Sashe 9
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta fice bayan tace mishi ta gode sbd mugun kallon da Naina ke aika mata, tsaki taja tace
"Don Allah dae akan maganan mu pls pls"
"kin san dae ba zan bar aiki in tafi wata kasa na tsawon kwanaki ba ko?"
"Sbd buƙatuwar mu zaka iya mana, its something that would help us all"
Ɗan pecking goshinta yayi yana sa hannu a kumatunta ya ɗan shafa tare da jan iska yana sanya lip din shi na ƙasa a baki na seconds kan ya saki yace
"Babe lets talk in mun dawo Ok?"
Idanunta da ta É—an lumshe ta buÉ—e tare da gyaÉ—a kai ya riko hannunta suka fito, har lokacin su Aysher basu tafi ba, tsayawa yayi yana tambayar drivern ya? Yace yana sa ruwa ne a motan kaman ze yi maganan Meyasa be yi da wuri ba kuma se ya fasa ya juya ga Naina da ta kalli motar da ya bayar don kai yarinyar makaranta na seconds wata Camry ce 2020 edition, É—auke kai tayi ta buÉ—e tsadaddiyar motar ta ta shiga tana daga mishi hannu seda yaga fitan ta kan shima ya shiga nashi Black BMW a kusan tare motocinsu ya fice.
Ko da suka isa makarantar godiya ta yiwa drivern tayi office na principal kaman yadda ya faÉ—a mata a jiya in ta zo nan zata je, ta gaishe shi ya amsa, kan ya kira wata malama a waya cikin mintuna ta zo yace
"Miss Veronica this is ur New student Aysher Isma'il pls introduce her to the class"
"Ok sir" ta faɗa kan ta dubi Aysher tace su tafi, a baya ta bita har ajin nasu single single seat ne a ajin amma suna da ɗan yawa don zasu iya yin ashirin da biyar, a gaban class ɗin ta tsaya suka miƙe suka gaishe ta bayan ta amsa ta basu izinin zama suka zauna kan ta faɗa musu ta kawo musu sabuwar class memeber ne hope zasu karbeta hannu bibbiyu, suka amsa kan tace Aisha ta gaya musu sunanta da kanta, tana ɗan ɗari-ɗari ta faɗa, seat ta nuna mata daga gefen Windows amma be mannu da Windows ba sbd wucewan malami tace ga seat ɗinta ta zauna, zuwa tayi ta ajiye Jakarta ta zauna nervously.
Cikin awa É—aya da rabi da tayi a ajin malamai uku sun shiga sun fita, maths, biology da kuma physics bata wani fahimci abunda suka yi din ba don fa ba'a fara term din da ita ba so an É—an wuce ta amma dae ta maida hankali, tana nan zaune bayan shuÉ—ewar awa da rabin tana ta kallon dalibai dake shiga da fice ana ta hidiman break, wasu yan mata uku suka zo suka tsaya a kanta, É—aya na gefe tace
"Ina faÉ—a miki yanzu duk ajin nan zasu daena ganin kyaunki se na wannan, Allah ya sa ma bata da ilimi don Abun se ya miki yawa, har muka kare jenior ba'a samu wacce ta fiki kyau ba se anan?"
ÆŠaya dake É—ayan gefen kaman tana cikin alhini tace
"hmmm akwai aiki Maryam"
"ya isheni haka!"
Ta daka tsawa cikin masifa tana sake karewa Aysher kallo cikin tsananin jin haushi.
Ita dae kallonsu kawai take har suka tafi fuu, me abun fushi don wani ya fi ka kyau kuma Allah na? Ta tambayi kanta sede babu me bata amsa, Miƙewa tayi ta fice daga class ɗin a hanya ta tsayar da wata tana mata tambay la da Hausa, yarinyar tace cikin harshen turanci
"in an kama ki kina hausa u r dead"
Hannunta ta ja ta kaita cafteria ta saki ta juya ta tafi.
Meatpie É—aya ta saya da Nutri milk bata kashe dari bakwai me kyau ba ta ajiye chanjin ta ci ta sha kan tayi class ganin an buga yara na ta gudu don shiga azuzuwansu, Miss Veronica ce ta shigo.
Har ta fara english se wadda aka kira Maryam dazu ta É—aga hannu, Miss vero ta bata damar magana
"Miss vero ina ba'a amince da saka komai a kai ba a wannan makaranta?"
"Yes dear"
Miss vero ta amsa
"then Miss is that girl different? Me ma sunanta Aysher Abi Fatima?"
Tayi maganan cikin izgili.
Miss vero ta dubi Aysher tace ta cire abun kantan, zaro ido tayi se tayi ta yawo kai banza a makarantar??
"I Said remove the cap in ur head Aysher.."
Duk aka zuba mata idanu ganin ta fara hawaye se Maryam da kawayenta ko in ce yan gidan ta suka kwashe da dariya har da tafawa...
