Sashe 12
Sanadin Caca Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
A zaune nake ina tilawar qur'ani,yau wacce rana banje talle ba,tunda akayi auren masu zuwa tallen ban taba fashi ba sai yau.
Ban san na saba da zuwan tallen ba sai yau,dan jina nake duk wani iri tun safe,na rasa ma mai zanyi a gidan.
Abinci dama banice nakeyi ba su suke kayansu,iya abincin siyarwar ammi kawai nake sai shara da kuma wanke wanke wani lokacin,saboda duk mai abinci burinta ta gama ta kwasa da yawa itada Æ´aÆ´an ta. Wannan mummunar al'adar dasu ce yasa na huta kokuma nace na tsira daga yi musu girki.
Bayan nagama karatun shuru nayi ina tunani,inason yin karatu mai zurfi,amma nasan hakan bazai taba yiyuwa ba,musamman ta muka taso a gidan da babu wanda ya damu da wani abu wai shi ilimi.
Alamar takun sawun mutum naji,hakanne yasa na buÉ—e idona,Asiyah ce a tsaye akaina tana min kallon marar daraja.
"Wai kizo inji ammi tana nemanki"
Kawar da idona nayi akan ta tareda cewa.
"Kice ganinan zuwa"
Bata sake cewa komai ba tabar wajen,tafiyar ta bani da kallo,bansan lokacin da dariyah da kubcemin ba. Tafiya take tana turo kunkumi baya,ƙirji kuma gaba,wanda yake kaman allo babu komai a jikinsa,dan ko ƙirgen danginma bata fara tukunna.
Hmm nace a raina tareda cewa....'in kikayi haƙuri ma nono kam zai fito miki har ki rasa yanda zakiyi dashi indai kinyi gado. Dan ammi Allah yayi mata arziƙin nono har cinyarta suke tabawa,inda tanada ƙiba da za'ayi mutanennan ne masu nonon su yafi girman ɗansu idan suka haihu,amma kasancewar rayuwar tada tsinci kanta sai yazaman basuda girman sai tsayi,in bata saka riga ba sai suyita rito kaman igiya....
Kunkumine dai da ƙyar ki samu,dan kaff ƴan ɗakinnasu a shafe suke ta baya.
Kawar da wannan marar amfanin tunanin nayi na tashi zuwa wajen ƙiran da akayi min.
Yanzu nagama kuwa tunanin yanda take,ina shiga ɗakin da ɗaurin zani a kunkumi na sameta,tana goge tsakar daƙin dan ba laifi tanada ƴar tsafta,shiyasa nake sallah a ɗakinnata da rana hankalina kwance.
"Ammi gani,Asiyah tace kina ƙirana"
ÆŠagowa tayi ta kalleni saikuma tace.
"Ohhh ehh haka,zauna barina gama wannan goge gogen tukunna,ai takaicinnan ya isheni,ace bakada ƙaramin yaro,amma ko yaushe kana cikin goge fitsarin yaran wasu can"
Ban tofah komai ba a cikin sababin da takeyi,sai zama kawai danayi ina jiran ta kaman yanda tace.
Bayan ta gama wata leda ta miƙomin baƙa da kaya ciki.
Mamaki ne ya cikani,ban yi ƙasa a gwiwa ba na tambayeta.
"Ammi wannan kuma na menene"
"Mairo ce ta kawo É—azu wai kayanki ne"
"Mairo kuma...."
"Innar goje"
Tayi saurin katseni,dan tasan konayi nazari akan sunan bazan ganota ba. Saurin a jiye kayan nayi kaman wanda suka ƙona ni,kuma hakane ƙona ni sukayi a zuciyata.
Hannu na ɗora akan ƙirjina ina ƙoƙarin hana zuciyata fitowa daga cikin ƙirjinnawa,dan naga kaman hakan take ƙoƙarin yi.
