Sashe 2
So Da Alkawari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin siririyar muryarta wadda in kaji ta seka rantse bata ta bace domin muryar irin ta ƙananun yara ce, Tace.
"Ba wannan gaulan da Abbah ya turo bane ya mare ni dan cin zali ban masa komai ba"
TunkuÉ—e ta momi tayi ta tashi a zabure tana sintiri a falon Fuskarta fal bala'i wanda ta hau surfashi har seda muryarta ta dashe.
"Dama nasan za'a rina wai an saci zanin mahaukaciya, Mai talaka ya sani akan mace face ya mai da ita baiwar sa wato shi dan ubansa har wuyan sa yayi kaurin da zai mareki an gaya masa bakin rijiya wajan wasan makahone to aikuwa zan tauna tsakuwa don aya taji tsoro sabida wutsiyar raƙumi tayi nesa da ƙasa"
Gaba ɗaya kalamin Momi sun sanyata acikin duhu don waɗannan karin maganar bata sansu ba bata iya suba seta zubawa Momi idanunta da suka kumbura suka ƙara girma sabida kuka.
A sassauce momi ta dawo gareta ta sunkuya gabanta haÉ—i da dafa gwiwowin ta kana tace mata.
"Shalele na kwantar da hankalin ki babu wani ɗan iska faƙirin talakan da za'a aura Miki ni za'a wa tawaye rabu dani da Abban ki yadda Allah ya bani ke ƙwaya ɗaya tal wallahi ba zan yadda rayuwarki ta salwance, a gidan talaka ba, ai se duniya ma tai min dariya ƴaƴan aminaina daga mai auren Ƙusan gwamnati sai mai auren ɗan kasuwa shahararre sannan ni tawa ta auri ɗan jagaliya talakan banza ina sam sai dai in ba ni maryam bace na haife ki"
Kwantar da kanta tayi a cinyar momi tana jan ajiyar zuciya.
kafin tace.
"Momi in kika min haka zan ƙara alfahari dake, wallahi Ina da wanda nake so Habib yana sona ina sonshi Ɗan ajinmu ne tare muke lecture da shi baban shi mai kuɗi ne Tun tuni yake son na bashi dama amman naƙi gashi nan Abbah yayi min shigar sauri kuma ba kowa bane zai zuga Abba se Baban Chiranchi dama kince ba ƙaunarki yake yi ba"
Hura hanci Hajiya Maryam take tana kaɗa ƙafafu ita kaɗai tasan tawayen da zata wa Alhaji Amadu Mijinta in ya dawo Jira kawai take ya shigo gidan ba zata tsaya ayi mata sakiyar da babu ruwa ba.
Tashi tayi daga jikin Momi ta nufi bedroom É—inta Yadda ta bincike Wardrobe É—inta É—azu haka tazo ta tarar da ita bayan kafin ta fita seda ta cewa Maimuna Mai aikinta wadda aikinta agidan shine gyara mata É—akinta da kuma bata abinci da kai mata ruwan wanka ta gyara mata kayan kafin ta dawo amman shine bata gyara ba, Sabida haka Rigar jikinta ta cire ta janyo zani ta É—aura ta fito falo tana kwaÉ—awa maimuna kira Lokacin Momi bata falon ta shige room É—inta.
Cikin tsumar Jiki maimuna ta ƙaraso gabanta ta zube tana cewa.
"Ai mini afuwa uwar É—akina banji kiran bane se yanzu"
Tsaki taja mai ƙarfi tana zabgawa maimuna harara kafin tace mata.
"Ai ba zaki ji kirana ba, Munafuka kina can kina kallo kamar wadda ta warke a makanta dan Ubanki ni zan gyara Miki É—akin?"
Nan da nan jikin maimuna ya hau rawa abin tausayi ta soma bata haƙuri, Tsaki taja ta wuce saman seater ta ɗora ƙafa ɗaya akan ɗaya.
