Sashe 21
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka taron ya tashi kusan lokacin tashin su so wasu sun fara tafiya wasu ko na ɗan tattaunawa tsakanin juna, a hankali ta ratsa ta bayan classes bayan ta koma ta ɗauki text book ɗinta na physics da ta bari a locker ɗinta, kanta ƙasa take tafiya se ji tayi an bangajeta da karfi ta tafi duk yadda tayi kokarin balancing bata iya tsayawa ba seda ta kai ƙasa hannunta ya saki ƙara sbd faɗi da tayi a kai, glases ɗin ta ya faɗi chan wani waje, idanunta ta runtse da matukar karfi tana jin yadda zafin yake ratsa ilahirin jikinta.
"Dama tun da na ɗaura idanuna a kanki Naji na tsane ki No wonder ashe da dalili ni aka turo ki ki dakushewa rayuwa! Miƙe tsaye in ga abunda kika fini dashi"
Maryam Usman Ta faɗa tana Buge kafafunta dake miƙe da kafanta.
Laluɓe ta fara da hannunta ɗaya a hankali ta soma cewa
"taimakeni da glases É—ina bana iya gani se dashi don Allah"
Dariya suka kwashe dashi su ukun Mufida Umar tace
"Ashe ma makauniya aka baiwa face of school É—in? Chabbdi yo to ai da sake"
Amina bamanga tace
"dole kuwa asiri ya tonu duk kyaunta in ba ido ai babu kyaun, ke kin tashi ko se mun miki laga laga?"
Hawaye ne ya gangaro daga kurmin idanunta zuwa kan fuskanta
"Me nayi muku don Allah? Me na tsare muku da zafi haka?"
Su kam banda teasing É—inta da suka fara babu abunda suke, ji da tayi Maryam Usman na cewa
"wannan kike nema makauniya? Gashinan ƙasan kafata zan take shi in ga yadda zaki yi ki tafi gida yau"
"don Allah karki karya min glasses, shine abu na karshe da na mallaka a wannan gari wadda baffana ya saya min da guminshi, ina son abuna karki karyami..."
Kararass haka karan karya glass É—in ya karade kunnenta idanunta ta runtse tana kokarin isa inda taji karan ta Buge goshinta a jikin wani karfe take shima ya fashe ya fara jini.
A hankali taji an saka hannu biyu a kafaɗunta an ɗago ta, se kawai ta riƙe rigan mutumin da bata tantance waye bane sede yanayin jikin ya tabbatar mata da namiji ne tace cikin rawan lips
"Please help me!"
*Littafin rubutu a kan ruwa na kuÉ—i ne, da Naira 300 kacal zaki ilmantu, faÉ—akantu ki kuma nishadantu bi'izinillahi*
Zaki iya biya ta wannan akawun lamba
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Se ki tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
In shaa Allah ba zaki yi dana sani ba🥰
🖤Gureenjoh🖤
RUBUTU A KAN RUWA
Â
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*RUBUTU A KAN RUWA*
FREE PAGE 13
*am very busy ayi min uzuriðŸ™*
Zaune yake a kan three seater kafafunshi a miƙe a ƙasa, Naina na kwance tayi matashin kai da cinyarshi tana bacci cikin natsuwa, operating Phone ɗin shi yake yana wani ɗan research ne ma da wayar, se ya tsaya chak da dannar wayan, a hankali ya fita daga inda yake ya koma calender watan na 25, fita yayi kawai ya shiga App din da yake booking flights a take ya musu booking na me tashi 27 tunda sun riga sun gama duk abunda ya kawo su an yi IVF ɗin kuma komai normal.
IVF shine conception da ake yi a waje a sanyawa mace a mahaifa amma ba da kwayoyin wasu ba da nata da na mijinta hakan kuma ba haramun bane, shafa fuskanta yayi tayi a hankali har ta buÉ—e idanunta dake cike da bacci ta kalleshi
"Its time for prayer, ki soma shiri zamu wuce jibi da safe"
A hankali ta miƙe zaune sossai take jin daaɗin hutun sbd kulawar da yake bata na musamman ne babu inda yake zuwa haka itama in sun fita to tare ne, to Meyasa zasu koma haka da wuri?
"ÆŠo you have any plans a Nigeria ne? Mu kara hutawa mana honey?"
Girgiza kai yayi yace
"I've already booked the flights karki manta ni ba É—an kasuwa bane ni likita ne, me ceton al'umma bani da wani hutun hankali idan har na tuna na bar marasa lafiya da zasu iya bukatata a asibiti bana nan, maybe su zauna cikin ciwo suna jiran zuwana kinga ban kyauta ba in na cigaba da zaman, mu koma mu cigaba da renon cikin a gida"
Bata da ta cewa don ta san shi akan magana ɗaya ko me zata ce yanzu ba sauya ra'ayin shi ze yi ba haka ta miƙe tayi ciki...
On 27 din kuwa karfe tara suka fito a shirye, taxi ne ya É—auke su ze kaisu airport a maimakon airport din se ta gansu a asibitin da aka mata aikin saka kwayayen hallitarsu.
"Me kuma zamu yi anan Emran?"
"Just wait here ina zuwa"
Yana faɗa be jira cewar ta ba ya fice daga motar ya shiga ciki, bayan mintuna kaman goma se gashi ya fito ya shiga motar suka yi Airport kaman yadda be ce mata komai ba itama bata tambaya ba, karfe 9:50 suka tashi, karfe ɗaya na rana ya musu a Nijeriya, numfashi me nauyi ya sauke a sadda ya shaki iskar ƙasar tashi.
