Sashe 17
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A chan office nashi kuwa ya jima yana aikinshi don har drip ya kare bata farka ba yaje ya cire mata baccin da bata samu daren jiya ba take yi peacefully, yana da aiki a lokacin so change room ya shiga ya sauya kayanshi zuwa blue riga me karamin hannu da wando wadda yayi matukar amsarshi, hular ya riƙe a hannu tare da face mask ya tako ya fice zuwa theater, ya shafe awa uku cur kan ya fito daga nan bakin kofan ya cire rigan da ya ɗaura a saman blue kayan me kaman leda tare da handsglove da facemask duk ya zuba a cikin kwandon shara kan ya wuce kai tsaye zuwa office ɗin shi...
Ita kuwa cikin bacci tayi ta jin wani abu na sauƙa mata me lema lema wadda yayi making ɗinta uncomfortable, juyi tayi a hankali ta soma buɗe idanunta da suka yi nauyi sossai, bata iya kallon komai se farin haske me surkin duhu, a hankali ta fara laluɓe se ta fahimci kaman ba a gadonta bane...
"Akwai mutum a nan don Allah?"
Ta faÉ—a a É—an tsorace, shiru ta sake maimaitawa shiru..
Zaune ta miƙe a tsorace jikinta na rawa ta sake maimaitawa
"wayyoo baffana...!"
Buɗe kofan da aka yi ya sakata firgita ta koma baya tana sake laluɓe cikin rawan lips take cewa
"wa...waye? Pls help me bana ganin komai.."
A wurin ya tsaya yana kallonta fuskanshi with blank expression changing room É—in shi ya nufa ba tare da ya ce komai ba, a cikin aljihun trauser suit É—in shi ya fiddo glases din ta da har ya nufi barin É—akinta da ita a hannu ya tuna ya koma ya É—auka a bed side, fitowa yayi kai tsaye ya nufe ta..
Ƙamshin turaren shi ne ya sa ta natsu daga birkicewar da tayi ta zata ita kaɗai ce, hawayen fuskanta ta share cikin rawan voice tace
"A...bb...a"
Be yi magana ba seda ya sanya mata glases É—in da kanshi idanunshi a fuskanta yace
"ya cikin? Ya daena ciwo?"
Nannauyar ajiyar zuciya ta sauke se yanzu taji daidai ganin tana kallon komai rass, se kuma lokacin ta tuna da cewa tana ciwon ciki, da sauri ta matsa tana kallon inda ta zauna jin da gaske lema ne a ƙasanta a tare suka sauke idanunsu kan ɗan jinin da ya ɓata wurin kaman kiftawar ido ta koma da sauri ta sake zama a wurin tana sunne kai ƙasa cikin tsantsar kunya ji take ina ma ƙasa ya tsage ta shige da wannan abun kunya..
"Wait here ina zuwa"
Yana kai nan ya koma change room ya chanza zuwa navy blue suites da ya zo dasu ya zo ya fice daga office É—in har lokacin kanta a sunkuye.
Sake matsawa tayi tana kallon jinin a ranta tace oh na shiga uku shi kuma wannan abu da tonon asiri ya zo, wayyooo Allahna ya zanyi da wannan kayan kunyar...?
Tun tana da shekara goma sha biyu take jin wasu daga cikin Ƙawayenta kan yi labarin al'ada al'ada kan aka zo ma aka yi musu a fiqhu a islamiyya, kan ta isa sha huɗu kusan duka Ƙawayenta kowa na yi se ita, tun bata damu ba har ta fara damuwa har ma Nene seda tayi magana akan hakan duk alkunyar ɗiyar fari da take mata, amma da tayiwa baffa magana yace kar ta damu ze zo ne in lokacin yayi se yanzu da take sha shidda, tuna irin azabar ciwon da ta sha daga jiya zuwa safiya yau tayi a fili cikin Murya kaman me fashewa da kuka tace
"na shiga uku yanzu ko wani wata haka zan yi wannan ciwo??"
Ƙarewa office ɗin kallo ta soma yi, gaskiya bata taɓa ganin office me tsaruwar wannan da kyau ba, komai a kimtse a killace, a hankali ta sauƙa tana sake kallon gadon bedsheets din da yake fari sol ta cire ta nufi wani kofa da adu'ar Allah yasa toilet ne, tana buɗewa kuwa taga bayi ne, shimfide da fari sol ɗin tile se kamshin freshner yake fitarwa, da sauri ta shiga tayi ta dube dube kan ta samu liquid soap dashi tayi anfani ta wanke bedsheet din ta shanya, daga tsaye da take taji jini na gangara a jikinta alamun fa jinin ta na flooding sossai, hannu ta ɗaura a kai
"Ya zanyi yanzu???"
Tayi maganan kaman zata yi kuka, knocking É—in kofan toilet din taji a anyi da hanzari ta É—aga kai tana kallon kofan gabanta na faÉ—uwa ta kalli kafafunta jinin har ya kai nan.
Muryar mace taji tana cewa
"Aysher ki buÉ—e zan baki abunda zaki kimtsa jikinki ne"
Ajiyar zuciya ta sauke kan ta nufi kofan ta buÉ—e.
Dr Hafsa ce wacce tana haurowa ne don duba Aysher din se ta gamu da Emran, leda ɗaya daga cikin ledojin hannun shi ya miƙa mata yana ce mata
"pls help her doctor"
Karɓa tayi cikin murmushi tace
"patient É—ita ce sir ba se ka rokeni ba"
A tare suka shigo ganin bata gadon ne yasa Dr Hafsa isa bayin.
