← Book details The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 33

Sashe 14

The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Comment and share
THE TWO LIGHT
[RIKICIN GIDAN SARAUTA
BY;QUEEN MAHIRAH
?16 ?January, ?2024
11:30:17 AM
Follow this link to join my WhatsApp group and shower
me with comment and react
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9

NIGERIA [ RUGAR HARDO BELLO]
Tun ana assalatu muka tashi bamu koma bacci ba har muka yi subh prayer,
muna idarwa muka hau tilawan quaran bamu bari ba sanda gari ya waye tas muka fara shirin makaranta.
around 7 muka gama shiri muka fito donyin breakfast,
a farlon mu mukayi muna gamawa muka kira Abie muka gaishe shi shida Ummie dake gefenshi suna breakfast bayan mun gama gaiswa dasu muka kira Momy itama muka gaisheta tasa mana albarka har hamma sanda muka gaishe shi,
wannan itace kaidan mu kamar yadda zamu gaida su Innani ako wace safiya haka zamu gyada su Ummi ma,
muna gama wa side din Jaddi muka wuce a farlo muka taradda shi muka gaisa ya samana albarka muka gyada Innani ma muka musu sai anjima,
Innani ta hau suburbudo mana addua yanda ta saba a kullum har haraban gidan ta rako mu tun ina amsa mata da ameen har na gaji na bari,
Auwal driver ne yaxo ya duka ya gyada Innani ko amsawa bata yiba ta fara
"Auwalu ka dubi girman Allah kayi tuki ahankali kabi mun dasu a hankali banda gudu dan Allah,"
"tohh inshaalahu,"
" tammm nide na fada maka tohh Allah karemun ku ya kade hau ya rabaku da masu bakin ido,"
hmmm to Innani munji tafi ciki turata na fara yi don nasan inna biyeta stafff zamuyi latti,
har bakin kofa na kaita na juyo muka shiga mota muka tafi,
itade Islam as always bata ce komai ba murmushi kawai nayi na jijjiga kai ako da yaushe haka take,
she is always calm and gentle moreover bata tolerating nonsense ba ruwanta da kowa intaga dama zata wuni bata kula kowaa ba,
bata son reni sannan kullum fuskanta ahade bata dariya sai mai saa ne ke kallon teeth nata dariya sai taga dama inko bata ga dama ko zaka mutu baza ka gani ba,
mutane dayawa sukan cewa halin Jaddi ta dauko sai de ni naga akasin hakan sabida shi yana da faraa ita kuma bata da shi kuma shi yana magana sai de takaicecce ne amma ita miskila ce ta bugawa ajarida dalilin halinta ne yasaa aka sa mata suna da muke school lecturers namu na kiranta da BOSS LADY maza ko nace mata BOSS BABY.
mun cigabaa da tafiya bamu staya ako ina ba sai a bakin wani
wanda yake wani hadadden secondry and primaary school ne na Rugar Hardo Bello,
wanda yasamu kafuwa lokacin Hardo Bello da taimakon Jaddi,
fitowa muka yi muka karasa cikin school din tun daga bakin gate student ke gaisar damu har muka isa staff room anan muka samu sauran teachers din aciki cike da kulawa da girmamawa muka gaisa kowa ya zauna a maazuninsa sai 8 kowa ya fara kama hanyan zuwa class din da zai koyar
EGYPT [ CAIRO]
ware ido
yayi lips nashi narawa da alaman akwai abinda yakeso ya fada da kyar ya furta
"Sa.. sss..SAFEERA,"
yana pointing nata da index finger dinsa ganin yadda ya rikice ne yasa ta kama hannunshi tace
"come down your majesty,"
a razane ya juyo ya ganta yace
"how would i come down,"
hannunshi ta ja tace
"lets go kar mu tada ita,"
"lets go where,"
dan turbune face tayi tace
" farlo,"
" to do what??,"
hmmm tace dama tasan zaa rina
"come on your highness lets go i will explain trust me,"
baice komai ba ya kama binta abaya zungui zungui yana waiwayo wa don kara gasgata abinda yake kallo,