Murad ne ya zo É—aukan su, cikin farin cikin ganinsu ya shiga gaishe da yayan nashi ya amsa yana tambayar shi su Ammi, itama Naina amsawa tayi ba tare da ta damu da tambayar surukan nata ba, dama bata kiransu zuwa kuwa se idan wani abu ake shima bata wuce awa biyu wai bata son hayaniya zata tarkata ta bar gidan.
Ko da suka isa gidansu ciki tayi ta barshi da Murad suna magana, basu wani jima ba ya mishi sallama ya tafi har ya nufi shiga ciki ya tsaya ya duba agogon hannunshi 1:30 fasa shiga gidan yayi Dukda gajiyar da yake ji a jikinshi, mota kawai ya É—auka ya fice yana driving cikin natsuwa lokaci lokaci se ya duba agogo har ya isa harabar makarantar.
ÆŠaliban dake dan zirga zirga ya zurawa idanu kan ya sauke numfashi ya buÉ—e motan ya fito, en mata dayawa da kallo suka bishi yana tafiyanshi cikin ginshira da mazantaka dogon bafulani ne sossai har ya É—an rankwafa, da sauri drivernta ya isa gareshi ya fara kwasar gaisuwa a mutunci ya amsa kan kaman ba ze ce komai ba se kuma yace
"bata fito ba ko?"
"Eh nima nayi mamaki don muna daga cikin na biyu zuwa uku masu fita a makarantar nan da zaran an tashi zaka ganta yanzu kuma har an kusa watsewa gabaÉ—aya"
"ka je kawai"
Ya faÉ—a yana nufan ciki ba tare da ya jira amsar drivern ba, wasu en Junior class ne da suke tsaye daga gefe É—aya tace
"chab yau akwai kura Aisha Isma'il ta doke Maryam Usman hmm"
ÆŠayar tace
"Ni tausayinta nake ji yadda Maryam nan suka saka ta a gaba karfi da yaji take rayuwa ita kaɗai a makarantar nan tun da ta shigo bata taɓa sakewa ba"
Wata tace
"ke ai in Maryam Usman ta zama senior kowa a makarantar nan ya shiga uku, ni har tsoron zuwa SS1 nake lokacin na san suna 2"
Duk cikin harshen turanci suke magana, wacce kaman dama ita suke jira da isowarta gangansu kenan tace
"aiko ga ta chan ma sun tare ta bayan halls"
Idanunshi ya bi inda ta nuna da hannu, tun kiran sunan Aisha Isma'il da suka yi be kara gaba ba be kara baya ba, sede ya fiddo wayanshi ya zuba mata idanu yana sauraransu, hanyar da yaga ta nuna ya bi baze ce ga yadda yake ji a lokacin ba se da ya hangi sun ture ta ta faÉ—i da karfi, runtse idanunshi yayi ya buÉ—e duk sun sauya gabaÉ—aya, be yi hanzari wurin nufarsu ba se ya tsaya ya shiga camera ya soma recording É—in su.
Ranshi be gama tafasa ba seda yaga ta karya glasses din nan da take ta roƙonsu akan kar su karya mata, maida wayan yayi aljihu ya nufe su daidai tana laluɓen glass ɗin ta Buge goshinta duk yadda yaso ya tare ta kan hakan ya faru be yiwu ba, jikinshi har rawa yake sbd yadda Ranshi yayi masifar ɓaci baze taɓa cewa a rayuwar shi gabaɗaya an taɓa ɓata mishi rai kaman na yau ba...
"Please help me!"
Ta sake maimaitawa tana Laluɓa hannunta me lafiyan ta inda take zaton inuwar mutum ne, hannun da ta faɗi a kai ya kama a hankali ya kurawa idanu daga wrist ɗinta Dukda shi ba likitan ƙashi bane amma ya fahimci babu tantama ta samu gocewar ƙashi a wurin, haƙori ya sa ya taune ƙasan lips ɗin shi ya ɗaga idanu ya kalli fuskanta se jujjuya idanun take jini na bin fuskan nata ta inda goshinta ya fashe.
"Ina ruwanka da sh....."
Wani irin gigitacciyar marin da ya hautsina hangin cikinsu har ita Aysher da bata gani ya sakarwa Maryam, seda ta zube a ƙasa tayi zaman yan bori numfashinta ya bar jikinta na tsawon mintuna kan ta fisgo da karfi har lokacin wasu irin taurari take gani a sama, controlling kanshi yake amma suna so se sun ga ainihin side na Fulaninshi, Ranshi yayi masifar ɓaci da har ji yake in numfashi ya fita daga kirjinshi baya dawowa ya ma kasa magana...
Hannunta me lafiyan yake shirin kamawa tayi saurin ja baya jikinta na rawan tsoronshi don tunda marin ya sauka babu wadda ya iya motsi a cikin su su huÉ—un...
"Zan tsinka miki mari kika sake matsawa..!"
Ya furta cikin Muryar da ya bayyana tsantsar bacin Ranshi, se a lokacin ta fara analyzing Muryar, Dukda kamshin jini take ji amma hancinta seda ya zuƙo mata kamshin turarensa, gabanta ne ya faɗi, yaushe Abba ya dawo? Cikin rawan murya tace
"A...Abbaa"
Be amsa ba se hannunta da ya riƙe zasu bar wurin ba fa wai don an gama bane rikicin yanzu ya soma, jinin dake zuba mata a Goshi yake son wanke mata.
"Meke faruwa anan ne?"