Sashe 7
The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Da gudu taje tayi hugging nashi so tight as if like her life defend on him ta fashe da wani mastiyacin kuka mai cike da maanoni da yawa,
kan kameshi takarayi sosai tana cewa
"am i dreaming pls in mafarki nake kar atashe ni,
i cant blieve this akace wai you were dead ina kashiga for all this long?
kabarmu cikin tashin hankali tunda ka tafi komai ya lalace komai ya baci ,"
dago da kanta tayi daga broad chest nashi tana kallon fuskanshi kallo daya zaka mishi ka tabbatar da ya shiga wani yanayi,
his eyes turn red as if like an wasta masa pepper gaba daya mood nashi ya canja
kana kallonsa kasan an taba masa inda yake masa kaikayi hannu tasa ta tallafo face nashi
tace "kayi shiru say something,"
daga can baya ne suka ji anyi gyaran murya Innani ne data gagara hakuri tayi gyaran murya dan gaba daya ta rasa mai zata fassara abinda ido da zuciyanta ke gani,
ba ita kadai ba kowa dake wannan room din hakan yake agunshi kai hatta little ma kanshi ya daure,
bare Fatima da gaba daya komai na dakin ke juya mata maganan zainab ne yake dawo mata cikin kwanyarta a halin data ke ciki kadan yarage heart nata baiyi blowing ba,
numfashinta har harde wa yakeyi Innani ne ta kara breaking silence din da cewa
"ko zaku samu ku mana bayanin abinda ke faruwa anan Hamma,"
[ haka innani ke kiransa dashikasancear sunan su Daya da yayanta ]
kokarin raba ta da jikinsa yayi dan sai yanzu ma ya tuna a ina suke,
wani ihu ta kara yi ta kan kameshi tana
"wayyo Allah na zasu kasheni kasheni zasuyi AKHIE, kataimake ni,"
ganin yadda ta riki ce ne yasa Innani dafe kirji tace
" mun shiga uku daga taimako sai abu ya zama bala'i,
mai zan gani haka baiwar Allah,
wai mai ma yake shirin faruwa ne??,
mai ne ne hakan wacece ke kin wani tukuikuye shi,"
itako kara kan kameshi tayi dan gani take kamar zaa raba su tamkar zata shige cikinshi,
Innani ta rafka uban salati tace
"mun shiga uku mai zan gani ni khadijatu matar sheiky keta hakki haka agaban magabata da ranar
Allah,
kai Hamma kayi mana bayani mana ka cire mu aduhu
wannan wani irin abune agaban sirkanunka da danka uwa uba harda matarka,"
tana maganan ne cikin kukan neman magana irin nasu na stofi da gefen mayafinta take goge fuskanta ko ince ta rufe fuskanta ta fashe da kukan neman sababi,
"haba kaikuwa kar kaban kunya mana agaban matarka,"
Chief imam bawan Allah wanda tun dazu baice komai bane yayi gyaran murya yace
"Nana ya isa yi shiru,"
batare da ta kara cewa komai ba tayi shiru sai sheshsheka take Fatima ko bushewa wa ma tayi ta nemi hawayen ma tarasa Allah kadai yasan irin azaban da takeji a zuciyarta,
Chief yace "bismillah Hamma ga guri zauna,"
yayi magana ne cikin nustuwarsa da kamala,
ba musu yasamu guri ya zauna itako tamkar jela haka ta ringa binshi a baya tare suka zauna ta rungume hannunsa sai zazzaro manyan eye balls
dinta takeyi kamar wanda tayi araba da malaikan daukan rai
wani dogon numfashi
yaja yana kokarin rabata da jikinshi ta kara fashe mishi da kuka
"Akhie were are we,??
su din suwaye su Akhie??
batare da tabari ya amsa mata tambayan ta ba ta wani zabura cikin kaduwa bakinta har rawan yakeyi wajen cewa,
my twins ina suke??
ina twins dina??
my babies,"
tana magana tears
na wanke beatiful and shiny
face nata mai daukan hankali tana jijjiga shi
"na shiga uku sun
kashemun babies dina,"
cikin muryanshi mai cike da zallan nutsuwa izza bugu da kari mulki da takama yace
"ZULAIHAT ya isa ki nustu, lets talk ki kwantar da hankalinki kinji they wont hurt you impact they were your savior, they saved you and your babies calm down,"
ahankali ta stayar da kukan nata cikin larabci tace
" Akhie a ina muke??
