Sashe 7
Rana Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sannan ta dauko mata mayafi daya wanda ba ta taba sawa ba. Ta hada mata kaya masu yawa, ta aje a kan gado. Tana fitowa Salma ta ce,
"Ni zan tafi Salma ta ce,
"Ba kin ce sai kin yi la 'asar ba?"
Dankasa ta ce,Na fasa Salma ta ce,
"Ba ki isa ki tafi ba".
Da Kyar ta kai uku. Ta kira Hajiyarsu wai direbansu ya zo ya dauke ta. Hajiyar ta ce ta aike shi Marafa zai kai abincin sallah gidan kakarsu. Salma tace,
"To bari ta taho.
Salma ta ba ta kayan da ta ari style, sannan ta ba ta wanda ta yi niyya, sannan ta ba ta dubu biyu acikin dubu biyar din da abokan Shatima suka ba ta. Ta ce,
"Gaskiya kin ba ni abubuwa da yawa, nagode sosai. Yanzun sai ki raka ni titi"
Salma ta ce,
"Wai bari dai in kira Yaya ko zai bar ni"Ta ce,
"Ai ko ba ki isa ki bar ni a bakin ni daya ba"Salma ta ce,
"Ba za ki gane ba ne". ta daga wayarta ta kira shi.
Ya daya, ta sa a handsfree don Salma ta ji, tace
"Yaya Kawala zata tafi"
Ya ce,
"To mun gode, ki ba ta dubu daya zan
ba ki"Ta ce,
"To Yaya, daman ba ta san hanyan titi ba
ne, shi ne zan raka ta"
Ya ce,A'a, me na ce miki?"
Ta ce,Please Yaya, ka ga a motar gidansu aka kawo ta, kuma.
Kashe wayarsa ya yi.Ta kalle ta,
"Kin gani ko kawata?'
Salma ta ce,
"Zo mu je har gabansa
Ta ce,
"Kai! Ina tsoro
Salma ta ce,
"Ke dai zo mu je"
Sun fito su ma za su fita, Shatima ya tsaya suka isa gurin motar. Kafin Salma ta yi magana ya ceKi koma, ke kuma titi ne ba ki sani ba?"
Dan Kasa ta ce,
"Eh"
Ya ce, "Bari mu sauke ki"
Ta ce,To"
Salma ta ce
"To sai mun yi waya kawata".
Shatima ya ce,Ina ne unguwarku?"
Ta ce, "N.D.C Ya ce,
'"To bari mu sauke ki a kan layinku"
Tana idar da sallar isha ta shiga hada kayanta,
in ta tuno gobe za su je Zaria farin ciki a gurnta kamar me, hatta kayan da za ta sa tuni ta aje su. Takirga kudinta dubu sha biyu da 'yan canji don ba makaranta,
kuma wanna lokacin naman dubun take saya, saboda azumi. Ta yi komai jiran zuwan washegarin take yi.
Page 10
Tana wanka ta fito don ta yi shirin bacci. Kan gado tasamu Shatima a kishingide. Tayi mamakin ganinshi,
saboda bai cika zuwa ba, sai in zai saka kaya. Ta nufi gurin da ta aje kayan baccin ta saka, sannan ta dube shi,
"Sannu da shigowa Ya ce,
"Ke ma sannu da wanka
Ta yi yar dariya, sannan ta fita zuwa kicin. Yaga tana ta jero masa tukwane dauke da nama.
Ta ce,Kalli kason da na yi
Ya ce,Kason me?"
Ta ce,Nama mana, ga naka, ga nawa, ga na su Hajiyarka, ga na kaka, ga na Innarmu
Ya yi yar dariya,
"Da ma haka ake yi?"
Ta ce,To da mu kadai za mu ci?"
- Ya ce,
"To yanaga na Inna,ba shi da yawa.
