Sashe 8
So Da Alkawari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saadik ne ya katse maganar tata yana cewa bari ya tashi fita zaiyi Ƙofar Ruwa yabar su Umar a shago in an gama Girki a miƙa Musu.
"Dagiya zona aike ka Ƙarshen waya ka siyo min Gurji"
Seda ya taka bakin Ƙofar ya hangota kwance a gadon Innah sannan yace.
"Inda kina da Biyayya da Har mai Gurjin zan kawo Miki amman Ji bakin ki wai Dagiya mtss"
Farida dariya innah dariya Shidai kama Hanya yayi ya fice daga tsakar Gidan waya kaɗai ya ɗauka ya rufe ɗakin shi ya fita Titi seda ya biya ta ƙaton shagon shi wanda ya cika da ƙarafe buhunna robobi kala kala gasu nan Umar yana ta auna ƙarfe a kilo Usman yana bawa wasu Yara canji.
Sallamar shi yasa suka Jiyo suna masa barka da shigowa ya sami saman Banci ya zauna.
"Kawu Saadik! dama tin ɗazu muke Jiranka masu ƙarfan Motar nan sun zo wai ba zasu siyar Dubu Goma ba"
Ya É—an kalli Umar yace.
"Sai nawa suka ce?"
Umar yace "Sun ce sai dubu sha uku"
Ya É—an murza kanshi tare da cewa.
"Ba matsala, Usman haɗa min ƙarafan can, Ka kira min Babur a titi"
Ya juya yana kallon waje Inda shi kuma Usman É—in ya fita da sauri.
"Ina salman ne?"
Ya furta.
"Kawu Saadik wallahi sai ka zane Shi sannan zai Nutsu É—azun nan naganshi da Tawagar Æ´an Goburawa wai sun tafi Boll ko makaranta yau bai je ba"
Ya É—an kalli Umar kafin yace.
"Kana kallon shi ba zaka Hukunta shi ba ni kake jira na zane shi kome?"
Umar ya sada kai ƙasa bai kuma magana ba Usman ya zo ya kama kayan suka soma fitarwa wajan Baburin ɗan sahun da Usman ya kira seda suka cikata tab sannan Saadik ya hau gefen Drivern suka tafi.
Ya jima a kasuwar kafin ya kammala komai Lokacin Ƙarfe Huɗun Yamma Sallar la'asar yayi sannan ya tari abin hawa.
"Gadon ƙaya"
Ya faɗa a dake sabida son ya cika alƙawarin daya ɗauka.
Domin yana jin Yadda ya gajin nan baze iya Komawa Gida sannan ya kuma fita wani Gurin ba da kwatancen da yakewa mai É—an sahun
suka ƙarasa Har bakin Gidan kawun nashi ya fito ya bawa mai Ɗan sahun kuɗin shi ya taka har bakin gate ɗin gidan Tarin takaicin Jiya ya shiga Faɗo masa aranshi kawai dan karya ma Kawun shi gardama ne yasa zai ƙara zuwa wajanta Amman da baya jin zai ƙara komawa inda take.
Mai gadi ya leƙo ta ƙaramar Ƙofa yana tambayar waye?
Ya gyara tsaiwa kafin yace.
"Baƙo ne"
Mai gadin yace.
"Alhaji baya nan Hajiya babba bata nan sai Hajiya ƙarama"
Tsaki Saadik yaja kafin ya koma da baya yana ƙoƙarin tafiya mai gadin yace.
"Bismillah ai na gane ka kaine wanda ka zo jiya"
Bai tanka masa ba, sabida shi wani bin baya son yawan magana yana tafiya iska tana kaÉ—a shi sabida yalwatuwar ganye da bishiyun dake cikin gidan.
Zama yayi a ɗaya daga cikin ƙayatattun Kujerun dake zagaye da Farfajiyar gidan da sauri mai gadin ya wuce shi ya ƙarasa Bakin Ƙofar falo ya shiga Kiran Maimuna, Wadda takewa Adaah Hidima maimuna ta fito daga Kitchen tana amsa Kiran mai gadin wanda ya sanar da ita ga baƙo nan yazo da alama wanda jiya yazo wajan Hajiya ƙarama ne ya dawo.
