Sashe 17
Sanadin Caca Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafiya nake a sunkuye,duk ƙara taku danayi jinake kaman nakoma wajennasa,amma kuma komin naci na ya zanyi,yace baya buƙatata.
Daga idona nayi na hango dr Saleem a lambu,har nayi niyyar sharewa saikuma na sanja ra'ayi,ko ba komai wani abin ba laifinsa bane nawane,shi baisan ni wacece ba,nikuma ban sanar dashi ba.
Ƙarisawa nayi inda yake da sauri fuskata ɗauke da damuwa..
"Ahh malama Sumaimah ya na ganki haka cikin bacin rai?"
"Uhm .....uhm daman Yayankane bashida lafiya yanata nishi yana riƙe ciki,na tambayeshi menene yaƙi faɗamin"
Zaro ido yayi tareda tambayata.
"Ciki kikace ya riƙe?"
"Ehh cikinsa ya riƙe,menene wani abune a cikin nasa?"
"Shin yau kinga yaci abinci?"
"Ahah ni ban taba ganinsa ya ci abinci ba"
"Ohhh shit wai yah Ahmad meyasa yake hakane, maza jeki haÉ—omasa abinci a cikin gida yanzunnan,kodayake mtsw ba lallai yaci ba don bayacin abincin gidan. Kinga jeki É—akko ruwan zafi haka ko shayine ya sha akwai maganinsa a drawer bari naje . kiyi sauri"
Tunda ya fara maganar kamar hoto haka nake kallonsa,kenan wani ciwone dashi a ciki,nikuma na dau abin kaman wasa.
Inason tambayarsa mai yake damunsa,amma dai duk ba yanzu ba.
Cikin gidan na shiga da sauri,kai tsaye kitchen na nufah.
Daidai zan shiga kitchen É—in naji nayi gware ta mutum,ban tsaya kallon waye ba na wuce da sauri.
Muryar danaji ta dakamin tsawane yasa na tsaya cak.
"Heyy ke jahilar inace zaki bugeni ki wuce kamar kin buge itace?"
"Am sorry sauri nakene kiyi haƙuri"
"Ina ruwana da saurinki,kiga yanda kika 'batamin jiki a cerelac"
Saida tayi maganar na kulada gaban pink É—in rigartata yanda ya baci da yellown abin.
Ohh ƙifta idona nayi,na kwafsa kam.
"Me kike kallo ki dauko mopa ki gyara wajennan,sannan kizo É—akina ki karbi kayan ki wanke"
"Okay to ina zuwa"
NafaÉ—a zan zuya da sauri zuwa daukar ruwan zafin.
"Ke mikike nufi,ina zaki je"
"Kiyi haƙuri anty Mulaifah kaman yanda na faɗamiki wani abun zanyi da gaggawa,idan na gama zan zo na gyara"
"Kutt lallai ma yarinyar nan kin rainani"
Hmmm ji saikace tafini,ina jinta tana bambaminta amma nayi cikin kitchen ɗin,komai zatayi ma daga baya kenan,yanzu mijina yana buƙatata urgent.
Allah ya taimakeni ina zuwa naga inna ladiyo ta É—ora ruwan zafi,diba nayi a wani jug.
A gurguje na haÉ—a shayin na zuba a wani flask na É—au kofi na fita da gudu.
Duk abinda nake inna ladiyo tana kallona amma batace uffahn ba.
Har nazo na wuce ina jiyo masifar Mulaifah wanda har yanzu bata gama ba.
Magana ta ƙarshe danaji shine wai ta koreni a aiki na tattara na tafi.
Lokacin dana isa sashen babu kowa da falo,daki na shiga dannasan suna can.. A kwance yake akan gado,Saleem kuma yana gefensa.
Yanzun baya nishin amma daga ganin yanayinsa mutum zai tabbatar yana jin jiki.
Sallama nayi da flask É—in a hannuna,da shi muka haÉ—a ido,nasan yayi mamakin dawowa ta bayan ya koreni.
ÆŠauke kaina nayi tareda ajiyewa a gaban Saleem.
"Sorry na dade ban dawo ba,mun É—an samu gwarene da Mulaifah a hanya ya jikinnasa?"
"Uhm to gashinan zuba masa tea É—in yasha ko yaya ne sai yasha maganin"
To nace tareda zuba tea ɗin a kofi,ya ji madara kuwa da bornvita sai ƙamshi yake.
Saleem na miƙawa kofin ya karba.
"Idan ka gama ina jiranka a lambu,uhm Allah ya sawwaƙe"
Tashi nayi na É—au kofin na fita,ina kallon Ahmad yana kallona amma na É—auke kaina.
