Sashe 2
Rubutu A Kan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A razane take kallonshi da idanunta dake zub da ruwa zuciyarta na tsitsinkewa tunanin ta na kasuwa kashi biyu zuwa uku, taya zata fara barin mahaifanta ta bi mutumin da a yau ta soma kallonshi a rayuwarta? Taya zata iya rabuwa da mahaifiyarta a wannan gaɓar da take bukatar abokin kuka? Amma kuma burinta da na mahaifinta fa? Idan tana so ta kasance yadda mahaifinta ke so dole se ta bar rugar nan amma....
"Ai Emran baka buƙatar shawara da mu akan ɗiyar Isma'il duk abunda kaga ya dace se ayi"
Da sauri ta kalli kakan nata ta ɓangaren uba dake magana, hawaye ne ya wanke mata fuska tana tunanin yadda zata tsallake ahalinta zuwa inda bata saba ba, mutuwa mai tonon asiri kuka ne ya kwace mata.
Da kallo Naina ta bita tana tunanin abunda su Emran suka tattauna da wannan tsohon bororon har ya saka yarinyar kuka, ta san Emran ba wani faɗa mata zai yi ba hakan yasa ta taɓe baki, tsakani da Allah ma ta gaji da rugar se ƙarnin nono yake mata... Kaman Emran yaji kuwa yace su fara haramar tafiya.
Shi ya fara Miƙewa ya isa gabanta ya ɗauki wayarshi kan cikin dattako irin tashi da sanin darajar na gaba duk talaucinsa ya duƙa gaban baba ya fiddo bundles na dubu daidai har guda uku ya ajiye ya miƙe ya fice baban na ta mishi adu'o'insu na tsoffi da godiya bayan duk tarin kayan abincin da ya zube.
A jikin mota ya É—an jingina yana amsa waya É—ayar hannunshi kuwa na daddana É—ayar cikin sauri da kwarewa, su Naina da suka gaji da tsayuwa ta kalleshi mijinta mai kyau ne, a kullum kara godiya take da ta sameshi ji take tayiwa mata dayawa zarra domin shi É—in zaki ne a cikin maza, komai nashi cike da charisma da class yake aiwatarwa yanayin magananshi da tafiyar shi cike da ginshira shi ke kara burgeta dashi a ko yaushe, babu abunda ke bakanta mata rai irin miskilancinshi da har ita be bari ba, gyaran murya tayi tace
"Dear me muke jira ne? Naga Murad da Nameer duk suna mota"
"Aisha"
Ya faÉ—a bayan tsawon minti É—aya da maganar ta ba tare da ya kalleta ba.
Yanke tsamannin jin wani kalma daga bakinshi tayi bayan ta tsura mishi idanu na sama da mintuna uku tana jiran jin cikakken bayani tace
"ban gane ba Emran? Aisha muke jira? Me zamu yi mata?"
Tsaki yaja yana Miƙewa daga jinginen da yake kaman ze ce wani abu kuma se ya fasa daidai lokacin da kunnuwansu suka soma jiyo musu kukan Ayusher kaman zata tsaga gidan, lumshe idanun shi yayi ya buɗe kn ya sake jn tsaki, baki sake Naina ke kallon Ayusher da mutanen da suka rakota da kullin kayanta cikin zani ta kalleshi
"Emran ina zamu kai yarinyar?"
"Shes staying with us from now on"
"what????"
Ta yi exclaiming ranta na dugunzuma wani bala'i na kunno mata, ya fa san yadda ta tsani ganin wata kusa dasu taya zata fara rayuwa da wannan bagidajiyar kauyen da ko hausa bata iya ba ita da bata ma jituwa da Ƴan aiki bare wannan kazamar? Daga mutuwan uba se a lika mishi wata yarinya?
