Sashe 23
Sanadin Caca Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Littafi na É—aya ne dana biyu kaman yanda na sabayi,na É—aya bati siddan,na biyu kuma Naira 300 ne dan haka zaka iya biya tun yanzu kafin a shiga kashi na biyu.
3131951977
Auwal Sadiya
First bank
Ko katin mtn ta nan
09035784150
VTU ta nan
2347068390570
Shaida kuma ta nan
09035784150
Ƴan niger ku tuntubi wanann number.
+227 97 21 16 15
----------------------------------------------------
Sadi-sakhan ceh
09035784150
Share please
*SANADIN CACA*
Mallakar SADI-SAKHNA
PROFICIENT WRITER ASSOCIATION
*USERNAMES*
FACEBOOK PAGE:Sadisakhna
WATTPAD:@SAKHNA03
AREWABOOKS:@sadeesakhna
PHONE NO:09035784150
________________________________
*Book 1*
Chp[15]
[Goje a mahangar gani]
Har na fita daga gidan rai na bai daina zafi,lallai wannan yarinyar wuyanta yayi kauri. Lokacin danaji maganar nan baƙaramin baci raina yayi ba,kaman ni....nine zatace nayi mata ciki,kai barima na koma nasake tattaka ta dan ubanta.
Juyawa nayi gidan,har nafara shiga na hango gaji ta jefar da Sumaimah a ƙasa,wato akan ta zata huce saboda na daki ƴar ta ko.
Maganganu gajin tafara faɗawa Sumaimah,wacce kana ganin fuskarta kasan abinda take faɗamata ba ƙaramin zafi suke mata ba. Kai mata mata.....shiyasa fah ni banason shirgi dasu,wato rashin shiga harkarta da banayi shima abin magana ne da har za'ayi mata gori dashi.
Niyyar ƙarisawa nayi,ganin gaji tana shirin ɗauke Atika daga inda nace ta tsugunna,dama nasan hakan zata faru,tsoratar da Sumaimah zatayi ta ɗauketa daga wajen,musamman data ganta wawiyah ce batada wayo.
Siririyar maganar ta naji,cikin sanyi take amayarwa gaji duk maganar data fesa mata,dama ta iyah magana haka,nida nayi zaton ma kurmiyace. Tun bata kai haka ba muna yawan cin karo da ita a hanya in zata makaranta,sai ta juyah da gudu kaman taga aljani,tun abin yana bani mamaki har na daina.
Amma yanzu ta dawomin da mamakina,ina ganinta wawiyah ashe tanada wayo,ehh tunda gaji tasaka wannan magana da alama takaita bango ne.
Fitowa nayi daga gidan na tafi inda su Tunga suke hukunta Sageer,har na isa wajen da tunanin faÉ—an matan a raina.
Lokacin dana isa wajen sun mammaujeshi sun É—aure shi,a zaune suke suna taÉ—in siyasa,na wani chairman paty dayake so muyi masa aiki.
Ina isa wajen sukayi shuru tareda bani gaisuwa,amsawa nayi kana na samu waje na zauna.
"Ogah goje gashi nan mun ɗan tabashi kaman yanda ka nema. Iya shegen ma ya iya kawai,ashe ƙaramin ɗan iskane,daga dukan farko fah ya rojaye kaman wata ƙanƙara"
Ragarus ne yafaÉ—a yana cigaba da jujjuyah sandar hannunsa.
"Hmm ku sunceshi ku kaishi ƙofar gidansu,duk ya isheni bana ma son ganinsa,ku tabbatar kun bar masa jan gargaɗi a rubuce na saka hannuna"
Dama duk masu bin matannan suna lalatasu yanda kasan ƴan daudu haka suke,sai shegen surutun tsiya da ƙarya,matan ma sun fisu ƙwari. Ko mai ma matan suke gani a jikinsu oho.
Jawabin da chairman party yafaɗa suka maiyarmin,akan yanaso muyi masa aiki,saidai suyi masa badai ni ba,dan inada wani aiki da zamu fita da ƙungiyar DC,Jiyah suka turomin takardar inda zan samesu da daddare,za'a tattauna yanda plan ɗin zai tafi,nasan bazai wuce sati ɗaya ba samu fita aikin.Bazan faɗawa sauran abinda yake faruwa,iyah Tunga ne kawai yasan zancen. Yau ma nake shirin naɗashi shugaba mai riƙon ƙwaryah kafin na dawo,bazayyi yu dan bana nan na hanasu yin aiki ba,musamman kuma dana san zasu samu kuɗi sosai idan sunyi ɗin.
"Bakomai za'ayi masa aiki,duk da bananan a lokacin,amma zan yimasa gargaÉ—i kaman ina nan. Zanyi tafiyah maybe wani satin,zan iyah kaiwa satin ban dawo ba,dan haka Tunga zai zagorance ku idan bana nan.
Basuji daÉ—in abinda nace ba,sannan nasan dole zasuso sanin ina zanje,amma koda zasu sani ba yanzu ba tukunna.
