Sashe 22
The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba, ,baya daurawa mutum kayan da bazai iya dauka ba amma yana da kyau kanemi sauki daga gareshi, ka kuma yi kokarin danne zuciyarka kafi karfinta, musamman kai yahh shugaba na, kai shugaba ne kana shugabantana mutane da dama, dayawa daga cikin su na koyi da kai yana da kyau ka boye damuwarka ko dan farin cikin jama'arka kar ka kasance mai son kanka" ta cigaba da murza hannunsa tana a zazzago masa kalamai masu dadi da sa nutsuwa hadi da nasiha can ta dakata bude idonsa daya lumshe yayi yace "Allah miki albarka Saudat " "Ameen yahh shugaba na," dan marairai ce face tayi tace "sannan dan Allah kar abinda Anty fadila takeyi ya dameka karkasa shi aranka, kar maganganunta suyi tasiri aranka ba laifinta bane ita kadai tasan abinda takeji duk da ni ban taba haihuwa ba amma nasan da ciwo musmman a ita da baa yau ta fara raashi ba, kaga fa ta rasa yar uwarta har da yayanta guda uku " "hmmm Saudat kenan ni ma fa uba ne ina kuma son Fahreen sannan bashi kaadai na rasa ba naa rasa yan uwa na har 2 fa, Zulaihat dake mastaayin kanwa aaguna itama da yayanta duk babu su nayi hakuri amma ita takasa " "kaamata afuwa yah shugabana ita mace ne kuma mu kasan muna da rauni sosai " " duk da hka bafa shi kadai ne danta baa tana da uku ga Abdulmalik { Fudhal} ga Abduljalal { fareed} ga kumaa Maryama { Mobina }, gasahi mobina na school yau nasan ko zuwa bata yiba don halin data ga mahaifiyar ta aciki, gashi tana a last year ne a kuma last semester kuskure kadan sai ya ja mata problem" "just calm down yahh shugabana ka kwantar da hankalinka na tabbata tana a cikin wani hali ne shiyasa tana a bukatana taji dumin nata mahifiyar, am very sure intaji she will ne alright damuwar ya mata yawa she can't endure it, why not baza ka mawa Fulani magana ba a ko akai ta gida ta dan huta na wani lakaci" "tohh inta tafi mobina fa dazata fara exams monday " dan kwabe face nata tayi tace "haba dan Allah sai kace bana nan ai gani nan ko i will take care of her " "hmmm okayy zanga yadda za'ayi zanyi magana a Baba sarki in ya yadda sai a kaita gida," "ko kaifa shugabana". SULTAN ABDULMALIK ROYAL ESTATE { EGYPHT} Shirin biki ake ba kama haannun yaro amaarya nashan gyara, sultan ya koma Cairo tun bayan waanan karamin yakin komai ya daawo normal Zawjatul Ameer sai tarai'raya takesha kamar kwai kowa yana nuna mata kauna. ayaune Ameer Mahbeer zai zo kasar EGYPHT wanda kuma a yaau ne zai hadu da amaryarsa da bai taba gani ba, Sultana Najda kamar ta hadiye kanta dan murna rabonta da Mahbeer yau stawon 5 month kenan, gashi yau zai zo dadin dada'awa ma zai yi aure abin ya hadu har yaso ya tada mata da hawan jininta, don murna yayi yawa sai de ace son barka. sai faman shirya Zawjatul Ameer akeyi wanda sai zuba shagwaba takeyi " ni momy i don't like this dress is too heavy ," tana a magana tana a cuno bakin gaba "ohh dear in baki sa wannan ba tohh wanne zaki sa " "my pajamas is much better than this heavy dress" dafe goshi tayi tace "ohhh Allah ya za'ayi mutumin dazai hadu da suitor dinsa yasa pajamas " "suito what did it mean '" murmushi tayi tace "i mean manemin auranki wanda zai zama husband dinki " "manemi, husband , aure mai hakan ke nufi i don't understana d" dafe kai tayi tana lissafin ta ina zata fara fahimtar da ita tukun wani ma irin zama za'ayi a gidan auren, ita kam indan ita ne baata so ayi auren yanzu ba don tasan baa karamin cutuwa zatayi ba, don brain din nata da saura duk da tana a shan magani kuma akwaai possibilty din da nan da 2 to 3 weeks brain din zai setu , sai de zai dau lokaci kafun tayi flashback wato kaafun old memories dinta ya dawo. " momy kinyi shiruu what is wrong " murmushi tayi tacigaba da gyara mata alkebban dake jikinta wanda yaake fari tas na net ciki kuwa fitted gown ne wanda ya amsa jikinta shima fari tas yasha bead da stones sai daukan ido yakeyi, kanta ko yau an mata rolling da farin veil sai fulan alkebban ( burka) da aka sa mata, fuskanta yasha light makeup tayi kyau matuka sai tashin kamshi takeyi, murmushi tayi tace "masha'Allah lalle Allah yayi halitta anan " cunoo baki tayi tace "momy baki ban amsa baa " dan zungurinta tayi tace "tohh parrot sarkin tambaya mai kike so na amsa miki " "moomyy" ta fada cikin shagwaba tana a jan sunan tana a kuma buga kafanta " murmushin ta karayi tace you look so fetching in this dress, musamman in kina shagwaban nan kina kyau Hooriyya (Angel) kiyi saving shaagwaban ki sai kiyi a zawjinki" nuna kanta tayi tace "zawjy anah" "yapp swerry ai kin zama big girl kin girma har zakiyi aure ki haifa mana babies masu