Sashe 14
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari da safe bayan tayi sallah ta fito kitchen, bata ganinshi bare ta tambayeshi tana tsoron yin abunda basa ci, ita ce ta tattare dining da suka ci abinci jiya taga ya ci sossai kila yana son abubuwan gargajiyan, masa/waina ta fara kokarin haÉ—awa da Miyar kayan ciki wato offals me daddawa irin na ainihin kauye dahuwar tayi.
Ta soya Masar Dukda ta sha wahala da tandar amma ba laifi yayi kyau sossai Masar, ta shirya a dining taje tayi wanka, doguwar riga ta sanya na Egypt maroon da yaji ado da fararen zare se ta zauna bakin dressing mirror din bayan ta kama gashinta ta fara gyara wurin, ta gyara É—akin ta share.
Ita dae bata san wa me musu shara ba kuma a koyaushe ta kan ga gidan fess cike da kamshin freshners daban daban sbd da su Naina ke anfani wai bata son warin hayaƙin turaren wuta yana sa ta tari.
Daidai ta fito shima ya fito sanye da kaftan Ash da aka yiwa wani kalar ɗinki irin na zamani, hannun iyakarshi damtsenshi ya bayyana murdewarsu da irin kaurinsu, iyakar rigan cinyar shi, kafafunshi sanye da farin takalma palms masu kyau, hannunshi ɗaure da Black agogo, sajenshi zuwa gashin kanshi se sheki suke suna walwali, cikin seconds ta kare mai kallo kan ta duƙa kaɗan
"Abba ina kwana?"
Yace
"Lafiya..."
Har seda ya isa dining ya zauna yana kallonta har ta ƙaraso kan yace
"ya hannun?"
Ita mancewa take da ƙunan ma sbd ba wani me yawa bane tace
"Yayi sauƙi"
A hankali tayi serving dinshi se kallon kyaun masan yake, ita kuwa mamaki take yadda duk abubuwan da ta girka ze ci amma be taɓa cewa yayi daaɗi ko be yi ba, be taɓa ce mata sannu ba bare ya gode, tura mishi tayi se taga ya janyo spoon a ranta ta raya lallai ba zaka ji daaɗin wainar nan ba tab, ai ita da wuya taci abinci da cokali gani take rage mata daaɗin ze yi.
Zuba nata tayi ta dauka zata juya yace
"Aysher"
Da sauri ta juyo tana amsawa
"Sit, karki sake tashi don muna wuri we are like ur parents"
Kallon abincin tayi ta san matsayin mahaifinta yake amma bazata iya sakewa taci da hannu kaman yadda zata ci a É—aki ba ko gaban baffanta, zama tayi bayan taje ta wanke hannunta a hankali ta sa ta fara ci, babu wanda ya tanka har suka gama.
"Hanzarta ki sameni mota"
Ya faɗa kan ya miƙe yayi cikin parlor.
Da É—an sauri sauri ta gama, bata tsaya tattare wurin ba sbd Aunty Asmeey ta fada mata ya tsani jira, gyalen ta ta yafa kawai ta É—auki takalmi ta fito, gidan gaba ta zauna ya ja motar suka fice.
Sam bata gane inda suka nufa ba har seda ta gansu a gaban gidan su Ammi, farin ciki ne ya lullube ta har tana sakin murmushi me sauti a hankali ya juya ya kalleta, tana ta murmushi kaman wacce duniya ta yiwa daaÉ—i, bayan yayi parking suka nufi ciki, itace a gaba don ta barshi a mota knocking ta É—an yi kan ta tura kofar sashin Ammin, sam bata kula ma da mutum ba se ji tayi an ce
"Wowww what a damsel...!"
