← Book details The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 33

Sashe 6

The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

basu nuna ajikinshi ba fari ne tas Mai daukan ido da hankali, kyakyawa ne Son kowa kin Wanda ya rasa, Fuskansa zagaye yake da hadaddiyar man's pride dinshi Wanda da gani taji naira sai sheki take Tasha gyara haka sumar kanshi acike yake tamm dayawa baki wuluk dashi mai stansti, Pointed nose nashi ya Kara kayatar halittansa Yana Nan zattt dashi ga small redish lips nashi masu ban shaawa, Eyes nashi are sexy kamar Mai Jin bacci haka suke ga zararan eyelashes nashi Daya Kara narkar da idon, eyebrows nashi tamkar shi yayi shaping kayanshi. Yanayin kyansa da hasken sa yasani tan taman Anya bahaushe be kuwa ganin yanayin hasken fatar shi wanda azahiri yafi kama Dana larabawa. Kai staye baza ka kira shi da balarabe ba sannan baza ka kirashi da bafulatani ba kai staye, sai de kace dashi HALF CASS wato ruwa biyu, kallo daya zaka masa ka hango zallan damuwan dake shinfide a kyakyawan face nashi ga wani stinkewa da heart nashi keyi, duk da yasaba da hakan aduk lokcin da ya sako kafanshi a Nigeria hakan kuma nada nasaba da rayuwarsa na baya, sai de yau stinkewan heart din na daban ne yarasa mai yakeji farin ciki ko aka sinsa, sai de yana jin wani anna shuwa na daban yana jin tamkar zai hadu da wani abu mai mahimman ci to amma mai ye shi,??? shine amsan daya gagara bawa kanshi abu 3 ne masu muhimmanci a arayuwarsa, daga inlaw dinsa sai wife nashi da children nasa Faruq da Islam, sai kuma mai kankat wato FAMILY nashi, tabbas yana farin ciki zai ga 'ya'yan sa da matarsa da inlaw dinsa, saide akwai wani abu na musamman ayau to mai ne ne wannan???, family dinsa yasan yayi ban kwana dasu badan baisan inda suke ba ko basa raye ba aa sai dan wani dalili mai karfin gaske, dogon numfashi ya fesar kafin cikin husky voice nashi yace "bashir," da sauri ya amsa yace "su ummin little sun koma gida ne ," "aa" shine abinda bashir yace" okayy to kaini hosptal din ", "tohh" ya amsa masa dashi direct asibitn suka wuce basu wani dade suna tafiya ba suka iso, parking yayi a harabar hospital din ya fito da wuri ya bude mishi cab din car din ya kai akalla 5 minute kafun ya zaro kafarsa ta dama bakinsa dauke da bismilla ya kara daukan lokaci kafin ya fito gaba daya, wani irin bugu heart nashi yayi daya sa shi rinste idon shi da sauri, ahankali ya fara taku cike da takama da mazantaka da izza, yana tafiya tamkar yana tausayin kasan kallo Daya zaka masa kanhango jinin SARAUTA dake yawo ajikinsa ga yanayin halittansa surarsa ya tabbatar mun da cewa ya hada da larabawa, Yanayin halitta da girman gabansa ne yasa shi cikin jerin giant don a murde yake sanadin mosta jiki da yakeyi da Kuma yanayin halittansa, bashir ya mishi jagora har dakin da su innani suke, daga cikin dakin kuwa wannan baiwar Allah ta farka da salati abakinta kafin ta wani razana ta fara dube dube, ganin mutane a zagaye da ita yasa ta kara rikicewa sosai ,ta fara ambaton sunan Allah, Innani tayi kanta daniyan mata bayani amma ina ta dira daga kan gado tana yiin baya baya tana tambayansun abu daya cikin yare hudu, na fari FULLANCI na biyu TURANCI na uku LARABCI sai na hudu HAUSA tambaya take ina ya'yanta?, suwaye su?, kara yowa kanta Innani tayi kawai ta fasa ihuu tace "don't touch me," ana cikin wannan hali sai wannan mutumin ya shigo dakin da sallama aba kinshi kanshi akasa, jin wannan voice da ko daga bacci ta tashi baza ta taba mantawa bane yasa ta juya arazane sukayi 4 eyes dashi daga shi har ita suka staya cak kowa na nuna dan uwanshi baki dauke da zance da kyar yace "keeeee ya akayi kika san inda nake," itako da gudu taje ta yi hugging nashi so tight aka bar su Innani da sake baki END OF PAGE 3 MU HADU A PAGE 4 Queen Mahira Idriss Follow this lin to join my WhatsApp group and shower me with comment and react https://chat.whatsapp.com/DEb6DCrj50r88WN25D5xu9 Comment and share THE TWO LIGHT [RIKICIN GIDAN SARAUTA BY;Mahirah Idriss Monday, 01 january, 2024 04:48:07 PM.
Chapter 6 · 0% Book details