Sashe 36
Sanadin Caca Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina cikin wayar naji alamar motsin mutum a bakin ƙofah,nasan babu wanda a yanzu yake zuwa ƙofar tawa sai Sumaimah,dan haka itace a wajen.
Jikina ne yabani cewa taji abinda na faÉ—a,aikuwa dana tambayeta hakanne,jinta bai dameni ba,kawai inna ce bana so taji,shiyasa nayi mata gargaÉ—i.
Lokacin da take zubamin abincin haka kawai na tsinci kaina wajen zuba mata ido,gashi dai bata É—aya daga cikin yarana,amma kallonta a tsugunne tana zubamin abincin saina jini tamkar wani sarki,gashi cikin nutsuwa take zubawa duk da yanda jikinta yake rawa.
Bayan ta miƙomin loma na ɗiba nasaka a bakina,ba laifi yayi daɗi sosai,ba kaman wanda ake na siyarwa ba.
Ganin ta zauna tayi shuru tana motsi da baki yasa nagane akwai abinda takeson tambaya,domin a dan zaman danayi da itah wata É—aya da satuka na gane hakan.
Islamiyyah takeson komawa itakuma? Toh.....ban wani mamaki ba,dan dama tun sanda nake ganinta akan hanyar zuwa makaranta muke cin karo.
Bayan mun ɗanyi magana,amsar data bani saina tsinci wani bangare na zuciya ta yayi na'am da amsar,amma mafi akasarin raina kuma so yake na tsinketa da mari saboda maganar da tayimin. Karo na farko a rayuwata kenan bayan inna na ƙi amincewa da muryar da take bani umarni. Sanadiyyar hakan saina farajin ciwon kaina yana barazanar zuwa da ƙarfi,hakanne yasa nace tattara kayan abincin ta tafi. Harta zo fitah bakina yasamu faɗamta cewa Nagode....wai mai yake damuna ne,nafi kowa sanin kaina idan na farantawa wasu ni saina baƙantawa kaina,ko kayan abinci dana kawowa su inna sai nake ganina kaman baniba.
Farkawa nayi naga duhu yafara ta windown É—akinnawa,kutt kaddai bacci nayi kai har magriba ta kusa.
Tashi nayi daga kan katifar na fito,alwala na gurgurza na fice waje.
Masallaci na shiga nayi azahar la'asar da kuma magriba,daga nan na wuce duk inda ta garamin.
Lokacin dana dawo da daddare na samu Sumaimah ta ajiyemin abincin dare,banciba na sake fita,saboda ban saba da cin abinci a gidaba,dan nayi full tank a waje..
Da safe soyayyar doyah ta kawomin a ƙaramin kwanon jiya,wannan karon bata nuna alamar tsoro kaman jiya ba,kayan dana saka na zuba a gefen ɗakin ta tattara tafita dasu tareda abincin daren data kawo banci ba.
Babu wanda yayiwa kowa a magana a tsakanin nida itah bayan gaisuwar datayimin ta safe na amsa.
Kai tsaye makarantar garin na tafi ALBAYAN,Babbar makaranta ce sosai,anayin islamiyyah da kuma boko,sannan ba iya ta yara bace hadda manya. Nasan hakanne saboda yanda nakejin labarinta,danni bansan wacce waina ake toyawa ba a cikinta.
Makarantar ana faÉ—an iliminta da kuma tsadarta,amma ni ba wannan ne damuwata ba,ita kaÉ—ai nasani manya suna zuwa shiyasa na je naji mai yake wakana.
Tun daga shigata makarantar idanuwan mutane suke dawo kaina,banga lafinsu ba wanene zayyi tsammanin ganin goje a makaranta.
Tun kafin na isa office ɗin shugaban makarantar labari ya isa gareshi,fitowa yayi bakin office ɗin yana jirana har na ƙariso.
Wuceshi nayi na shiga office É—in na zauna,biyoni yayi fuskarsa a razane.
"Goje mai kuma yakawoka makarantar mu,wani abu akayi maka wanda ya shafemu?"
Jijjiga kai nayi tareda sosai ƙeyata da makullin mashin ɗina,karewa malaman da suka shigo office ɗin nayi da kallo,wai sunace wani tawayen nazo yimusu?
Hhhhh harsun bani dariya ma,nuna ma principle É—in kujera nayi ya zauna.
"Zauna mana shugaban makaranta,niba tawayene ya kawoni makarantar ka ba,koka ganni da sanda kai?.
