Sashe 7
Sanadin Caca Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ture atika gaji tayi daga bakin ƙofar ɗakin tana leƙawa,cikin ƙanƙanin lokaci ta haɗa gumi shirkif,banda zagin ƴar tata babu abinda take na aika aikar data jawo musu.
A kan idonta sojan ya fito da hajiya a hannunsa,fati tana binsu tana kuka,shikuma mai gidan ya biyosu cikeda kunya da sanyin jiki.
Har sunzo fita daga gidan wasu sojoji guda biyu suka iso bakin ƙofar gidan,magana suke da ƙanin hajiyan na wani lokaci kafin suka fita daga gidan a mota.
Shima alhajin mota ya É—auka yabisu a baya.
Kenan gadinsu zayyi kada su fita a gidan komai.
Duk abinda yafaru akan idon gaji itada atika,a tunaninsu idan suka bar gidan suma zasu fice,saidai da alama ba haka bane,dan sojojin a bakin ƙofar gidan suka tsaya suna jajjagawa.
Suna cikin haka har yamma tayi liƙis hankalinsu ya gagara kwanciyah,ba halinda matar gidanne ya damesu ba illah su halin dazasu shiga.
"Hmmm mlm audu har yanzu bai dawo ba,kaddai yasan mai yafaru ya gudu ya barmu a ciki,tukunna ma mai yasa zasu hanamu fita toh daga gidan"
Kallon uwar tata atika tayi tareda cewa.
"Yanzu haka fatinnan ce tafaÉ—awa sojojinnan karsu barmu mu fita,dan daman tun a É—akin É—azu tace saita É—aiÉ—aita rayuwata nida iyayena,dama ta tsaneni"
"Laaahaulah wala ƙuwwata shik........"
Bata gama salatin ba aka banko ƙofah,Fati ce firiri da ita,gyalene a jikinta hannunta ɗauke da key ɗin mota tana jijjigashi,cikeda tsiwa takalli gaji tareda cewa.
"Kar kiyi salati yanzu,ki bari saikinga kina hango wuta kafin sannnan zaki fara salati.
Don ku fito dasu daga É—akin zuwa filin gidan"
Tana gama faɗin hakan tafita daga ɗakin,wasu murtuƙa murtuƙan mutane guda biyu suka fito da gaji itada atika zuwa filin gidan.
"Dan Allah kayi a hankali karka karya min allon kafaɗa,kaga ƙashin na tsufah ne"
Gaji ta faÉ—a tana sallalami.
Zubasu akayi a filin wajen da sanyi la'asar.
"Don kuyi musu horo wanda zai jirgita kamanninsu nan da zuwa gobe kada su runtsa idonsu,matsiyata macuta kawai,wato duk abinda anty Abida tayi muku da haka zaku saka mata,kin tura Æ´ar ki tana cin amanarta,idan kuka kasheta saiku aureshi ku mallakeshi,ku a dole kunga gida. Yau kuwa zaku yi danasanin shigowa garinnan ma ba gidannan ba"
Tana gama maganar kaman jira suke suka hau su gaji da duka ta ko ina babu tsayawa. Tun suna ganin farar wuta har ja tafara haska musu a idonsu.
Ƙarar buga get ne hasasu tsayawa da dukan domin suga wanene,fati ce ta taka fiƙi fiƙi zuwa bakin get ɗin.
Da Mlm Audu suka haɗa ido,hannunsa riƙe dana ɗansa na mijin ƙarami,sauran mata guda uku kuma ƙannen atika suna biye dashi a baya,kayan makaranta ne a jikinsu wacce hajiyan ta sakasu wata biyu dasuka wuce.
Killer smile fati tasake masa tareda cewa.
"Ahh mlm audu ka dawone to sannunka da zuwa shigomana ciki"
Abin yayi masa bambarakwai,danshi dai yasan wannan yarinyar ba kulashi take ba,baidai ce komai ba yayi ta maza yashiga gidan.
Dama wai suna ne yana gadi,tun safe fice sai ya wuni bai dawo ba,yanacan wajen sharholiyarsa,banda gadin ma menene wane aiki zai iya,ko noma ƙaramar gona kasa nomawa yake a shekara.
Da gaji yafara haÉ—a ido tayi gurfano kaman mai karbar gafara,hancinta da bakinta sunyi dama dama da yawu da jini da majina.
Zaro ido yayi yana shirin fita waje da gudu wani soja ya kamoshi ramm ta rigarsa ta baya.
"Malam ina kuma zakaje,maimakon ka tsaya ka cecemu wato guda kake shirin yi koh,saikazo duk mu haÉ—u muyi karbi azabar tare,tunda kaima yar kace ba iya ni kaÉ—ai ba"
Bayan gaji ta gama bayanin da dashshshiyar muryarta,fati ce ta É—ora ta bashi labarin abinda atikan tayi.
"Yanzu kaima saika jona su,shima ku haÉ—ashi don"
Aikuwa buÉ—ar bakinsa yace.
"Yallabai wannan labarin da madam ta bayar banida masaniya akan sa,saina wuni bana gidanann bansan mai ake kitswa,dan Allah ku barni na tafi da sauran Æ´aÆ´an"
"Baaba ya zakace haka,wlh kasan abinda yake tsakanina da Alhaji,naga kasha kamamu cikin dare,idan kafara magana sai ya baka dubu goma kayi shuru,daga baya kamma dayace maka aure na zayyi na zama matar gidannan har murna kayi,kake cemin nayi ƙoƙari da dabara na mallakeshi a tafin hannuna,wai har na samu na fitar da anty Abida a gidannan"
Kowa a wajen zaro ido yayi da bayanin atikan,ciki kuwa harda gaji,ita nata baƙincikin ɗaya yanda ake bashi kuɗi duk dare batada masaniyah.
Fati itada sojijinta basu suka bar su gaji ba sai dare,hakan ma suka gamasu da karnukan su suyita binsu da gudu har gari ya waye,kafin asuba duk sun suma babu inda yake aiki a jikinsu.
__***__
[Sumaimah a mahangar gani]