Wajen dana tunkuÉ—ewa Mulaifah abinta na gyara kafin na nufi sashennata domin na karbi rigar,duk da cewar naji tace wai saita koreni,amma ai ba ita ta É—aukeni aiki ba.
"Yau dama nake niyyar sanarwa Abbah yakamata a É—ago zancen aurenmu da yah Ahmad,tunda ya huta ai,shekara biyu fah?.......aiki bari kawai za'a sha shagaline na musamman,wannan maganin an tabbatar min da innayi amfani dashi daidai to abbah bazai cemin ahah ba,shikuwa Ahmad bana tashi,saboda nasan indai Abbah yace masa ya aureni aiki ya gama. Kudai ku zuba ido Kuga yadda zata kaya,Gen Ahmad hamma dan Mulaifah aka yishi"..
Hannun ƙofar na riƙe sosai saboda jirin daya ɗebeni,no wonder ashe shiyasa take ta masifa data ganni a sashen Ahmad,kuma ko yaushe cikin hantara ta take saboda ina aiki a sashensa.
Kan ubancan,mutumin da kowa yake gudunsa haka na tunkareshi,na zauna dashi har yazama mutum. Lokaci daya subucemin nasha wahalar rashinsa,yanzu kuma na sameshi ina shirin dawo da hankalin sa gareni tace wani nata ne ita kaÉ—ai,hadda wani dan ita aka yi shi.
Cije bakina nayi dana tuno furucinta na ƙarshe,hmmmm ai kuwa Mulaifah zan nuna miki wannan furucinnaki ba haka yake ba,in dai harna barmiki Ahmad ke kadai to saidai bana numfashi,nida Sayyid muna buƙatar sa,we deserve him no matter what.
Sakin handle É—in nayi zan bar wajen,na fasa ma yi mata wankin rigar.
Har na juya zan tafi naji muryar ta a bayana.
"Ke kuma me kike min a bakin ƙofah?"
"Babu kawai na manta hanya ne"
"Hanya??ba riga kika zo karba ba?"
"Uhmm da itace amma na fasa?"
"Kin fasa?"
"Ehhh"
Na faɗa ina juyawa muna kallon juna,idona cikinnata babu alamar zan sauƙe,zicuyata ƙuna take da turirin kishi dayake cina,jinake komai ma zanyi a yanzun.
"Ki wanke kayarki kokuma ki bawa masu aikin da suke yin wanki,niba aikina kenan ba"
Ina gama faÉ—in hakan na juya nabarta a wajen baki buÉ—e.
Duk abinda muke wata dattijuwa tana kallonmu,inaga itace hajiya Mammah da suke faÉ—a,danni bansan ta ba mu taba haÉ—uwa ba.
Murmushi tayimin lokacin danazo daidai fita daga sashen,kunya ce ta kamani ganin takama ni a matsayina na Æ´ar aiki inayiwa jikarta kuma Æ´ar gida rashin kunya.
Rusunawa nayi tareda gaisheta kaina a ƙasa.
Ba yabo ba fallasa ta amsa min cikin dattako.
Tana sanye da farar riga dakuma lullubi shima fari.
"Sannu yarinya,amma ke baƙuwa ce domin ban saida ki ba"
"Ehh hajiyah satina guda kenan da zuwa"
"Ayyah ya sunan ki toh?"
"Sunana Sumaimah hajiyah"
"Mashaallah Allah ya taimaka toh,karki damu da sabaninku fah da Mulaifah kin burgeni ma da baki raga mata ba,faÉ—anta yayi yawa da mutane. Inkin samu lokaci kizo muyi hira kinji?"
"To shikenan hajiyah ba matsala nagode"
Daga haka na ra'beta na wuce,ina mamakin halinta,inaga to itah su Saleem suka iyo rashin wulaƙanta mutanen.
A lambu na zauna na tsirawa wani waje ido,inda ruwa yake bi abin sha'awa,a zahiri mutum zai É—auka wajen nake kallo,amma a ciki tunanin abinda naji Mulaifah tana faÉ—a nakeyi.
Zabura nayi tareda juyawa jin wani abu a jikina,É—aga ido nayi naga ashe fulawa ya wullomin kan cinyata.
"Sarkin tunani mai kikeyi haka,ko duk damuwar ubanginnnakine kai?"
"Uhm ya jikinnasa ciwon ya lafah,yasha maganin,tea É—in fah shima yasha?"
Cikeda zumuÉ—in son sanin ya yake har ban kulaba na fara zayyano wannan tambayoyin,sai bayan na gama furtasu danaga yanamin kallon mamaki kafinna juyar dakai ina wayancewa.
"Shin miyasa kika damu jinyarsa kaman haka,tsakaninku bayamin kamada iya mai aiki da ubangidanta"
Shuru nayi domin banida amsar dazan bashi a wannan maganar.
