Sashe 15
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammi tana kallonshi tace
"Anya Naufal? Asma'u ce kaÉ—ai a sashen nan ko dae nayi bakuwa ne bayan fita ta"
Yace
"kai A'ah Ammi wannan bata yi yanayi da bakuwa ba, se nine ma tayiwa kallon baƙo tana gaisheni ta haura upstairs se surutun su na tsinta da Mami"
Haka yake kiran Asma'u don baya iya kiran sunan mahaifiyar tashi kai tsaye.
Ganin suna ta wahalar da shari'a ne yasa Emran dake É—an danna waya yace
"Aysher ce"
"Au ashe tare kuka zo da Æ´ar fullo tamu"
Murad ya faÉ—a, Ammi kam bata ce komai ba se Naufal ne yace
"wacece ita Murad?"
"Me damuwanka da sanin wacece"
Xe yi magana Ammi tace
"É—iyar yayanku ce"
Ze sake magana Emran yace
"kai kuje chan parlorn sashen ku ko na Ammi kuyi wannan dogon surutun baku san Alhaji ba daaÉ—i yake ji bane?"
Shiru duk suka yi kan suka miƙe suka fice, Alhaji yace
"ka korar min yara ai se ka min hirar..."
Ammi ta saki murmushi me sauti tana kallonsu
"yi dariyarki Ammin su, ai yau se ya buÉ—e wannan baki da ba ya doguwar magana ya min hira tunda ya kori masu tayani hirar"
Murmushi me sauti kawai Emran ke saki yana É—an shafa kai a tsanake cikin natsuwa yace
"Ai Alhaji ba surutu kake buƙata yanzu ba hutu ne, ka samu ka ci abinci ka ɗan kwanta"
"Mahaifiyarka ke ce min ka ɗauko ɗiyar sama'ila, to Allah ubangiji ya tayaka riƙonta, ya dafa maka wajen tarbiyartar da ita, Allah yaji kan mahaifinta"
Da "Ameen" ya amsa a natse, hirar komawa yayi tsakanin Alhaji Da Ammi na irin karamcin Isma'il da iya mu'amalarshi, shi kam sede ya kallesu ya É—an yi murmushi.
Basu fi awa a sashen ba sbd kwanciya da Alhaji ya shiga yayi suka fito, tafe suke a tare da Ammi duk yadda ta so shiru ta kasa se cewa tayi
"Yanzu kam kana samun karyawa kan ka fita aikin kenan?"
ÆŠan kallonta yayi cikin natsuwa yace
"Eh yarinyar nan Aisha na kokari, kusan duk abubuwan da nake so na gargajiya ta iya su"
Murmushi Ammi tayi cikin disappointment ba wai bata yi murna da taimakawa É—an ta da Aysher ta fara daga zuwanta ba, kawai tana jin takaicin yadda Naina bata san girma da darajar miji bane, bata san sirrin dake cikin yiwa miji hidima bane daga nan duniya har lahira.
Har suka isa sashen ta basu sake magana ba, a kan Dining suka samu Murad yayinda Naufal ke zaune kan kujera yana kallo hannunshi rike da Orange juice yana sha.
Haurawa Ammi tayi yayinda shi kam ya zauna yana yiwa Naufal da ya bashi hankalinshi Ƴan tambayoyi wadda yawanci akan aikinsu ne don in har Kaga yana dogon magana akan aiki ne.
A hankali Ammi ta tura kofan Asmeey da har yanzu bata gama shiri ba se wani rawar kai take tace
"Toh sarkin zakwaÉ—i se ina?"
Tura baki tayi tace
"Ammi mutum ba ze yi wanka ba se ze fita?"
Girgiza kai Ammi tayi ba tare da tace mata komai ba ta maida kanta kan Aysher da tayi saurin zamowa daga bakin gadon tana gaisheta, cikin kulawa ta amsa tana sake kallonta to idan wannan Æ´ar yarinyar zata iya shiga kitchen tayi girki me ze haka Naina dake da kusan ashirin da takwas shiga kitchen fisabilillahi?
