Sashe 3
So Da Alkawari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaunar da ita tayi a saman Gado tana rarrashinta.
"Nina san asiri sukai wa Abbanki domin nasan a duniya bai da wani farin ciki sama dana ki amman a yau bana hango soyayyarki a idanun shi sai tsananin tarin rikici"
Ido shaɓe shaɓe da hawaye ta kalli Momi.
"Shikenan ni yanzu aura min shi zaku yi momi bakwa sona in dai kuka aura min mai suffar samudawan can wallahi bai da imani ko kaɗan gashi talaka ƙawayena ma suka san Shina aura wallahi kashina ya bushe"
Momi ta rungumeta tana ta rarrashinta tare da bata ƙarfin gwiwa akan lallai lallai zata san yadda zata yi auren nan ya lalace.
Anan É—akin momi tayi sallar isha'i ranar Ko abincin dare bata iya ciba itama momi bata je É—akin Abbah ba domin fushi ta É—auka dashi sosai.
Se bayan Adaah tabar ɗakin ne momi ta ɗauki waya ta kira ƙawarta.
Bayan ƙawar tata ta ɗauki wayar tare da cewa.
"Hajiya maryam yaya naga wayarki da wannan dare ina fatan dai lafiya?"
Momi cikin damuwa tace.
Hajiya lubna dole kiji wayata a wannan lokaci domin Alhaji ke son ɓallo min ruwa ɗazu nake son gaya miki to naga bamu kaɗai bane shiyasa.
Hajiya lubna tace.
"Ina sauraron ki Hajiya maryam"
Momi ta karkace tana zayyanewa Hajiya Lubna abin da yake faruwa sabida akaf duniya babu wadda momi ta yarda da ita kamar Lubna ƙawarta ce Aminiyarta.
Seda Hajiya lubna ta gama jin komai sannan taja tsaki! tana cewa.
"Akan wannan ƙaramar maganar har zaki ɗagawa kanki hankali, mai akai da auren talaka, in kika kuskura ƴarki ta aure shi to se kin siyar da akuya ta dawo tana ci miki danga, sabida haka ni a ganina wannan matsalar ƙarama ce kota ƙarƙashin ƙasa kibi ki lalata abin"
Momi ta yarfe zufa!
A raunane tace.
"Lubna kin san halin mahaifiyata ba son biye biye take yi ba, har baki tai min muddin nabi wata hanya don biyan buƙatar kaina"
Lubna taja tsaki!
"To Iyah tasan sanda zaki To shikenan ni dai iya shawarata dake kenan in zaki yi kiyi in ba zaki yi ba shikenan su waya san abin da suka banko suka ruÉ—a miki Mijin naki"
Momi da damuwa tace.
"Ni ban san me nayi wa Baban chiranchi ba, baya ƙaunata ko kaɗan haka kwanakin baya yace se lallai Alhaji ya ƙara aure da ƙyar maganar ta mutu mai nayi Musu da zafi"
Ta faÉ—a tana kuka don lokacin zuciyarta ta karye.
Da wannan damar Lubna ta zugeta tas nan suka ɗaura alƙawarin gobe zasu yi sammakon zuwa wani ƙauye, duk akan su rusa maganar Auren Adaah.
Lubna hatsabibiya ce ta gasken gaske ita ce sitiyarin momi a bin malamai kaɗai suka banbanta Ita Momi tana tsoron bakin da mahaifiyarta tai matane shiyasa bata biyewa lubna ta nan ɓarin ba, Amman a duniya Momi bata da aminiya kamar Lubnah.
Da shirin fita momi ta kwana a iya zamanta da Abbah bata taɓa bin wata hanya don cikar burinta ba amman akan auren da yake son ƙaƙabawa ƴarta tana jin sai inda ƙarfinta ya ƙare.
Tun asubah datai sallah bata koma bacci ba wanka tayi ta zauna jiran drivern Hajiya Lubna da zaizo ya ɗauketa bata jin ko Abba ma zata gayawa inda zata je tunda tasan a fushi yake ba lallai yabi ta kanta ba, Sedai wajan ƙarfe Bakwai na safiya wayar ƙaninta Abbas ta sameta akan lallai tazo gida Jikin mahaifiyarsu Iyah ya rikice haka ta ɗauki jakarta a gigice ta fice Ɗakin Abbah Yana bacci dan haka ta wuce parking space Ta kira driver suka wuce Gida.
