Sashe 18
Rana Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na'am, kin gama shiri ko?
Tace Wane shiri kuma?"
Ya ce To mu je inda babu mutane mu yi magana Nafisa cikin mamaki tace Shigo nan
Ta tura akin su Hamida. Wasu yara ne a ciki, ta ce, "Kuje falo
Ta kakkabe mishi bakin gado tare da fadin, Zauna Ya zauna yana cewa,
"Ina yaran?"Ta ce,
"Ashraf ya makale wa Babata tun da muka zo. Babanmu kuma yana bayan Mama
Shatima ya yi murmushi, "Ai dole ya makale ma takwaransa?Ta dub猫 shi, *Ina yini?"Yace Lafiya lau,tunda an kai amare ai biki ya Kare saimu tafi ko, don gaskiya gobe da ke za mu nafisa ta yi yar dariya, "tace gobe fa za,a yi budar kai, ka ga ya dace in tafi?"
Yace an gama budar kai tunda an kai amar猫 dakinsu, kuyi musu addu,ar zaman lafiya-kawai"Tace yaya gaskiyal ba zai-yiwu ba, kannai na har biyu na kasa halartar budar kan kansu Ya ce,
"To na ji, zan jira ki goben ki taho da wuri na fada miki Abuja za mu wuce, jibi office
Ta ce,Wai ni Yaya me ya sa ba ka min adalci? Ni kadai ce matarka? Ga Salma ai tana htun ba makaranta take zuwa ba, kuma ga Amna in ma Aliya tana da ciki. Amma ko yaushe sai a kace dani zakaje Abuja, kuma ni anki saka ni makaranta,Fisabilillahi adalcin kenan?"Shatima ya yi shiru yana kallonta, har da kuka. Gunjin kukanta ya sa Anty Maimuna ta leko tare da fadin,A'a bayan an gama kukan daukar amaren wa muka samu yake gunji a nan?"Ganin Shatima da Nafisa sai ta ce, "Au dama ku ne?"
Shatima ya gaida Anty Maimuna, ta ja kofarta nufi dakin Mama, ta kira ta gefe, tace
*Mama? Nafisa ce mijinta ya z0, sai kuma na ga tana kuka Mama ta ce.
"Suna ina?"Anty Maimuna taCe,
"Suna dakin Su Hamida Mama ta ce,
"Nafisa da ki ke gani sarka ce sarkin rikici. Bari in je in ji mene ne kuma
Bakin kofar ta tsaya tana jin muryarshi yana fadin,Karatu dai ko ina ana yinshi ba sai Zaria ba,kuma in kin kwantar da hankalinki Abuja zan nema miki. Inma da za ki yarda akwai wata makaranta da wata mata ta bude irin ta koyan sana'o'in nan kayan yara da zannuwan gado, da rigunan aure. Na yi magana da matar Nafisa ta ce,
Tab! Nizallar karatuna zan yi"
Yace Kin fi so ki koma baya? Kina ganin
Amna a waje tayo karatunta tana da kwalinta na digiri, amma me ta yi da shi? Yanzu gata kasuwanci ta koma.
Ta ce,amma dai iliminta yana kanta ko?"
Shatima ya ce,
"Shi kenan, yanda ki ka so.Amma ina fada miki Abuja za mu tafi gobe, don haka goben lallai ki taho da wuri
Ta ce, "Ni fa ba zan dawo gobe ba.