kama dake " murmushi ta sake tace "really zan haihu in haifi babies irin wanda na gani a Tv amma tayayaa momy " murmushi tayi ki bari in zawjyinki yazo sai tambayeshi " okayy mom i will tohh yaushe zai zo " "yanzu nasan yana hanya ma..... EGYPHT ROYAL AIRPOT Wata flying jet ne tayi landing mai dauke da tambarin soldiers ajiki, cab din jet din aka bude wani handsome ne yafito daga jet din bayan wasting 5 minute din da yayi na Jan class, kana ganinsa kasan jinin sarauta ne ina ma stammanin ya hada jini da annabi yusuf don yadda yake walwali da daukan hankali zaka ranste wani tauraro ne ya suko daga sararin samaniya. fari ne tas dogo kuma murdadde yana da fadi, fuskansa nada stayi yana kuma dauke da dogon hancinsa mai kyan fasali da stari, idonsa wanda yake deden face nashi yana dauke da zara'zaran eyelashes da black eyeballs dinsa masu sparkling, haka lips dinshi red colour ne tamkar yasa red lipstick, sai eyebrow nasa da kamar yayi shaping dinshi daya dake bangaren dama akwai yanka guda biyu wanda ya kara masa kyau, yana sanye da uniform nasa na sojoji wacce tayi matukar amsar colour sa ta kuma kara futar da asalin murdadden jikinsa ko ince surarsa, yana saukowa daga step din jet din ne cikin gadara da takama irin nasu na yan sarautaa, akalla 10 min yana saukowa wassu, convoy din sojoji ne suka rufa masa baya har zuwa inda convoy na royal car din da suka zo daukan sa, sojojin suka rakasa suka bude masa cab din car ya shiga sannan suma suka shiga. basu staya ako ina ba sai a Abdulmalik Royal Estate, wangale musu gate akayi suka shiga dashi har ciki part dinsa suka wuce dashi, wani hadaden building ne nan suka faka a inda ya dace, ba bata lokaci sukaa bude maasa cab din car din ya dau akalla 2 min kafun ya zaro one leg sannan ya dau wani 3min din atakaaice 5 min kenan kafun ya futa gaba daya, as always royal carpet aka shinfida mishi wanda yayi leading nashi har part dinshi yana zuwa yasa hannun shi a wani machine dake gun yayi scanning hannunshi ya tabbata shine kafun ya bude ya shiga, shi kadai wani dogon numfashi yaja ahankali ya furta " no place like home kafun yace alhamdulillah " directly wani stairs ya nufa ya hau ya shiga wani daki wanda da alama shine wanda yake amfani dashi nayi mamakin ganin stari dakin so simple but it looks so unique and fetching, simple furnitures ne adakin komai fari ne ba wani hayaniya da tarkace, dressing room nashi ya wuce ya cire kayansa ya shigaa bathroom ya dau akalla 30min kafun ya futo da towel a kugunsa, sai wani sakale a kafadansa bakin gashin shi mai stana sti da tarin yawa sai diga yake ma'ana ruwa na diga, dressing room nashi ya koma ya shirya bayan bata lokaci da yayi wajen shafe shafe na mayuka aknashi da jikinshi, sai kuma turaruka masu kamshi dayasa, wani iron jallabiyan sa yasa fari tas bai ko sa hirami ba ya fito sai tashin kamshi yakeyi. directly part din Sultan Muhd yayi slaves nata gaishe shi hannu kawai yake daga musu har ya isa, a farlo ya taradda su suna zaman jiransa harda su Malik Sultana da Malikat Nubia, Sultana Mayama ne ta fara "marhaban bika ya hafidiii ta'al ilah huna" murmushi yayi ya karasa inda take don yayi missing dinta sosai rungume juna sukayi yace "i miss you so much Jiddatii" breking hug din tayi sannan tayi copping face nashi da both soft hand nata tayi pecking forhead dinshi "Allah maka albarka" " amiin" sakeshi tayi ya karasa inda Sultan yake ya rungumesa cike da so kafun shima yayi breaking hug, din ya karasa inda Malik daya kasance grandfather dinsa yake shima suka rungumi juna hka kazalika Malikat wato granny dinsa, ma bayan sun gama gaisuwan ne suka zazzauna aka fara hiran yaushe gamo can Sultana Muhd yayi gyaran murya yace " basai na kara mai maita kaina ba gareka Mahbeer kasan dalilin dayasa muka bukaci dawowarka, wannan shekaran kacika shekara 30 ko ban fada ba kasan kana da bukatana ka ajiye iyali, kakuma san staarin masarautar nan akan aure musamman ga magajin ta, matar ka iyayenka ne zasu zaba ma sai na biyu in kana da bukatana karayin auren sai ka auri wacce kake so, dagaa ni har iyayenka baa wanda ba haka aka mishi ba kuma akarshe munji dadin hakan tunda gashi har ilah yau muna tare muna kuma zama cike da kaunar juna, kai ma ina fatana hakan anaka rayuwar kamar yadda kasani wani sati ran juma'a duniya zata shaida aurenka amma kafun nan zamu baku daman fahimtar juna da ita," dan alama Sultan Muhd yayi wa Sultana Maryama wanda tana gani tasan mai yake nufi " Malik Sultan ne ya dauka daga inda Sultan Muhd ya staya ya cigaba da masa nasihaa" sallaman da suka ji ne yaja hankalinsu Sultana Najda ne da Zawjatul