Maimuna ta koma ciki Ƴar Mulkin tana zaune a falo na biyu ta harɗe ƙafa ɗaya kan ɗaya tana waya da Habib Ganin Maimuna bai sa ta katse wayar ba maimuna ta tsugunna har sai da ta kammala wayar sannan Maimuna cikin ladabi tace.
"Ranki ya daɗe kinyi baƙo yana waje"
Taɓe baki tayi sam tama mance da sharaɗin Abbah na wayar daya mata akan zuwan wancan Ƙolon bata Motsa daga inda take zaunan ba kamar an mata dole tace.
"Kice masa ya shigo ciki in ya shigo kuzo tare ki tawo Min da Ruwa a cup da Moper"
Daga haka ta koma ta kwantar da kanta ajikin kujerar da take kai.
Maimuna cikin ladabi ta ƙarasa wajan Saadik, yadda yake a zaune seta daburce sabida masifar kwarjinin daya mata da ƙyar ta iya haɗa kalmar ya ƙaraso Ciki ta miƙe.
Kamar baze tashi ba se kuma ya miƙe ɗin shima suka ƙarasa Ciki seda Maimuna ta ɗauko mata ruwan da Moper ɗin sannan suka ƙarasa shiga Ciki yana biye da maimuna.
Wadda ta aje saƙon ta juya da sauri shiko daga bakin Ƙofa ya tsaya cak ya tokare shibe shiga ba shibe koma ba........
09022260850.
[12/16, 10:27] Autar Manya: *SO DA ALƘAWARI..!*🌹
    Â
     *NA*
*AUTAR MANYA*
           *006*
Kallo É—aya yayi mata yayi saurin kawar da kanshi, Gaba É—aya shigar da take jikinta bata kamata ace É—a namiji ya sameta a cikinta ba, Juya masa Baya tayi ta cigaba da danna wayarta bata jin zata masa magana idan zasu shekara a haka.
Shima daga ɓarin shi gefe ɗaya ya zubawa ido sabida Gudun kar Idanunshi su ƙara mugun gani, Sai dai daga cikin zuciyar shi tafasa take kamar zata tsaga masa ƙirji ta fito wannan wace irin Yarinya ce wadda bata da Kunya bata da Tarbiya ko kaɗan sam baiji sha'awar auren ta ya kawota gidan shiba, Inda yana da dama da ya warware maganar auren su saidai Iyayensu sun riga da sun yi Alƙawari babu yanda za'ai yayi silar Rusa wannan Alƙawarin.
A fusace ta yunƙura daga kwanciyar ta nufo ƙofa zata fita Jikinta sanye da Doguwar riga mai hannun shimi wadda tai matiƙar kama mata jikin nata surarta mai ɗaukar Hankali ta bayyana kanta babu ɗankwali Siririyar kalaban dake kanta duk ta Miƙe tsaye sabida ita bamai yawan gashin ka bace.
Ƙoƙari take ta raɓe shi sai dai hakan ba ze yuwu ba sabida Ya riga ya tokare ƙofar.
"Malam zan fita ka wani zo ka cika mana wuri sai kace gidanku"
Har ga Allah shi bema san ta ƙaraso ba hankalin shi ya tafi tunanin neman mafitar zamewa auren ta sai jin dirin muryarta yayi a gab dashi cike da rashin kunya.
Yana É—ago kanshi da nufin ya kalleta tana mai juyawa ita kuma da sauri wannan ruwan da Maimuna ta kawo mata ta É—auko babu tunanin komai tayo kanshi da ruwan mai yawa a cup ga É—an karen sanyi ta juye masa shi tas a jikinsa damma tsayinta bai kai ko kafaÉ—ar shiba da tindaga saman kanshi zata zuba Ruwan.
Tsayawa yayi yana kallonta ruwan na É—iga daga jikin rigar shi Adaah dariya ta sa tana Nuna shi da yatsa.
"In banda kai sakarai ne ta yaya zaka yarda da maganar aure na kalleni"
Ta faÉ—a tana juya jikinta sannan ta nuna shi.
