Sashe 30
The Two Lights Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
kwalele ai daya fi mutunci, asararre kazamin kan layi wa zai baka ka taba sai de kajea can kasan gadan kasamu kaza mai irinka kuyi ta faman tabe taben naku" cikinshin ta murda buta ya dauka yace " kuma wallahi saura ko daya ku dauka ku gani" yana magana ya shiga banadakin dake gun na sabil, wani irin kutukin bakin ciki ne ke addabar mu dan sam bamu huce ba, wani dabara ne ya fado wa Islam ta dan murmusa tace "kina tuna nin abinda nakeyi kuwa," nuna mata dibinon nayi da ido na kuma nuna mata yaran dake wajen wanda basu gama tafiya ba sai kuma wanda suke wucewa, murmushi na sake wanda tun safe banyi ba na daga siririn murya na, na fara sadaka , sadaka, sadaka , Queen Mahirah GUDU SAURI SAURI, KU MASTO KUJI NI DA KUNNEN BASIRA, NA KUSA DENA POSTING FREE PAGES GROUPS , GAME BUKATAN SON CIGABA DA GANIN POSTING YAYI GAGGAWAN SHIGA GROUP LINK NA SAMA ANAN ZAKA SAMU POST AKAI, KO YAMUN MAGANA TA WANNAN NUMBER 09168962485. THE TWO LIGHT {RIKICIN GIDAN SARAUTA BY Queen Mahirah ?Friday, ?February ?23, ?2024 10:22:13 AM GUDU SAURI SAURI, KU MASTO KUJI NI DA KUNNEN BASIRA, NA KUSA DENA POSTING FREE PAGES GROUPS , GAME BUKATAN SON CIGABA DA GANIN POSTING YAYI GAGGAWAN SHIGA GROUP LINK NA SAMA ANAN ZAKA SAMU POST AKAI, KO YAMUN MAGANA TA WANNAN NUMBER 09168962485.