Sashe 16
Rana Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nina wuce dare ya yi Salma ta ce je ki sallami amarya in raka ki, tunda kinki bari a tashi Sukayi bankwana har da sauran kawayen suka fito don raka ta, Salma tana rike da jakar da aka raba ta biki, suna fita hall din sai ko saurayin da abokansa guda biyu ya tsaida su. Salma ta kalle shi ta ja tsaki, ta ce,
"Don Allah ku zo mu je"
Ya dubi Salma Dankasa, ya ce,
"Don Allah ki shiga, maganata da kawarki. Ina sonta na fada mata, amma ta ki ta saurare ni Salma tace Ba kada matsala, ZanYi magana da ita, kuma za ka ji sakamako Ya ce,
"Za ku tafi ne in kai ku?"Salma Dankasa ta ce,
"Yauwa gida za ta ka kai ta Salma cikin daga murya, tace
Dankasa kina hauka ne? Ya kai ni ina?"
Cikin fushi ta wuce fuu ta barsu tsaye. Duk suka saka dariya Kawayen Jamila Umar ta ce,
"Na ras脿 mai yasa Salma ba ta so ace ana sonta sam Dankasa tace
"Yayanta take tsoron. Amma ku zo mu je".
Ta dubi saurayin,
"Yusuf mu raka ta ka kai ta mu dawo tare kafin a tashi. Amma bari ka ga dabarar da da za a yi a wace mota ce?"Ya nuna motar, tace
"Jamila bita ki lallashe ta, ku shiga motar, don ni yanzun ina je fada za muyi
Da Kyar Jamila ta sha kanta suka shiga motar.duk baya suka zauna ta nuna ma Salma motar saurayinta ce Fatima ma ta zo ta shiga, Dankasa ta shiga gaba. Sam Salma ba ta san wake jan motar ba,sai da suka hau babban titi. Ta ji haushin ganin Yusuf amma sai t脿 yi shiru don yanzun ba ta da burin da ya wuce ta ganta a gida.
Kafin su Karasa gidansu ta ce, "Ku aje ni nan in karasa' Yusuf yace
"Bari dai mu karasa ina ne gidan?"
Dan Kasa ta nuna mishi da hannu, "Ga gidan Can Salma tace
"Subhanallahi, kada ki ja min matsala. Salma wallahi kar fa ya zo gidanmu
Salma tace
"Eh ba zai zo ba, ku ke yin waya
Salma cikin gadara tace, "To ki ba da lambata?"
Ta bude motar ta fita, Salma ta saki dariya,
"Na tuna ba ta da waya Ita dai ba ta waiwayo ba, burinta ta shige gida.Allah ya sa lokacin Shatima ba ya gida, goma saura ya shigo sasan Salma. Tuni ta cire kayanta tayi sallar isha tare da shirin bacci ya juya ya fita.
Bikin Badiatu ya kusanto, Aliya kuma an shiga watan haihuwa, in tana tafe ta dafe kugu, Salma takan sha dariya domin dai tana ganin masu ciki kala-kala, amma ba ta ga mai gwadare irin na Aliya ba. Ko su Amna dai iyayen son jiki ba ta ga tana irin wannan yatsinar ba. Salma dai ta yi sabbin dinkuna ban da wanda Shatima ya yi musu, kudinta da ta ke dan makalewa ta ba Salma Dankasa ta sai mata ya diddika irin nata masu kyau ta bada aka dinko mata su, sun yi kyau sosai kayan. Salma ta zaci Shatima zai barta tun ana saura sati daya bikin, sai ya daure fuska ya ce, ba ya son shirme. Da kyar da rokon da Badi'atu ta yi ta masa ya barta ana sauran kwana uku biki, cikin kawaye Salma ta saje suka sha lalle ana ta shirye-shirye. Bikinsu uku ya tara mutane sosai, Salma ta yi aron kudi dubu goma gurin Yaya Hadiza da ta kwashi adashe za ta canza gado, Salma ta ce,
"Don Allah ta ara mata ta yi wa Badi'atu gudunmuwa ta kashe kudinta duka ne, amma da zarar an gama bikin za ta tara ta biya ta. Wani saitin agogo ta sai mata mai guda uku dubu goma sha daya. Sun yi kyau sosai kowa ya gani sai ya yaba, Nafisa da Salma dama rana daya suka zo. Amna cewa, ta yi ita sai ranar biki. Aliya kuma shida kanshi ya ce ta bari sai ranar biki. Salma gidan Hajiya Kaka ta sauka gidan Kaka don za ta fi sakewa, can jama'a tayi yawa,Amna gidan Anty Momiyo suke da Badi'atun da kuma kawayenta.
Duk shagulgula tare aka hada da nasu
Hamida kamar kamu, sisters day da sauransu. Dinner ce wadda abokan ango suka shirya ita ce ta
Badi"atun kadai, wadda aka yi ana gobe daurin aure da zasu wuce zuwa Katsina inda mijin Badi'atu yake aiki, domin Costom ne babba.
Amarya ta yi kyau har ta gaji a gurin Dinner,su Salma an sha gayu babu yanda za a yi ka ce tana da miji. Sai faman kashe hotuna suke yi da sauran kawaye da 'yan uwansu Shatima sa'anninta, lokacin da aka zo soma rawa su Salma mazari nan suka shige tare da amarya ana ta rawa,
"yan uwa da abokan arziki suna ta yi wa amarya liki. Kallo sai ya koma sama lokacin da wani ya zo yana yi wa amarya ruwan "yan dubu-dubu. Gurin ya Dauki ihu, Salma ta tsura masa ido cikin mamakin ko wane ne wannan,ga shi ita kadai yake wa likin ban da ango. Da ya gama kuma ta ga ya nufi kujerar da su Anty Momiyo suke zaune, Salma ta taba Aishan Anty Momiyo tace,
*Wai wane ne wannan?"
