Sashe 11
So Da Alkawari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ana haka Fa'izu yayanta ya ƙaraso ƙofar gidan yana ƙoƙarin kashe babur ɗinsa ya ga su Saadik waɗanda suka ƙarasa gaban shi suna miƙa mai hannu.
Cikin mutuntawa suka gaisa yace.
"Kuma kunzo basa gidan kenan? nima sai da na zo bakin layin ummah ke faÉ—a min, suna asibiti Jikin Jidda babu daÉ—i"
Da sauri Saadik ya kalli fa'izun gabanshi ya faÉ—i tofa abin yayi zafi kenan harya kai da zuwa asibiti.
Cikin sanyi yace.
"Okay wane asibitin kenan bari mu ƙarasa"
Fa'izu yace.
"Nan asibitin Charity na bakin titi ko wani acikin ku zai hau bayan babur ɗin muje tare?"
Saadik ya kalli nurah wanda shima ya kalli saadik É—in kafin Nuran yace.
"A,a bari mu tafi bibbiyun tafi daÉ—i"
Fa'izu yaja babur É—in nashi ya tafi su kuma su nufi bakin titi.
Gaba É—aya Saadik ji yayi garin yayi masa zafi fargaba ta cika zuciyarsa sai dai da yake akwai shi da dauriya yasa fargaban bata fito fili ba.
Duk Hirar da Saiti ke yi masa kawai jinsa yake a haka suka ƙarasa titi suka sami napep tafiyar kaɗan ce ta kaisu asibitin wanda yake ɗan ƙarami ne na kuɗi.
Suka sauka tare da bawa mai É—an sahun kuÉ—in shi, suka shiga cikin asibitin.
Suna shiga shima fa'izu na ƙarasowa sabida haka a tare suka ƙarasa cikin ƙaramin ɗakin da aka kwantar da jiddan bakin su dauke da sallama.
SO DA ALƘAWARI....! littafin kuɗi ne 500 Naira zuwa asusun bankin 0078174806 sterling bank, ko kuma, 9022260850 Opay bank,Shaidar Biyan kuɗi zuwa 09022260850, Ƴan Private waɗan da ba sai nayi adding ɗinsu a grp ba ta Private kawai zan dinga tura musu 1000 Naira ne in sha Allah.
[12/16, 10:27] Autar Manya: *SO DA ALƘAWARI..!*🌹
    Â
     *NA*
*AUTAR MANYA*
           *007*
Kwantaccen murmushi ya saki yana shafa saman kanshi da hannun shi guda ɗaya, haka nan ya ƙarasa gefen data mayar da kanta ya zuba mata ido tamkar ranar ya fara ganinta, Har Lokacin murmushin kuma bai gushe daga saman fuskar shiba.
Turo baki tayi gaba tana ƙoƙarin sake juya masa baya yayi saurin jan gefen Hijabin ta ya wani marairaice kamar wanda yake roƙar ta gafara tare da cewa.
"Haba Æ´ar aljannah, ban sanki da fushi ba haba Hauwa'na mai jiddana"
Yadda yayi maganar ba ƙaramar dariya ya bata ba, Seta sa hannu ta rufe baki tana dariya ƙasa ƙasa, ya wani gyara tsaiwa ya ɗan tsira mata ido kaɗan sannan ya kauda idon nashi.
"Yanzu dai ki wuce muje cikin gida Innah tace bakya zuwa kwana biyu sabida kin zama surukarta tace ko kin ganta guduwa kike yi"
Zaro ido tayi kaÉ—an cikin sanyin halinta tace.
"Wallahi ina zuwa kawai kwana biyun nan ne, Bana zama kaima ai kasani sauka ta sakoni gaba sai munyi zan sami sukunin zama"
Yadda tai maganar ya kwaikwaiya sai ta kawo masa dukan wasa tana shura ƙafafunta da gudu yayi soron gidansu ta bi bayan shi da wayo ya jata har Rumfar Innah wadda duk suna zazzaune an kunna Fitila mai farin ƙwai sabida babu nepa.
