Sashe 21
So Da Alkawari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙaramin tsaki Lubna taja ido rufe da son biyan buƙatar kanta tace.
"Duk yadda za'ai karki yarda da wannan aure nima zanyi ƙoƙari na ta nan, Nifa ko ba Mahir ba wallahi nafi son Adaah ta auri Miji na kece sa'a irin yadda ƴaƴan ƙawayen mu suke aura haba ƙiri ƙiri za'a tauyeki ƴa ɗaya da Allah ya baki za'a cutar da ke a bata Ɗan jagaliya talaka faƙiri marar ilimi wanda ba lallai yasan darajar mace ba Niba burina Adaah ta auri ɗana ba Burina ta sami Mijin nuna sa'a mijin da zamu nunawa duniya cewa ƴarmu ta auri Namiji, wallahi inda ina da ƴa mace Budurwa Maryam kota halin ƙaƙa sai na shiga na fita na nemo mata wani ƙusa a ƙasar nan Ina zan yarda ƴata ta auri talaka"
Kalaman Lubna suka ƙara Raunana momi suka kuma ƙara bata ƙarfin gwiwar Tsanar auren da za'ai wa Adaah a raunane tace.
"Lubnah wallahi bada ban kar nai ƙarya ba sai nace kinfi kowa sona da damuwa dani, Tinda lamarin nan ya kunno ke kaɗai kike bani ƙarfin gwiwa duk da malam yace Adaah ta auri mahir amman ke ba burin ki ma ta aure shin ba ke burin ki ta tsallake ta sami miji na kere sa'a ya zanyi yanzu yau fa zasu kawo lefe?"
Ta faÉ—a tana kuka!
Lubnah ta cije baki ita kaɗai tasan meke ƙasan zuciyarta sai kuma Allah kafin tace.
"Karki musun zuwan su wannan ma wata dama ce da zaki ci musu mutunci karma ki gayyaci kowa daga dangin ki ke kaɗai zaki zauna su zo ki ci zarafin su tass kwaɗayayyun banza kinga daga nan suma in suka ji haushi zasu koma da ɓacin ranki nan ma wata damar ce da zaki wargaza auren"
Da sauri momi tace.
"Haka ne lubna dama wa zan faÉ—awa a dangina Allah na tuba Ai wallahi dama ni burina in Adaah ta sami miji ku zaku yi komai cikin girma ba tare da kun bani kunya ba"
Sai da suka gama tattauna komai sannan sukai sallama momi ba abin da take sai girgiza ƙafafu Adaah ta ja jiki ta ƙaraso wurin Momi.
Murya cikin rauni tace.
"Allah momi ina son ya Mahir É—in Momy lubna yanzu bani jin zan iya rayuwa da wani idan ba shi ba momi kada ki bari Abba yayi mini auren dole"
Momi ta janyo Adaah jikinta tana rarrashinta
Har ta samu ta saki ranta.
Cikin shiri Abbah ya sakko sabida zai fita kasuwa zasu gana da wani mutum dake jiran shi duk da yana buƙatar hutu amman hakan ba zai samu ba.
Har lokacin bai da sukuni a fuskar shi ya ce.
"Maryam sai ki sanar da Ƴan uwanki nan da lokaci kaɗan zasu kawo kayan lefen akwai Lemuka da ruwa dana sa akawo sai ki sa masu aiki suyi musu Girki ki ɗauki kuɗi a ɗakina ki sallame su duk da ƴan gida ne amman yaba kyauta tukwici"
Idan kujerar data ke kai ta tanka to ta tanka wa Abbah har ya ƙare ya fita itama Adaah da ƙyar tai masa Adawo lafiya aiko yana fita tai ɗaki aguje tana kuka.
Momi da takaici ya hanata motsi a nan ta cigaba da zama koda mai kawo ruwa da lemuka ya turo mai gadi cewar ya ƙaraso cewa tai ace ya mayar dasu basa buƙata haka ya juya har akai azahar tana zaune sai da ta gaji dan kanta sannan ta miƙe ta shiga ɗaki tayi sallah ta ƙara dawowa parlourn jira kawai take masu kawo lefen su zo.