*Littafin rubutu a kan ruwa na kuÉ—i ne, da Naira 300 kacal zaki ilmantu, faÉ—akantu ki kuma nishadantu bi'izinillahi*
Zaki iya biya ta wannan akawun lamba
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Se ki tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
In shaa Allah ba zaki yi dana sani ba🥰
🖤Gureenjoh🖤
RUBUTU A KAN RUWA
Â
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*RUBUTU A KAN RUWA*
*Da sunan Allah me rahama me jin ƙai, amincin Allah da rahamarsa su tabbata ga duk wani ɗan uwa/ƴar uwa da ta riski labarin nan a yau, Godiya ta tabbata ga sarkin sammai da ƙassai wanda da ikonsa da buwayarsa ya bani damar sake dawo muku a karo na Goma churrr, duk yanda zan saka muku labarin Rubutu a kan ruwa bana tunanin zaku fahimta se kun baje shi a fai-fai, Allah yayi mana jagora a wannan tafiya*
*SADAUKARWA* wannan littafi gabaÉ—ayanta sadaukarwa ce ga mutane biyu masu dumbin karamci da mutunci.
*AUTAR MANYA*
*ALEESHATULKHAIR*
kun yi min abinda baki baze iya furtawa ba a duniyar rubutu, irin ku kalilan ne masu wankakken zuciya da Æ™auna saboda Allah, Allahn da kuka kaunace ni saboda shi shima ya so ku🥺ðŸ™
*Aleesha collection*
''Jira jira jira Lantana Ina za ki na ga ki na sauri haka?"
"a a larai kyale ni yanzu zamanin nan idan kin ga mace ta zauna ita ta so, gidan ALEESHA Collection zani sarin air freshener da turaren wanka da toilet cleaner da shower gel da kayan bacci na yara da na manya na maza da na Mata''
''A a wannan shahararen campany da suke taimakawa mata masu son fara sana'a da kayan kamshi da gyran gida akan farashi mai Kama da kyauta za ki? jirani kawai lantis marainiya 10k dina zan je na ga ko zan samo abin da zan fara maida taro sisi''
Hajiya ta zo ki ji wani zance, ki na son ki fara sana'a ko Kuma har yanzu ba ki gaji da tambayar mai gida ko saurayi kudin biki da na suna yana sha miki kamshi ba, to idan kin shirya nima na shirya tsaf domin ba ki kayana sari akan farashi mai sauki ke ma ki je ki nemi na ki.
Domin neman Karin bayani ku tuntube ni ta number ta Kira ko WhatsApp 09067967944
Sai kun zo
FREE PAGE 9
Shi kam Naufal da kallo É—aya yarinyar tayi mugun tafiya dashi, ji yayi kab duniya babu macen da ta dace ya mallakawa zuciyar shi kamar wannan yarinya, OMG! Ya ayyana a Ranshi a sadda ta kalleshi da idanunta masu kyau.
"Assalamu Alaikum"
Ta faÉ—a cikin sanyin muryarta.
Ganin se kallonta yake ya kasa cewa komai yasa cikin hausarta tace
"Ina kwana?"
Â
Daga haka bata kara ba tayi sama, a hankali ta tura É—akin Aunty Asmeey, tana zaune gaban dressing mirror suka haÉ—a idanu cikin tsananin farin cikin ganinta ta tashi ta rungume ta
"É—iyarmu kece da safen nan? Tare da wa kuka zo?"
Tana murmushi tace
"Ni da Abba, ina kwana Aunty Asmy?"
"Lafiya ƙalau zo dama neman me tayani zaban kaya nake se gaki Allah ya turo ki, dubamin don Allah wanne ze fi karɓa ta?"
Tana dubawa tace
"zaki fita ne?"
"A'ah ke Ya Naufal ne ya mana surprise visit ze É—an yi sattuttuka haka tsakani da Allah bana so ya kalleni ba cikin gayu ba, shima irin taste É—in Abbanki gareshi, yana son gayu"
Murmushi kawai Aysher tayi tana nuna mata wani peach lace me emerald stones yana hade da mayafi emerald tace
"Ina tunanin wannan ze fi karɓarki.."
