Sashe 17
Rana Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muryar Yusuf ta ji yana kiran Salma. Da sauri ta dubi gurin su Shatima don ta tabbatar bai ji kiran sunanta da aka yi ba, kuma cikin sa'a Shatima ya ji kiran tunda tsakaninsu babu nisa, domin ta ga ya kai dubanshi gurin Yusuf din, sai ta yi sauri ta juya cikin addu' ar Allah yasa Shatiman bai ganta ba. Bayan an tashi ta bi ayarin amarya zuwa cikin motoci suka nufi gida ranar dai gidan Anty Momiyo ita ma ta kwana
Tun Karte goman safe suka dawo gidan
Hajiya kaka domin nan za a daura aure, duk amaren ma nan suka hadu. Ana ta wanka da kwalliya.
Salma ta makale ana gama yi wa amare kwalliya ita ma aka rangada mata, suka sha ankon daurin aure ana ta hotuna. Aliya da Amna sai ga su, Salma tace
"Da ma Yaya a daren nan ya koma Kaduna kenan!"
Sai ta ji Aliya tana fada ma Nafisa wai
Mustapha ya je ya dauko su. Salma ta dauki Jafar yaran Amna tare da fadin.
"Zo mu yi hoto"
Ko don ganin mutane ne ya san Amna fadin wannan katon za ki dauka? Salma da ma sau daya ta taba daukarshi lokacin da suka dawo ta je ta yi musu barka. Salma ta amshi wayar Aisha tana yi musu hoto, Aisha ta ce,
"Ke dai don Allah Anty Salma kisa Kawu Shatima ya sai miki waya, wayar kowa cike da hotunanki
Salma ta Ce,
"Kuma don Allah kar ki goge min ko daya anjima duk zan tura su a wayar yaya Aliya ta kalle ta,
"Shi kuma sai ya ba ki wayarsa babba ki masa wasa"
Salma ta Ce,
"Ai ba wasa zan masa ba, in ya hana kuma sai in amshi ta Anty Badi atu in nayi Waya sai ta turo min ko ta whatsapp ne
Su Inna da Hadiza sun zo ta kawo su gurin Kaka suka yi mata murna. Sun ci waina sannan suka bari su je can gurin Hajiya da kuma gidan su Nafisa su yi ma mama murna ita ma.
Bayan an gama daurin aure Shatima ya shigo yana neman daya daga cikin matansa, Amna ya iya samu a waya, ya ce, suna son abinci shi da abokansa.
Ta ce,
"Ni ina zan je nemo abinci?"
Aliya kuma tana Zaune turus tana son gwaninta ga ciki ya yi nauyi, ta ce,
"'Amna ta yi wa Anty Momiyo magana"
Amna tace
"Ni fa gaskiya ban iya surutun abinci ba Salma ta gama saka dayan yadinta, ta yi kyau sosai riga da siket an sha Dauri ta fito kenan
Mustapha ya shigo, ya ce,
"Kai su Anty na an sha kyau. Yaya na son abinci shi da abokansa'
Salma kuwa ta je har dakin abinci ta debo kaloli, tuwo, waina, shinkafa dafa duka da nama da abin sha, tire biyu.
Mustapha ya dau daya, ita ta dauki daya.
Shatima ya amshe ta tareda fadin,
"Sannu Tace
"Yaya ina wayarka?"Ya dube ta,
"Me za ki yi da ita?"
Page 23
Ta ce, Zan tura abina ne daga wayar Aisha ka aje min. bai san dalilin da ya kasa hana taba, illa dai ya ce.
"Kar ki yi min wasa da way脿. Tun kafin ta nemo Aishar ta soma daukar sabbin hotuna da wayar ta Shatima ta sake zuwa ta Dauki Jafar suka yi wasu. Aliya ta sha mamaki ganin wayar Shatima a hannun
Salma, ta tura duk hotunan da ta yi a wayoyin jama'a sannan ta je ta kai masa. Lokacin saura su 'uku a cikin dakin da suka ci abinci. Ta mika mishi tare da godiya, sannan tace Yaya ni ma fa zan je kai Anty Badi' atu".
Ya ce,Ina?"
Ta yi shiru don jin yanda ya amsa da karfi.
Munnir yace
"'Katsina mana
Shatima ya hade rai,
*Koma ciki malama babu inda za ki je Za ta yi magana ya ce,
"Bana son jin komai"
Salma jiki babu Karfi ta fita ta koma cikin gida. Dakin Hajiya Kaka ta shige ta takure a bakin
~ gado. Hajiya Kaka da take zaune kan sallaya suna hira da wasu
*yan uwansu ta kalli gadon tare da tambayar wane ne nan ya yi rijib a gado?
Salma cikin damuwa tace
"Nice
Hajiya Kaka tace
"Salamatu ce?'
Salma ta ce. "Ni ce Kaka'
Ta ce.A'a na ga kin saka kaya kin fita yanzu?"
Salma cikin shagwaba ta ce,
*Yaya Shatima ne wai ba zan je raka Anty Badiatu ba, kuma Kaka yadace a ce shi yana babba ya mu hudu matansa ace babu wanda ya je rakiyar Kanwarsa gidan miji?" Kaka tace
*Zance yake yi, dole kuwa a samu mai zuwa a cikinku. Ina Shatima, a kira min shi"Salma ta ce,
"Sal dai in sa a kira shi kar ya ce Karansa na kawo
Hajiya Kaka ta ce,
*Kira min Saude ta sa a yi min magana da shi"
Salma ta fita cikin murna ta bar Hajiya Kaka tana fadawa wadanda suke zaune tare, kirki da hangen nesa irin na Salma.
