Sashe 40
Sanadin Caca Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Littafi na É—aya ne dana biyu kaman yanda na sabayi,na É—aya bati siddan,na biyu kuma Naira 300 ne dan haka zaka iya biya tun yanzu kafin a shiga kashi na biyu.
3131951977
Auwal Sadiya
First bank
Ko katin mtn ta nan
09035784150
VTU ta nan
2347068390570
Shaida kuma ta nan
09035784150
Ƴan niger ku tuntubi wanann number.
+227 97 21 16 15
----------------------------------------------------
Sadi-sakhan ceh
09035784150
Share please
*SANADIN CACA*
Mallakar SADI-SAKHNA
PROFICIENT WRITER ASSOCIATION
*USERNAMES*
FACEBOOK PAGE:Sadisakhna
WATTPAD:@SAKHNA03
AREWABOOKS:@sadeesakhna
PHONE NO:09035784150
________________________________
*Book 1*
Chp[27]
Basan ya tashi ba saida naji maganarsa tukunna.
"Yaushe kika dawo?"
Cikin magagin bacci yake maganar.
"Uhm ban daÉ—e ba sosai,sannu ya jikinnaka"
"Da sauƙi kawai zance,miƙomin ruwa nasha,bakina bushewa yakeyi akai akai"
Ruwan na É—auko na bashi,lokaci guda ya zuqe guda biyu,Wannan wanne irin shan ruwane haka,na faÉ—a a raina.
"Ga abinci yakamata kaci"
"Mts banajin yunwa, bar abinci nan,ki ƙiramin Tunga kice ya kawomin ajiyata danayi a jeji"
"Ba abinci bane haka,nayine saboda ina tunanin ko jikinka yana buƙata,sannan a halinda kake ciki bai kamata ka zauna da yunwa ba"
Ganin bai sake cemin komai bane yasa na jawo kular dana zo da itan,farfesun hantar na tura masa gabansa,na manta banzo da plate ba..
Matsawa kusada shi nayi ina bashi a baki,daga yanda yake karba ma tabbatar yanayimasa daÉ—i sosai,dan saida ya kusa cinyeshi tass.
Kofi na É—akko bayan yagama na zuba masa shayi shima mai zafi.
"Yaushe kika waÉ—annan abubuwan haka?"
"Lokacin dana koma gidane,saidai kayi haƙuri na fita zuwa kasuwa da kaina,dama inason na faɗamaka saikuma na manta."
"Uhm bakomai nagode da kulawarki,bani maganin can nasake sha naga har dare yafara"
Bayan na miƙomasa yasha ruwa na zuba a buta nima nayi alwala nai sallahr magriba,kaman ɗazu yana kallona har na gama.
Sake zuba wani ruwan nayi nazo inda yake,kallon tambaya yakemin ganin na miƙamasa hannu yabani nasa hannun.
"Kawo hannunka alwala zanyi maka,yakamata ka rama sallolin da ake binka,tunda ka ɗan samu sauƙi"
"Taya kike tunanin zan iya sallah a haka?"
"Indai kana cikin hankalinka to zaka iya yin sallah,domin a kowanne yanayi mutum yake ba'a É—auke masa sallah,saidai idan baya cikin hankalinsa. Ance idan bazaka iya a tsaye ba ka jingina,in shima bazayyi ba ka zauna,in ya gagara ka kwanta ka kalli gabas,in shima bazayyiyu ba toh zaka iya yi a duk yanda ka tsinci kanka.
To haka ma wajen yin alwala,in jikinka bazai ɗauki ruwa ba saikayi taimama da ƙasa,idan itama bazaka iya da ita ba to saika shafi jikin gini mai tsarki kayi dashi.
Toh a wannan bayanin kaga kai zaka iya yin alwala kuma kayi sallah a zaune"
Bayan gama bayanin bai ce komai ba,amma ya miƙomin hannayensa na fara yimasa alwalar. Cikin nutsuwa nake yimasa alwalar har na gama tsaff.
Rigar dana zo da itah na taimaka masa yasaka,yanda bazata shafi ciwon ba,kafin na juyashi ya kalli gabass,magriba yafarayi wacce ake binsa kafin ya fara da rama sallahr asuba tun sanda aka jimasa ciwo.