Ƙarfe ukun yammaci daidai Maimuna tai wa su Ya minau Iso babban parlourn gidan ƙanin mahaifin nasu wanda in za a kashe su ba zasu iya cewa ga yanayin gidan kawun nasu ba sabida ba zuwa suke yi ba.
Ya minau ce, sai Aunty hajjo, da Faridah da Aunty Nafi ƙanwar Innah sabida innah tace karsu faɗawa kowa daga cikin danginta domin basu san kalar tarar da zasu samu ba gudun abin kunya, gwara Aunty nafi ƙanwar Innah ce cikinsu ɗaya bazzawara ce take zaman gida.
Su Ya minau suka nemi guri suka zauna Umar ne ya dinga shigo da akwati nan ya jere su reras a parlourn.
Momi tana kallon su batare data amsa sallamar su bare akai ga batun ta amsa gaisuwar da suke mata ba.
Aunty nafi ta ce.
"Ina mutan gidan ne muna ta sallama kamar babu kowa"
Tsaki mai ƙarfi Momi ta saka tare da ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya tana ƙaro Ƙarfin Tv.
Aunty Hajjo ce tace.
"Innah Maryam barka da rana ga abin arziƙi mun kawo kuma mun zo kamar baku shirya zuwan namu ba naga babu ƴan ɗaga kaya koda yake abune duk gida ina amaryar tamu?"
A fusace Momi ta É—ago tana watsa musu harara kafin ta taso har gabansu.
"Ku wasu irin mayu ne? wai ba'a faÉ—a muku bama ra'ayin haÉ—in auren nan ba kwaÉ—ayi ne yasa Za'a É—auki Æ´ata a bawa ÆŠan uwanku to ni dana haifeta bana so Itama bata so don Allah ku É—auki gayyar tsiyarku kuje kucewa Ubanku bama........
Da sauri Anty Nafi tace.
"Kai kai baiwar Allah ya kike abu irin na Mutane marasa kan gado Shin ba mijin kine ya kawowa Baba tallan ƴarki ba har kike kiran kayanmu da gayyar tsiya wallahi ke kam baki gaji arziƙi ba duk inda kika fito daga tsiya kika fito Yau inda ina da iko sai na hana Saadik ya auri ƴarki sai kace autar mata kije kiga yadda ƴammata suke tururuwa akan shi ke an samu an liƙa masa jarabar ƴarki har kina da bakin magana"
Anty nafi ta kai maganar cikin Ƙunar rai.
Tabbas yadda su Farida suke jin zuciyoyin su bada ban taci darajar Baba Amadu ba da babu abin da zai hana su gargasa mata baƙaƙen maganganu amman wata fuskar tafi gaban mari taci arziƙin auren ƙanin mahaifin su sabida haka da sauri suke ficewa daga parlourn.
Momi dan izzah da ƙasƙanci takan akwatinan ta dinga bi tana takawa tana tafiya zuciyar Aunty Nafi tai zafi ji take kamar Ranta zai fita dan ɓacin rai bata taɓa ganin mace mai izza da wulaƙanci da rashin sanin darajar mutum irin matar nan ba.
Sai a titi suka haÉ—u da junan su Ya minau mai rauni tuni ta soma kuka.
Umar ya samo musu ɗan sahu suka hau duk cikin su babu wanda ya iya magana, har suka ƙarasa Gida.
Yanayin da suka shigo gidan kaÉ—ai shiya fahimtar da innah abin da ke zuciyoyin su.
Saadik yana zaune saman kujera Æ´ar tsugunno yana wanke takalmin training É—inshi.
Farida randa ta nufa tana shan ruwa.
Su kuma suka zauna saman tabarma.
Kukan ya Minau ne ya cika kunnuwan su.