"Na baki Minti Biyar kije ki gyara Mini É—akina sakarai"
Da sauri maimuna ta wuce bedroom ɗin nata, Ita kuma zama tayi a falon tana karkaɗa ƙafa tana Ayyana Zafin shigar marin daya mata ɗazu Tsintar bakinta tayi da furta Allah Ya Isa!
Muryar maimuna ce ta dawo da ita daga tunanin data faÉ—a.
"Uwar É—akina na kammala Allah ya huci zuciyarki"
Bata ko kalli Maimunan ba ta miƙe ta shiga ɗakin kwanciya tayi akan gado tana janyo wayarta dake gefenta tarin Kira daga Saurayin ta Habib harda ɗan guntun saƙon shi Ƙorafi ne akan Yana ta kira bata ɗauka ba.
Mayar da wayar tayi ta aje sam ita soyayya bata gabanta, duk da tana da masu sonta samari da masu aure masu kuÉ—in gaske kawai bata sauraron sune ta É—an fi kula Habib shima tsananin nacin sa gare ta ne yasa take É—an kula shi a waya da kuma in sun haÉ—u a school.
Kiran nashi ne ya katse mata tunaninta.
A hankali ta É—auka kamar bata so.
"Amincin Allah ya tabbata a gareki sabihata hasken idanuna my madarata"
HaÉ—e ranta tayi sam kalamin bai wani ratsata ba meye wani madara dan iskanci itafa bata son irin haka ta lura yawanci maza jikinta suka fi so ba ita ba, dama Allah baya haÉ—a maka duka duk yadda takai da halinta ita É—in ba mutuniyar banza bace tana da taka tsantsan wajan kare mutuncinta ta wannan fagen za'a iya bata lambar yabo ta É—aya.
"Sweet ina maki magana kin min shuru haba mana"
Tashi tayi zaune tare da cewa.
"Look Habibu nifa bana son wannan kashe murya da kake yi min ni ban maka shagwaɓa ba sai kai zaka yi min goɗai goɗai dakai haba mana"
Daga ɓarin shi yaɗan zare ido Gabanshi ya faɗi, shifa wani bin har shakkar yarinyar yake ita ko ɗan feeling ɗinnan bata ji kamar wata dutse, Amman ba ze sare ba zai cigaba da lallaɓata har haƙon shi ya cimma ruwa dan shi kam ya kwaɗaitu da Yarinyar daga ganinta zatai ɗanɗano a matsayin sa na shahararran ɗan Duniya wanda yasan mace ciki da bai sabida yana da kuɗi mahaifinsa na sakar masa kuma yana da ɗaurin gindi wajan tsohon nasa shiyasa yake facakar sa yake hurɗa da duk maccen daya ke so.
Ita kaÉ—ai ce tai masa zarra duk wannan kwanton da yake mata Kansa yake wa tanadi amman yasha gwadata ta hanyoyi da dama ya gano zafin kai kawai gareta amman bata biyar mazan banza.
Cikin ƙwarewa da harkar bariki yace.
"To yi mini naji please zumana"
Yadda ya fitar da sautin seda ya rikita ta matse Jiki tayi kamar mai jin sanyi kasancewarta mace mai tsananin buƙata wannan dalilin yasa take nesanta kanta da maza domin ta gano ba son ta suke ba Jikinta suke maitar so shiyasa take ƙaurace wa masu sonta domin ta kare martabarta.
Muryarta a shaƙe tace.
"Zanyi sallah Habib sai anjima"
Murmushi ya saki daga jin muryar tata yasan ta kamu seya kuma jefa mata wata maganar wadda ta sanya ta saurin kashe wayar gaba ɗaya ta wurgata can ƙarshen gadonta, ta kama Lips ɗinta tana cijewa Idanunta lumshe tana Sakin zazzafan Numfashi kafin a hankali ta Miƙe ta shige toilet wanka tayi ta ɗauro alwala sai Lokacin ta sami damar sallar azahar ta haɗe da la'asar babu ko kunyar Ubangiji na haɗe sallolin data yi.
