Sashe 19
Sanadin Caca Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A hankali É—abi'unta sai sanjawa suke,abin mamaki kuma na gaza cireta a rayuwata kaman sauran mutane idan naga basuda amfani a gareni,kallon kawai idan tayimin saina tsinci kaina da masa yimata abinda nayi niyya.
Ɗazu da baccin wahala ya ɗaukeni ban taba tsammanin zan tashi naganta a gefena ba,nayi zaton kaman ko yaushene lokacin danake yaro,bana samun kowa a gefena a duk sanda nake buƙatar taimako. Dana ganta a gefennawa abin sabo yazame min,kuma saina tsinci kaina da jin daɗin hakan.
Amma kuma abin tambayar mai take anan wajen,yaushe ƴar aiki zatazo kawai ta zauna da wanda takewa aiki dan bashida lafiya. Abinda yake haɗani da ita shine bata riƙe mutuncinta a matsayinta na mace,amma kuma nafara kula ni kaɗai takewa hakan,ko Saleem da suke magana bata bari suzo daf da juna,ko yaushe tana gefe idan suna magana,kuma ta takure jikinta. Amma ni kaman ɗakin iyayenta haka take shigomin ɗaki,yanzu harda banɗaki ma.
Har nazo shiga banɗaki maganganun da take suka tsaida ni cakk da sake ƙara ɗaga ƙafata.
Shin mai ya haÉ—a rayuwata da tata da ta damu saita taimakamin,kuma hakan ma wai ba'a matsayin mai aiki ba,har tana roqon na yarda da itah,wanda kafin ta faÉ—a ma na tsinci zuciyata da fara hakan.
Maganar ta ƙarshe ta sakani jin babu daɗi,a tunanin ta baƙin cikin abinda za'a bata a albashi wai nake? Akan meyasa toh. Wata zuciyar tacemin saboda ka koreta mana,kaman yanda kakewa sauran masu aiki a lokacin baya,shin kasan mai suke shiga idan kayi sanadiyyar barin aikinsu? Amma ai ba laifina bane,sune suke abinda bai dace ba.
Abinda ya ban mamaki kuma wai tana da É—a. Kenan tanada aure ko ta taba aure?.
Koma dai menene zan bata dama nagani.
Lokacin dana fito kafin nayi wani tunanin ƙamshin abinci ya buɗemin hanci,ohh tun lokacin dana dawo ƙasar nan Abbah yabani sashennan ban tabajin ƙamshin abinci a cikinsa ba sai yanxu. Sai kuma naji kamar duk tsawon lokacinnan sai yanzu yayi numfashi ya zama rayayye,a da tamkar matacce haka yake.
Ina nan zaune kallo kawai nake amma hankalina yana kan son sanin wanne irin abinci take. Dayake tunanina yana kan kirchen ɗin ina ganin leƙowarta kafin ta koma ta fito da abincin.
ÆŠan murmushi nayi,tanada yarinta saidai daga gani batasan tanada itaba. Bayan takawo abincin ta ajiye magana take yi,ina jinta amma narasa mai zance da itah,kalmomin bakina dukka sun gudu sun buya. Nasan zataji babu daÉ—i ganin har ta gama maganar ta zuba abincin ta fita bance mata komai ba.
Runtse ido nayi tareda jan ƴar ƙaramar tsuka,tayimin abubuwa dayawa yau ɗinnan,ko nuna damuwarta ma da tayi akaina abune ta ban fiya samunsa ba,atleast ta cancanci godiya.
Na É—au fork É—in kenan nayi loma É—aya,idon rufe inajin danÉ—anon yana ratsani naji takun samun Saleem ya shigo. Shikenan yazo bazai bari naci a salama ba.
Bai tsaya tambayar komai ba yaja na kular kagabansa yafara ci.
Da mamaki nake kallonsa.
"Daga zuwa ba'a maka tayi ba saika fara cin abinci?"
"Nima fah kaman kai yunwar nakeji,sakacin rashin kulada lafiyarka tasa ban zauna ba,waccar mai aikinnaka tasakani a gaba da ido cikeda hawaye. Sannan a yanda ka rufe idonnan kana karbar saƙon girki bakada alamar yimin tayi nan kusa,ballantana ma mai abincin tace naci ai. Shiyasa na bawa kaina kafin a bani. Wow to ya gaji abincin yamda yayi wani ɗanɗano?"
"Uhm ba laifi kam yayi daÉ—i,nafada ina sake kaiwa wata lomar"
Dariyar danaji ya sheqe da ita yasakani saurin kallonsa.
"Yadai kake dariya kamar zararre,wai yaushe mutane suka fara sakewa dani ne har suke kawomin shirme"
"Easy bro ba zarewa nayi ba,da kake faÉ—in haka kaima ai ka sauya sosai ba kaman da ba"
"To meyasa kake wannan dariyar?"
"Uhmm naga ka zage sai loma kake ne,mai cewa baya iyacin plate na abinci gashi yana shirin tashi dashi"
"Ohh nima nayi mamakin hakan,maybe yanada nasaba da rashin cin abinci a gidane saboda abinda ya faru, cin abinci a waje kuma ba wani sonsa nake ba,idan nayi take away kuma ina isowa gida sainaji na kasa ci"
"Ehh lallai ina Sumaimah tazo taga yanda target É—inta ashe zai kamaka,har take damuwa da tunanin ba zayyi aiki ba"
"Wane target,wani abu kuke shiryawa?"