Kau da tunanin tayi ta nufi É—akinta don gabatar da salatul duha É—in ta.
"Zo mu je"
Asmeey ta faÉ—a bayan ta gama duk wani shirinta.
"A'a Aunty Asmeey ni ina nan"
"ba zaki shiga ki gaida Hajiya bane?"
Miƙewa tayi jin hakan ta gyara yafin gyalen dake ta zamewa sbd ba saka shi suke a ruga ba, dama baffanta ke sakata sa hula dole in ba haka ba gyalen a kwankwaso za'a ɗaura shi.
A hankali suke saukowa wadda karar saukowan ya fusge hankalin jama'ar parlorn banda Emran dake amsa call, Naufal kam babu inda idanunshi suka sauka se a kanta, Allah ya sani shi kam ya gani kuma yana so, Asma'u ta ƙarasa ta zauna ganganshi ta fara mishi surutu yayinda hankalinshi da natsuwarshi ke kan Aysher da ta samu wuri daga ƙasa ta zauna tana ɗan murmushi.
"Mi hofni ma boÉ—É—i"(Na gaishe ki pretty)
A tare Emran, Aysher da Asma'u suka kalleshi ita dae Asma'u ta san me boÉ—É—i ke nufi tunda tana tsinta, yayinda Emran hakan ya É—an bashi mamaki, ita kuwa Aysher murmushi ta saki jin yana jin yaren ta sossai, kara gaishe shi tayi se ya fara mata tambayoyi akan Rugarsu.
Hirar da ta kwana biyu bata yi ba ta sake suke tayi da fulatanci, Asma'u da take kallon wannan ta kuma kallo wanchan ne tace
"Wallahi wannan abunda kuke yin ba kyau, taya zaku zauna cikinmu kuyi ta yaren da bama ji?"
Gwalo ya juya ya mata yana dariya yace
"In kin yi zuciya ki koya. Ko BoÉ—É—i?"
Ya juyo yana tambayar Aysher, tana dariya ta gyaÉ—a kai daidai zata sake magana suka haÉ—a idanu sbd É—agowa da yayi hakan yasa tayi shiru.
Tsam ya miƙe ya fice daga parlorn ba tare da yace uffan ba, nan Naufal ya dawo hirar shi da Aysher tana amsawa, a hankali Asma'u da ta kura mishi idanu ta fara jin wani abu kaman haushi ko rashin jin daaɗi cikin zuciyarta, irin kallon da yake yiwa Aysher ya sha bambam da irin kallon da yake mata, tana da wayewa sannan tana da sani akan menene soyayya idan bata yi kuskure ba kaman Naufal na shirin kwarewa wannan yarinya ne, wani irin mummunan faɗuwa gabanta yayi a take yanayinta ya fara sauyawa..
Tsam Aysher ta miƙe tana ce mishi su yi hirar su da Aunty Asmeey tana zuwa, kitchen ta wuce me aikinsu ta samu ta fara ɗaura abun rana nan ta tsare ta da tambaya da kuma kula akan irin girkin na birni a tare suka yi suka gama, daga nan ɗayar zata kai na sashen Hajiya kaman yadda suke yi se ta bita ta baya suka bi zuwa sashen na Hajiya.
A tsakar parlor suka sameta zaune yayinda Emran ke kwance bisa dogon kujera sambal idanunshi a lumshe kaman me bacci, cikin sakin fuska Hajiya tace
"Ah me sunan Hajiya kece tafe da abincin?"
Tana É—an murmushi ta tsuguna kasa tace
"tare da harira muke to zamu shigo nan se aka yi kiranta ta koma, ina kwana Hajiya?"
Cikin harshen fulatanci suke maganar
"jam ko ɗume noi school a ɗo habda kam?"(Lafiya ƙalau ya makaranta Fatan ana dagewa kam)
Cikin murmushi da bata daena ba tace
"Alhamdulillah"
Miƙewa tayi ta isa dining ta ajiye abincin hannunta, har ta juyo se Hajiya tace
"war wannu Abba ma É—o yamdu É—o tun nane o yiÉ—i nyamugo bo mi anda ko haÉ—i mo"(zo ki sakawa Abban kin nan abincin nan tun dazu yake son ci amma na rasa me ya hanashi).