"Sumaimah yakamata zuwa yanzu kin fara kwantar da hankalinki,domin razanar da kike ko shiga ƙunci bashi zai hana a fasa ba,koda an fasa kaiki gidan goje to babanku bazai iya biyan kuɗin dayake binsa ba,karki manta in akwai kuɗin goje a wajenka to duk bayan wani lokaci ƙaruwa yake har sai sanda ka biyashi,in kuwa kaki biyansa to ranka yake ɗauka a matsayin kuɗinsa. Kinga kuwa in kinga an fasa aurennan to saidai ya ɗauki ran sa kenan a matsayin kuɗinsa,shin zaki iya zuba ido ya kashe mahaifinki ne kina ganin kuma zaki iya cetonsa?"
Shuru nayi ina saurarenta,zancenta gaskiya ne duk da kuwa ina jiyo son kai a cikinsa,da ƴar ta ce za'a kai gidan goje bazata bari ba,saidai uban kowa ma ya mutu a gidan. Amma ni ji yanda take zaromin bayani dallah dallah saboda na amince,tafi kowa sanin kuma inna shiga gidan nima bazan fito da rai ba a hannunsa,saidai kuma ya zanyi dama kullum amfani ake da sanyin rai na da kuma karayar zuciya ta,ga kuma bugu da ƙari banida gatan dazai tsayamin a wannan cutarwar da ake shirin yimin.
Kaman yanda ta faɗa kuma bazan iyah guduwa ba ya kashe mahaifina,duk da baya yimin abinda uba ke yiwa ƴaƴan sa,amma shiɗin mahaifina ne bazai kuma tashi daga wannan matsayin ba har abada. Gashi kuma shikaɗai ya ragemin a duniyah,bansan ƴan uwan mahaifiyata ba ko ɗaya,tun ba ƴar nan bace a yawon ci rani ya aurota,bayan yayi mata ƙarya kala kala ta yarda ta biyoshi garinsu,duk da taga ba haka bane amma ta zauna dashi,saidai mai hakan bai isaba saida matansa suka kasheta. Wannan zaluncin har ina?
Kukane ya kubcemin wanda ammi take ganin na auren goje ne,amma va haka bane,abubuwan da suka haÉ—u sukayimin yawa na shekara da shakeru nake son na rage zafinsu da kukan.
Bata rarrasheni ba bata kuma hanani ba,saima tashi datayi tabani waje tana min kallon tausayi,bazanga laifinta ba don tayimin iya ƙoƙarinta a matsayinta na mariƙiyata,kuma ina yabama ta bazan taba mantawa da halaccinta ba har abada,koma mai zanji tayimin a baya,matsayinta danake gani na mahaifiya bazai taba bacewa daga kan idona ba.
Kayan na É—auka cikin sanyin jiki na nufi É—akinmu wanda zuwa gobe zan barshi na tafi wata rayuwar,ban taba kawowa barin gidan a wannan lokacin ba,dudu zancen auren bayyi sati ba da farawa,gashi gobene É—aurashi uhmm rayuwa mutum yana nasa Allah ma yana nasa..
Wayyo nikam har banaso gobe tayi na rubuta auren Sumaimah da goje,ku kanku kunsan bata dace dashi ba kohhh........duk mai wata idea to muhaɗu a commen secition toh🤣🤣🤣
Littafi na É—aya ne dana biyu kaman yanda na sabayi,na É—aya bati siddan,na biyu kuma Naira 300 ne dan haka zaka iya biya tun yanzu kafin a shiga kashi na biyu.
3131951977
Auwal Sadiya
First bank
Ko katin mtn ta nan
09035784150
VTU ta nan
2347068390570
Shaida kuma ta nan
09035784150
Ƴan niger ku tuntubi wanann number.
+227 97 21 16 15
----------------------------------------------------
Sadi-sakhan ceh
09035784150
Share please
*SANADIN CACA*
Mallakar SADI-SAKHNA
PROFICIENT WRITER ASSOCIATION
*USERNAMES*
FACEBOOK PAGE:Sadisakhna
WATTPAD:@SAKHNA03
AREWABOOKS:@sadeesakhna
PHONE NO:09035784150
________________________________
*Book 1*
Chp[08]