Matata nazo sakawa a makarantar nan,ayimin bayanin tsarin naji"
Bashi kaÉ—ai ba ni kaina nayi mamaki dana faÉ—i abinda yakawonin.
A diririce yafara bani bayanin makarantar,na uniform É—insu bangaren islamiyya da kuma na boko. Dubu goma a shekara islamiyya,boko kuma dubu ishirin.
Damin kuÉ—i na cire a jakar hannuna bansan nawa bane na ajiyemasa.
"Gashinan kudin makarantar ta harta gama,ku ɗinka mata uniform sannan intazo tayi muku bayanin ajin da take so tashiga. Inda sanji ku riƙe,in kuma basu isaba ku saka sorry. Nizan tafi,gobe ku tabbatar komai da take buƙata na karatun tanadeshi,idan naji labarin ba'a bata wani abuba saina babbake makarantar nan"
"Bakomai bakomai goje zata iya zuwa sai muji inda ta tsayah,komai daya kamata duk za'ayi mata,inkana so ma har malama za'a ɗauka mai nuna mata yanda zatayi. Batun ƙudi kuwa sunyi yawa ma a yanda ake buƙata."
"Wannan kuma ku ta shafah,in nayi karo da wani kuskure ko kaɗanne ta ƙaremuku,saina tashi wajennan dukka"
"Ahh goje ga wannan takardar ka kaimata ta cika,ta nanne zamu san a wanne mataki take,ta haka ne zamu san wanne abubuwan take buƙata na karatun"
Da bazan karbi takardun ba,nizasu aika dan sun rainani,saikuma dai wata zuciyar tace na karba É—in.
Dana fita daga makarantar ba gida na tafiba,wani meeting na tafi wanda zamuyi na siyasa.
Sai wajen azahar kafin na koma gidan,kicibiss mukayi da itah zata fito daga É—akina takaimin abinci.
Har ya wuceni zata tafi na tsaida ita.
"Kee"
"Na'am"
Tafaɗa tareda dawowa tana sunkuyar dakai,takardun na miƙa mata batareda nace komai ba.
Ganin ta tsaya tana duddubawa yasa nace.
"Takardar makarantar kice,ki duba ki ciccika duk abinda kikaga kina buƙata,nabiya kuɗin komai harki gama,dan haka inkinje zasu baki gobe"
Ƙiƙƙifta ido naga tanayi,hawayene yake zuba daga idonnata,kaddai bata son wannan makarantar kai,naji ance kowa so yake ace a itah yake karatu.
Tsugunnawa tayi takama ƙafafuna ta rike.
"Nagode nagode nagode mijina,kayimin abinda bazan taba mantawa ba a rayuwata,bantaba zaton zaka saurari magana taba bare harkayimin irin wannan abin,daga yanzu zanyi komai domin faranta maka,wannan alƙawarine daga gareni. Bari naje na faɗawa inna"
Tashi tayi da gudu tana share hawayen tayi hanyar ƙofar innan dagudu.
Jijjiga kaina nayi tareda ɗaga kafaɗa,wannan lafiyarta ƙalau kuwa??.......
Littafi na É—aya ne dana biyu kaman yanda na sabayi,na É—aya bati siddan,na biyu kuma Naira 300 ne dan haka zaka iya biya tun yanzu kafin a shiga kashi na biyu.
3131951977
Auwal Sadiya
First bank
Ko katin mtn ta nan
09035784150
VTU ta nan
2347068390570
Shaida kuma ta nan
09035784150
Ƴan niger ku tuntubi wanann number.
+227 97 21 16 15
----------------------------------------------------
Sadi-sakhan ceh
09035784150
Share please
*SANADIN CACA*
Mallakar SADI-SAKHNA
PROFICIENT WRITER ASSOCIATION
*USERNAMES*
FACEBOOK PAGE:Sadisakhna
WATTPAD:@SAKHNA03
AREWABOOKS:@sadeesakhna
PHONE NO:09035784150
________________________________
*Book 1*
Chp[24]
[Sumaimah a mahangar gani]
Cikeda murna da tsalle na fada kan inna,tana tsugunne tana alwalar azahar.
"Ahah ahah Sumaimah lafiya mai ya faru?"