A hanya taga wayar Lubna wadda tace mata ta fito, ta bata amsa da tana hanyar hotoro Iyah ce babu lafiya badan Lubna ta yarda da maganar ba tayi mata Allah sawaƙe ta kashe wayar.
Cikin Kiɗima Momi ta shiga gidansu wanda ta gyarawa mahaifiyarta ta zuba mata komai na alatun rayuwa domin Morewa da jin daɗin Rayuwar Duniya a falon Iyah Likita na zaune a gabanta inda take kwance a saman katifa Yana Ɗaura mata ruwa Abbas ƙaninta da Mariya Ƙanwarta mai aure itama data ƙaraso Gidan, Suke zaune a gefen Iyah Momi ta ƙarasa cikin fargaba ta zauna a kusa da iyah tana ta jera mata sannu.
Bayan Likita ya saka mata ruwan ya dube su cikin son kwantar Musu da hankali yace musu ɗan zazzaɓi ne ke damunta dama jikin girma ya gaji haka sallama yayi musu tunda Mariya ƙanwarta Nurse ce in ruwan ya ƙare zata cire wa Iyar.
Seda ruwan ya ƙare Mariya ta cire mata sannan Iyah ta buɗe ido tana kallon Momi.
"Maryama waya taso ki?"
Momi ta kama Hannun Iyah kana tace.
"Abbas ne ya kirani dama na shirya zani anguwa dana ji wayar shi shine kawai na tawo nan"
Iyah bata kuma cewa komai ba ta juya ta koma baccinta Mariya ganin Jikin da sauƙi tai musu sallama ta tafi gidanta dama Ƴaƴan Iya daga Momi ne se Abbas se mariya su uku ne, Mariya nada ƴaƴa uku Abbas bai aure ba Momi ce Babba Nada Ƴa ɗaya Adaah, da yake ba wani shiri suka fiya yi da Mariya da Momi ba sakamakon ita momi Ƴar ƙarya ce bata fiye jan Mariya ajiki ba sabida ta raina ajinta Mijin mariya malamin makaranta ne Ita kuma Nurse se Mariya ma ta shekara bata je wajan Momi ba duk da cikinsu guda dan Momi tafi bawa Ƙawaye mahimmanci fiye da ƴan uwanta dan ma Inda Allah ya tarfota tana jin tsoron Iyah mahaifiyarta kamar me da wannan aka ɗan sami sauƙin ta.
Dan ko abu taiwa Iyah se Iyah taƙi amsa tace seta ba Mariya, Shi dama Abbas Ba anan yake aiki ba bai fiye zaman kano ba se ya ɗanzo week end.
Bayan fitar Mariya Abbas ma yace mata bari yaje ya dawo falon daga iyah sai Momi.
Iyah ta yunƙura domin tashi Momi ta taimaka mata, Bayan ta tashi ta haɗo mata tea mai kauri ta kawo mata.
Bayan tasha Ta dubi Momi tace mata.
"Maryama kamar naganki acikin damuwa meke damunki?"
Momi tai ƙasa da kanta tana wasa da yatsun hannunta.
"Babu komai Iya kawai bacci ne akaina"
Iyah tai mata wani kallo kafin tace.
"Jiya ai Amadu yazo nan ashe Rabi tayi miji shine nace kin sake dangi ne dani baki gayan ba?"
Jikin Momi yayi sanyi nan da nan, domin batai zaton Abbah yazo wajan mahaifiyarta ba, lallai duk inda tai zaton lamarin yaso ya wuce zaton ta.
A hankali tace.
"Iyah Bata son shi wallahi Auren dole yake son yayi mata"
Iyah ta watsa mata kallon banza kana tace.
"Sabida shi wanda zata aura É—in talaka ne?"
Da sauri momi ta zaro ido iyah ta kuma cewa.