Tace
"Yarinyar nan ga ta karama amma lissafi gare ta irin na manya, ga ta da kokarin kyauta ga girmama mutane
Saude ta shigo tana fadin,
"Ga ni kaka, ina shiryawa ne za mu kawo amare ki musu fada a kai su
gurin iyayensu a zo a tafi, don Badi' atu tuni Alhaji ke waya su zo tafiya da nisa"
Kaka ta ce,
"To ku kokarta ko a tafi. Yanzu, ban da shirme irin na Shatima a ce ko daya cikin matansa babu mai zuwa?" Anty Saude ta ce Ai ba zai yiwu ba, tunda ita babbar cikinta ya girma ita karamar mu je tare ko kuma Maman Jafar tunda Nafisa babu hali ita wanna ga tsohon ciki' Kaka ta ce,
"Kira min shi an ce yana dakin
鈥akina Salma tana jiyo muryar Shatima yana gaisawa da mutane a falo ta shige bandakin Hajiya Kaka. Tana jin lokacin da yace
"Kaka ga ni, an ce kina nemana ruwa a jallo Ta ce.
"Zauna dan nan ka fada min in ji ko gaske ne. wai babu wanda zai je a cikin matanka Yace
'Me za su je kuma su yi kaka?"
Tace Ka ji zancen banza, kai ne fa babba a cikin gidanku, matanka hudu amma babu wadda zata raka kanwarta, ai ko dai da ka ji haushi. Babu wadda fa ta je jere cikinsu'
Shatima ya ce,
"To wa za shi cikinsu, Nafisa suma cikin hidima suke, Aliya ta yi nauyi, ita ko Amna ba son shiga jama"a take yi ba'
Salma ta bude Kofar bandakin ta fito daidai lokacin da Kaka ke fadin, "To ai ga Salamatu"
Ya kalli Salma,
"Kin zone kin kawo karata?"
*Yan dakin suka sa baki da cewa,
*Gaskiya matanka ya dace su wakilceka a wanna tafiya' Jin baki ya yi yawa ya ce,
"To shi kenan Kaka su je duk wadda za ta"
Ya dubi Salma, "Ki same ni a dakin baqi
Kaka ta ce,
"Kada in ji ka yi mata fada, ba Kara ta kawo ba"Ya ce,
"Kar ki damu Kaka kudin shan ruwa a hanya zan ba ta Salma ta kalle shi don ta, ya sakar mata harara. A tsorace tabi bayansh, motarshi ya shiga ita ma ta bude ta shiga. Ya rufe ta da fada, ta sunkuyar da kai yana fadin,
"Ke shegen yawo ki kasa a ranki shi ya sa har ki ka kai Karata, ina ta lura da rawar kanki da ki ka kama yanzu. Jiya ina kallonki Salma ta yi saurin dubanshi tare da fadin,
"Mene?'Ya ce,
"Mayafi ma aje shi ki ka yi ki ka kama
yawo haka jiki duk a matse, kina manta cewa kina da aure ma ko?"
Salma ta sauke ajiyar zuciya ta godw ma Allah da ya sa iya rashin mayafin ya gani. Ta girgiza kai tare da fadin,
"Bana mantawa Allah kuwa
Ya ce,
"Kuma tunda kin matsa sai kin je ki je
din, amma ki sani duk wani motsinki zan sani, sannan kuma ko naira ba zan ba ki ba
Ta saki fara'a,
"Babu abin da zan yi ma, babu komai in b脿 ka da kudi
Yace, "Ina da shi, ba zan bada babe
Salma ta ce,
"Yaya in har kana ga zuwana din ba ka so Allah a barshi. Da ma dai rashin dacewar aCe mu ba mu je bane kana kai babba shi ya sa har nayi magana Yace
"In kin zauna ma me za ki yi min? kije kawai abinki"Ta ce,
"To na gode, bari inje in shirya"
Har ta fita, yace
"Amsa Dubu biyu ya ba ta, ta sa hannu biyu ta karba,
ta ce, "Na gode
A Katsina gidan amarya ya yi kyau, duk da cewa kowa da barinsa. Ita da kishiyarta amma gida daya suke, irin tarbar da suka samu daga dangin mijin su ne suka saka ran cewa ta karbu gurinsu.
kishiyar ce dai sai dai a ce Allah ya kade fitina,domin kanta tsaye washegari bayan an yi budar uwargidan don a hada su, tace
"Kar ku ce min amana, don ba a bada amanar kishiya
Anty Saude ta ce,
"To, mu dai fatanmu a zauna lafiya, zama na amana"
Ta ce,Idan ta so haka za a zauna
Duk suka sha mamaki, don haka da suka dawo dakin Badi'atu suka yi ta mata nasiha, tare da jaddada mata hakuri. Da za su taho Badi'atu ta sha
kuka, haka ma Salma.
A Zaria kuwa bayan tafiyar'yan kai amaryaKatsina, Shatima ya samu su Aliya ya ce su shirya su koma don gobe zai wuce Abuja. Amna dama a takure take, nan suka koma gidan Hajiyan Shatima don shiryawa. Aliya kuma ta ce, bari ta je gidansu su gaisa tunda ba taje ba. Har ta ce da zai barta zuwa gobe. Yace a' a, su gama komai zuwa bayan magariba. Ya dauki mota ya nufi gidan su Nafisa lokacin motocin daukar amare sun fita da suke nan an kuma kwashi jama' a. Har,zai juya don ya san kila
Page 24
Nafisa tana cikin yan kai amare, sai dai ya ce yasan gidan ya ragu da jama'a bari ya shiga ya yi sallama da su Mama ta sun yi waya. Cikin sa a da ita ya fara cin karo a falo, tace
"A'a Baban Ashrat?'Ya ce,