Su kansu su Ummi zuba masa ido sukai ganin yadda ya faÉ—o Rumfar yana dariya wadda tai mugun yi masa kyau don shi ba ma'abocin yin ta bane.
Inna ce tace.
"Lafiyar ka kaikam ka faÉ—o min É—aki kana faman dariya"
Muryar shi ce ta katse maganar Innah inda yake wa Jiddah magana yana waigowa wajan innah.
"Ki shigo mana kin wani raɓe to wai gidan baƙon kine?"
Sai lokacin Innah ta fahimci silar dariyar tashi wato tare da Jiddah suke.
Sai ta kada baki cike da Murnar Ganin Jiddan tace mata.
"Maza shigo Hauwa'u ni na rasa kwana biyu kunyar da kike ji tawa Ko a waje bana ganin ki ko wajan ƙawar taki bakya shigowa duk sabida Sadauki?"
Duk su Ummi dariya suka saka Banda Saadik daya É—aure fuska aiko ba shiri su Ummi suka kama kansu kowacce ta yi É—aki sim sim gudun Karsu jawa kansu masga.
Da sanyin ta tashigo ciki ta raɓe a gefe shiko ba kunya ya matsa wajanta Jug ɗin dake hannunta ya karɓa.
Yana ƙwalawa Khadija kira da sauri tazo gaban shi.
"Kawu gani?"
Umarni ya bata akan taje Kitchen ta ɗauko masa Kofi ƙarami ba jimawa ta kawo masa ya fara tsiyaya Kunun ayar aciki ya ɗagawa ya kurɓa ya wani Lumshe ido yana Murmushi.
Jiddah ta É—an saci kallon shi tare da cewa.
"Nifa ba kai na zowa da shi ba"
Sannan ta kalli Innah tace.
"Innah kinga ya shamin abuna ko?"
Me Innah zatai In ba dariya ba kafin ta Miƙe tana cewa.
"Nikam babu ruwana da sha'anin ku kunfi Kusa ba ina jinki watarana Kina kawo masa É—an Girke Girken kuba Ni wallahi gwarama anyi auren nan mun huta"
Ƙunshe fuska Jiddah tayi tana Murmushi shiko Saadik kallon Innah yayi yana cewa.
"Innah ko nayi aure ina tare dake babu mai rabani dake"
Innah data kai bakin Ƙofar fita tace.
"Kaji dashi dai ni ba za a min daÉ—in baki ba"
Innah tana fita ya matsa gabanta ya Miƙa mata Kofin Hannunshi.
"Kema ki shiga kiji gaskiya yayi daÉ—i nayi dacen mata komai fa Kin iya"
Juya fuska tayi tana ce masa.
"Dan Allah ka matsa baya kar Innah ta shigo"
Da taga yaƙi matsawar sai ta Miƙe tsaye ta fice daga ɗakin, Binta yayi da kallon So da ƙauna Tsananin kunyarta tana ƙara Jefa zuciyar shi a tafkin sonta da ƙaunarta.
Da sauri yabi bayanta kafin ya fita harta kai waje dama yasan ba zata tsaya ba.
Yaji daÉ—in Kunun Ayar sabida haka da shi ya wuce ÆŠakin shi.
Yana shirin zama.
Nurah saiti da Abubakar Babu suka kutso cikin ɗakin nashi Saiti da Babu abokan shi ne tin na ƙuruciya da ihu suka faɗo ɗakin nashi suna rige rigen zama a saman katifa.
Aje Jug É—in yayi tare da shiga Cikin banÉ—aki kafin ya fito har sun shanye Kunun ayar yayi tsaki tare da cewa.
"Ku dalla meye haka? daga ganin abun mutum kawai ku É—auka Ku sha babu izini?"
Babu ne ya yi dariya tare da cewa.
