Sashe 7
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da suka iso drivern shi ya taya ta shigar da kayayyakinta har parlor, me gidan na zaune matar kwance kanta akan kafafunshi yana anfani da waya tana ɗan mishi hira jefi jefi, ya sauya kaya zuwa kananu wadda suke matukar amsar shi su ɓoye shekarunshi, da idanu Naina tayi ta bin tulin ledojin har drivern ya gama shigowa dasu kan ta kalli Aysher ta juyo ta kalli Emran
"wannan fa?"
Se a lokacin ya ɗaga kai ya kalli kayan kan ya kalli Aysher da ke gaishesu ya amsa ya maida kanshi kan wayar, ganin babu wadda ya amsata yasa ta miƙe ta nufi kayan tayi ta bubbudewa tana mamaki harda super sheraton zanin da yayi 200k yanzu? Ga egyptian Abayas na 40-40k har kusan bakwai, man shafawa ma kaɗai na CreaVe aka saya mata.
"Emran waennan kaya duk na wannan village girl É—in?"
In dutse ya tanka to ko Emran ya tamka ko kallon ta be sake yi ba, kokarin tattare kayakin take cikin muryar gargadi yace
"Ki ajiye mata kayanta Naina, wai whats wrong with you ne?"
"Ko de whats wrong with you ba! Taya zaka kashewa wannan yar kauyen wacce ko anfanin kayan bata sani ba irin wannan kuÉ—i? And ina magana ka ba banza ajiyata a gaban yarinyar salon ta yi ma kanta kallon kan mu É—aya?"
"Naina! Naina!!" Ya kira sunan yana kallonta, hawaye ta fara tare da zubar da kayan tayi ball dasu ta wuce kaman iska zuwa É—akinta, idanunshi ya lumshe.
Duƙawa tayi ta tattare kayan ta mayar leda sam bata ji wani haushin matar gidan ba, taji dae rashin daaɗin ganin yadda fuskan Abban nata ta nunawa damuwa, a nan ƙasa ta tsuguna bayan ta gama mayar da kayan leda, sam be san tana wurin ba se chan ya buɗe idanunshi don Miƙewa har ta fara tunanin bacci yayi a hakan ne ko yaya se suka haɗa idanu, saita Muryar shi yayi yace
"Da wani abu ne?"
"A'a, dama zan ce ne na gode Allah ya saka da alkhairi ya kara buÉ—i"
Da Ameen ya amsa tana nan tsugune kaman ta tambayi wannan matar patient din na dazu se bata yi wannan katsalandan ba taji yace
"se da safe ko?"
Tayi saurin Miƙewa tana cewa
"se da safe"
A hankali tayi ta tattare kayakin har ta shigar, a tsakiyar É—akin ta zube su kan ta yaye gyalen ta ta isa gaban wardrobe se kallon kanta take tana mamakin wai itace wannan, nace tukuna ma.
A natse tayi ta shirya kayan tana tuna yadda tsarin na Aunty Asma'u yake tana shirya nata tsab se ga ɗakin ya fito kaman na Ƴan mata, tsalle tayi ta faɗa kan gado tana jin daaɗi, ta jima tana juyi kan ta yi toilet ta ajiye kayan wankanta da su shaving stick din, tayi alwala tazo tayi isha'i, zuwa wardrobe tayi ta buɗe tana tuna abunda Asma'u tace
"kin ga anan birni, waennan night wear ake kiransu akwai na matan aure akwai na en mata shiyasa na É—auka miki riga da wando riga da wando dogaye, da daddare duk kayan dake jikinki zaki cire ki saka su se kin fi jin daaÉ—i, sannan babu maimaita kaya kina cire na jikinki ki saka shi cikin basket na wanki, in ta kama ma duk dare kan ki kwanta kiyi wanka ki sa turare zaki ji yadda zaki ji daaÉ—in bacci a wannan rana"
Murmushi tayi ta dauki sabon towel shima seda ta jadadda mata dashi ake wanka in an fito a goge jiki se a shafa mai kan a shanya shi a sa kaya, kayan jikinta ta cire ta haɗa da na saƙinta da ta sanyo a leda ta zuba cikin basket da ta gani irin shi a ɗakin Asma'u na kayan wanki, bayi ta shiga ta farke sabon sosonta ta buɗe shower gel kaman yadda Asma'un ta nuna mata, Allah ma ya sa tana da kwakwalwa bata manta duk zantukan Asma'un ba, wanka tayi da ruwan dumi ta fito ta shafa mai sama sama ta fesa turare kaman yadda ta nuna mata yadda ake sawa tun kan su tafi mall, ta sanya Cotton riga da wandon ta se taji wani daaɗi na ratsa ta, se shakar kamshin jikinta take haka ta kwanta a gadon tare da lumshe idanu bacci me daaɗi ya ɗauke ta...
Be bi ta kan Naina ba ya wuce É—akinshi yayi shirin kwanciya ya kwanta abun shi.
Hawaye take tsakanin ta da Allah
"Mommy wai kinga abubuwan da yake yiwa yarinyar nan? Ni abubuwan ma basu dameni ba, ya kaita duk inda ze kaita sannan ya mata na tsani yarinyar ba tare da na san dalili ba"
"wai yaushe kika zama haka ne? Ina ke kika gaya min yadda ya dinga lallaba ki akan in ba zaki taimake shi akan yarinyar ba ki fita harkar ta? Wannan abunda kike yin shi ze sa ta raina ki, ki kama kanki a matsayinki na me ilimi kuma matar gida, tun yaushe baki maida ita ƴar aikin da ya ƙi samar miki ba!"
