Sashe 4
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"karki sake zama a ƙasan tiles ɗin nan, wannan ɗakin ki ne as from today, sannan bana so na sake ji kin yi maganar komawa ruga, ni ba karamin mutum bane ba zan ɗauki alkawarin da na san ba zan cika ba, pray, eat and take this medicine ki hau gado ki kwanta..."
Yana kai nan ya juya ze fita da sauri ta miƙe tana karewa ɗakin kallon da yanayin shirun da gidan ya ɗauka, ta fahimce shi sarai sbd da fulatanci yayi maganan hade da turanci kadan kadan so ta gane yana nufin nan ɗin ɗakinta ne kuma ita kadai zata zauna ciki irin wannan shirun da gidan da unguwan ke dashi?
"ABBA"
Chak ya tsaya ya juyo yana kallonta, se ta fara kokarin kuka cikin Muryar kuka tace
"Tso..tsoro nake ji...ni ba zan iya zama ni...ni kaÉ—ai ba..."
Se hawaye sharr, hannunshi ya sa ya murza goshinshi tare da sakin tsiririn tsaki kawai ya juya ya fice.
Sallah tayi tana kuka, ita kam bata kwana ita kadai ba kab rayuwarta ta saba ko yaya kana jin surutun mutane ko makota amma ji nan kaman makabarta? Kuma ta kwana ita kadai? Karar da wannan abu da aka makala a sama kaÉ—ai ya isheta tsoro ga É—akin kaman lokacin hunturu don sanyi, to ko dai yanayin Rugarsu da nan É—in daban daban ne? Don ta dae san a kauyensu damina ne.
Haka tayi Sallar a tsorace ta dawo ta zauna ta buÉ—e abincin, kura mishi idanu tayi ganin abubuwa daban daban gauraye da shinkafa gashi yayi kalar É—orawa, se dankwaleliyar kaza a saman shi, kazar ta cire ta sa a murfi ta fara aikin tsince su carrot É—in tana ayyana ko basu sani bane suka saka ko sun cuce Abban ba tare da ya buÉ—e ba suka saka mishi abubuwa har da ganye, ko karas bata gane ba sbd bata ci ba kuma bata saba ganin an yanka shi haka ba, bare su peas, green beans, baked beans, cucumber.
Hanta kawai ta bari da shinkafar wadda hakan ya ɗauke ta sama da mintuna ashirin kan ta soma cin ɗan shinkafar da ta rage ta haɗa da kaza, Admiral A ya siya mata hakan yasa ta shanye tas sbd gardin nono da kuma kamshin shi da take ji, maganin da ya ajiye ta dauka ta sha se taji ta rasss se a lokacin ta tuna tsoronta ta soma zazzare idanu, gadon ta hau tunda yace kar ya kara ganinta a ƙasa ta dunkule tana mamakin wannan sanyi, neman zazzabin da ya rufeta dazu tayi ta rasa a take bacci yayi awon gaba da ita tana ta santin laushin gadon da pillown ga kamshi..
Bayan ya gama duk abunda ya san al'adarshi ce har ya kwanta se kuma ya miƙe ya yaye White duvet me taushi da ya shige ya sauka, a hankali cikin salon takunshi ya isa wani karamin drawer ya janyo ya fiddo wata karamar woofer me kaman Apple yana fidda blue light a ɗakin ya kunna akwai memory me full qur'an ciki ya kai baqara cikin kira'ar shuraim ya rage sauti ya fito, seda yayi knocking tukuna ya tura ya shiga tana chan dukunkune yaje ya ajiye bedside har ya juya kuma ya sake dawowa, ita kam kaman ƴa take a wurinshi ze kula da ita kaman yadda mahaifinta ze kula da ita har ranar da Allah ze fiddo mata miji tayi aure kaman yadda yayi alkawari don haka ze yi kokarin ganin ya rage miskilancinshi ya bata kulawa kamar yadda ze yiwa ƴaƴanshi idan ya haifa, duvet ya janyo ya rufe ta kan ya juya ya fita ya ja mata kofa.
Idanunshi ya ɗan sakar mata na mintuna biyu daga inda take tsaye riƙe da kugu ya zagaye ta ya nufi ɗakinshi.
"Emran me kake yi a É—akin yarinyar nan? Meyasa ma ka ajiye ta anan din alhali akwai Boys quater?" Chak ya tsaya...
*Littafin rubutu a kan ruwa na kuÉ—i ne, da Naira 300 kacal zaki ilmantu, faÉ—akantu ki kuma nishadantu bi'izinillahi*
Zaki iya biya ta wannan akawun lamba
6039380652
Keystone bank
Fatima Muhammad Gurin
Se ki tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
In shaa Allah ba zaki yi dana sani ba🥰
🖤Gureenjoh🖤
RUBUTU A KAN RUWA
Â
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*RUBUTU A KAN RUWA*
*Da sunan Allah me rahama me jin ƙai, amincin Allah da rahamarsa su tabbata ga duk wani ɗan uwa/ƴar uwa da ta riski labarin nan a yau, Godiya ta tabbata ga sarkin sammai da ƙassai wanda da ikonsa da buwayarsa ya bani damar sake dawo muku a karo na Goma churrr, duk yanda zan saka muku labarin Rubutu a kan ruwa bana tunanin zaku fahimta se kun baje shi a fai-fai, Allah yayi mana jagora a wannan tafiya*
*SADAUKARWA* wannan littafi gabaÉ—ayanta sadaukarwa ce ga mutane biyu masu dumbin karamci da mutunci.