"Ahah ba komai bane,kawai nayimin magana ne akan nasa a kawo kayan abinci nan sashennaka,wai dama ta daɗe da gyarashi. Shine nace to tayi list ɗin abinda take buƙata,ina can ta turamin ta message na faɗawa plazar,yanzu hakama nasan suna hanyar kawowa"
Cikeda mamaki nake kallon Saleem kaman nasamu hoto,yaushe sukayi wannan maganar duk ban saniba
"Yanzun kana nufin kace masu kawo abinci suna zuwa,meyasa baku faɗamin ba to kafin ku aikata,yaushe na zama ƙaramin yaron da zaku dunga juya rayuwarsa da muhallinsa?".
"Yah Ahmad bafah dan mun rainaka bane,hasalima ni bani na kawo shawarar nan ba,itace tace zatayi da kanta,saboda jikinka yafi buƙatar abinci marar nauyi,sannnan kuma akai akai. In mutum yanada case da abincin irin haka na siya bazayimasa,kaikuma bakacin abinci a gida. Shiyasa tace tunda da kitchen a sashenka a kawo komai da komai nan zata tunga yi maka.
Yah Ahmad serious bansan mai yake cikin zuciyar Sumaimah ba,amma nuna damuwa da kulawar da take akanka baya min kamada wai so kaɗai,kuma wai kana matsayin ubangidanta,akwai wani abun bayan haka. Bugu da ƙari abinda tafaɗa ɗazu yabani mamaki"
"Mai tace?"
"Danayi mata maganar bakada lafiya,saboda ciwon dayake cikinka kafin nace komai tace wai,wannan ciwon dakaji shekaru biyu baya,dama tasan dole zai jawo matsala saboda yanada zurfi. Nayi mamakin a ina tasani.
Dana tambayeta a ina tasani sai tacemin a gidan taji,ban yarda da amsarta ba amma koma menene da alama bataso a sani. Na zargeta da sanin wani abu akan ka,amma a raina ina kyautata zaton batada mungun nufi akan ka. Shiyasa nayi tunanin ka barta tayi aikin,koba komai zamanta kusanka zaisa ka sake gane wani abun."
"Hmmm inaga tanada labarin abinda ya faru dani,Allah yasa itama ba yarinyar hajiyah maryam bace kaman sauran,shikenan zan barta tayi aikin domin na gano mai tasani gameda ni,sannan waye ya faÉ—amata"
Muna cikin maganar ƙira yashigo wayar Saleem ya tashi ya fita,naji yana cewa su shigo gidan ta wajen sashena ƙofar baya,da alama masu kayan abincinne.
Kaman yanda ya faɗa na yarda da bayaninsa,duk da ina ƙi amma rayuwata sai sanjawa take,tana shigomin da wasu mutanen da banyi tsammanin shigowarsu ba.
Saleem ne ya shigo da bandir a hannunsa,bayan ya ajiye ya sake komawa.
Nima binsa nayi na fara É—aukowa daga cikin motar.
"Bakada wani ishashshen lafiya,da ka bari ma zan shigar dasu dukka"
"Uhm ba matsala naji sauƙi ma,waye ya siyo kayan,a matsayin na gida ka karbo kokuma kaine ka siya?"
"Bro kabar wannan zancen,idan so kake ka siya menene na sauri,ina wanne waje zaka siyo inka ja girki"
Na tambayane kawai,nasan shine ya siyo kuma bazai faÉ—amin shiÉ—in bane. Kaff a gidannamu daga shi sai Mammah su kaÉ—aine muke zama muyi maganar kirki,Maimuna ma wani lokacin muka yi hirar bincike idan mun haÉ—u,ita É—in ma jefi jefi ne,saboda batada doguwar magana kamarni.
Kallon kayan abincin nayi sun cika kitchen É—in.
"Yanzu wannan taya zasu zauna a nan wajen?"
"Zuba ido kaga idan tazo yanda zata shiryashi,bakaji akace wani kayan sai amale ba,Aikin wani kuma wasan wani"
Ehh to hakanne nan É—in tamkar fadarsu ce,su sukasan yanda zasu shirya komai.
Ohh ko wacce irin rayuwa zamuyi?"
SADI-SAKHNA CEH
09035784150
ku tuntubeni domin biyan kuɗinku ko ƙarin bayani.
*SANADIN CACA*
-BOOK 2 (PAID)
Mallakar *SADI-SAKHNA*
09035784150
Bismillahir-rahmanir-raheem
Ki biya kan ki karantamin na biyu dan Allah. ga number ta nan mai son littafi na É—aya yayi min magana zan bashi shi kyautane.
Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida
You can check pic👇for the soap reviews🥰
Soap price:4k
maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare
Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki
Small 14k
Babba 16k
Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free
Be part of the glow teamðŸ˜karkubari abaku lbrðŸ‘
*BOOK 2*
...15...
Sumaimah (POV)