"Emran ni ce matar gidan kuma dole idan yarinyar nan ta bimu a gidana zata zauna don haka ni ban amince ba"
Kallon gargadi yayi mata kan ya maida kanshi cikin harshen fulatanci yace ta shiga, se kuka take haka tana ji tana gani aka sanya ta a jibgegiyar motar ya zagaye ya shiga, Naina da bala'i ke cin ta ranta a ƙone cike da kyamar Aisha ta shiga tana wani manne wa da kofa, turaren ta ta fiddo daga handbag ta feffesa a motar ba wadda yace mata ci kanki wadda hakan da tayin kuwa yasa Aisha sake tsinkewa da sabon hawaye, wallahi mutuwa be yi ba...
A hankali take sauke ajiyar zuciya idanunta na bisa bishiyoyi zuwa dabbobi da suke wucewa jefi jefi har suka bar rugar su zuwa karamar hukumar garin har suka dangana da cikin birnin yola zuwa jimeta duk ta san wuraren sbd jigilar asibiti da mahaifinta kasancewar an haife ta da matsalar ido wadda likitoci suka tsayar kan Fatar jikinta ne ke affecting idanun.
A hankali motar su ta shiga Airport, bayan ɗan zirga-zirga se gata a gaban jirgi taka kafa tayi don shiga se ta koma baya da gudu tana zazzare idanu, ta gwada haka ya kai sau uku kan na huɗun ta saki kuka tana kokarin komawa da gudu hakan yasa mutanen da hankalinsu ke kanta kwashewa da dariya ciki har da Murad, Naina kam takaicin ace tare ma da ita suka zo yasa tayi ciki abin ta tunda mijinta ya jima a ciki Nameer ma bayan gama dariyar wannan kauyanci ciki yayi Murad ne ya tsaya yana kwaɓa mata hausa da ɗan abinda yake ji cikin fulatanci.
Se da yayi da gasken gaske ganin kowa ya shiga ana shirin rufe kofa kan ya kamata kamar wata tsohuwa tana takawa da kyar tana hawa suna shiga tayi turus daga bakin kofa ganin yawan fasinjojin cikin jirgin kuma dayawa hanaklinsu na kanta ganin bororuwa da kayan saƙi cikin jirgi wadda hakan ya firgitata ta kwasa da gudu ta koma kasa me za'a yi in ba dariya ba wasu har suna kokarin yi mata video.
Goshi Murad ya dafe ganin yayanshi ya ja tsaki ya miƙe ya fice daga jirgin cikin takunsa na ƙasaita da ginshira, yarinyar nan kar tayi yayansu ya wanke mata fuska da mari sbd saurin fushinshi da zuciya irin tashi don har shi yanzu da girman shi be gami yayan nasu tsinka mishi mari ba in har ya kai shi kololuwa bare ita wannan da ya karɓa amanarta a matsayin ɗiyarshi dole tayi hankali da Ya Emran saukinta ma ba sossai yake zaman Nijeriya ba..
"Ke!" Dakakkiyar muryarsa ta ratsa dodon kunnenta wadda yayi sanadiyar kara mata tsoron ta a firgice ta miƙe tana ja baya a kuma tsananin tsorace ganin ya nufo ta gadan gadan...
*Littafin rubutu a kan ruwa na kuÉ—i ne, da Naira 300 kacal zaki ilmantu, faÉ—akantu ki kuma nishadantu bi'izinillahi*
Zaki iya biya ta wannan akawun lamba
6039380652
Keystone bank
Fatima Muhammad Gurin
Se ki tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
In shaa Allah ba zaki yi dana sani ba🥰
            🖤Gureenjoh🖤
RUBUTU A KAN RUWA
Â
بسم لله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
FATIMA MUHAMMAD GURIN
(Gureenjo)
ADABI WRITERS ASSOCIATION
Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
*Diddigar ƙaya... Paid*
And now..
