Sashe 8
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A'a diyam mi ho'ata (ruwa zan É—auka ne)"
Frigde ya nuna mata ta ƙarasa ta ɗauka se taji ya ce.
"Wait"
Dakatawa tayi, ya haɗa mata tea ya daura a gefen tray da ya ɗauko ɗan ƙarami gefe ne dauke da irish da kwai da ya soya se ya zuba mata ketch up daga gefe incase bata iya taci ba zata barshi a wurin, ya riƙo trayn yazo ya mika mata.
Karɓa tayi bayan ta ajiye ruwan da ta dauka a kai
"Na gode"
Ta faÉ—a tana me ficewa sum sum sum Allah ya gani bata ji daaÉ—i ba.
Daki ta shiga ta ajiye trayn ta fara ci kuma yayi daaɗi sede shayin ya mata kauri kuma ita kam be ji sugar ba se gardin madara, haka dae ta shanye ta kuma cinye abincin tass yayi daaɗi, trayn ta dauka ta kai kitchen babu kowa yanzu hakan yasa taje ta wanke ta mammayar inda taga en uwansu kan ta koma ɗakin ta tayi wanka, riga er kanti ta saka baƙi me dogon hannu ta koma gado ta kwanta..
Haka ta yini shiru shiru se chan around 3 yayi mata knocking ta tashi taje ta buɗe leda ya miƙa mata ta karɓa tayi godiya, abinci ne a ciki kala biyu kila har na dare, taliyar taci ta bar tuwo da Miyar egusi da yaji naman se chan anjima ta sake kwanciya, sallah kaɗai ke dagata shirun ya mata yawa, haka dae ta kai dare taci tuwon ta fiddo abubuwan ta zuba cikin dustbin na kitchen ba kowa ta ɗauki ruwa ta koma ɗaki.
Washegari monday tana sane da yau ne Murad ze kaita makaranta da wuri ta tashi ta shirya ta sa Abayarta guda É—aya colour purple da ado sossai White ya mata kyau sossai, ta yafa gyalen kan gashinta da ta taje ta sake kamawa yadda taga sun mata a Saloon, ta samu wuri ta zauna tana jiran tsammani. Bata jima da zama ba kuwa taji an mata knocking
Da sauri ta isa kofar ta buɗe se ta saki murmushi ganin Murad ta gaishe shi shima ya amsa yana me tsokanarta ina kayan saƙinta ko yanzu kan mage ya waye? Ta bashi Amsa da ko yanzu zata iya sakata ta shiga ko'ina ai ba'a gudun asali, murmushi yayi suka fito a tare bata haɗu da duka ahalin gidan ba suka fice.
Ko da ganin irin tsaruwar ginin makarantar ma ta san ba makarantan wasa bane ba kuma na yaran talaka bane don da alama ze yi kuɗi motoci kawai take gani manya manya ana tsayarwa yara suna fita maza da mata suna shiga, yanayin uniform din ya ɗan sa ta rage marmarin nata, Maza kam nasu yayi don dogon wando ne ruwan toka se farin shirt da jacket me ɗan kauri kaman suit amma akwai ratsin ruwan tokar daga wuya da kuma hannu, nectie ɗaure daga ƙasan jacket din se tambarin makarantar daga kan jacket din, amma matan kam skirt ne shima ruwan toka me tattara iyakarshi gwiwa se farin riga da jacket ɗin, wasu socks ɗin su ya haura har saman gwiwa yayinda wasu socks ɗin su iyakarshi idon sawu kuma kawunansu babu dankwali dukkansu.
A baya take binshi har office na principal suka shiga cikin harshen turanci suka gaisa ya mishi bayanin kawo sabuwar daliba, duk wani abu daya kamata a take ya biya mata, aka kira wani malami yazo ya mata interview
"ba laifi yarinyar tana da kokari sede akwai matsalan magana da turanci da kuma dae waenda ba za'a a rasa ba, za'a barta SS1 É—in amma a shawarce a kara mata da lesson teacher da ze na taimakonta a karatun"
Malamin ya faÉ—a bayan tambayoyi da yayi ta mata wasu ta amsa wasu kuma bata sani ba.
Godiya Murad yayi mishi aka kawo mata uniform da littatafanta suka fito, a mota ta dubeshi tace
"Yaya ka kaini wurin Aunty Asma'u"
Ta faɗi hakan tana kallonshi da alamar roƙo
"ke rabani da ya Emran, baki san baya son wuce gona da iri a abunda ya shafe shi ba ko? Balle ma ko na kaiki family house Auta bata nan tana school itama"
Bata ji daaÉ—i ba kuma shirun gidan ne bata so, wani shopping mall suka tsaya a tare suka shiga ya duba mata school bag da sandals da wasu socks duk tayi mamakin kudinsu Dukda kyaunsu kaÉ—ai ya isa ya sa ka san zasu yi tsada ba irin na kauyensu ba, ba'a maganar Rugarsu don ba kasuwa bane dasu a chan, kayan tea ya saya se suka zaga wurin kwanoni waenda yawancin su na fashewa ne a cikin glass glass ya saya mugs guda uku ko wanne da É—an plate É—in daurawarshi a kwali aka basu ba wadda ya nuna É—in ba, se kuma taga ya saya mata bottles har biyu masu kyau pink da blue.
Yana parking gaban wani hadadden gidan abinci ya ce
"Yaya yace baki karya ba in sama miki wani abu yana sauri ne yana da theater da safen, Meyasa ba zaki shiga kitchen ki samarwa kanki abunda zaki ci ba?"
