zaka ji wuya ne inka bijire, mu baza mu lamunci a rena shugaaba ba, bin nagaba bin Allah karki manta hakan, bamu k'i ki ba halinki ne bama so, inkin gyara ke da yar'ki muna maraba daku, zaki iya tafiya," dakyar da taimaakon yar'ta ta mike suka kama hanya wani irin bakin ciki ke nukur kusaanta tabbasss sai taga bayan waannan yaarinya ba'a taba cimata mutun ci a duniya irin haka ba, dole tasan wacece ita,!!!!!??? END OF PAGE 16 BY; QUEEN MAHIRAH THE TWO LIGHT {RIKICIN GIDAN BY;QUEEN MAHIRAH ?Tuesday, ?06 ?February, ?2024 07:38:38 AM Follow this link to join my WhatsApp group and shower me with comment and react https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
Chapter 20 · 0% Book details