*AUTAR MANYA*
*ALEESHATULKHAIR*
kun yi min abinda baki baze iya furtawa ba a duniyar rubutu, irin ku kalilan ne masu wankakken zuciya da Æ™auna saboda Allah, Allahn da kuka kaunace ni saboda shi shima ya so ku🥺ðŸ™
FREE PAGE 3
"Naina!"
Ya faÉ—a cikin Muryar gargaÉ—i ta san shi in akwai abunda yayi mugun tsana a É—abi'arta shine mummunar fassara da kuma mitar ta, ita kishi kishi dae na banza da wofi, cigaba da tafiyar shi yayi kawai se yaji ta rushe da kuka, abunda yake saurin tsinka shi kenan baya so sam, Juyowa yayi ya dawo da baya ya sanya hannu kawai ya É—auke ta suka nufi É—akinshi a tare ba tare da ya ce da ita uffan ba.
Kan gadon shi ya shimfiÉ—e ta kan ya bita ya matse a tsakanin hannunshi cikin kunnenta ya fara raÉ—a mata...
"Kin dae san duk abunda ze sa ni hayaniya da É—aga murya ba son shi nake ba, why a kullum burin ki kiga mun yi faÉ—a hun?"
Narkewa ta sake yi a cikin jikinshi ita ta san kayanta da yadda ya iya ririta mace in yana yi dake, shiyasa take mugun kishin ganin wata mace ta raɓe shi kar ya sakar mata romon soyayyarshi garɗinta yasa ta raba su
"Amma dear ai ni aka ɓatawa dole nayi magana aure fa muke da ni da kai, be kamata in zaka kawo wata ta zauna karkashin kulwarmu ka kasa shawartata ba, gashi yanzu da daren nan Kaje har ɗakinta alhali dae ka san ba muharramarka bace"
"dake da gidan duk mallaki nane a tunanina ina da iko da ku duka, taimako nake shirin yi da aikin lada idan har ba zaki taimakeni akai ba please do not involve ur self, case closed."
Kara shige wa jikinta yayi yana saka kanshi tsakankanin wuyanta yace cikin Muryar da ita kanta yaso hautsina ta chan ƙasan maƙoshi
"I'm damn tired love a kula dani"
Tana murmushi ta fara biye mishi nan da nan ta ƙarasa rikita shi don fa shi ta ɓangaren nan be san wasa ba kuma babu sauƙi, seda suka natsu suka yi wanka a tare ya rungume ta suka yi bacci.
Washegari da misalin karfe takwas ya fito a shirye tsab cikin tsadaddiyar gezna me sheƙi navy blue an mata aiki da farin zare gefen hagu da kan aljihu se chan ƙasa gefe da gefen tsagun rigar, hannunshi ɗaure da rolex ɗin shi kafafunshi sanye da wasu half covers na FENDI baƙi sidik se sheki yake hakan ya kara bashi wani kyau da class na musamman, kanshi ba hula don shi ba gwanin saka hula bane, as usual kamshin shi na Khamar lattafa shi ya cike ɗakin da duk wani inda ze ratsa.
Be bi ta kan Naina dake bacci bisa gadonshi ba ya fice tunda yaga yau bata tashi da wuri ba to bazata office bane, kai tsaye É—akinta yayi yana kara duba agogon hannunshi, knocking yayi ya É—an tsaya har tazo ta buÉ—e still kayan jiyan nan ne dae a jikinta cikin harshen fulatanci tace
"Jam bandu na Abba?"
Ya amsa da kalma É—aya tak kan yace
"je kiyi wanka ki sameni parlor."
Kallon jikinta tayi ita ta san tunda tayi sallah tayi wanka tunda ba baccin safe ta iya ba take zaune shiru shiru har lokacin.
"Nayi"
Tayi saurin faÉ—a ganin ya juya don komawa parlorn, sake kallonta yayi kan yace
"let's go"
Ta san wannan kam Dukda yadda ya faɗa ɗin da kyar ta gane, da sauri tabi bayan shi tana ɗan kama jelar kitsonta ɗaya tana wasa nashi sbd yadda taji gabaɗaya wurin ya mata faɗi tsabar kwarjininshi tafiyar shi ta zubawa idanu cikin natsuwa da zaati kaman zaki, key ɗin da ya zara ba tare ma da ya duba wace mota bace ya danna ta nuna kanta ya nufeta ya buɗe ya shiga, itama da sauri taje ta buɗe gaban ta shiga ta takure se zazzare idanu take sbd firgici, a natse yake jan motar suna ratsa tamfatsa tamfatsan gine gine na birnin tarayya har suka sadu da guzabe yayi ta kutsawa zuwa wani tamfatsetsen gida da tun daga waje ta jinjinawa kyau da tsaruwar gidan, ita dae tana maƙale jikin Window tana ta kalle kalle yayinda shi kuwa yake ta aikin amsa calls tana ta mamakin yadda baya gajiya se zuba turanci yake cikin kwarewa, inda Allah ya taimakeshi tented glass ne motar da an yi ta kallon Aysher Indo da kauyancinta.
Gidan sama ne lafiyayyu guda uku a dunkule a wuri guda, gidan bashi da yawan shukoki kaman gidan Abba, amma ya tsaru. Parking yayi ya fito itama tayi saurin fitowa tabi bayanshi, lokaci lokaci sukan haÉ—u da ma'aikatan gidan suna kai mishi gaisuwa yana amsawa cikin kulawa sbd shi fa yana matukar mutunta É—an Adam ko yaya yake, dayawa da suke mishi kallon me girman kai sam basu fahimce shi bane da irin tsarin rayuwarshi amma da ka fahimce shi zaka san mutum ne me saukin kai da taimako, ga tausayi ainun.