"Don Allah Innah ki cewa Baba yabar batun auren Saadik da Ƴar gidan Baba Amadu haba talauci hauka ne duk wahalar da muka sha ganin munyi komai cikin tsari abin ya kasa yiwuwa matar nan takan akwatinan da muka kai ta dinga bi tana takawa bayan cin mutunci da muzancin data mana.........SO DA ALƘAWARI....! littafin kuɗi ne 500 Naira zuwa asusun bankin 0078174806 sterling bank, ko kuma 9022260850 Opay bank,Shaidar Biyan kuɗi zuwa 09022260850, Ƴan Private waɗan da ba sai nayi adding ɗinsu a grp ba ta Private kawai zan dinga tura musu 1000 Naira ne in sha Allah.
*SO DA ALƘAWARI..!*🌹
    Â
     *NA*
*AUTAR MANYA*
           *15*
Idanunta yayi burɗun burɗun yayi wani irin ja, fuskarta ta kumbura sabida tsananin kuka wanda take yin sa cike da tsana da ƙiyayya.
Daga ita sai ɗaurin ƙirji daga dokin wiyanta zuwa cinyoyinta duk dilka ce Aunty Mariya ta sa wata mai gyaran jiki ta shafa mata gefe guda kuma ga haɗi na musamman a kofi wanda zuma ce da sauran ingantattun magunguna na gyaran jiki Aka zuba mata zata sha.
"Rabi ba zaki ɗauki kofin nan ki kafa a bakin ki ba sai ranki ya ɓaci?"
Cewar iyah wadda take zaune ta saka Adan a gaba.
Hawaye ta share babu damar musu ta É—auki kofin tana sha tana yatsine fuska.
"Ina tausaya miki Rabi zaki je ki rayuwa wadda ba iri É—aya data gidan ku ba, dama shiyasa ake son iyaye mata su horar da Æ´aÆ´an su akan ayyukan gida da tarbiya sabida baka san ina É—anka zai je yayi rayuwa ba, zaman aure zama ne na har abada sabida haka ki daure ki koyi tarbiyar zama da miji da kuma Æ´an uwan shi sannan ki tina mijinki nada uwa nan ma sai kin koyi tarbiyar zama da ita"
Duk abin da iya take faɗa tana jinsa ne ta bayan kunnenta domin tabbas bata shirya zaman auren ba babu wanda zata bi babu abin da zatai musu tinda har ya kafe sai ya aure ta, to ta ɗaura ɗamarar gasa shi sai ya gwammace kiɗa da karatu tinda har ya nace sai ya aure ta.
Tana kuka tana komi ta shanye maganin aka kammala mata gyaran jikin Aunty Mariya tace ta shiga wanka ga ruwan É—umi can a toilet yana jiranta.
Sai kallon banza take watsa wa dangin mahaifiyar tata waɗanda suka zo biki don wasu ma sai ranar ta sansu don ba shiga cikin su take yiba, ta tashi a wulaƙance ta shiga wankan.
Wai inda aka ci sa'a ma tana shakkar Iyah don tsohuwar batai mata da daÉ—i shiyasa har ta ke yin abun da Aunty mariyar ta sakata.
Koda tayi wankan ma zamanta tayi a ɗakin Iyah taƙi fitowa tana jin ƴan uwan iyah nata tsokanarta amman taƙi magana dama iyah ta kashe bakin kowa duk wanda ya tambayi bai ga Maryam ba sai tace maryam kam Kunya ta hanata zuwa wajan biki tana can gidanta tace gasu Mariya nan sune iyaye, tinda duk tsiya naka nakane baka bada fuska a wajan wani don ya ɓaci duk baƙin halin Maryam ƴarta ce, abin da yasa ma ta ɗauko Adaah tasan ba za'a wanye lafiya bane da Maryam shiyasa Abbah yace tayi taron a gidanta a ɗauki amarya agidanta dama ɗaurin aure a Ƙofar Gidan Baba za'a ɗaura tinda shine maɗaurin auren dama.