Sashe 21
Rana Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya mike ya nufi cikin dakin Amna, tare da fadin,Ina jin ringin din tun dazu. Ki zuba mana abincin Salma ta mike ta nufi gaban teburin ta tsuguna tana zuba musu dafa-dukan taliya da dankalin turawa. Safwan ya ce, "Na zone ki biya ni wayata Ta zaro ido,
"Don Allah kada ka fada ma yaya
"To fada min lambar wayarki"
-Ya dauko wayarshi yana dannawa, kanta na Kasa ta ce! "Ba ni da waya
Ta mike da sauri cikin mamaki ta koma kan kujera, me kuma zai yi da lambarta?
' Shatima ya dawo ya zauna tare da fadin,
".Ashraf ne wai ya matsa wa Mamansa sai ta kira masa ni Safwan ya ce, "Mu ma dai bari mu zo mu aje yaran nan Salma ta kalli Shatima, Yaya zanJe islamiyya
Yace
"To ki je in mun fita da wuri zan sai miki wayar*
'Ta ce, "Caf茅 din kuma fa?"
Shatima ya dan yi shiru, yana son ya ga ya ya ma zai mata, Safwan ya katse masa tunani da cewa,Ba ka da computer a gida?"Yace,
"Ta amfanina dai akwai, amma ai ba zan bata ta bata ba, ko ta goge min abubuwa Safwan ya yi yar dariya,
"Sai ka ce wata mara wayo, ko kuma wadda ba ta san computer din ba?"
Page 29
Shatima yace,
Yarinyar da ba ta taba rike babbar waya ba bare computer?"
Safwan yace Wannan duk laifinka ne, in mun fita yanzun muje a sai mata waya da laptop Shatima yace
-To kin ji".Salma ta ce,Na gode"
Shatima ya ce,Ki masa dai godiya, shi zai sai miki Salma ta cube shi, "Yaya na gode sosai Safwan yace Kar ki wani damu"
' Salma ta yi murna sosai da ganin wayarta dankareriya da laptop, Shatima ya ce,
"Ko dai in miki canji ne don wannan laptop din ta fi tawa kyau da tsada Salma tace To ka dauka mana"
Yace Wasa nike, ga shi ya kashe mik kudi duka fa kin ga rasist din
Ya bude ledar wayar ya ciro su duka biyun.dubu dari shidda da talatin. Salma ta zaro ido tana kallon Shatima;
*Yaya ya aka yi ka bari har ya kashe irin wanna kudin?"
Yace Gurin Safwan wannan karamin kudi
Ne Ta ce,
"To na gode, don Allah Yaya ka yi masa godiya".Ya ce,
"Bari in kira miki shi ki masa, ni tuni na yi masa-godiya
Safwan ya daya wayar Shatima tare da fadin,
"Na yi nisa, amma ban kai gida ba
Yaa ce, "Na kawo sako tace nayi maka godiya. Ya ce, "Haba babu damuwa
Salma ta amsa tayi sallama, ya amsa tare da cewa, " Sun yi miki ko? Tace
"Sosai ma, na gode sosai Yaya, Allah ya kara arziki" Yace
"Zan iya yi miki komai Salma, a cikin ledar laptop din nan za ki ga sakona, sai na ji kiranki"Bai jira amsarta ba ya kashe wayar. Salma ta kalli Shatima sai tana ganin kamar ya ji abin da Safwan din ya fada.
Ya ce, "Mu je duk ki hada su
Ta saka layinta a waya, randadau gwanin shi'awa, Shatima ya ciro laptop din yana kunnawa. Salma ta duba cikin ledar katin Safwan din ta gani,ta dubi Shatima, hankalinsa yana kan laptop din dayake dubawa. Ta dubi katin an rubuta, Safwan EL Nasir, ga lambobinshi nan. Ta juya bayan katin ya rubuta, "Ina jiran kiranki Salma ta yi saurin maida katin tare da tambayar kanta abin da Safwan yake nufi. Sai ta ji duk ta tsani wannan kayan, tana fa da aure ya sani, to ita abin duniya ba zai rude ta ba. Shatima yana nuna mata yanda Za ta sarrafa computer, amma yaga duk ranta a jagule ya ce,
"Ya ya ba kya murna ne?"Tace Ina murna mana, kaina ne ya kama ciwo
Yace To bari na aje gobe na nuna miki"
Ta ce,To
". Yana fita ta shiga tunani. "Bari dai kada ta yanke masa hukunci har sai in ya bayyana nufinsa, kuma babu damar ta dada ma Shatima don ba za ta zama sanadin lalacewar zumuncinsu ba.Har sati ya zagayo ba ta kira ba, kuma bata da niyya, illa dai ta yi wa katin boyo na gaske. Salma
Dankasa an shiga KASU university ta Kaduna. Ita dai English take karantawa, sabanin Salma da ke karantar Mass Communication. Burin Salma jarida, amma in ba ta samu ba komai ta samu za ta yi, sai gashi ta samu tana ganin za ta iya cinma burinta. Tana girki ta jiyo kukan wayarta, tana zuwa ta ga bakuwar lamba. Ta dan yi shiru tana son tuna ko ta taba ganin lambar, kiran yana daf da tsinkewa ta daga da sauri, yar siririyar murya ta ji an ce, "Salma?"kafin mu yi nisa wacece don Allah?"
Ta ce, "Ni ce Sa'ida daga G.R.A"
Salma tace
"Ah Sa'ida abin mamaki, ina ki ka samu lambata?"Ta ce,
"A gurin wata yarinya Saddika S. Tata
Tace min department dinku ta ke"
Salma ta ce,
"Na santa, muna shiri sosai, S.
Tata yar G.R.A ce ita ma?"