Daki daki yake bin sallahr ina zaune ina kallonsa,daga baya daya gaji sai na koma ta baynasa ina tallafamasa. Muna daÉ—e a haka har akayi sallahr isha ya tsaya da ramakon yayi,ganin yana haki yagaji yasa ya tsaya dayi sai ya huta tukunna.
A bayansa nake ya jingina dani,saiji nayi ya kwanto akan cinyata,kallon fuskata yakeyi,yayinda nima na sunkuya ina kallonnasa,mun daɗe a haka idonmu a sarƙafe dana juna,saida naji hannunsa akan fuskata kafin na dawo zahiri..
Magana yafara a cikin wata murya da banyi tunanin yanada itaba.
"A ɗan zamana dake kin taka wata rawa a rayuwata,ko yaushe cikin juyewa kike da narasa taya zan misaltashi. A lokacin danake son naga kin sake dani saiki ɗankware jikinki,lokacin danazo yimiki barazana kuma saiki dake,idan nayi laushi kuma sai zama jaruma,a yau kaɗai kinyimin abinda ban taba tunani ba,kin zamemin hannun a sanda na rasa nawa,kin zamemin ƙafa da tawa taƙi aiki,kin zauna dani a wannan dokar dajin da babu kowa a ciki saini kaɗai.
Tun farkon da mahaifinki yabani ke a matsayin fansar kuɗina naga rashin dacewarsa nayin hakan,shiyasa na nesanta kaina dake,a tunanina hakan zaisa kiyi rayuwarki yanda kikeso,naƙi shiga rayuwarki saboda nasan nida ke bamu dace ba ko kaɗan,amma sai naga duk wannan koƙarin danake yatafi a banza,ke koyaushe so kike ki cusa rayuwarki cikin tawa.
Wannan ƙasa da kan da kike idan kina gabana,da kuma neman izinina a duk wani lamari na rayuwarki shine yayi babban tasiri wajen karya zuciyata,har tasaka na ajiye komai na ɗauki nauyinki batareda nasani ba. Saboda tunda nake babu wanda yazo da kansa yanemi izinina akan abu,saidai na bashi dakaina in kika ɗauke Tunga.
Sannan tun kina zuwa inda nake ina jin kin takuramin,har yazamo idan banganki ba sai zuciyata tayi ta kewarki. Sumaimah bansan mai kikayimin a rayuwata ba amma dai shigarki kinyi nasarar share wani a fili a ciki kin mamayeshi yazamo naki. Ciwon kan dana tashi a rayuwata bansan lokacin dana faraba,bai taba dainawa ba indai ba shaye shaye nayi ba sai yau,kuma dama yakan tashi ne idan na bijirewa umarnin da zuciyata tabani,saikashi yau kin karanta min wani abu naji ya tafi batareda nasha komai ba"
Tunda yafara magana ban É—auke idona ba daga kan fuskarsa,shin anya kuwa gojen danasanine yake waÉ—annan kalaman,meyasa yau É—aya naga wata nutsuwa a tattare dashi,babu wannan zazzare idon da kuma cije cijen baki..wannan gashin daya maidashi dodo duk babu shi. Kar a ji haushina idan nace yayimin kyau fiyeda mutane dayawa a garinnamu.
Hannuna nasaka akan nasa wanda yake kan fuskata,tareda sakin wani murmushi da bansan ma'anarsa..
"Duk abinda kake faɗan nayi aikata a rayuwarka banice nabaka wannan matsayinba,Allah ne dakansa yabaka a matsayinka na mijina,ni kawai umarnin da aka bani na nayi maka biyayya,kada nayi wani abun batareda saninka ko kuma yardarka ba,sannan na kyautata maka na kasance sassanyar inuwar dazaka zo ka hutas da gajiyarka,na kasance tamkar dare wajen rufe sirrinka,sannan na kulada kai da dukiyarka harma da dani kaina idan baka nan.....domin aljannata tana ƙarƙashin ƙafarka,sai nayi hakanne Allah zai bani izinin shiga"
A yanda nake kallon idanuwansa lokacin danake faÉ—omasa wadannan Kalaman,naga Abubuwa da dama wanda wasu bazan ce mesuke nufi ba. Kawai naga yashiga mamakin,shin dama ashe yanada irin wannan matsayin a rayuwar wani,kaman nasan mai yakeson faÉ—a na cigaba da bayanina.