suwaye su ??
katabbar baza su cutar damu ba??
kuma ina twins dina??,"
" ehh Zulaihat ba abunda zasu mana ki nutsu muji komai daga garesu i will introduce them to you ido tadan ware
tace so you knows them,"
kai ya gyada mata yace
" ehh nasan su they are my family,"
ahankali ta maimaita kalman
"family dama bayan mu kana da wassu family ne,"
" yess they are my family bayan anyi exiling nawa s, suka jawoni jiki they show me love they even gived me there daughter,"
dan daga giranta
daya tayi tace
" you means sun aura maka yarsu for what reason, zasu aura maka yarsu,"
ganin yadda yanayinta ya canja ne yasa yayi kokarin calming nata down dan tabar larabcin ma,
shiko ayanda yasan halinta ba karamin aikinta bane taci mutuncin ko wani daya daga cikinsu,
" ki kwantar da hankalinki i will explain to you later,"
" ohh haka zaka ce okay ask them where the hell did they kept my babies??,"
"you keep on saying your babies a ina kika samesu,"
wani kallon tara saura kwata ta bishi dashi tace
"kai daka cemun kayi aure mai nace maka sai nine zaka hau mun wani tambaayan renin wayo,
for good 9 years baka gida kana nufin zama zanyi tayi inyi ta jiranka kenan har sai ka dawo kazo ka aureni,
ko da ka tafi ka barni ai tohh ban mutu ba na yi aure na haihu,
bari ma kaji first born nawa ma is 9 years old ga kuma twins din dana haifa in kuma bukulu zaka mun tohh ,"
tunda ta fara zancenta a yaren hausa baice mata kala ba sanin halin abarsa murmushi
kawai yayi dan ta tuno mishi da abubuwa da dama wato har yanzu bata canja ba tana nan da stiwanta
" i wonder who marry this naughty girl??,"
duk azuciyarsa yake zancen kama kugunta tayi tace
" heyy Mr ba cewa nayi ka zuba mun na mujiya kana kallo naba ask them ina yarana,"
tana maganan cike da stiwa
"ZULAIHAT!!!!!!,"
dan kaurara voice nashi yayi ya ambaci sunanta
"show some respect they are my in-laws,"
" and so what concern me ina ruwana dasu har wani zaka ce sune yan uwanka,"
yanzu dajin wannan zancen yasan haushin furucin nashi taji smirk
yayi kafin ya juya ya fuskanci su Innani ya sadda kanshi kasa yace
"dan Allah Abba kuyi hakuri da halinta rashi fahimta ne kar abinda ta fada ya dameku,"
innani ne tayi saurin cewa
"mu ba wannan muke son jiba fada mana wacece ita,"
dogon numfashi yaja yace
"kanwata ce,"
" kan warka,"
shine abinda Fatima tace tana saukar da dara daran eye balls
nata a cikin nashi wani dan rass yaji ganin yadda idonta ya sauya kala ga kuma kallon data ke binshi dashi na tukuma
"ehh kanwata ce nasan ba lalle ku fahimce ni ba ko ku yadda dani ba amma wannan shine truth din
ita yar uwata ce ta jini duk da ba uwa daya uba daya ne suka haife mu ba
saide iyayen mu sun kasance yaya da kani ne,"
murmushi chief yayi yace
"mashaallah tabbas magananka na akan gaskiya ga kaman jini daya bayyana karara duk wanda yaki yadda da hakan to tabbas akwai wani boyayyen manufa daya ke dashi,"
innani tace
"kuma fa haka ne haba shiyasa yaran suke kama da islam ashe jininta ne su ai da tun fari hakan ka fada mana da bamu muku mummunan fassara ba amma itan ya halin ku ba daya ba itan naga kamar rikicecciya ce,"
murmushi yayi yace
"haka take innani yar rikici ce kawai gata ne yamata yawa duk laifin fulani ne ita ta sangartata ai itace ma wanda na taba baki labarinta,"
"ohh ikon Allah itace yan biyun nan wadda dayan saliha,"
" ikon Allah ashe da rabon zamu gamu wallahi tunda hamma yaban labarinku Allah ya jarrabeni da sonki ashe kina nan tafe ma,"