Shiru tayi tana nazarin maganan maman tata, hakane kuma fa, kuma ta san fushinshi bashi da kyau shiyasa be cika yi ba don in ya birkice kaman wadda ya sha shaferin Fulani, zata fita harkar yarinyar ta kama abunda ke gabanta tunda ta riga ta zame mata ƙashin wuya.
Sun ɗan kara tattaunawa da mommy kan ta miƙe tayi wanka ta shirya cikin wasu sexy nighties ta nufi ɗakinshi don bashi hakuri irin ta masoya, ta san kayanta cikin lokaci kankani ta samu ta saukar da fushin suka sha baccinsu ita kanta ta san mijinta na son ta to me na wani damun kanta akan yar kauye?....
*Littafin rubutu a kan ruwa na kuÉ—i ne, da Naira 300 kacal zaki ilmantu, faÉ—akantu ki kuma nishadantu bi'izinillahi*
Zaki iya biya ta wannan akawun lamba
3118518476
First bank
Fatima Muhammad Gurin
Se ki tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
In shaa Allah ba zaki yi dana sani ba🥰
🖤Gureenjoh🖤
RUBUTU A KAN RUWA
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN
     (Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*RUBUTU A KAN RUWA*
*Da sunan Allah me rahama me jin ƙai, amincin Allah da rahamarsa su tabbata ga duk wani ɗan uwa/ƴar uwa da ta riski labarin nan a yau, Godiya ta tabbata ga sarkin sammai da ƙassai wanda da ikonsa da buwayarsa ya bani damar sake dawo muku a karo na Goma churrr, duk yanda zan saka muku labarin Rubutu a kan ruwa bana tunanin zaku fahimta se kun baje shi a fai-fai, Allah yayi mana jagora a wannan tafiya*
*SADAUKARWA* wannan littafi gabaÉ—ayanta sadaukarwa ce ga mutane biyu masu dumbin karamci da mutunci.
*AUTAR MANYA*
*ALEESHATULKHAIR*
kun yi min abinda baki baze iya furtawa ba a duniyar rubutu, irin ku kalilan ne masu wankakken zuciya da Æ™auna saboda Allah, Allahn da kuka kaunace ni saboda shi shima ya so ku🥺ðŸ™
Jira jira jira lanta Ina Zaki Naga kina sauri aa larai kyale ni yanxu zamanin idan kin ga mace ta zauna ita taso gidan ALEESHA Collection zani sarin air freshener da turaren wanka da toilet cleaner da shower gel da kayan bacci na yara da na manya na maza da na Mata Aa wanan shaharren campany da suke taimakawa Mata masu son Fara sana'a da kayan kamshi da gyran gida Akan farashi me Kama da kyauta Zaki jiran ki kawai lantis inda da wata yar marainiya 10k din zanje Naga ko zan samo abun da zan Fara Mai da taro sisi
So kike ki Fara sana'a ko Kuma har yanxu baki gaji da tambayar megida kudin biki da na suna Yana Sha Miki kamshi ba to idan kin shirya Nima na shirya tsab domin baki kayana sari akan farashi sauki kema kiji ki nime naki
Domin neman Karin bayani ku tuntube ni ta number ta Kira ko WhatsApp 09067967944
Sai kunzo
*FREE PAGE 5
Washegari da wuri ta tashi sede bata yi wanka ba, ta gaji da zaman ta dubo choculates da Asma'u ta jida mata ta fara sha, jin daaɗin su ya sa tayi ta shan abunta har taji ya isheta, ƙishi take ji don haka ta miƙe ba tare da ta damu da neman dankwali ba gashinta se rito yake daga tsakiya da aka mata parking ta fito, blue Cotton nighties din nata se ya mata kyau kaman ƴar baby, fuskanta banda farin glass dinta babu komai, a hankali ta nufi inda tafi tunanin kitchen ne jin gidan yayi shiru sossai.
Tana sa kanta ta tsaya chak tana karewa bayanshi kallo, bata shiga mamaki ba seda ta fahimci me yake yi, girki fa yake yi kaman, baki ta saki tana kara zura idanu don tantancewa ina namiji ina girki? Ta ayyana tana kama haɓa, shi kam be ma san da mutum ba, yana sanye da farin karamar shirt da ya kama shi ya fidda kakkarfar surarshi da three quater Black me aljihuna dayawa, ya gama soya irish yana soya kwai gefe kuma ruwan zafi na tafasa a kettle.
Tunani take ta shiga ne ko ta koma kuma kishin ruwa take ji, ita dae wannan abun kunya ne namiji a kitchen abunda bata taɓa gani bane a gidansu, bata tunanin ko ruwan zafi baffanta ya iya dafawa, to ina matar gidan? Ta tambayi kanta, tana shirin juyawa ya juyo se suka haɗa idanu...
A jikinshi yaji kaman mutum na tsaye wurin hakan ya saka shi Juyowa se ya kalleta, ya É—an yi mamakin sauyin da ta samu a kwana biyu kacal da Shigowar tata birni, a ladabce ta gaishe shi ya amsa yana cewa
"yunwa ko? Breakfast is ready"
Ji tayi wani sabon kunya ya rufeta, ina ma da ta iya anfani da waennan abubuwan nasu kuma ta iya girkin en gayu? Ina zata bar Abbanta a kitchen yana musu girki suna mata?