Ta yi shiru ganin Mama ta shigo. Kamar an jeho ta, Shatima ya rusunar da kai yana yana gaida Maman. Yanda ta amsa gaisuwar yasan ranta a bace yake. Ya dago ya dube ta, Nafisa take kalla, ta ce,
*Duk da ban ji zantukan ku duka ba, abin da na ji ya gamsar da ni. Ban san lokacin da za ki san darajar mijinki, ba, yana ga abin da za a yi kina ke ba shi kike so ba. Wannan ba tarbiyya ta bace, ban san kuma
A ina ki ka samo su ba Nafisa cikin kuka ta ce,
"Mama wai a ce mu hudu ne fa amma kullum Yaya ni yake dakilewa karatu, sai dai in bi shi Abuja. Marin da Mama ta sakar mata ne ya sa ta dafe bakinta, shi kuma Shatima bai san lokacin da ya rike hannun Mama ba, yana fadin,Don Allah Mama kiyi hakuri abin bai kai haka ba Mama tace
"ta tashi ta hada nata ya nata ta bi mijinta.Yace a'a ta bari sai gobe ta zo, Mama ta ce
"Kai ka fi ba ni haushi, ka tsaya kana lallabata tana botsewa, maimakon ka shasshara mata' mari, mata sun sa ka canza daga Shatiman da na sanka Ya ce,
"Mama ai ba za a biye ba a yi ta rigima, a barta sai zuwa goben'Ya mike;
"Mama ni zan je in yi sallah mu wuce"Mama tace
"Don Allah ka yi ta hakuri daSu
Shatima ya ce,Babu komai"Yayi godiya ya fita.
Anty Maimuna tana gain fitarshi ta shiga dakin tana tambayar abin da ya faru, Mama ta fada mata komai.
Nan suka rufe ta da fada, Anty
Maimuna ta ce Sokuwar banza, cikin ku hudun harda 'yar yarinya wadda ba ta kai ku shekaru ba, ya za6e ki kece fa tauraruwarshi, ya taba zuwa da sauran?"Tace
"Sau daya ya je da su, Salma kuwa bai ta6a zuwa da ita ba Anty Maimuna ta ce,
"To kin gani? Gyaran da ki ke yana amfani, kuma wannan shigar da ki kasamu a gurinsa ta fiye miki duk wani karatu da za kiyi". Mama tace
"Kuma da za ta shiga makarantar
koyon sana'ar sai tafi mata karatun, tunda na gasa ne za ta yi karatun ba na ra'ayin kanta ba ne"Nan dai suka bar fadan, suka dawo bata shawara da nuna mata abin da ya dace
Washegari tun karfe Daya Mama ta tattara
Nafisa da yaranta direba ya maida ta. Lokacin
Shatima baya gida suka dawo, da ya zo ya same su murmushi ya yi tare da kara ganin darajar mama,matsayin suruka ta gari. Sai dai ya san sai ya yi lallashi game da marin da Mama ta yi mata. Lokacin da suka shirya tafiya Salma ba su dawo daga Katsina ba, don haka ya bar abin da yakan dan-ba ta na nama a hannun Aliya. Salma ta samu nasarar zana jarrabawar share fagen shiga jami'a (jamb), suna jiran Samun sakamako. Wani yammaci maigadi ya yi sallama a kofar Aliya ya tambaye ta ko Alhaji yana ciki? Ya yi baki. Aliya wadda ta kumbura saboda cikinta ya ma fita a watanshi, ta ce,
"Yana nan, bari in fada mishi,ko da sai sun dan jira yana wanka
Shatima ya fito sanye da jallabiya ruwan madara, ta yi kyau sosai a jikinsa duk da bai sa ta don kwalliya ba, sai don shan iska: Wata mota ce a gefe ya gani, Danbaba maigadi bai bari sun shiga ba,tunda sun ce bai san da zuwansu ba. Samari matasa sa'annin su Mustapha ya gani sun fito daga motar sun nufo shi, duk suna sanye da dogayen kaya da huluna,shigar mutunci. Suka gaida shi cikin girmamawa, Shatima ya sake dubansu, sam bai sansu ba, ya ce, "Samari daga ina?"Suka ce,Daga cikin gari"
Ya ce, "Kuma ni ku ke nema?"
Suka ce "Eh, yayan Salma dai muke nema"
Shatima cikin mamaki ya ce Salma?"
Suka ce, "Eh" Ita
Ya ce, "Ni ne, lafiya ko?"
