Sashe 45
Sanadin Caca Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
.....bayan wata biyu.....
Abubuwa da dama sun faru,ciki harda sabuwar rayuwar data ɗinkeni da goje,mukayinta cikin farinciki da mutunta juna.Na koma ɗakinsa da zama,wanda yanzu yazama ɗakinmu,zama na dashi na gane ɗabi'unsa na sauƙin kai da kuma soyayyar dayake nunamin babu kama hannun yaro.
Makaranta ma shine yake kaini kullum ya dawo dani. Yanzu nasan lalurar dayake É—auke da itah harda aljanu,na gano hakanne tun bayan bamu daÉ—e dafara zama tare ba sai naga yafara sauyamin,wani lokacin ko kwana bayayi a gida.
Hakan ya dameni sosai da sosai,gashi duk yanda zanyi dashi bazai bani amsa ba.
Hakan yasa na samu Tunga na tambayeshi,baicemin komai ba kawai sai rakani bukkar da goje ya haÉ—a a jeji dayayi..
Ranar har kuka nayi daga halinda yake ciki a bukkar,harma da labarin halin dayake ciki duk ya faɗamin komai. Da ashe shine abinda zai faɗamin duk ranar dana tambayeshi.. Nida Tunga daƙyar muka lallameshi yafito daga wajen,anan nabawa Tunga shawarar ya ƙona bukkar,da dafarko yaji tsoro amma nace masa ya aikata bakomai..
Nikuma tundaga wannan lokacin nafara nema masa magunguna na islamic batareda saninsa ba,ko turarene na maganin saina sakashi da sunan turaren É—akine,tun yanacemin bayaso yana sakashi ciwon kai har ya fara sabawa.
Ruwan shankuwa dama anan nake saka masa tofin da ake na ganyen magarya na aljanu. Sannan na dage da kunna karatun ƙur'ani ko yawan karantawa a koda yaushe.
Yanzu ya daina yin wannan fushin da kuma shaye shayen,amma wani lokacin ko tafiya yake sai ya tsaya kaman ya daskare,sai daga baya kuma sai ya cigaba da tafiyah,ko zance yake sai ya tsaya kaman mai son tuno abin. Tsoro ne yafara shigata da wannan sabon halayen,wanda hakan yasa nasake dagewa na yimasa maganin a boye,yanzu har da daddare idan yana kwance saina ina tofa masa Addu'o'i,amma maimakon naga sanji saima gaba gaba dayakeyi.
Duk kuma wannan abun da akeyi babu wanda yasani dagani sai Tunga,saboda baya shiga cikin mutane sosai. Soyayyarmu da mu'amalarmu bata sanja ba ko kaÉ—an,dan ko yana waje yaji ciwon kai da sauri yake dawowa wajena,nikuma sai nake amfanj da wannan wajen bashi maganin batareda yasani ba.
Yauma a zaune yake akan kujerar daya saka a ɗakinnamu,ruwan Addu'ar dana karbo a wajen wani mai magani nabashi,cemasa nayi na ciwon kansa ne,dan haka bayyi musi ba ya karba. Bayan ya shanye miƙomin kofin yayi na ajiye.
"Sumaimah inason yin tafiyah zuwa gwagwalada yau,amma ba kwana zanyi ba"
Innalillahi badai waÉ—ancan mutanen bane da mukasamu wata biyu bayyi zancensu ba. Aikuwa sune dai.
"Sun gano ina raye har sun nemi naje meeting ɗin dazasuyi yau ɗin,bai kamata na boye tamkar matsoraci ba,inason na tunakresu na kuma faɗamusu cewar na fita daga ƙunyarsu"
Ajiyar zuciya nasaki na jin daÉ—i ganin ya yarda zai fita daga shirginsu,dan dama sunyi magana da wani dan auguwar kan zai fara safarar shinkafa dashi,nayi farinciki sosai danaji yadaina dabanci zai fara sana'a irinta sauran kamilallun mutane.
"Eh to hakan yayi,amma dai bazaka je da wannan jakar ba ko?"
"Uhmm kekam yadameki da jakar nan,waya sani ma ko kinfi damuwa da itah kanni"
YafaÉ—a yana sauya fuska,zama nayi akan cinyarsa tareda kama kumatunsa ina murmushi.
"Ni na isa,kawai dai ina tunanin danshi zasu nemeka ne,sannan indai har za'a dawo dakai garinku ace ka kulada ita,to tanada matuƙar muhimmanci"
"Uhm hakana kam bazan je da itah,idan kuma naga sunsan tana wajena to zan san yanda zanyi"
"Inaso na faÉ—amaka ma yau nakeson zuwa gida,rabona da zuwa tun lokacin danaje baba yana asibiti"
"To shikenan kije,dama nima bana nan,za'a bar inna ita kaÉ—ai yaukenan"
"Eh kam,amma da kaɗau Tunga ku tafi mana tare,kaga kowani abune ma biyu yafi ɗaya ko a wajen ƙirge"
Da bai yarda da zancennawa ba,amma a hankali nashawo hankalinsa ya yarda zasu tafi su biyun a mashin É—insa. Kasancewar bamuda nisa da can É—in.
Sai bayan ya shirya yafita daga gidan kafin nima na shirya... Tunda ya fita nakejin faÉ—uwar gaba wacce bansan ta mecece ba.
"Allah dai yasa alkhairi ne"
NafaÉ—a a raina.
Littafi na É—aya ne dana biyu kaman yanda na sabayi,na É—aya bati siddan,na biyu kuma Naira 300 ne dan haka zaka iya biya tun yanzu kafin a shiga kashi na biyu.
3131951977
Auwal Sadiya
First bank
Ko katin mtn ta nan
09035784150
VTU ta nan
2347068390570
Shaida kuma ta nan
09035784150
Ƴan niger ku tuntubi wanann number.
+227 97 21 16 15
----------------------------------------------------
Sadi-sakhan ceh
09035784150
Share please
*SANADIN CACA*
Mallakar SADI-SAKHNA
PROFICIENT WRITER ASSOCIATION
*USERNAMES*
FACEBOOK PAGE:Sadisakhna
WATTPAD:@SAKHNA03
AREWABOOKS:@sadeesakhna
PHONE NO:09035784150
________________________________
*Book 1*
Chp[30]