Karasawa tayi ganganshi ta tsuguna cikin sanyin murya tace
"Sannu da hutawa Abba"
Be tanka ba, ta buɗe abincin cikin natsuwa ta saka ta janyo table ƙarami ta ɗaura mishi akai, ta juya zata fice ya kira sunanta.
"Zauna ki zuba ki ci"
Ya faÉ—a ba tare da ya buÉ—e idanunshi ba.
Kaman ta ce mai zata koma taci a wurin Ammi se kuma ta zauna, ta zuba ta fara ci jefi jefi suna hira da Hajiya, Miƙewa yayi zaune ya sanya spoon ya fara cin nashi sam be sa musu baki a hirar tasu ba.
Naufal ne ya shigo idanunshi akanta
"ke kuma daga bari kije ki zo se ki yi ɓatan dabo?"
"Ya Naufal ai na tsaya taya su harira girki ne"
Zama yayi gefen Emran yana cewa
"eyeee yau muna da cin daaÉ—i kenan tunda kin sa hannayenki masu albarka"
"Naufal pls in surutu ya kawo ka bama buƙata"
Cikin harshen turanci yace
"Afuwan Babban yaya ni kaina bana sanin ina sakin zance Allah yarinyar nan ta ruÉ—a ni za'a bani ita???"
Kallonta Emran yayi sede ya fahimci bata gane abunda Naufal ke fada ba sbd accent É—in shi, kuma ba da hankali yayi maganar ba bare tayi comprihending, shima cikin turancin yace
"shiga hankalinka ba zan bada aurenta yanzu ba se ta zama cikakkiyar medical doctor sannan"
"Ai se in jira ta, amma dae zaka bani ko babban yaya?"
"In har dae zaka iya jira, but for now ka sahirta mata tayi karatu pls, and wannan zaƙewan bana son shi kaman janyo raini ne da zub da kai pls maintain"
"in Shaa Allah Abban mu"
Murmushi me sauti yayi a hankali yace
"yaushe na zama Abbanka gardi da kai"
Dariya Naufal yayi yace
"Ai babban wa ubane don na kira ka Abba yanzu ba laifi bane"
Girgiza kai kawai yayi yaci gaba da cin abincinshi.
Basu suka bar gidan ba se yamma amma ta É—an fahimci chanji daga Asma'u da ta tambaye ta se tace mata kanta ne ke ciwo, duk inda ta zauna Naufal na wurin tun bata sakewa har ta fara sakewa suke hira tunda ya iya yaren ta sossai gashi da son wasa da tsokana.
Ko da suka dawo basu wani jira komai ba tunda duk a koshe suke suka wuce É—aki tayi shirin kwanciya ta kwanta.
Washegari Litinin da safe da ya tashi ya shirya a tsanake, yana fesa turare Naina ta shigo ta mirror ya kalleta ya ɗan sakar mata murmushi tana sanye da suit designer, wando blue me ɗan fadi se farin shirt da ta saka ta ɗaura bakin kyalle haka a wuyanta, bata sa rigar suit din ba se ta yafa shi a duka kafaɗunta, kafafunta baƙin hill ne me tsini sossai haka baƙin jaka ne a hannunta, gyalen kanta da ya bayyana jelar karin gashinta daga gaba har baya zagaye da wuyanta.
A yangance ta ɗan yi hugging nashi tana gaishe shi, cikin kulawa ya amsa yana ƙarasa ɗaura tsadaddiyar agogon shi, a tare suka fito a natse ya kai idanunshi bisa dining ɗin be wani damu ba ganin ba komai ya san she's still a kid ga karatu baya ma so tayi ta stressing kanta, duk a tunanin shi ta wuce don haka ficewa kawai suka yi, a tsakar gida suka haɗu da driver ɗin ta, cikin mamaki Emran ya duba watch ɗin shi Its already 8am, me ya makarar da ita haka?