Kallo ta kunna ko zai ɗebe mata kewa sabida jiyo sautin maganganu daga Room ɗin Momi tasan ƙawayen nata ne ƴan gado da suka saba cika masu gida kusan koda yaushe suna hanyar gidan nasu.
Ko wacce matar wani ce don a Æ´an group É—in su momi babu matar talaka, dukkan su matan masu da shi ne.
A wannan kallon ta lalace har akai magariba da ƙyar tai sallah ta cigaba da kallon nata, bata damu da karatu ba duk da suna exams sabida akwai wata ƙawarsu mai ƙoƙari da take taimakonsu.
Su kuma suke bata kuɗi don ita ba ƴar masu kuɗi bace bayan sallar isha'i ta kashe kallon ta kunna wayarta ta kunna data ta shiga grp ɗinsu suka hau Hira da ƙawayenta.
Kiran Abba ne ya shigo wayarta ya bata umarnin ta fito yana falo Hijabi ta sanya akan kayan baccin data saka ta fita falo inda ta tarar da Momi da Abbah a zaune Momi se kaɗa ƙafa take tana hura hanci Shima Abbah babu walwala a fuskar shi kallo ɗaya tayi masa tai ƙasa da kanta domin yau babu wannan sassaucin da riritawar da yake yi mata.
A ƙasa ta zauna tai ƙasa sosai da kanta kafin tace.
"Abbah barka da dawowa gani"
Da hannu ya amsa mata kafin ya gyara murya yace mata.
"Rabi'ah ni wanene a wajan ki?"
Jikinta ya hau rawa kirjinta yana bugawa ta É—ago tama kasa furta koda kalma guda É—aya sabida tsananin ta shin hankalin daya ziyarce ta.
Ya buga mata tsawar data sa ta É—imauce wa.
"Nace ni waye a wajanki?"
Da sauri tace.
"Ba.ba.na"
Muryarta na rawa.
"Idan har ni Ahmadu nina haifeki to baki da miji sai É—an Yayana sabida haka ki fara shiri a ko wani Lokaci zan iya É—aura Miki Aure da ABUBAKAR"
Wani irin tsalle tayi sai gata a gaban Abba...
09022260850
​   *SO DA ALƘAWARI..!*🌹
    Â
     *NA*
*AUTAR MANYA*
           *002*
Ta sa hannu ta kama ƙafafun Abba tana wani irin kuka mai cin rai wanda yake bayyana tsananin ƙiyayyarta ga auren da ya ke shirin yi matan.
"Abba kaiwa girman Allah kada ka min auren dole, Abba bana son shi bana ƙaunar shi ba kalata bane ta ko ina nafi ƙarfin shi Abba shifa talaka ne ni kuma Mai kuɗi ta yaya zaka haɗani da ƙasƙantaccen mutum........
Gigitaccen mari Abba ya sharara mata abin da bai taɓa yi mata ba kenan tunda tazo duniya shine duka koda wasa bai taɓa dukan Adaah, ba, sabida soyayyar da yake yi mata amman a yau furucinta ya saka ya mareta Cikin ɓacin rai yace.
"Ni zaki watsa wa ƙasa a ido wani bambanci ne tsakanin ki da shi yana ɗan Yayana cikin mu ɗaya da mahaifin sa to bari Kiji Komai zaki sai dai kiyi amman Muddin Nine mahaifin ki auren nan babu fashi"
Yana gama faÉ—in haka ya wuce fuww yabar falon.
Adawiyyah, ta zube a wajan tana wani irin kuka, Momi tsananin baƙin ciki ya hanata yin magana sai faman huci take yi kafin ta yunƙura ta kamo Adah tayi cikin Room ɗinta da ita.