Kara musu da nawa"Ta ce,
"Ai ba su da yawa
Ya sauka ya dauki tukunyar ya zuba mata kusan rabin nashi. Ta rike,
"Barshi hakaYa ce,
"Da kin bar su Hajiya, don nama yana can kamar ya yi magana a gidansu 鈥�
Ta ce,Ai namu daban, tana son ta ga na gidankaYa ce, "Salma!"Ta dago ta dube shi, ya ce,Kina da manyance ko da yake na ga kin girma. Maida naman kizo
*Sai kawai ta ji gabanta ya fadi. ni
Tana dawowa sai ya janyo ta zuwa, jikinsa.
Abubuwan da yake mata ne suka tsorata ta. Ta ce,Yaya don Allah ka bari"Ya ce,
"Salma yau zan amshi hakKina matsayin mijinki, domin naga kin soma girma
Ta ce,Na shiga uku Yaya, ba zan iya ba
Ya ce,
"Zan koya miki, kar ki damu'
Yana dora ta kan gado ta rarrafa zuwa karshen
gadon ta makure. Ya cire kayan sannan ya dube ta.
Daga shi sai gajeran wando, ta boye fuskarta a cinya,tana fadin,
"Yaya don Allah ka sa kayanka. Yaya na
shiga ukuna Yana janyo ta sai suka hau kokawa. Sai kyarma take tana kuka.
Ya ji haushi har ma komai ya fice masa a rai,
ya hankade ta, sannan ya tashi ya fita zuwa falo bayan
ya saka jallabiya. Ya kwanta kan kujera cikin bakin ciki.
Tun kusan kwana uku yake a matse, Nafisa ta
Yi nauyi dole ya tausaya mata, Aliya kuma tana al'ada.
Ya kwana da takaici, ita ma dai Salma ba ta runtsa ba,ga shi tana son ta yi masa abin da yake so, amma ta kasa don tsoro
Yana yin sallar asubahi ya nufi dakin Amna, ya bude ya shiga. Gadonta ya hau ya kwanta cike da kewarta, ya dauki filo ya rungume. Bacci ya dauke shi,
karar wayarshi ce ya tashe shi, ya mike zaune. Amna Ce, ya daga cikin jin dadi yana fadin, "Zuma ta ina cike da kewarki, da mafarkinki"Ta ce,
"Amma ga shi sai ni na kira ka, tun ranar jajibiri da ka kira ni?"
Ya ce,
"Yanzun haka ina Dakinki, ina kwance kan gadonki rungume da filonki ke da yarona kawai nike son jin duminku'
'Ta ce, "To yau zamu taso"
."Ki ce inzo Kano in jira ki?'A'a, sai na huta
"To yau za mu je Zaria ranar da za mu dawo sai in zo mu taho'
Tace Haka ya yi".
A nan dakin ya yi wanka ya shirya tsaf?
Lokacin da ya koma dakin Salma ta kammala abin kari don haka yana zama ta fito daga kicin ta aje a gabansa,tare da yi masa zannu. Bai ko kalle ta ba bare ya amsa.
Tana kallo ya dauki wayarsa ya kira Aliya ya ce ta kawo masa abin kari dakin Salma.
Salma" ta soma sabon kuka tare da fadin,
"Yanzu Yaya ba za ka yi min hakuri ba?"
Ya daka' mata tsawa, Tashi a nan!"
Ta tsora ta sosai cikin hanzari ta dauki tire din
kayan shayin ta maida kicin. Ta zo da gudu ta shige daki, sannan ta banko kofa. Tana jin shigowar Aliya saita daga labulen window tana kallonsu: Ta hada shayi ta mika masa, ta saki labulan ta koma kan gado ta kwanta tana kuka.
Tsaf ta gama shirin zuwa Zaria tana jiransu.