suna shiga ta zaunar dashi ta dauko mishi favorite drink nashi ta stiyyya mishi a cup ta mika mishi da kallon ban gane mai kike nufi ba ya bita,
da ido ta mishi alama da ya sha ta dan marairaice face naata hakan yasa ya karba ba musu ya sha sanda ta tabbatar ya nustu ta fara masa bayani kamar haka
"wannan daka gani itace yarinyar dana ke baka labari wanda tayi accident motar kingdom namu ne ta bige ta shine aka kawota don bata agajin gaggawa,
bayan ta tashi an yi kokarin sanin ko wacece ita sai de ba hali sabida tayi loosing memory dinta so bamu da wani choice daya wuce yin investigation don gano yar wani family ne
[ karku manta tana maganan ne cikin yaren larabci da ingausan turanci ]
but to our own suprise she dont belong here,
what i mean is that ba yar kasar nan bane mun nemi sanin ta inda ta fito sai de shima shirme ne cos babu wani bayani akanta mai kyau a Airpot wanda zai taimake mu da aka cigaba da investigation at the end we find out that she was been kidnapped in short she was been traffick by human traffickers,
tayi kokarin escaping nema shine kawai accidently driver na ya bigeta,"
dogonnn numfaashi yaja yace
"you mean she is not Safeera but how??
ya akayi suke kama haka??
how could this be possible??,"
murmushi tayi tace
"da ikon Allah everything is possible,"
hannunshi ta kamo duka biyu da nata tayi shiruu na wani lokaci mood nata gaba daya ya chanja tazama kamar marayan sauro tace
"ina neman wani alfarma agurinka plsss,"
"wani irin alfarma Ummu Mahbeer ,"
hawayen daya makale a idonta ne ya zubo
"i want us to adopt that girl and make her to be our lovely daugther and named her SAFEERA
you know what tunda na ganta naji ina kaunarta na ga tamkar Allah ne ya aikota don cireni daga damuwan dana ke ciki,
plss dont say noo,
nasani Allah ne ya bamu Safeera kuma ya dauke abunsa amma kuma gashi ya kawo mana wata baka tunanin wannan wani alkairi ne agaremu plsss,"
hannunta ta hada aguri daya in a polite manner tace
"your highness karka ce aa dan Allah,"
ahanakali ya fidda wani numfashi mai dumi kafin yace
"ina storon abinda zai biyo baya ina storon ranan da yarinyar nan zata dawo hankalinta in ta bukaci komawa wajen iyayenta kinsan bamuda da ikon hanata ko,
bamu isa mun rabata da su bako kuma kina tunanin ABIE da su SULTAN da UMMI zasu amince kuwa,"
gyada masa kai tayi da sauri tace
"why not zasu yadda kasan fa yadda suke kaunar Safeera don yadda take kama da PRINCES ZULAIHAT,
am very sure zasu yadda tunda kaga suna kaunar safeera don kamanta da AMEERA ZULAIHAT,
kaga ita wannan na kama dasu duka nasan zasu sota,
sai de baza su yadda ba sai sun ganta,"
gyada kai yayi tabbas zancenta haka yake
"shi kenan zamu je can Egypt din gobe da ita yarinyan muji abinda zasu yanke,"
cike da jin dadi tayi hugging nashi petting bayanta yayi yana sakin wani kyakkywan murmushi shi kanshi zaiso suyi adopting yarainyan kodan farin cikin Ummu Mahbeer dashi kansa
END OF PAGE 12
BY QUEEN MAHIRAH
FOLLOW this link to join my WhatsApp group and shower
me with comment and react
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
COMMENT AND SHARE
THE TWO LIGHT
[RIKICIN GIDAN SARAUTA
BY; QUEEN MAHIRAH IDRISS
?Friday, ?19 ?January, ?2024
09:16:21 AM
Follow this link to join my WhatsApp group and shower
me with comment and react
https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9
Chapter 14 · 0% Book details