itako ware idoo
tayi tana ganin ikon rabbi stohuwar har da guntun kwallanta ga yanda take maganan kallo daya zaka mata ka gane bilhakki da gaskiya take zancen har zuciyanta
nan da nan taji jikinta yayi sanyi lakwas tana jin wani iri sai wani kunyan muta nen ya dira mata lokaci daya ta sadda kanta kasa ta takure agu daya
innani tace "ya kaman naga ta takure hamma tambaya mun ita mai ke damunta,"
murmushi yayi yace "tun dzu take tambaya na ina yayanta,"
" ohhh ikon Allah ayyah baiwar Allah yi hkuri dole ki rikece bari akawo miki su inda gadon yaran yake ta karasa ta turo su har ga banta,
"da ikon Allah duk hayaniyan basu tashi ba kodan sunsha maganin muran ne dama likitan yace zai sasu bacci ,dama suna bukatar hakan,"
inji innani har gabanta ta kai mata yaran tozali tayi da yaran nata dake bacci hankali kwance da gani sun samu kyakkawar kulawa wani kwalla ne ya cika mata idonta,
hannu tasa ta dauko dayan ta kwantar a cinyanta ta dauki dayan ma ta fashe da wani kuka mai cin rai kukan mai ban tausayi wanda duk mai karatu da mai sauraronta sai ya tausaya mata ta rikesu gam gam tamkar za'a kwace mata su,
sanda tayi mai isanta ta dago kai ta kalli su chief tace
"Shukran lakum shukran jazilan bansan da wani kalma zan gode muku ba dan Allah kuyi hakuri da abinda nayi agareku dan Allah ,"
kokarin durkusawa takeyi innani ta tare ta tace
"ya isa ba sai kinyi hakan ba mun fahimce ki mun gode Allah ma da abin ya staya ahaka mun fahimci juna da wurri muma kanmu mun miki mummunan fahimta sai mu yafewa juna,"
murmushi tayi tace
"Akhie sirkanunka suna da kirki ba kaman nawa ba da suka koreni lokacin dana ke bukatarsu sun juya mun baya tamkar basu suka haifeni ba kamar basu suka rene niba suka mai dani shalele ba,
they aboundon me and my babies they kicked us out of there family,
they tried to kill us,
bansan mai na musu ba Akhie,"
fashewa tayi da mastyiyacin kuka mai cin rai shi kanshi da da hali da kukan zai mata dan ya tausaya mata matuka it was thesame thing daya sameshi they exile him and tried to kill him da badan chief da,da ya rasa ransa,
yarasa mai yake damun parent nasu
"Yaahh Allah ,"
shine abinda ya fada a zahiri innani da takejin kukan har ranta ne yasa ta cewa
"ya isa,"
tashiga lallabata kamar uwa da yatta duk da bata gama gane abinda suke fada ba dan turancin data cigaba dayi Fatima ko zuciyanta yayi sanyi ga tausayin ta daya dirar mata sabida staff taji abinda take cewa dan tana jin turanci haka chief ma yaji kai hatta little dake dakin y tausaya wa matar tun dazu ya makale wa umminsa dan yaga abin yafi karfin brain dinshi shiyasa ya kame agu daya,
innani bata barta ba sanda ta tabbatar tayi shiru kafin tace
" sheik yanzu kam ai yakamata mu koma gida ko tunda ta tashi tana da bukatar hutu,"
gyada mata kai yayi yace
bari ya kira likitan yazo ya kara dubata hakan kuwa akayi ba bata lokaci yazo ya dubata ya rubuta musu takaddan sallama da cewa karshen sati zaa kawo ta kara mata gwaje gwaje dan tabbatar da lafiyanta,
chief da kanshi ya kira zainab a waya yace ta daura ruwan wanka ta kuma shirya abinci ba musu ta amsa masa da to,
amma Allah kadai yasan mai take shirywa a zuciyarta
staf Innani ta gama shirya musu kayansu bashir driver ya kaisu mota suka kama hanyan gida
END OF PAGE 4
Queen Mahira Idriss
THE TWO LIGHT
[RIKICIN GIDAN SARAUTA
BY;Queen Mahirah Idriss
?Tuesday, ?January ?02, ?2024
03:51:56 PM