Aisha ta ce, "Yaran yayansu mamanmu ne. ya so Anty Badi' atu sosai ta ki yarda".
Salma ta ce,
"Shi ma yana da mata?"
Aisha ta ce,
*A'a, ita dai ya so ya aura, ga shi yana da kudi sosai, kasuwanci yake yi komai suna yi irin su shinkafa, taliya da dai sauransu'
8/22/22, 17:00 - Ummi Tandama馃槆: 馃摎3锔忊儯
Page 22
Salma tace
"Kash! Da ma ta yarda ga shi mai kyau. Wannan ko ga shi har da mata da yara biyu"
Aisha ta ce,
"Ai kowa ya ji haushinta bare Hajiya. Babanshi shine babba a dakin su Hajiyan fa,kuma ya rungume su kamar me, komai shi yake musu don shi ma dan kasuwa ne. yana da kudi, da dan ne ya taso sai ya fi uban kudi" Salma ta ce,Allah ya yi wannan ne mijin nata Aisha ta ce,
'Kuma haka ne, Allah ya ba su zaman lafiya Sunanta da ta ji Imran ya kira ne ya sa Salmawaiwayawa da sauri. Imran Kanin Aisha ne, ya ce,Anty Salma wai ki zo Ta ce, 'In ji wa?"Ya ce,
'Ke dai ki zo"
Ta bi shi ta gun su ta fit脿 waje. Tana mamaki sosai ko su wane ne? dan Yaya Hadiza da Inna su ne za su zo mata, amma sai gobe gidan daurin aure. Har Kosawa ta yi sukai ta ga ko wanene. mamaki ya kamata ganin Yusuf. Da sauri ta isa gurinsu tana fadin,
"Na shiga uku, wa ya ce ku zonan? Me ya kawo ku?"
Tana yi tana waige-waige. Duk ta firgice.
Ya ce,Kwantar da hankalinki mana, mene ne don na zo miki biki? Salma kawarki ita ce ta bani katin bikin yayarki, Tun yamma muka zo ni ma ina da yan uwa a Kaura, can muka sauka shine na ce bari mu zo Dinner, gobe mu je miki Daurin aure daga nan ma sai ki gabatar da ni"
Salma tace
"Yusuf ka taimake ni., wallahi ni matar aure ce, ina da mijina fa"
Ya ce.Salma sai dai kawai in ba ki sona kawai ki fada min, amma Salma kawarki ta tabbatar min cewa ba ki da wani miji":
Salma ta ce,
"Ai ba ta sani ba ne. to na ji din ma bana sonka, don Allah ka tafi mijina yana nan gurin auren kanwarsa ake yi fa"
Ya ce, "Ni dai ban yarda da zantukanki ba, ki kai ni kawai yanzun gurin danginki".
Abokinsa da suka zo tare kuma ya ce,
In kina jin kunya ko tsoro fada mana gurin wanda zamu, sai mu je da kanmu. In kuma sun fi son ganin magabatanmu sai su zo"
Ganin mutane sun fara fitowa daga dakin taron sai Salma ta yi baya da gudu, jikinta yana bari ta nufi cikin dakin taron. Karo ta ji sun zabga da wani, a rude take fadin,
"Subhanallahi禄
" Domin wanda suka yi karon yana kokarin fitowa ne, yana yin waya. Wayar ta fad矛 kasa, cikin sauri ita da shi suka kai hannu da nufin dauka. Salma ta riga shi kai hannu ta dauki wayar kirar Samsug ce wadda ake yayi, karshen tsada a wannan lokacin. Ta juya wayar a hannunta bayan wayar ya yi kwatsa-kwatsa dai shi ma bayan gilashi ne. da sauri ta dago ta kalli mai wayar da nufi ba shi hakuri, sai ta kasa ganin wanda ya yi wa Anty Badi'atu ruwan kudi ne. ga shi ya zuba mata ido yana kallonta, bakinta yana rawa tace
"Don Allah ka yi hakuri. Bai ce Kala ba sai kallon Salma yake yi
Ta mike da sauri ta nufi ciki tana yi tana waiwayenshi, shi yana tsaye yana kallonta mamakin barnar da ta mishi ne yake yi mata irin wann谩n kallon, ko kuwa mene ne dalili? Gurin da su Aisha suke ta nufa, ta ce,Ina mayafin kuma?"
Ta taba kafadarta,
"A'a ina to mayafin?"
Ta soma waige-waige, ta kalli Aishan,
"Bana baki ba? Tace,
"A ina ki ka ba ni?禄
Salma ta ce,
"'Tun da za mu yi hoto"
Aisha ta ce,
"Kuma da aka zo kiranki bakin karba ba"
Salma ta ce,
"Allah dai ya sa ban yar ba
Ta soma dube-dube, ba ta ganshi ba ta soma duban inda za ta hango Shatima. Ta kasa tashi daga inda take zaune duk ta tsani taron ta kosa a tashi. Ta mike tare da fadin,
"Bari dai in duba gurin can da na buge ma mutumin nan waya"
Ba ta ga mayafin ba sai su Shatima da ta hango shi da wannan da suka yi karo suna magana a gurin motocinsu,