Ƙarba tayi ta manna da jikinta aiko ya mata kyau ta juyo cikin farin cikin da ya gaza ɓoyuwa a fuskanta tace
"thank you É—iyarmu bari na shirya"
Shi kuwa Emran har ya nufi bin bayanta se kuma kiran Ahjinsu ya shigo mishi da alama yana son ganinshi ne, don haka se yayi chan ɗin, a ƙayataccen parlorn ya samu Murad da Alhaji suna wani lissafi baje akan hadadiyar rug carpet dake malale a parlorn, Ammi na daga dining a tsaye da alama Abincin Alhajin take haɗawa.
Da sallama ya ƙarasa duk suka amsa ya zauna shima daga ƙasa yace
"Barka da safiya Alhaji"
"yauwa bokan Turai, idanunka kenan?"
Murmushi ya saki yana É—an shafa keya yace
"Alhaji ina shigowa ai kaine bana samunka"
Alhj yace
"hakkun ai kwanan nan daga ni har Murad bamu zauna ba, wani kamfani ne na saya na sarrafa kaya irin na mata to audugar da muka saya ne ashe ba me kyau aka kawo ba muke ta asara, ina ga zan noma Auduga bana"
"Alhaji ya kamata a huta hakanan jiki da jini"
Murmushi kawai Alhajin yayi dama rikicin su da Emran kenan a kullum, shi dae yana kaunar business É—in shi baya ji kuma ze iya bari sbd tana da daaÉ—i neman na kai babu abunda ya kaishi daaÉ—i da kwanciyar hankali.
Murad ne ya gaida yayan ya amsa cikin kulawa, daidai Ammi ta kawo shiryayyen tray da abun karyawar Alhajin irin na masu ciwon siga, a ladabce ya gaida mahaifiyar tashi ta amsa ba tare da ta bashi attension ba, har ta juya se kuma tace
"in kana buƙatar kari se ka ƙarasa dining ɗin"
Girgiza kai yayi kaman tana kallonshi yace
"Alhamdulillah! Na karya a gida"
Maganar seda ya sa ta É—an juyo ta kalleshi, ya fahimci ma'anar kallon Se kawai ya mata murmushi.
"Shiga ciki Likita ka É—auko aid box É—ina ka zo ka gwada sugar da hawan jinin nan ban san wanne ne ya min yawa ba kwanan nan se in ta jin jiri da ciwon kai"
Marairaicewa Alhjn yayi yace
"Alhaji ba ka gani ba? Yanzu jikinka na bukatar hutu, Don Allah kayi kokari ka barwa Murad wannan aiki yanzu"
Cikin fara'a da alama dabi'arshi ce yce
"Imrana kenan ai idan lokacin barin yayi za'a bari ne!"
Miƙewa yayi ba tare da ya sake cewa komai ba ya nufi ɗakin Alhajin nasu anan ya ɗauko First aid ya zo ya mishi gwaje gwaje sugar din ne yayi rising don haka ya mishi allura, da kanshi ya haɗawa Alhajin tea wadda komai nashi na masu diabetes ne, anan ya zauna Murad ze cigaba da lissafe lissafen ya watsa mishi Harara wadda ya saka shi shirun dole, Ammi kuwa na zaune gefe tana kallonsu.
Naufal ne yayi sallama ya shigo parlorn.
"Babban yaya"
Ya kira Emran yana sakin murmushin jin daaÉ—in ganinshi.
"The young surgeon yaushe a ƙasar?"
Ya faÉ—a cikin murmushi sbd Naufal mutumin shi ne sossai da sossai.
"Ka ganshi nan wlh muma se ganinshi muka yi jiya ya diro mana ba notice"
Alhaji ya faÉ—a, dariya Naufal yayi ga dukkan alama shi mutum ne me raha da faram faram.
"Ammin mu yanzu naga wata yarinya ta shiga side dinki, yaushe kika samo wata Æ´ar ban sani ba?"