"Kalleka dan Allah kayi kama da kalata jiba kayan jikinka wani ƙazami dakai wawa Mtsss"
Ta faɗa tana Ƙoƙarin Nufo shi.
Ƙura mata ido yayi wanda yayi jajir har wani ruwan bala'i ne ya kwanta Jijiyar dake kanshi ta Miƙe babu abin da jikin sa yake sai rawa yana mazari kamar wanda yasha maganin tauri Ƙafarsa ke takawa tana wa gangar Jikinsa linzamin Isa gabanta, wanda ita kuma Adaah keja da baya gaba ɗaya idanun shi ya tsoratata ga gida babu kowa yana binta tana yin baya tana yarfe hannu.
Cikin Hukuncin Allah sai da yakai ga sunje ƙarshen Falon ta raɓe da bango ta ɗora hannunta duka a fuskarta ta rufe gaba ɗaya yanayin sa ya firgitata sai tace ita bata taɓa ganin Namiji mai Irin suffar shiba Ingarman namiji ne kamar wanda yake cin ƙarfe.
Hucin Numfashin sa mai zafine ya daki fuskarta hannu yasa ya tokare bangon data raɓe ɗin wanda Sauran kaɗan fitsari ya biyo ta jikinta sabida kaɗuwa.
"Dani da ke waye sakarai?"
Ya nisa kafin ya cigaba.
"Sakarai shine mai cusa kanshi inda ba'a neman shi, tallanki aka min aka liƙamin ke yau ɗinnan sai da Ubanki ya biya gidanmu ya ƙara roƙata akan nazo wurin ki To bari Kiji bakya Birgeni baki min ba cutar dani akai da Biyayya zan karɓeki danni bana Bijirewa mahaifina Amman wallahi ban taɓa ganin halittar dana tsana na ƙyamata Lokaci ɗaya ba kamar ki, Kisa a ranki zanyi auren cikon Umarni ne dake ba domin soyayya ba ƙazama wadda bata san Ciwon kanta ba bata san martabar Jikinta ba shasha sha"
Ya faɗa tare da jan wani irin tsaki mai ƙarfi ya juya da sauri yabar falon
Da wani irin yanayi Adaah ta zame daga tsaye ta zauna ta É—ora hannu aka tana rusa Kuka.
Ba'a taɓa Yarfata kamar yanzu ba ya cuceta ya danƙara mata maganar data fi marin daya mata Jiya illah.
Tashi tayi tana watsi da kayan falon tana kuka tana ihu tana Jin dama Allah zai karɓi ranta kafin Lokacin auren su yayi.
Da sauri yake fita daga gidan Ko ina na jikinsa Rawa yake har Lokacin idanunshi a juye suke kamar ya sha ƙwaya Allah ne kaɗai ya kaishi Titi Lafiya ya tari abin hawa zuwa gida.
Ya ci alwashin Ba zai ƙara komawa wajanta ba, Kuma Yana fatan Allah yayi gaggawar Watsa lamarin auren su baitaɓa ganin Mace irin ta ba wai dame taƙe taƙama ne haka? Gumi ne ya cigaba da yanko masa ta ko ina Kirjinshi na masa zafi da taimakon Allah ya ƙarasa Gida yana shiga ya faɗa ɗakin shi ya rufe kanshi.
Babu abin da yake se mayar da Numfashin Bacin rai, a haka ya zauna har Lokacin magariba yayi lokacin yaji zuciyar shi tayi sanyi sai yayi alwala ya fita masallaci.
Tin suna tafiya mai daɗi har sai da Momi ta ƙosa ta dubi Lubna wadda take ta Hira da Drivern ta da alamun sun saba irin tafiyar.
"Waini Lubna ina zaki kaini ne har yanzu bamu ƙarasa ba duk sammakon da Mukayi"
Lubna tayi dariya tare da cewa.
"Cinikin kanki zanyi don Kin san Kanki zeyi kuÉ—i"
Dariya sukai Driver yana karkata kan motar suka nausa Cikin Jeji Momi ido kawai take zarewa Ko yaya Motar ta Bugu Momi seta hau salati Gaba ɗaya tsoro ya kamata haka sukaita tafiya har sanda suka shiga ƙauyen.