Sa'ida ta ce,
"Nima ai nan nike, amma ni Hausa nike karantawa Salma ta ce,
"Wuuu a languges ki ke, sannu fa da kokari, kuna shanta Sa'ida ta ce, '
"Kuma da yake ina son Hausar bana ganin wuyarta Salma ta ce,
"Haka ne"
Suka dan yi hira, sannan suka yi sallama da alkawarin sai sun hadu a makaranta, ta yi kamar tace ta gaida mata Safwan, sai kuma ta ga rashin dacewar hakan.
Aliya an yi arba"in an dawo, kuma an koma bakin aiki. Sai dai ita ma ta sa Shatima ya daukar mata mai aiki, dawainiyar gidan Shatima ta yi yawa har ta sa albashinsa yana neman ya gagari rike gidan.
Ko da ya yi batun da Aliya, sai ta ce, to tunda haka ne kawai ya rage abin da yake kashe musu. Ya yi batun da Nafisa don so yake ya ji ta bakin kowa. Sai ta ce, tunda Aliya tana aiki ta dauki nauyin wani abin nata, ni ma tunda na fara yin kayan yaran nan da zannuwan gado kuma suna tafiya a Zaria sai na rage maka wani nauyin. Amna ma haka, ita ko Salma saita dakata da karatu
Ya samu Amna da zancen, ta ce,
"Ni dama ban dora maka nauyina dari bisa dari ba, don haka wannan ba zancena ba ne"
Kamar kada ya yi batun da Salma, don yana ganin har yanz煤n ba wai tana da hankali bane. sai Kuma ya ga ya dace ya ba ta hakkinta ita ma. Tana karatunta ya shigo har uwar dakinta, ba za ta tuna rana
Ta karshe da Shatima ya shigo dakin baccinta ba. Har a ranta tana cewa, in dai har Yaya hakkinshi ya kawo shi dakina, to yau kuwa zan sauke wa kaina nauyi Ya zauna bakin gado, "Kina karatu ne?" Tace
"Eh Yaya, ya gajiyar hanya? Ina su Ashraf?"Ya ce,
"Suna lafiya. Salma' ina son za mu yi magana, amma ban sani ba ko za ki fahimta?"
Ta ce,Yaya mai zai hana ni fahimta in dai Ka fahimtar da ni?"
Ya yi dan murmushi tare da fadin, "Haka ne.wato Salma abin da ke faruwa dawainiyar yau da kullum din nan ne yanzu haka bana iya samun rara a cikin asusuna wannan watan har sai da mai kayan abinci ya bi ni bashi fa" Salma ta ce,"To yaya a rage abubuwa Kamar me?"TaCe,
"Farko ni maimakon direba ana biyanshi a wata, kullum dubu daya zai isa in je makaranta in dawo nawa ne Zaria? Dari uku ne, ko Ka koya min kamar yanda ka ce, ka ga an samu sauki. Nama da sauran abin da bai zama dole ba sai a rago, sannan da za ka yarda Yaya ka hada da
Page 30
Kasuwanci mana. Na tabbata in ka samu irin su Yaya Safwan zai ba ka shawara tunda shi din dan kasuwa ne
Shatima ya zuba ma Salma ido, zancen kasuwancin ya ratsa shi. Ya ce,
"Amma ke ba kya ganin kasuwa sai da jari?"
Ta ce, Wannan ko su Hajiya da Alhaji za su Iya juya maka Ya ce,
"Kice gobe in tafi Zaria kenan. ZanJe inyi shawara da su Hajiya Salma da Sa'ida da kuma Saddika S. Tata suna tafe zuwa gurin motar Sa'ida, duk suka jingina jikin motar hirar dai ta karatu ce. Salma ta ce,
"Jikina ni har ya soma sabawa da suntirin Kaduna zuwa Zaria din nan kullum, ga shi duk na rame Saddika ta ce,
"Humm, ai karatu fa babu sauki"
Sa'ida tace
"Bari in tafi dama na zo na duba kune Har ta shiga mota, ta ce,Au? Na manta,
Salma Yaya Safwan ya ce in ce miki ya gode, amma na ba shi lambarki dazu da safe. Wai menene ma?"Salma ta yi yar dariya,
"Sako ya ba Yaya Shatima ya kawo min, shine ban masa godiya ba"Saida ta yi murmushi,
"Kai Yaya manya, to sau nawa yana kyauta ba ya waiwayawa? Na zaci wani abin kirki ne ma, don na ga shi ba mutum ba ne mai son shiga shirgin wasu"Salma ta yi 'yar dariya, sannan suka juya.
Shatima ya tallauna da mahaifanshi biyu kan batun kasuwanci, amma bai nuna musu cewa ya gaza da gidanshi ba. Sun ji dadin shawarar kuma sun yi alkawarin taimaka masa da jari. Sun kuma goyi bayan ya tuntubi Safwan. Ya kira Safwan ya sanar da shi cewa yana son ganinshi, Safwan yace babu matsala, in ya samu lokac zai zo har gida a cikin ranakun karshen mako. Wani dare Salma tana shirin kwanciya sai ga kiran yayarta Hadiza, ce suka gaisa, tace Salma kina lissafin bikin Auwal kuwa?" Salma tace
"Ina lissafe Yaya, saura kwana ashirin ko?"Ta ce, To cikon dubu biyuna ki Kokarta ki samo min. to ke me za ki masa?"
Salma ta ce,
"Dubu biyunki suna nan aje, ki bari zan fada wa Yaya gobe in na zo makaranta in karaso gidan Inna sai mu yi magana a tsanake, don kam mu nan sai a hankali, Yaya Shatima abubuwa sun yi masa yawa
Hadiza tace
"Mun 'yi maganar da Inna da taga wannan karon kudin haya da guntu-guntu ya biya musu Salma tace