Sashe 6
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta tambaya tana kallon Aysher da wasu bayanan ta fahimta wasu ko bata fahimta, girgiza kai tayi
"Big bro na da zafi matuka a harkar aiki baya son sakaci da aiki baya yarda ka mishi wasa da aikin hakan ysa duk wadda yake aiki karkashin shi yake taka tsan-tsan da kuskure, sannan sam ba'a tsawwalawa a asibitin yana iya kokari wurin ganin da Talaka da mai kuɗi sun zo asibitin kuma sun ji daaɗi sbd da matukar wuya yayi aiki ba'a samu nasara ba, shiyasa kullum zaki ga yana asibiti ko ya tafi wata ƙasa Dukda tafiye tafiyenshi da sauƙi tunda se ayi booking daga Kasar waje a zo Nigeria yayi aiki a koma"
Ajiyar zuciya Aysher ta sauke a ranta tana ji dama ita ce, wannan shine burinta da na mahaifinta sede tunda ta shigo Abuja ta fara tambayar kanta zata iya kuwa? Har suka isa shopping mall suka yi parking suka fito tunani take yayinda Asma'u ke ta mata surutu wani ta amsa wani tayi murmushi har labarin gidan seda ta bata...
"Kinga Alhajinmu asalinshi haifaffen rugar ku ne, mahaifinshi me kuÉ—in gaske ne a cikin Fulani sbd ya mallaki dabbobi masu yawan gaske kama daga shanaye, tumaki, akuyoyi, zabi, kaji da dai sauransu, yana da mata har uku da mahaifiyar Alhajinmu itace uwargida amma Alhj shi kaÉ—ai ne ya fita da namiji duk sauran Æ´aÆ´ansu mata ne, na biyun tana da yaya mata har biyar, na ukun Æ´aÆ´a matan ta guda biyu se hajiyarsu Alhajinmu dake da guda Alhajinmu da kuma kanwarshi wacce ta rasu da jimawa bayan tayi aure ta haihu shima yana wurin Ammin mu ne da zama tun daga yayenshi har yau.
Kakanmu Dukda be yi boko ba sede yayi sha'awar ɗan shi kwalli ɗaya tal yayi hakan yasa tun da Alhajinmu yayi wayau ya kai shi cikin birnin yola inda anan yayi karatu tun daga farko har ya kamallah jami'a ya karanci business, bayan bautar Kasar shi a wani company a Kano se suka riƙe shi a matsayin sun bashi aiki sede yaje ruga ya dawo, bayan ya ɗauki tsawon lokaci yana aikin suka maida shi Abuja a wannan komawanshi da New appointment na promotion babanshi yayi mishi aure inda ya aura mishi Hajiyarmu ya dawo da ita Abuja.
Sun ɗauki tsawon lokaci da Hajiya bata haihu ba wadda hakan ya kawo mata tsana a familyn mijin ta yadda bata isa taje ruga ta dawo cikin natsuwa ba, barin ma hajiyar Alhaji bata iya ɓoye ƙin ta Sam a ranta, daga karshe ta ba Alhaji umarnin kara aure, mahaifinshi be ja ba sbd a lokacin ma ba wani lafiya ta ishe shi ba, shi kam ya san iya biyayya Hajiya wacce ainihin sunanta Zaliha tana yi mishi, zaman su bata taɓa saɓa mishi ba wannan rashin haihuwa kuwa ya san daga Allah ne in lokaci yayi zata haihu saide hajiyar shi ta kasa fahimta, dole a wani zuwa da yayi suka tafi wurin dukiyar Alhaji dake chan wani ruga daban ya Ga Ammin mu ya yaba.
Kama kama aka ɗaura auren su da Ammi, Hajiya tayi namijin kokari a zaman su sbd kowa ya sani muddin Kaga gida zaman lafiya ya mishi karanci mafarin uwargida ce kaman yadda idan Kaga yayi kyau to duk uwargida ce, ta riƙe girmanta ta kyautatawa Ammi fiye da tunaninki, ta janyo ta a jiki Dukda irin gargadin da dangin Alhajinmu suka dinga yiwa Ammi, itama dake ba me son fitina bace ta rungume kishiyar ta suke wanzar da zaman lafiya me girma a tsakaninsu.
Ammi bata shekara ba ta haifi Big bro, a sunan Big bro babu irin cin kashin da ba'a yiwa Hajiya ba wadda har Ammi seda ta taya ta kokawa don haka se ta sakarwa hajiyar ragamar Big bro ta É—auke idanunta kwata kwata a kanshi kullum in zasu je ruga to mitar hajiyarsu Alhaji shine yadda Aka bar Emran hannun kishiyar uwa, lokacin yayenshi tasa dole aka kai mata shi, mafarin amintarsu da mahaifinki kenan, sun taso tare a ruga don kama kama seda Emran ya shafe sama da shekaru huÉ—u a ruga yana rayuwa dasu sbd kawai a nesanta shi da Hajiya, a cikin wannan shekarun ne Allah yayiwa Alhajinsu Alhajinmu rasuwa, an raba gado an ba kowa nashi sbd yawan na Alhaji se ya fara wani tunani akai.
Wasu ya sayar a lokacin shanu na da daraja sossai ya dawo Abuja ya samu fili ya fara gina campany na kanshi, wasa wasa se ga Alhaji ya tashi da ma'aikata babba ta yadda aka koma aka kwaso mishi dabobbinshi yayi paultry farm daga karshen companyn ya dibi ma'aikata da kwararrun turawa aka fara sarrafa madarar shanu, zuwa youghut, su madarar gari, su fresh milk da dai sauransu, hatta kyankyashar kaji da waye waye duk ana yi, bunkasar companyn yasa ya sake buÉ—e wata inda ake sarrafa fatun dabbobin zuwa abubuwa dayawa takalma, jakunkuna, da dai sauransu.