Ya faÉ—i hakan ne sanin cewa babu wadda be san Naina bata iya komai a harkar kitchen ba, Yayansu kuma ya tsani me aiki kuma haka suke rayuwarsu a cewar shi tunda yana son matarshi ya wadatar ba ruwan kowa da sha'anin gidan shi.
"Abubuwan ne ban iya anfani dasu ba"
Ta faɗa cikin gurɓatacciyar hausar ta.
"Zan faÉ—awa Auta ta samu lokaci tazo ta kokkoya miki kin ji Æ´ar Fulani?"
Ya faÉ—a yana kwashe kayayayyakin tana taya shi da wasu suka yi cikin gida fuskarta dauke da dariyar tsokanarshi.
Har É—akinta ya ajiye mata kan ya mata sallama ya fice, arranging komai tayi ta kara gyara É—akin kan ta buÉ—e abincin da suka saya din shinkafa ce da miya me kaza se plantain, ta ci ta koshi kan ta kwanta ta sha baccin ta, ba ita ta farka ba se azahar tayi sallah ta zauna a wurin babu wani abunda zata yi ga shirun yayi yawa se ta faÉ—a tunanin Rugarsu da Baffanta Allah sarki duk daaÉ—in wuri babu kaman gida, kuka tayi tayi kaman wacce aka dake ta seda taji ya isheta kan tayi shiru.
Anan ta kwanta kan sallayar ta sake bacci se la'asar ta farka tayi sallah, tana nan zaune taji knocking.
Miƙewa tayi taje ta buɗe hannunta na ƙasan glasses dinta tana kaikaya idanunta dake radadi sbd kukan da tayi dazu, ganin shine yasa ta gaishe shi ya amsa yana ɗan kallonta har kaman ze yi maganar anan se kuma yace
"zo"
Ya juya tabi bayanshi har cikin parlor, a kujera ya zauna ta samu wuri daga ƙasa ta zauna yace
"ya kuka yi a makarantar?"
Dukda yaji komai daga wurin Murad sede tausayinta ne ya É—an tsarga mai ganin tayi kuka ya kuma san zama shirun nan ne da bata iya ba yake damunta, zaman gidansu se su, matarshi in ba office ba to bacci shima kuma ba zama yake ba yo to ko zaman ma yake ina ya iya dogon surutu?
Nan ta fara bashi labarin yadda suka yi daga fitar su har dawowarsu harta kara da ko ta É—auko mai uniform din ya gani? Yace ta bari, suka dan yi shiru kan yace
"me yasa kika yi kuka? An miki wani abu ne?"
Da sauri ta girgiza kai tana mamakin yadda ya sani
"u know ur condition right? Ko kina so ki makance gabaÉ—aya ki kasa cika burinki da na mahaifinki?"
Nan ma ta girgiza kai da sauri
"words pls"
Tace
"A'a" cikin sanyin murya
"Good kar in kara gani kin yi kuka, karɓi"
Ya faɗa yana miƙo mata bunch daya na 1k Miƙewa tayi taje ta karɓa tana mamakin abunda zata yi dashi.
Shiru yayi na mintuna har kusan biyar kan a hankali kaman me kirgen words yace
"Na sa an saya miki kayan tea ne saboda ki dinga karyawa dashi da safe, kudin nan u should use it kina break dashi a makaranta in ya kare se ki faÉ—amin"
Jujjuya kuÉ—in tayi, a Rugarsu in tayi tsanani ne Baffa ya basu Ashirin na break amma ina zata kai wannan ita? Kuma harda in ya kare tayi magana? Godiya tayi mishi sossai da Adu'a ya amsa da "Ameen"
Kan ya miƙe ya nufi ciki har ya kusa barin parlorn ya tsaya tare da Juyowa
"Ki dinga fitowa parlor atleast zaki kalli ko Tv ne"
Har ta gyaÉ—a kai se kuma ta yi saurin cewa
"Toh"
Ya juya ya shige.
Bata tashi ba se ta fara kallon tvn, tana nan zaune har aka magarib ta miƙe kenan don shiga ɗaki shima ya fito ba tare da yayi magana ba ya fice da alama masallaci za shi, ita ɗaki ta wuce taje tayi alwala tazo ta yi sallah anan ta zauna har aka yi isha ta gabatar kan tayi shirin kwanciya, choculates taci ta sha ruwa tayi baccin ta abunta.
Da sassafe ta gama shirin ta saide ta kasa fita a haka barin ma gashinta dake reto a bayanta wani iri take ji Dukda nata socks É—in yana da kauri sossai kuma har gwiwarta, wardrobe din ta ta buÉ—e ta duba hula fari ta cusa gashinta a ciki se ya zamana gaban goshinta ya É—an fito gashin ya kwanta a wurin yayi lub, fitowa tayi bayan ta sha tea, a parlor ta same shi yana tsaye Naina na tsaye daga gefenshi sanye cikin wasu peach suits na mata da yayi matukar amsar ta kanta karamin gyale ne ta É—an yafa, takalmin kafanta kuwa ya kai 5inches a tsawo White kaman yadda gyalen kanta ma White ne haka fashion ear rings din ta ma White ne, wow matar ba laifi ta iya É—aukar wanka ta ayyana a ranta kan ta gaishe su cikin girmamawa, shine kaÉ—ai ya amsa Naina kam ko ta tanka.
Ɗan kallonta yayi from head to toe, Naina ma ta kare mata kallo tana ayyana yadda uniform ɗin ya karɓi yarinyar yayi mata kyau ainun, ɗauke kanshi yayi yace
"kin karya?"
"Eh na sha tea"
"akwai driver a waje he will drop u"