Jeji na nufah Ina riƙe kai,wannan ciwon kan narasa daga ina yake zuwa,duk sanda nafara jinsa saina dunga jin kaman ba nanne yakamata na kasance,kaman inada wani wajen bayan nan,kaman akwai wata rayuwar bayannan danake da itah. To amma a ina take,yaushe zan bar wannan masifaffen ciwon dayake juyar da rayuwata,haka nake kwana na tashi,amma tunda nake bantaba jin nutsuwa ba,kullum acikin duhu nake,lokaci lokaci ko a bacci ina hango wani haske ɗan ƙarami a can nesa,sai nayi gudu nayi gudu inaso na kamoshi sai ya bace ya ƙyaleni ni kaɗai.
Ƙarisowa wajen bukkar tawa tacikin jejin nayi,da sanina nayi mata fenti baƙi,saboda a baƙin wajen kawai nake iyah bacci ,hakan ma nafison cikin jeji,shiɗimma ba cikin salama ba,sai an kai ruwa rana,kowa ka tambayeshi yasan ba ƙalau nake ba,akwai abinda yake cin rayuwata da kaɗan kaɗan.
Bani na tashi daga baccin wahalar daya É—aukeni ba sai a kusan la'asar.
Tashi nayi naga abinci Tunga yakawomin,dama hakan yakasance al'adarsa,bansan mai nayi masa ba ya damu da rayuwata,shin mai nakeyi daya kamata a damu dani?.
Banci da yawa ba na ajiyeshi nabar bukkar. Kai tsaye gida na nufah,nasan waccar sheÉ—aniyar yarinyar ba lallai ne ta tashi ba tana wajen.
Duk hanyar danabi yara guduwa suke,wasu nayi Æ´ar dariya wasu kuma na jijjiga kai,amma dai hakan yana min daÉ—i,naga ana tsorona,koba komai zan jini tamkar sarki.
Pa kwance na ganta luff a inda nace ta tsugunnan,inuwa har da kusa iso inda take.
"Keee...."
Firgitt tayi tatashi zaune,jikinta sai rawa yake na azabar data sha,kaman wacce tayi wanka da rairayi,ƙasa take kallo,amma kana iya gano bushasshen hawayen daya haɗu da ƙasa a fuskarta.
"Tashi ki tafi,gobe ma ki sake sakoni cikin sabgarki"
Yunƙurin tashi tayi,mangar mangar tanufi ƙofar su,wato sai gida an doki kare aka,da sanda yaje satar kajin gidan basu sani ba kuwa.
Takardar da aka aikomin nake karantawa,abinnan yana bani mamaki,yaushe inna ta sakani a makaranta ne,kwata kwata bana tuna shigata makaranta,amma kuma ina karanta abinda aka rubuta da hausa da kuma turanci,ko yaren turanci akayi sainaji inajin mai akace,har naji inason na maida amsa kuma da yaren.
Ƙarar motsin tafiyar mutum naji,hakanne yasa ajiye takardar ina jira naga wanene zai shigo.
Sallamar Sumaimah naji a bakin ƙofar,saida tazo bakin ƙofar naga kayan dana bata wanki ne a hannunta.
A bakin ƙofar ta tsaya,ita bata shigo ba ita kuma bata koma ba,ganin abin har yafara bani haushi yasa nace.
"Idan bazaki shigo ki ajiye ba toki koma dasu"
Da sauri kaman jira take ta tsallako cikin É—akin,a gaban akwatina ta tsugunna,dayake can take kallo sai hakan yabani damar kallon bayanta. Atamfah ce a jikinta sabuwa,tunda nake ban taba kallonta da sabon kaya ba sai yanzu..
Zuge akwatin tayi ta jera kayan a cikin tass kafin ta mayar ta rufe. Kallon ɗakin nake sai a sannan ma na kulada gyaran da tayiwa ɗakinsa,harda yanar gizon da take jikin ɗakin duk ta cireta,nayi ƙarya idan nace bayyi kyau ba.
Tashi tayi zata fita saikuma ta tsayah,kallonta nayi anan nagane abu takeso tace,ganin yanda bakinta yake motsi.
"Menene"
Na tambayeta saboda na hutasar da itah,nasan in dai a hakanne saimu wuni batace komai ba,so nake kuma ta tafi tabani waje akwai abinda zanyi.
"Uhmm ......uhmm dama inaso nake gidan su Shareefah ne ƙawata,babu nisa kafin magriba zan dawo"
Shuru nayi ina nazarin maganar tata,shin dama na taba cewa karta fitane,intanaso da koma gidansu ma mana,yau ubanta yabani kuɗina yace ƴar sa ta dawo gida ba riƙeta zanyi ba,wani salon munafurci ne hakan ko mai?.
"Shin dama tunda kikazo gidannan kinji nace kada ki fitane?"
Saurin jijjiga kanta tayi tana wasa da ƙasan rigarta,sai tayi kamar an tare bera a buhun daddawa.
"Ahah ba haka bane,Allah ya hani mata da fita daga gidan mazajensu batareda izinin mazajen ba,idan kuma mace ta aikata hakan to mala'iku zasuyi ta tsine mata har taje ta dawo,shiyasa idan mace tanason gujewa hakan to ta tambayi izinin mijinta a duk lokacin dazata fita waje"
"Tohh wata sabuwa,da ba'a garinan kike ba sai nace a ina kikaji,jeki idan zaki wata anguwar ma kada ki sake zuwa kimin wannan iyayin"
"Toh nagode"
Bata jira na bata sake cewa komai ba ta fita da sauri daga É—akin.
••∆∆∆••