Sashe 19
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun gama yace ta shirya kwanciya ta same shi a ɗaki, Dukda she's not in the mood amma ta san buƙatuwar mijin nata, haka dae ta shirya ta isa ma ta same shi Fitowar shi wanka kenan ɗaure da towel a kugu kayan baccin da be sa ba kenan, ta gurzu har seda yaga ta jiggata ya kyaleta ya kwanta daga gefenta yana runtse idanunshi da sauri ya kuma buɗewa ya ja tsaki tare da dirka ya shige toilet ya sakarwa kanshi ruwan sanyi...
Washegari Aysher bata zauna ba tunda tayi sallah ta fita kitchen doya ta soya se ta mishi miya ya ji albasa sossai, a dining ta shirya tea take son sha, se ta tuna wadda Nene ke yiwa baffa itama kila ya taimakawa cikinta da lokaci lokaci yake ciwo, ruwa ta zuba a tukunya ta É—ibo kayan kamshi ta zuzzuba har da busashen lemon grass da ta samu a kitchen É—in, ta zuba sugar se ta É—auko madara cikin na kamfanin Alhaji, evaporated one ne ta zuba a ciki, seda ya dafu kan ta tace ta zuba a flask ta kai dining É—in ta dibi nata ta koma É—aki, sauri sauri ta ci ta shiga wanka ta fito ta zo ta shirya cikin uniform É—inta.
Hannunta rike da socks da take son sawa a mota sbd makarar da tayi ta fito, a dining ta same shi yana zaune yana karyawa hannunshi riƙe da kofin tea din da ta yin yana sha shi anya akwai randa ze daena mamakin hannun yarinyar a girki? Sossai tea ɗin ya mishi daaɗi, har gabanshi ta zo ta duƙa.
"Ina kwana Abba?"
"Lafiya ya jiki?"
"Lafiya ƙalau Naji sauƙi"
"ya daena kwata kwata?"
Ya tambaya kai ta gyaÉ—a ba tare da ta É—ago ba, yace
"to Alhamdulillah, Allah ya tsare"
Ta miƙe ta fice bata ga motar Naina ba alamun ta riga su wucewa ne ta shiga wadda ke kaita driver ya ja ya wuce.
A ranar da ya fita ya je gida ya sa me aikin Hajiya zuwa kasuwa da driver aka sake siyayya me yawa aka kai gidan nashi, ko da Aysher ta dawo ta gani ta ji daaÉ—i don akwai ganyayyaki har da kubewa, wanda zata sa a frigde ta sa kubewa kuwa ta sa a kwando ta ajiye waje sbd in an sa a frigde yana baki, tun daga ranar har satin ya kare tayi abinci kala kala wadda sossai Yake jin daaÉ—insu, ita ba wai tana yi don burge shi bane kawai tana yi sbd tana ganin hakan ne ya kamata bazata zauna yana dafawa ko kullum yana zuwa saya ba tunda komai a kwai ba babu ba...
A ɓangaren makaranta babu abunda ya sauya daga yadda su Maryam ke treating dinta bata iya ta faɗawa kowa ba kuma, amma tana kokari wurin karatu sossai, ta ɓangaren Naufal kullum se ya zo da dare wani lokaci ma a gidan yake cin abinci, ran juma'a aka neme su a school dole ta sa ya juya Asabar duk yadda ya so ya saya mata waya ko gaisawa su ke yi Emran yace be amince ba waya ba yanzu ba, ita kuwa Naina babu abunda ya chanza daga kiyayyar da take yi mata sbd, ko zasu haɗu sau nawa baya hana Aysher gaisheta amma bazata amsa ba, ko kallon abincin da take dafawa bata yi idan Emran baze iya zuwa saya mata ba se tayi order ko ta fita taje ta sayo, ƙaninta Nameer shima tun da yazo ya ga yadda tashi ɗaya yar fullon da suka zo da ita ake ta musu dariya a jirgi ta sauya ya fara nuna yana ciki Dukda Addar tashi kai tsaye ta nuna bata amince ba kuma a shirye take ta haɗa shi da iyayen su hakan be hana shi zuwa sa'i sa'i ba...
Yau Lahadi bayan ta gama girkinta na dare da tayi tuwon shinkafa da Miyar danyen kifi ta shirya dining, ta zo zata wuce da nata ya dakatar da ita hakan yasa ta samu wuri ta tsuguna a gefenshi, idanunshi ya cire daga system da yake operating tun bayan la'asar a wurin yace
"gobe in shaa Allah zamu yi tafiya da Naina"
Da sauri ta kalleshi se ta duƙar da kai tana wasa da hannunta ganin shima ita ɗin yake kallo
"ba barinki zamu yi anan ba, ki haɗa kayan ki gobe da safe ki sa a mota idan driver ya koma daukar ƙi gida chan ze kaiki har se mun dawo in shaa Allah"
Ajiyar zuciya ta sauke dama har ta fara tunanin ta yadda zata zauna a wannan gida ita kaÉ—ai, a hankali tace
"Toh in shaa Allah zan yi hakan Abba, Allah ya tsare muku hanya ya kaiku lafiya ya dawo daku lafiya"
Murmushi me kyau yayi mata wadda seda gabanta ya faɗi ba tare da ya amsa a bayyane ba, ta miƙe ta shige ɗakinta.
Washegari da safe bayan ta gama abin kari ta shirya ta janyo akwatin da ta haɗa duk abunda ta san zata buƙata ta janyo ta fito, yana zaune dining ta duƙa ta gaishe shi, cikin kulawa ya amsa ya kara da
"Babu abunda kike buƙata?"