A zaman Big bro a ruga kar kice da son iyayenshi kawai ba yadda suka iya ne don Ammi har ta sake haihuwar Ya Salma har ma an sakata play class Big bro be fara makaranta ba, da kyar da suɗin Goshi Alhaji ya lallaba mahaifiyarshi suka dawo Abuja ya sama musu gida na musamman ita da Asma'u kanwarshi da naci sunanta bayan rasuwar ta, sauran matan kam sun ƙi sbd yadda hajiyarsu Alhaji bata raga musu ko da wasa suka kama dukuyoyin ƴaƴansu suka cigaba da rayuwar su.
Dawowar Hajiya nan yasa aka saka Big bro karatu yana gama primary Alhj ya fitar dashi waje inda a chan yayi secondary yayi degree na farko da na biyu, shi da Nigeria sede hutu kuma yawanci in ya zo ze je ruga sbd mahaifinki kawai ko yini guda ya kan yi ya dawo, a shekarar gama degreen shi na uku Allah ya karɓi Hajiyar su Alhaji ta aurar da Asma'u da shekaru masu yawa...
Ammi kuwa bayan Ya Salma ta haifi Ya Nurain da Ya Murad, bayan haihuwar ya Murad da jimawa ne aka haifi Ya Naufal wadda mahaifiyarshi ta rasu wurin haihuwarshi se Alhaji ya karbo shi ya baiwa Ammi Dukda Hajiya ya so bawa se ta ƙi sbd Ammi ce kawai mahaifiyarshi ko da take raye ta kuma bada uzurin sashen Ammi ne da yara se ya fi sakewa, a lokacin Big bro na chan Kasar waje yana practical wadda daga nan ne za'a bashi matakin professor a harkar likitanci.
Bayan zuwan Ya Naufal gidanmu da shekaru kusan biyar tukuna aka haifo ni, Alhaji ya mayar min da sunan Asma'u kanwarshi, kowa ji dani yake barin ma Ya Naufal tunda sunan mahaifiyarshi naci Maaama yake kirana yayinda sauran daga me Auta se Big bro da Asma'unshi kai tsaye... Ta faɗa tana ɓata fuska.
Ehen Ya Salma tayi aure tana nan cikin Abuja itama da yaranta, Ya Nurain yana Cyprus tunda ya tafi karatu yaki dawowa sede zuwa ya auri wata baturiya yaransu biyu, kwararre ne a harkar ƙarafuna, Ya Murad na nan da Alhaji shi yake taimaka mishi a komai na companies ɗin su na nan don field ɗin shi kenan se Ya Naufal da yace shi irin aikin Big bro yake so, The young surgeon kaman yadda Big bro yake kiranshi, se Ni ta nuna kanta ina karatun harkar karbar haihuwa da kula da jariri wato unguwar zoma. Toh kinji tarihin gidan Zubair mai yaƙi da iyalanshi".
Tana wannan surutun suna nan suna zagaye ne tana É—aukan abubuwa yayinda Aysher ke tura chart É—in, ya cika makil da abubuwa kama daga mayuka, turaruka, gowns, kananun kaya, atampha, laces, shoes da bags.
Aysher na ta murmushi Dukda tana fahimta sbd zallar hausa take yi bata sa turanci se kaÉ—an kaÉ—an kuma ta fahimta sossai, Allah sarki hajiya ta ayyana a ranta, irin su Allah yayi musu tanadi me girma ranar gobe.
Wurin biyan kudi suka tsaya Asma'u ta bada Atm card dinta aka cire ko rabin kuɗin da Big bro ya tura mata basu ci ba, komawa Asma'u tayi ta jidi choculates masu yawa aka saka musu a leda daban, daga nan Saloon ta kaita ana ta santin gashinta aka warware aka yi mata gyara na musamman, bata son kitso se aka bar mata kan a haka bayan an gama, daga nan suka yi wurin tailor ɗin Asma'u ta fidda mishi atampha da laces ta bashi kudinshi suka yi akan express ne rana irin ta yau zata dawo ta karɓa ta kai mata gidan Big bro.
Daga nan gida suka dawo a gajiye likis ga yunwa don ma sun yi sallah a Saloon, la'asar da ake kira yanzu kawai suka yi suka nemi abinci Ammi kam tana chan wurin Hajiya don ta kan je a matsayinta na karama su yi hirasu kan ta dawo.
Bayan sun ci abinci suka sake bajewa duk wani abu da suka saya wadda Aysher bata san anfanin shi ba seda Asma'u ta nuna mata, wani shakuwa suka yi na nan take hatta shaving stick seda ta nuna mata yadda ake anfani dashi da cream É—in veet da ta saya mata na shaving, abu kaÉ—an se tace
"É—iyarmu ki dage ki zama yar gayu kika wanku ba karamin gwara kan samari zaki yi ba"
Se Aysher tayi dariya ta ce
"kai Auntyna"
Wannan Auntyna da take faɗa ke fasa kan Asma'u take kara ƙaunarta, se tace
"Ba wannan kaɗai ba ɗiyarmu Big bro baya harka se da Ƴan gayu baki ga Aunty Naina ba? Kaman zata chanza fata sbd kyale kyale da gayu?"
Aysher murmushi kawai take tana ayyana yadda zata saje a cikin matasan gayun Abuja, taji daaÉ—i kwarai zuwanta gidan don da dare da driver ze maida ta harda kwallarta Asma'u tace zasu dinga ziyartar juna kar ta damu, dama bata zuwa gidan ne sbd Aunty Naina se tayi ta dagawa mutane hanci kaman tafi karuna arziki, amma zata ke zuwa sbd Aysher...