Shiga ciki tayi tana kallon yadda jinin ya ɗan ɗidɗisa a ƙasa
"sannu ya jikin?"
Kanta ta sunkuyar tace
"da sauƙi ina kwana?"
"Yini dae yanzu ai sha biyu ya wuce"
Tayi maganan tana fidda pad É—aya daga cikin roll É—in shidda da ya saya da wasu panties da suke cikin leda set guda tace
"kin iya anfani da wannan?"
Kai ta girgiza, a natse likitar ta nuna mata
"amma kiyi wanka tukuna ga wannan kaya ne"
Ajiyar zuciya me nauyi ta sauke Dukda kunyar dake dawainiya da ita tace
"Na gode"
Fita Drn tayi yayinda ita kuma cikin kunyar kanta ta cire kayanta ta watsa ruwa, share bayin tayi tayi mopping ya bushe yadda ta same shi bayan ta saka pant dake É—auke da pad É—in, seda ta gama ta warware doguwar riga fari da milk stones da ya saya mata, rigan yayi bala'in yi mata kyau, daga É—an karamin waist É—inta a kame kasa kuma ya buÉ—u amma ba chan ba, dogon hannu yake dashi.
Gashinta take son kamawa amma babu abun kamawan hakan yasa ta É—auki tsiririn É—an kwalin da be wani rufe kanta sossai ba ta saka, kallon kanta tayi a madubin bayin tayi kyau sede kam se taga kaman Naina sbd irin shiganta ne hakan, kila taste É—in matarshi kawai ya sani ta ayyana, amma ita kam ina kunya ze barta ta ratsa mutane haka?
ÆŠaukar ledar pad da panties din tayi ta nufi kofa gabanta na faÉ—uwa, yanzu in yana nan ya zata yi? Da wani ido zata kalleshi? A hankali ta murda handle É—in ta fito.
Yana zaune gaban desk ɗin shi yana duba system, da ƙadan da kadan tayi ta matsowa kaman me tsoron taka ƙasa duk bata san ma tun fitowarta yake kallonta ba sede ta ƙasan idanu, dariya ma ta bashi amma da yake shi ba gwanin dariya bane se ya ɗan murmusa ƙasa ta duƙa
"Abba ina yini?"
"Lafiya, ya jiki?"
Ya amsa bayan ya ja lokaci
"Alhamdulillah"
Ta faÉ—a tana tsugunen
Da hannunshi ya nuna ledar dake zaune a gefen table É—in nashi yace
"zo É—auki wannan ki ci"
Miƙewa tayi ta zo ta ɗauka.
"Seat there"
Ya faÉ—a yana nuna army green É—in cushions dake daga gaban desk É—in nashi Dukda akwai tazara kaÉ—an, wurin taje ta zauna ta fiddo abincin lafiyayyiyar biryani ne da kaza a samanshi, a natse ta soma ci sbd yunwa da dama yake cin cikinta.
Seda ta gama ta maida takeaway É—in leda taje ta sa a bin da ta gani daga chan kusa da kofa, dawowa tayi ta zauna tana wasa da yatsun hannunta yau tayi missing school ta ayyana a ranta.
Ta jima nan zaune kan taji motsin tashin shi gaban table dake daga tsakiyar kujerun da take kai ya isa ya É—auki remote ya kunna Tv, kan ya juya zuwa change room ya sake sauya kaya zuwa na theater fitowa yayi yace
"Ki jirani anan, ina da aiki"
"Allah ya bada sa'a"
Ta faɗa tana kallonshi har ya fice, Miƙewa tayi ta fara yawo a office ɗin tana kallo gsky ya mata kyau ainun, jikin Windows taje ta ɗan yaye se ta wara idanunta chabbb ashe a sama sossai take ganin wasu buildings din sun kai na asibitin wasu kuma basu kai ba, ga tituna a shimfide motoci se kai kawo suke, ta jima anan tana jin wayoyin shi dake zube kan desk ɗin shi na ringing sede bata yi gigin zuwa wurin ba ma.
Tana jin kiraye kirayen sallah azahar ta dawo kujeran ta zauna tana kallon Tv, har ta gaji ta kwanta bata yi aune ba bacci ya kwashe ta anan.
*Littafin rubutu a kan ruwa na kuÉ—i ne, da Naira 300 kacal zaki ilmantu, faÉ—akantu ki kuma nishadantu bi'izinillahi*
Zaki iya biya ta wannan akawun lamba
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Se ki tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
In shaa Allah ba zaki yi dana sani ba🥰
🖤Gureenjoh🖤
RUBUTU A KAN RUWA
Â
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*RUBUTU A KAN RUWA*
FREE PAGE 11
Se after 3 ya shigo, a hanzarce ya nufi toilet turus ya ɗan tsaya yana kallon yadda ta shanya kayan baccinta da ta wanke a bayin, ɗan tsiririn tsaki ya ja ya nufi washing handbase ya saba in yayi aiki ya fi ɗaya a rana kan ya iya maida kayan shi se ya watsa ruwa sbd ze yi ta jin ƙarnin jini ne Dukda ko kusa ko alama jinin be taɓa fatar shi ba amma haka kawai ze yi ta jin rashin natsuwa, yau kam dae ba ze iya ba.
Alwala yayi ya fito ya nufi change room ya sauya kaya kan ya matsa inda yake sallah idan be samu jam'i ba ya tayar, bayan ya idar yayi adu'o'inshi kan ya miƙe ya nufi gaban desk ɗin shi missed calls ya samu, na Naina, Asma'u da Naufal se wasu...