Kai ta girgiza yace
"karɓi"
Kuɗi ne, ta miƙe ta karɓa tare da mishi godiya
"se mun dawo ko?"
Ya faɗa yana kallon fuskanta ta sake musu Adu'ar sauƙa lafiya kan ta janye akwatin ta fice...
Kaman yadda ya faɗa driver gidan Alhj ke kaita bayan an tashi kenan sun tafi ɗin already, da akwatinta ta shiga parlorn, zaune Asma'u take tana kallon wani series, ɗan ɗagowa tayi ta kalleta ta maida kanta kan Tv ɗin ta bayan ta amsa sallamar, wani irin sanyi jikin Aysher yayi ta ƙaraso ta zauna tare da cewa
"Aunty Asmy ina yini?"
Ba tare da ta kalleta ba tace
"Lafiya"
Anan Aysher ta ci gaba da zama har tsakiyar ranta bata ji daaÉ—in hakan ba amma ya zata yi? Bata san wani hanya zata bi wurin fahimtar da ita cewa bazata ma iya auren Naufal ba ko da tana son shi kuwa sbd Auntyn nata ta wuce hakan a wurin ta.
*Littafin rubutu a kan ruwa na kuÉ—i ne, da Naira 300 kacal zaki ilmantu, faÉ—akantu ki kuma nishadantu bi'izinillahi*
Zaki iya biya ta wannan akawun lamba
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Se ki tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
In shaa Allah ba zaki yi dana sani ba🥰
             🖤Gureenjoh🖤
RUBUTU A KAN RUWA
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*RUBUTU A KAN RUWA*
FREE PAGE 12
"Asma'u ya zaki barta da kaya anan parlor ko uniform bata cire ba bare ayi zancen cin abinci?"
Ammi dake shigowa ta faÉ—a.
Miƙewa Asma'u tayi tace
"muje Aysher"
Itama ta miƙe dauke da kayanta suka haura, ɗakin dake gefen nata ta buɗe mata, a tare suka shiga Aysher ta ajiye akwatin tayi saurin Juyowa jin Asma'u na shirin fita tace
"Aunty Asmy!"
Dakatawa tayi ba tare da ta juyo ba, daga bayanta Aysha ta tsaya idanunta na cika da kwalla tace
"Kiyi haƙuri don Allah, ke kaɗai ce nake samun sanyi a wurinki a kab garin nan, kece kika fara amsata da hannu bibbiyu ba tare da kyama ko kyara ba idan kika yi fushi dani kika kyaleni ba zan taɓa jin daaɗi ba, wlh ba abunda kike zato bane tsakanina da Ya Naufal, ko karen hauka ne ya cije ni ba zan iya amsawa wanda kike so da ƙauna soyayya ba ko da kuwa zan mutu ne bare ma wlh babu ko ɗigon son shi a raina, kaman yadda na ɗauki Abbana uba haka dukkanku kuke iyaye a gare ni, don Allah kiyi haƙuri"
Ta karashe da kuka da ta kasa controlling..
Asma'u ma da nata hawayen ya gangara ta runtse idanu tana tuna rashin hankalin da tayi, bata san Meyasa tayi pouring out fushin da ya kamata tayi da Naufal akan Aysher ba tunda shine ya nuna interest a kan Ayshan ba ita ce ta nuna tana yin shi ba, sannan ko da hakan ne ma ita ai me iya sadaukarwa Aysher Naufal ne sbd har ƙasan ranta Allah ya dasa mata kaunar yarinyar..
"Ni ce ya kamata in baki haƙuri Aysher ba ke ba, baki min laifin komai ba, zuciya ne kawai da sheɗan se kuma borin kunyar son maso wani da na jima ina yi ba tare da na san shi ba hakan bace a wurinshi..."
Idanunta dake zubar da kwalla sossai ta É—aga sama
"ba zan hana ki son shi ba in har dae yana daga cikin irin mazan da kike so da burin aure, don Allah a duk sadda ya kawo miki kokon bararshi ki yi min alfarma kar ki ƙi, dukkanku ina son ku da alkhairi"
Da sauri Aysher ta girgiza kai
"ba zan iya ba, ya ma fi ƙarfina Aunty Asmy, ba fa zan iya ba kiyi hakuri mu bar maganan nan ni karatu zan yi"
Ajiyar zuciya Asma'u ta sauke kan ta juyo tana ɗan murmushin yaƙe
"je kiyi wanka ki sauko ki ci abincin kar Abbanki ya yanka min sammacin barin É—iyar shi da yunwa"
Murmushi Aysher ta saki cikin jin daaÉ—i ta fara cire uniform din jikinta.
Bayan tayi wanka ta sauya kaya ta sauƙa ƙasan a nan ta ɗibi abinci ta zauna suna kallon wani hausa film da Asma'un lokaci lokaci su kan yi magana, har bayan la'asar suna nan kaman yadda Aysher bata sallah haka ta lura Asma'un ma, seda Ammi ta zo don shiga kitchen suka miƙe suka bi bayanta, a tare da ita suka yi girkin gida da na Alhaji wadda tuwon dawa ce da Miyar kuka da yaji man shanu, basu bar kitchen ɗin ba se Magrib, duk kowa ɗakinshi yayi, ita kam Aysher tana shiga azkar ta hau yi bayan ta gama ta kwanta cikin tunanin ko su Abba sun isa lafiya? Gashi bata da waya bare ta kirashi taji...