Daya cikinsu ya ce'
"Eh to gaskiya dai lafiya lau Ya nuna Yusuf,
"Wannan abokin namu ne dama yake sonta, to amma ta ki saurarenshi shi ne wata kawarta ta ba mu shawara a kan muzo gurin yayanta
Duk da wanka Shatima ya fito sai da ya ji wata zufa ta keto masa. Cikin matsanancin bacin rai ya ce Amma ita Salma ba ta fada muku cewa tana da aure ba?"
Yusuf ya zaro ido tare da dafa kirji, gami da fadin,Dama da gaske take yi?"
Ya cire hular kanshi yana fifita, nan da nan idanunsa suka yi jajir. Yana fadin,
"Na shiga uku, da ma da gaske Salma tana da aure? Wallahi ina tsananin sonta Shatima ya daka mishi tsawa,
"A ina ka ganta?
Page 25
Yusuf yace gurin biki na ganta ranka ya dade a taimaka min
Shatima ya sake furzar da wani huci mai zafi sannan yace kanasin kace min kunyi hira da ita kuma ita ta kwatanta maka nan gidan ?
Yusuf yace magana daya kawai tayi min wai in barta wai tanada miji
Daidai lokacin salma ta turo kafar gidan sanye da kayan islamiya zata tafi turus ta tsaya tana kallon shatima da yusuf shatima cikin tsawa yace ke zonan jikin salma ya dau rawa tazo ta taugunna tace gani yaya
Ya nuna yusuf kinsan wannan?
Tace eh
Yace meke tsakaninku?
Babu komai don inma zai fadi gaskia aina fada masa inada miji
Shatima ya zabga mata harara yaya akayi yasan gidannan?
Hawaye suka soma zubowa daga idanunta tace ni bani na nuna musu ba yace to waya nina muku? Ya tambaya tare da kallon yusuf
Yace kawarta ce ta nuna min
Shatima ya kalli salma fada masa ko wanene mijin naki don ya sani
Salma ta dubi yusuf cike da jin haushinsa sannan ta nuna shatima wannan shine yayana kuma shine mijina
Shatima ya kalli yusuf to kaji kuma ina fatan ka gamsu sannan kuma ka fita hanyarta
Ya dubi salma ke kuma koma ciki ina zuwa Cikin tsoron kar ya hana ta karatu; tace
Wallahi ni....
Ya daka mata tsawa, "Na ce ki wuce ko?"
Salma ta nufi ciki. tare da fadin, "Na shiga ukuna Ya bi bayan Salma ba tare da ya kara kallon gurin su Yusuf ba. Tana Kokarin bude dakinta da makulli ya iso kusa da ila, makullin ya fadi don tsoro. Gani take yi dukanta zai yi.
Yace Ke tsaya ki amsa min, kuma ki fadamin gaskiya Salma ta tsuguna jiki yana Bari, ya ce,Kina son yaron?"
Ta zaro ido da fadin,Haba Yaya, ina da miji kuma zan so wani kamar jahila?"
Ta fada mishi duk yanda abin ya faru
Ta ce,Kuma Kawayena ba su san cewa ina da miji ba Ya ce,
"To daga yau ina son duk Kawayenki
su san cewa ni mijinki ne, sannan daga yau kin gama saka mayafi sai hijabai"
Tace
*To ai banida hijabai, sai wanda aka kawo kwanaki kasai mana
Ya ce. "To a kara kawowa in sai muku. Tashi ki tafi islamiyya
Salma ta wuce tana gode wa Allah da ya tsare ta.
Amna cikin motarta ta nufi gidan Maman Afra, sun Kulle da Maman afra ne saboda yawan yin siyayya da takeyi a shagonta, mijinta sojan samane babban soja. Maman Afra jininsu ya hadu sosai da
Amna, don suna zuwa gidan juna tare da bai wa juna shawara. Ta kofar kicin ta shiga bayan tayi fakin
Ta samu Maman Afra tana saka danwake, tace A'a yau kuma ke da kanki a kicin?!"