"Dallah ware mu kaje wajan Hajiya Innah ka samo mana abinci yau ba kanta"
A fusace yace
"Ni ba maganar abinci nake muku ba ina ruwana da yunwarku ko gidan baƙon kune Kunun ayar da Kuka shamin zaku biyani"
Nura saiti me zeyi inba dariya ba.
"Haba Dagiya don Tafisu tayo maka kunu mun sha shine kake wannan masifar, Ko shima kunun nata Kishin sa kake tinda naga ƙiri Ƙiri ka hana Tafisu saka mayafi sai Hijabi"
Babu ne ya tare Numfashin saiti da cewa.
"In ma bita zaizai aka zubo maka to sai mu bita tare"
Juya musu baya yayi tare da kwanciya a can ƙarshen katifa bai Kuma yi musu magana ba.
Babu ya miƙe jim kaɗan ya kawo musu tuwon daya je Innah ta zubo musu suka ci suka Ƙoshi suka bar masa kwanukan a wajan sukai tafiyar su dama inda sabo sun riga sun saba da Halin shi abin masifa da ƙunci baya masa wahala.
Uban ƴan tsaftan suna fita ya share ɗakin ya kira salmanu ya fitar da kwanukan harda sawa a samo mai garwashi ya zuba turaren wuta nan da nan ɗakin ya cika da Ƙamshi.
Da yake babbar yaya Aunty Aminah Irin sana'arta kenan turaren wuta take tana aikawa gari gari. to shi kuma mayen ƙamshi ne duk sanda tayi sabo ta aikowa da Innah seta ware nashi daban tace a bawa Auta.
Cire kayan Jikin sa yayi ya ɗaura ƙaramin Tawul ya shiga wanka mayen wanka ne innah har faɗa take masa akan ya rage yawan watsawa Jikinsa ruwa, to da yake shi Mutum ne mai Jin zafi Bini bini ya yi wanka hakan yasa baya rabuwa da Mura wadda inta tayar masa kamar zai Mutu domin tana Matiƙar bashi wahala.
Seda ya kintsa komai sannan ya kwanta.
Yadda Momi ta sami Adaah Hankalinta yayi Mugun tashi kwance ta tarar da ita sai Nishi take sabida tana da matsalar Ciwon Ƙirji Muddin tai kuka Ko ranta ya ɓaci yanzu Ƙirjin nata zai sarƙe numfashinta yayi ta kaiwa da kawowa kamar mai Asma, yawan ciwon Ƙirjinta yasa Ba kasafai take sa kaya masu matse Jiki ba musamman riga domin in har zata sa rigar data Matseta yanzu zaki ganta tana Haƙi tana nishi.
Da sauri momi ta janyota Jikinta.
"Haba Shalelena meze sa ki ɗagawa kanki hankali kita Kuka so kike bayan matsalar Ciwon ki wata damuwar ta Kunno kai In maganar aure ce an gama rusa ta Nan da kwanaki kaɗan zakiji labari mai daɗi ai alƙawari nai miki wannan aure bamai tabbata bane"
Kwanciya tayi akan cinyar Momy hawaye na zuba kamar famfo a idanunta muryarta a dashe tace.
"Baki ga maganganun daya gaya min É—azu daya zo ba, Mai yasa Abbah na zai kaini Gidan halaka yadda nake hango idanunshi Momy baya da imani Momy don Allah karki bar wannan auren ya tabbata"
Girgiza ƙafa Momy take Iya ɓacin rai Ranta ya ɓaci matiƙa Musamman yadda Adaah ke bata labarin har cikin falon su ya shigo ya gargasa mata magana son ranshi ya tafi.
Wata irin tsuma jikin Momi yake Ture Adaah tayi daga Jikinta tabar ÆŠakin domin ba zata Iya zama ta cigaba da sauraron wannan Æacin ran ba.
Ranar sai ɓacci ɓarawo Amman Momi kwana tayi tana saƙa yadda zata kasance In burin su ya cika na Rusa batun auren Adaan