"Tabbas hakane kanada wannan matsayin a rayuwata tsawon lokacinnan,koda wasu zasu gujeka suyi nesa dakai. Ni kaiÉ—in jigona ne,kuma mahaÉ—in rayuwata,wanda rayuwata ta riga ta É—inke da taka tun lokacin da É—auramin igiyoyin aurenka a kaina,shiyasa duk abinda zakayi wanda bai dace ba zaifi yimana ciwo nida inna sa'banin sauran mutane"
Hawayen daya zubo acikin idona ne ya sauƙa akan kumatunsa,sai sannan ya ƙifta ido,da ya tsaya tamkar wanda ya daskare a cikin ƙanƙara.
"Shin dama har haka na shiga rayuwarki,nayi tunanin dan an ɗaura aure ban kulaki ba bakomai,to idan harda waɗannan haƙƙunan da suke kanki wanda dole saikinyimin kenan nashiga rayuwarki dayawa,na rabaki da rayuwar da kike hankalinki kwance idan babu ni a ciki..kinmin abubuwa da dama,dan haka banaso ki cigaba da zama kina amsa sunan matar mutum kamanni,musamman daya kasance kinada ilimi mai yawa da kuma sanin yakamata,zalunci ne na ajiyeki a cikin rayuwata...zan sake..........".
Kiff bansan lokacin dana rufe masa baki ba ina jijjiga kai.
"Karka fara faÉ—in wannan kalmar,dan Allah karka furtata a gareni,da lokacin daka aka kawoni gidanka ne ka faÉ—aminsu zanyi farinciki da jinsu,amma a yanzu dana fahimce ka bana fatan jin wannan kalmar daga gareka,karka faÉ—esu ka fiddani a cikin rayuwarka"
"To amma meyasa naga......"
"Saboda na hango wata rawa danake son takawa a rayuwar taka,hmmm bazaka sani bane amma kanada wani hali da mata zasu zaga mazaje dayawa basu samu mai irinsa ba,duk da sunaso su samu ɗin. Kai tamkar zinarene a cikin duhun dare,rana bata haskashi na ballantana a gane wanne irin haske yake ɗauke dashi.....koda babu hasken rana ka bani dama nazamo fitilar dazata haska shi,ta yanda kaikanka zaka hango irin hasken da kake ɗauke dashi......dan Allah ka yarda dani,sannan ka bani damar ragamar kulada rayuwarka,kar nesanta ni daga gareka,ta hakanne zamu gano inda matsalar take kuma mu gyara.....ni har cikin zuciyata na amince dakai a matsayin mijina,kuma bana fatan naga ranar da zanyi nadama da ƙiranka da wannan sunan"
Magana nake kawai ina kwararowa abinda yake cikin zuciyata,duk da yanda muryata ke rawa saboda yanda maganganun suka tabani.
"Tunda nake ban taba yin alaƙa da wata mace ba bayan inna sai ke,a da hakan haushi yake bani,amma d kaɗan kaɗan nakejin wani abu na mannani da rayuwarki. Yanzu ma dakikaji na faɗa bawai son raina bane,saidan zanyi hakanne saboda ke,amma tunda kinji kingani ra'ayinkine zaki zauna tareda ni. Nikuma namiki alƙawarin bazan taba guje miki ba,kuma zan kyautata miki na faranta miki daidai yanda zan iya,sannan kaman yanda kika buƙata nabaki jan ragamar dukkan lamurana"
"Naji daɗin maganar ka kuma nagode,nima kuma nayi maka alƙawarin Inshaallah bazakayi danasanin yarda dani ba"
Shuru ne ya ratsa tsakaninmu,saikuma naga ya jare hannunsa daga fuskata yana riƙe kai. A yanda na kula kaman irin abinda yayi jiyane,hakanne yasa na ɗauke hannunsa na mayeshi da nawa.
Addu'o'in danayi jiya na neman sauƙi nafara karanta masa,wanda yawanci sunayen Allah ne da yayi umarnin a ƙirashi dasu,sai fatiha da kuma su QUL guda uku.
Maimaita masa nashigaba dayi bayan naji yayi shuru ma,a haka har nima bansan lokacin da baccin ya É—aukeni ba anan zaune.
___***___