Shima ganin ban amsa ba yasa ya sauya maganar.
"Karki damu zai samu sauƙi idan har ya kiyaye. Ya taba samun raunine a cikinsa kuma da alama ba'a kulada wajen yanda ya kamata ba,makamin da aka soka masa kuma yanada dadi,duk da an karya ƙarfinsa amma ya tabashi sosai,to sanadiyyar haka yasa hanjin wajen bashida ƙarfi,dole sai yana cin abinci akan kari kuma marar nauyi sosai,saboda karya motse dayawa kuma kar ya ɗame da yawa"
"Wajen da yaji ciwo na cikinsa shekara biyu baya kake nufi,haba daman nasan bazai tsaya iya haka,ace wai ya warke shikenan,ciwon akwai zurfi sosai"
Magana nake nayi zaton a azuciyatane,ashe Saleem ya kafeni da ido cikeda mamaki,saida na gama yayimin tambaya.
"Ya akayi kikasan ciwon shekara biyu baya ya jishi,kuma yanada zurfi sosai?"
"Uhmm am labarin naji a gidannan,kuma um......na taba ganin tabon a cikinsa"
Runtse ido nayi lokacin dana faɗi hakan,Allah ya taimakeni ma shi mutum ne da baya bin ƙwaƙwaf.
"To amma taya kake ganin za'a sakashi ya dunga cin abinci akai dan gudun faruwar haka. Mai zai hana a dungayi masa girki a sashensa tunda bayason na gidannnan"
Murmushi yayi tareda gyaÉ—a kai.
"Ehh hakan yayi,saidai bana tunanin zai yarda"
"Zai yarda,kawai bai saniba a saka kayan abinci a kitchen É—in"
"Waye zai dunga girka masa toh,iyah gyaran sashensa ne aikinki,bai kamata ki É—aurawa kanki wani abinba daban"
"Karka damu dr,indai har hakan zayyi amfani a shirye nake dayi,yanzu zan iya ganinsa?"
Ohh Allah yasa yace ehh.
"Ehh to ni bansani ba,tsakaninku,tunda kince zakiyi kimin lissafin komai da komai da akeda buƙata saiki bani,Inshaallah za'a kawo"
"Nagode sosai"
Daga haka na tashi na tafi,sashenmu na shiga nayi sallah na taba abinci sama sama,kafin na fito na nufi wajen ogan Æ´an tsarin.
Kaina tsaye na shige É—akinnasa,yana kwance akan gado,daga ganin kwanciyar bacci yake..
Gaban gadon naje na zauna tareda tsareshi da ido.
Nafi minti goma a haka ina kallonsa ko ƙiftawa banayi,tun ina kallon fuskarsa da take gabana harna fara hasasho goje nah,mai sona da kuma ƙaunar farincikina,nayi kewarsa sosai.
"Lafiya kikazo gaba kika kafeni da ido kaman zaki cinyeni,hadda wani kuka kaman wanda aka ce na mutu?"
Dawowa nayi daga duniyar tunanin ina kallonsa,kama da gangar jiki suka haÉ—a,amma wannan sam ba goje nah bane.
Shafa kumatuna nayi sai a sannnan naji ruwan hawayen dayake magana akai.
"Niba kai nake yiwa kuka ba,nasan ai baccin kake ba mutuwa kayi ba,kayi sallah kazo kaci abinci kasake shan magani"
"Yaushe kika fara bani umarni,wani kekam banace kada ki sake dawowa sashennna ba"
"Ka faɗa amma na dawo,yanzu babu wani zancen kora,domin ba'a matsayin ƴar aikinka na dawo ba,ƴar aikin mai roƙarka inka koreta to ta tafi,wannan nice amma da banbanci da wancan"
"Mai kike nufi,ana yiwa mutum aiki dolene,nace na koreki"
"Naji ai ka koreni kuma bance maka ban koruba,in ma na kuɗin aikin daza'a vani wanda zan taimakawa rayuwar ɗana da kuma da ƙanwata da innata kakemin buƙulun samu to naji na gani. Amma yanzu ka sani ba'a matsayin mai aikinka nake ba,a matsayin wacce zata taimakeka nadawo. Ruwanka ka karba kokuma akasin haka,amma ni zan taimaka maka saboda hakan..........(jan hanci nayi tareda saita muryata da take rawa)......buƙata ta ɗaya ka yarda dani,banida nufin cutarwa a gareka,in ka amince kayi sallah kafito kafinnnan na gama abinci"
Inagama faÉ—amasa hakan na fito daga É—akin na nufi kitchen,na É—auko kayan abinci daga kitchen É—in gidan,wanda zan dafa kafin dr Saleem ya kawo kayan abincin kaman yanda yace.