*Littafin rubutu a kan ruwa na kuÉ—i ne, da Naira 300 kacal zaki ilmantu, faÉ—akantu ki kuma nishadantu bi'izinillahi*
Zaki iya biya ta wannan akawun lamba
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Se ki tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
In shaa Allah ba zaki yi dana sani ba🥰
             🖤Gureenjoh🖤
RUBUTU A KAN RUWA
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*RUBUTU A KAN RUWA*
*Da sunan Allah me rahama me jin ƙai, amincin Allah da rahamarsa su tabbata ga duk wani ɗan uwa/ƴar uwa da ta riski labarin nan a yau, Godiya ta tabbata ga sarkin sammai da ƙassai wanda da ikonsa da buwayarsa ya bani damar sake dawo muku a karo na Goma churrr, duk yanda zan saka muku labarin Rubutu a kan ruwa bana tunanin zaku fahimta se kun baje shi a fai-fai, Allah yayi mana jagora a wannan tafiya*
*SADAUKARWA* wannan littafi gabaÉ—ayanta sadaukarwa ce ga mutane biyu masu dumbin karamci da mutunci.
*AUTAR MANYA*
*ALEESHATULKHAIR*
kun yi min abinda baki baze iya furtawa ba a duniyar rubutu, irin ku kalilan ne masu wankakken zuciya da Æ™auna saboda Allah, Allahn da kuka kaunace ni saboda shi shima ya so ku🥺ðŸ™
*Aleesha collection*
''Jira jira jira Lantana Ina za ki na ga ki na sauri haka?"
"a a larai kyale ni yanzu zamanin nan idan kin ga mace ta zauna ita ta so, gidan ALEESHA Collection zani sarin air freshener da turaren wanka da toilet cleaner da shower gel da kayan bacci na yara da na manya na maza da na Mata''
''A a wannan shahararen campany da suke taimakawa mata masu son fara sana'a da kayan kamshi da gyran gida akan farashi mai Kama da kyauta za ki? jirani kawai lantis marainiya 10k dina zan je na ga ko zan samo abin da zan fara maida taro sisi''
Hajiya ta zo ki ji wani zance, ki na son ki fara sana'a ko Kuma har yanzu ba ki gaji da tambayar mai gida ko saurayi kudin biki da na suna yana sha miki kamshi ba, to idan kin shirya nima na shirya tsaf domin ba ki kayana sari akan farashi mai sauki ke ma ki je ki nemi na ki.
Domin neman Karin bayani ku tuntube ni ta number ta Kira ko WhatsApp 09067967944
Sai kun zo
FREE PAGE 6
A hankali ta kai hannunta ta fara zame hular sbd kama kanta da yayi garin zarewa ta haɗa har da ƴar karamar ribbon da ta kama gashin dashi tuni gashinta ya baje yana yauƙi shi kaɗai kaman haɗin baki Ƴan ajin suka yi ihun
"wooooow"
Da sauri Aysher ta zare ribbon din ta sake fara kokarin kama gashin idanunta cike da hawaye, Maryam dake kallonta ranta ya sake baƙi kirin ina ma ace yarinyar bata da gashi da sun sha dariya, ta tsani competition se gashi ta samu wacce daga zuwanta ta tsole mata idanu, makarantar suna da wani ɗabi'u na turawa kaman contesting na model of the school, face of the school, festivals, field trip da dai sauransu.
Su kan zabi face of school ko model ne daga js 1 har Ss3 za'a fidda mutum ɗaɗɗaya, in an samu six a cikin wannan six ɗinne za'a fidda ɗaya ayi mata picture da uniform kala kala a mammana a duk hallway na makarantar, ita ce wannan kambu ke hannunta be taɓa fita ba amma ga dukkan alama wannan yarinyar zata kawo mata cikas cikin al'amura yadda take ganinta wata goddess of beauty.
Ita dai Aysher tana nan zaune tana kallon malamai don kallo zata ce sbd yadda gabaÉ—aya take tsarge ba wani mai da hankali take ba har aka tashi karfe É—aya da minti ashirin, cafteria ta koma ta sake sayan snacks ta nufi inda aka tanada don ajiye motoci a nan ta samu driver É—in da ya kawota ta buÉ—e ta shiga tana gaishe shi, shima gaishe ta yayi suka nufi gida.
Se dare ya kawo mata abinci tayi godiya, haka rayuwarta ya cigaba da tafiya abunda ya chanza shine zuwan malamin dake mata islamic da yamma hakan ya rage mata kaɗaici, kuma ba laifi tana kokarin ganin tayi picking karatun, kan sati ya ƙare ta ɗan yi rama sbd matsalar Maryam ta zame mata bully, har aikenta suke cikin izgili da raini, har wani tsoron Maryam din ne ya shige ta na masifa ko muryarta taji se jikinta ya hau rawa, hakan ya samu tasiri ne sanin cewa duk wadda ta gani a makarantar ta san ɗan wani ne saɓanin ita da alfarma taci har Allah ya kawota nan ɗin, sannan tana da zurfin ciki shiyasa bazata iya faɗawa kowa ba to yo ko ta so faɗa din ma wa zata sanarwa? Babu.
Yau Jumma'a tunda suka tashi daga school ta dawo gidan tana kwance idanunta a lumshe ko uniform bata cire ba, banda hawaye babu abunda take sbd irin fusgan gashinta da su Maryam suka dinga yi a chan baya wurin garbage na makarantar, ta aike ta shawarma taje ta kawo shine wai Meyasa ta sayi me Sausage bata san bata ci ba, suka dinga gayamata maganganu marasa daaÉ—i har da fisge mata gashi, wani irin sarawa kanta ke yi..
Buɗe kofar ɗakin taji an yi da sauri ta share hawayenta tare da Miƙewa zaune, a take ta saki murmushi ta sauƙa da wuri taje ta rungume Asma'u
"Aunty Asmy sannu da zuwa"