*RUBUTU A KAN RUWA*
*Da sunan Allah me rahama me jin ƙai, amincin Allah da rahamarsa su tabbata ga duk wani ɗan uwa/ƴar uwa da ta riski labarin nan a yau, Godiya ta tabbata ga sarkin sammai da ƙassai wanda da ikonsa da buwayarsa ya bani damar sake dawo muku a karo na Goma churrr, duk yanda zan saka muku labarin Rubutu a kan ruwa bana tunanin zaku fahimta se kun baje shi a fai-fai, Allah yayi mana jagora a wannan tafiya*
*SADAUKARWA* wannan littafi gabaÉ—ayanta sadaukarwa ce ga mutane biyu masu dumbin karamci da mutunci.
*AUTAR MANYA*
*ALEESHATULKHAIR*
kun yi min abinda baki baze iya furtawa ba a duniyar rubutu, irin ku kalilan ne masu wankakken zuciya da Æ™auna saboda Allah, Allahn da kuka kaunace ni saboda shi shima ya so ku🥺ðŸ™
FREE PAGE 2
"Wuce muje"
Ya faÉ—a babu alamar wasa a lamarinshi se taji tsoro da shakkarshi fiye da yadda taji na jirgin, Dukda zazzare idanun da take haka ta yi gaba ya tasa keyarta har seat nata, air hotess yayiwa magana akan ta saka mata seatbelt dinta don ko sun nuna yadda ake yi sun kuma faÉ—a sun bada leaflet a duba wannan yarinya ba lallai ta iya ba, haka ko aka yi ita ta saka mata kan ya koma mazauninshi ya zauna, sam be kula irin maganganun da Naina ke yi ba ko nuna ya ji ma be yi ba bare ya kulata wadda hakan yake kara bakanta ranta ta kuwa ci alwashin yarinyar bazata zauna dasu ba sede ayi wacce za'a yi.
Har jirgin ya sauƙa idanun Aisha a rufe suke ruf babu kalar adu'ar da bata yi ba, numfashinta ma sede ta riƙe na mintuna ta saki ta shaki kaɗan ta sake rikewa tsabar tsoro da firgici da aka sauka kasa takawa tayi sbd jiri, da taimakon wata air hotess ta sauko se kuma amai, kyawawan dogayen yatsunshi ya saka a Goshi ya ɗan murza sbd sarawar da kan nashi yayi, tsiririn tsaki ya ja wadda idan na kula yana daga cikin ɗabi'arshi amma fa shi kuwa duk duniya abunda ya tsana a mishi kenan...
"Murad pls take care of her i've an emergency patient to attend now"
Ya faɗa yana ɗan tafiya, kan ma ya ɓace First aid na airport din suka zagaye ta sanin da wadda take tafe, aka ɗan bata taimako kan Murad ya riƙe ta sbd jirin da take ji har suka isa mota, Naina ta cika pim kamar fulawar da aka sakawa yeast duk yadda ta so ya ɗauke ta a motar shi kamar yadda suka zo ya kiya yace asibiti ze yi ta jira Aisha Murad ya sauke su, ganin yadda suka fito ɗaiɗaikun mutane na kara nuna Aishar kamar ya zama musu wani sabon abu ne ganin bafulatana da kayan saƙi a cikin jirgi yasa tayi saurin kwala kiran ƙaninta
"Nameer!"
Tsayawa yayi ta ƙarasa har inda yake
"i would rather follow a taxi than to rode a vehicle again with this gurl"
"amma sis bakya kaunar taxi naga, sannan ai yarinyar nan bata isa ta hana ki shiga motar gidan inlaws É—inki ba"
Nameer ya faÉ—a
Tana kwaɓa fuska tace
"gwara min taxi din sau dubu baka ganin yadda duk tayi ta amai ewww, na rasa me ya hau kan dear da ya jajiɓo mana wannan kazantar in taimakonta ze yi yayi mana a chan kawai, mtseww"
Nameer ya saka dariya yana tare musu taxi ya riga ya san sis É—in tashi da mita sam abu baya wucewa a wurinta barin ma in bata so abun ba, taxi suka shiga tana cigaba da korafinta.