"Inna makaranta,inna zan koma makaranta,inna a Albayan ya sakani wai,zan iya cigaba harda na boko nah inna"
"Mashaallah na tayaki murna Allah yasa kiyi ilimi mai yawa mai amfani,yanzu saki nutsu ki rubuta komai"
"Yanzu ma kuwa zan cika ai,wayyo daÉ—i"
ÆŠakin innan na faÉ—a ina tsalle,a yau goje yayimin abinda ko a mafarki bana kawoshi,saboda nasan bazan samu ba,sai gashina samu,zan koma makaranta,hakanma mai kyau.
Form din nabi daki daki cikin nutsuwa na cikasu,na islamiyyah ne da kuma na boko,itah a SS 2 nasaka su sakani,duk da nasan kasada ce amma inason yin kasadar,tunda ina ji a jikina zan dage nayi karatun bilhakki,islamiyyah kuwa dama nayi sauƙa dan haka ajin tafsir da sauran litattafai na hukunce hukunce na saka. Ranar ko baccin kirki da kyar ya daukeni,nayita jiran goje nayi masa godiyah,amma har nayi bacci bai dawo ba.
Washagari da safe da wuri na tashi na gama komai,indomie na dafa sai kwai akai,saboda karma nayi mai nauyi ya bata min lokaci,a tsatstsaye naci nada yawa ba nayi hnayar É—akin gojen,inna dai banda bina da kallo babu abinda take,in abin yayi yawa tace uhmm kokuma ta jijjiga kai.
Da sallama ƙatuwa na isa bakin ɗakinnasa,hannuna riƙeda plate nakifah wani akai.
Jin bai amsa ba yasa najuya zan koma,motsin tafiyarsa naji,ina juyowa muka hada ido dashi,fuskarsa É—auke da alamar bacci.
Kinshiga uku Sumaimah kaddai tashinsa nayi a bacci kai..
Inda inda nafara ina neman mai zan kama na faÉ—a,inda sabo na saba ma.
"Uhm uhm dama....kodayake barina koma tun....."
"Shigo"
Haka kawai yacemin tareda komawa ciki,binsa nayi a baya kaina a ƙasa na ajiye plate ɗin .
Kambu ashe ba riga a jikinsa ma,sai a sannan yake sakawa,kai ya jikinsa fari amma fuskarsa baƙa....koda yake da wannan uban gashin fuskar wazai ɗorar kamarsa dama,dan ma narage tsoransa yanzu,amma nasan sauran mutane kam wasu yanzu suka fara.
Nikaɗai dai nake zantukana har yagama yazo ya zauna,gaisheshi nayi kaman ko yaushe ya amsa a taƙaice.
"Zan tafi makarantar yanzu?"
"Saikin dawo,duba zif É—in jakata ki É—auki É—ari biyar"
To nace tareda da ɗauka kaman yanda buƙata na fita daga gidan cikeda zumuɗi.
Office ɗin shugabar makarantar naje muka gama magana dashi,kaman yanda na nema sun barni a SS 2 ɗin,wanda nasan dan suna tsoron gojene,amma sun gargaɗeni na dage. Wata malama ce ta gwadani akan zuwa yamma za'a kawomin kayan makarantar da kuma litattafai da duk abinda nake buƙata. Nidai da toh nake binsu har suka gama yimin bayani. Dukka da safene zuwa ɗaya na rana,sai islamiyyah Asabar da lahadi shima daga safe zuwa sha biyu.
Bayan mungama nayi zaton gida zan dawo,amma sai suka cemin zan iya shiga aji kawai.
Hakan yasa kawai na nufi aji,Allah ya taimakeni ma a farkon shekara suke.
Bayan an tashi tafiyah nake ina jan ƙafah,nagaji tulus abinka da wacce ta daɗe batayi ba. Duk zumuɗinnawa yakoma ciki,nafara farfaɗowa daga mafarkina yanzu zan tsunduma zahirin karatu tunda na samu dama.
Lokacin dana isa gida an daɗe dayin azahar,na samu inna tayi abinci,gaji ma ta miƙo mana awara,dan tunda taga muna abinci intayi ko bazamuci ba saita sakomana,saboda muma mu saka mata,har wai hirar dare take zuwa ayi ta zance,ni dariya ma take bani,ko kunya ace mutum bayaji....kai Allah ya kyauta.
Da yamma kuwa kaman yanda shugaban makarantar yafaɗa,ya aikomin kayana uniform da kuma jaka ɗauke da litattafai,na rubutu da kuma na karatu,harda ƙur'ani izu sittin aciki..
Nikamma dan daÉ—i narasa bakin magana,ko Æ´aÆ´an gata albarka,babu abinda yarage sai karatu kawai..
__***__