"Eh mana ai nasan baki son talaka maryam domin ke rayuwarki da faɗi, bayan mu ɗin ba kowa bane amman kin haɗu da Ƴan duniya sun sauya Miki rayuwa"
Momi ta fashe da kuka mai sauti tana cewa.
"Iyah kema zargin da kike mini kenan fisabilillahi Iyah Alhaji yayi daidai zai É—auki Æ´arsa mai ilimi ya bawa sakaran talaka marar galihu nidai an cuceni"
Iya ta É—auki Kofin shayi ta jefowa momi wadda tai saurin gocewa tana kuka cikin zafin rai tace.
"Ashe Duk abin da ake faɗa ba ƙarya bane, Maryam ina shi wanda Uban Rabin ya zaɓa mata Musulmi ne, Ina jiye Miki duniya maryam bam miki baki ba amman wallahi ki guji duniya da uban yaron nan da Uban Rabi uwarsu ɗaya uban su ɗaya meye naki aciki da talaka da mai kuɗi duk Allah ne yayi su Ina baki shawara ki ɗauke kanki daga batun auren nan babu ruwanki"
Da kuka Momi tace.
"Iyah ita ma fa bata so wallahi"
Iyah ta zaburo kana tace.
"Ai dole taƙi tunda kin zugeta Rabi dai batai sa'ar uwa ba shiyasa duk baƙin halinki ta kwafe yarinyar da ko cikin mutane bata son shiga Kin rabata da dangin mahaifinta Kin cusa mata aƙidar raini da girman kai da izzah tun wuri ki sauya hali maryam nidai Allah ya sani baki gado halina ba wallahi acan duniya kika samo halin ki"
Bakin momi ya mutu don a duniya Mahaifiyarta ita kaɗai ke taka mata burki sabida duk rashin mutuncin da take shukawa labarin na zuwar wa Iyah shiyasa iyah takanas tasa aka kira mata Baban Chiranchi ta Nuna goyon bayanta ga auren da zasu haɗa Ko hakan yasa Maryam ta saduda kawai dan dangin Mijinka talakawa ne seka ƙyamace su ko taron su bata zuwa a cewarta tafi ƙarfin ajin su ba kuma komai bane yaja mata hakan face Yawan ƙawaye waɗanda suke hure mata kunne.
Tass iyah tayi mata sannan ta zabga mata Allah ya isa idan har tabi malamai ta rusa auren, Ranar Momi da kuka ta baro gidan Iyah da ta dawo kuma ta tarar da tijarar Abbah dan da cewa yayi seta koma inda ta fito seda tai wa Abbas ƙaninta waya ya kira Abban yace shiya kirata Iyah ce babu lafiya, Sannan ta bawa Abban haƙuri ta shige ɗaki.
Ita kuwa dama Adaah data tashi daga bacci shirin school tayi bayan ta kammala ta leƙa room ɗin momi a rufe tai zaton tana wajan Abba sabida haka setai ficewarta a motar ta fara mai kyau kai tsaye Bayero University ta shiga sabida anan take karatu tana matakin lavel 2 ne yanzu haka exams suke yi wadda in suka kammala zasu tafi hutu.
Bayan sun fito daga exams suka haɗu da Habeeb wanda yake zaune saman motarta yana jiranta koda ta iso daga nesa da shi ta tsaya tana harɗe hannayenta a saman ƙirjinta yanayin kallon ƙurullar da yake aika mata shiya bawa gangar Jikinta damar Mutuwa.
Saukowa yayi daga motar yana wasa da keyn hannun sa ya ƙaraso gabanta.
Iska ya hura mata a saman fuskarta idanunta Lumshe taÉ—an saki ajiyar zuciya.
A hankali yace.
"Muje"
Ba musu tayi gaba yana binta a baya motarta ta shiga ta zauna shima ya buÉ—e emty seat ya zauna yana facing É—inta.
A hankali yake gaya mata daɗaɗan kalamai waɗanda ya kashe mata Jiki dasu shima akaran kansa yasan a yau ta bashi damar da bai taɓa samu ba domin ta saurare shi.