Nafisa da Aliya sun shirya tsaf, Salma ta kulle namanta da ta kasa da cincin. Shatima ya shigo zai dauki wayarsa, ya ga Salma ta fito da kayan tafiya. Ya dubeta cikin tsawa,
"Ko kofar gida na ji labarin kin fito sai na yi mummunan sa6a miki Ta ce,
"Yaya don Allah, to ka z0 yanzu na
yarda ko zan mutu, Allah zan yarda kada ku bar ni, ina son in je Zaria"
Ya ce, "Ki bar abinki bana so, na tsani duk wani abu da ya fito daga gare ki"
Kalaman Shatima sun yi tsauri a gurin Salma
Ba ta kara magana ba, ta dauki kayan sawarta ta maida ciki. Ta dauko kudin jiya sababbi ta Kirga dubu biyu ta
Kulle a leda ta sa a cikin Kullin Kaka. Ta sa dubu biyu ana Innarsu, sannan ta dauka ta nufi gurin Nafisa. Ta samu suna ta saka kaya a mota, ta kira Hamida ta ce
"Don Allah ki ba ni dama in ba ki sako".
Hamida ta ce, "Ba za ki ba?"
Hawaye suka soma sulmiyo mata, ta ce, "Ya ce ba zan je ba. Don Allah ki ba Anty Badi atu wannan
daurin kayan za mu yi waya. Wannan kuma ki ba
Hajiya na san can za ku fara zuwa".
Hamida ta amsa tare da cewa, "Insha Allah zan ba su. Ki yi hakuri ki daina kuka'
Ta ce, "Na gode". Ta juya.
Aliya ma ta fito da kayanta, ta cema Salma,
"Ke ba ya ce ban da ke ba?"
Salma ba ta tanka ba ta wuce, sai ta ji Aliya ta saki dariya kyalkyal. Ba ta waiwaya ba ta shige daki ta banko kofar. Ta hau gado ta kwanta, sannan ta kira
Badi'atu, ta ce, "Ga sako nan ta taimaka mata da shi zata amsa a gurin Hamida.
Badi atu ta ce, "Au ba za ki zo ba!"
Ta ce, "Eh na yi laifi ne, ya ce ba zan zo ba"
Badi'atu ta ce, "Mayafin da na miki message jiya?"Salma ta ce, "Ban gani ba wallahi, me ki kace?"
Ta ce,, "Pink din gyalanki za ki ara min".
Tace
'"Au, bari in kai ma Hamida ta kawo
miki, amma ba'aro-ba, na ba ki duka"
Badi'atu ta yi godiya, ta je ta ba Hamida mayafin.Salma tana jin fitarsu ta koma ta kwanta cike da da ta sani. Ta lumshe ido tana tuno irin rokon da yake mata a kan ta ba shi hakkinsa, amma ta kasa. Dole yayi fushi da ita, fatanta Allah ya huci zuciyarsa kafin su dawo.
Ita daya a gidan ta kwana tsoro ya ishe taba ta yi baccin kirki ba.
Washegari ta ce, bari ta je gidan makociyarsu mai gwanjo inda shi ta siya, ko ta dan yi tattaki. Tana zuwa maigadi ya ce,
"Yata ki koma ciki;, maigida ya ce kar a barki ki fita, kuma kar a bar kowa ya shiga har su dawo
Salma ta ce, "Tofa!"
Ta juya ta koma ciki, ita ba talabijin ba bare ta kunna ta kalla.
Kwana hudu suka yi cif sannan suka dawo,Salma ta leka ta windo ta ga Mustapha ne ya kawo su
da motar Shatima, sannan ta ga ya dauki motar Amna
ya fita. Ba ta kara bi ta kansu ba ta koma ciki.
Amna da Shatima sun yi matukar murna da
ganin juna. Ya dauko ta suka nufo gida. Ranar gurinta
Page 11

Kwana hudu suka yi cif sannan suka dawo,
Salma ta leka ta windo ta ga Mustapha ne ya kawo su da motar Shatima, sannan ta ga ya dauki motar Amna ya fita. Ba ta kara bi ta kansu ba ta koma ciki.