Sashe 20
Rana Daya Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salma ta yi nasarar zama daya daga cikin daliban da suka samu gurbin karatu a jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria, Shatima ya yi tsayin daka don ganin Salma ta zama daga cikin sahun farko na daliban da za su fara karatu. Ta so ya barta ta zauna Zaria ya c茅, ya yarda kullum a kai ta a dawo da ita.
Ya ce, nan gaba in ta yi hankali sai ya koya mata mota take zuwa da kanta. Hakan ya Kara kunna Nafisa ta bijir茅 da zancen nata karatun a karshe dai ta yarda ya sa ta makarantar koyon dinkin da ta je ta ga irin aikin da suke yi.
Safwan yana karya kwanar ya ce a ranshi,
Wannan ai layin su Anty Momiyo ne"
"Yana gangarawa sai ko ga gidan. Ya kalli gidan da murmushi, a fili ya ce, "Bari in dawo Anty zan shiga mu gaisa Kiran abokinshi ya sake shigowa, ya ce,Na shigo layin yanzun, ai na san layin, domin layin su Antyna ne, ga ma gidansu nan鈥�. kai wane gidan ne naka din?"Ya ce,
"Nine na karshe a layin, don layin baya fita"Safwan yace
"Fito waje to".Nan kuwa ya samu abokin nashi, aure abokin ya yi lokacin Safwan yana Chaina shine ya zo ganin amarya.
Sun shiga ya ganta sun gaisa, ya dai sha ruwan da aka kawo, amma bai ci kayan garar ba, ya, yi wa amarya alheri ya taso. A gurin motar da abokin ya raka shi, ya ce, "Ga gidan Antyna can, zan shiga mu gaisa
Abokin ya ce,To bari na je mu gaisa tunda makota muke"Bai shiga da motar ba a waje ya aje, suka kwankwasa. Aisha ce ta zo ta bude, cike da murna tace,
'"'Oyoyo Yaya Safwan"Ya ce,
"'Anty tana ciki?"Ta ce,
"Ku shigo Ta shiga tana kiran,
*Mama ki fito ga Yaya Safwan"
Sun zauna a falo Anty Momiyo ta fito daga kicin tana fadin, 芦Batan hanya ka yi ko Safwan"?"Ya yi
*yar dariya, "Anty dai ba ni da ta cewa, don ba zan tuna rana ta karshe da na z0 gidan nan ba
'Ta ce,Yau ma na san ba na musamman kazo ba Ya dubi abokin, *Ga wanda ya jawo ni,abokina ne ya yi aure ya tare a layin nan, ba na kasar aka yi bikin shine na zo ganin amarya, yana min kwatance ina shigowa sai naga layinku Ta ce, "Ko da na ji, na san dai kazo ziyara. musamman da wahala Ta dubi abokin,Allah ya sanya alkhairi. Ko shine aka yi wancan satin yara sun ce an kawo amarya?"Ya ce, "Shine kuwa, amin na gode"
Aisha ta aje musu abinci da ruwa, Safwan yace, 'Dauki abincin n盲n, yanzu za mu tafi",.
Suna cikin hira wayar Aisha ta yi ringin,wayar tana kusa da Safwan ya dauko tare da fadin,Wayar wane ne?"
Sai kiran ya yanke Yana kallon wayar gabanshi ya fadi, hoton Aisha ne da yarinyar da yake ta nema. Ya sake kallon fuskar wayar tare da fadin,
"Wannan wayar ta wane ne?"Aisha ta ce, "Tawa ce
Ya shiga gurin hotunan yana kallo. Ya bude tashi wayar ya tura hotunan Salma, sannan ya mika mata wayarta. Ya kalli Anty Momiyo,
'"'Anty bari mu tafi Ta ce, "Da wuri haka?"Yace;
"Zan zo na musamman
Ya. kalli Aisha, "Bari in ba kuna siyan kati". Ya ciro yan dubu-dubu ya mika mata, sannan ya mike, Anty tana taya ta godiya.
Suna fita ya sauke abokinshi, sannan ya dauki hanya. Sai da ya yi nisa sannan ya tsaya ya ciro wayarsa ya fiddo hotunan da ya tura na Salma, ya tsura musu ido. Tunda ya rasa Badi'atu sai wannan karon ne ya sake ganin yarinyar da yake matukar so, ya yi kwatancen duniya wa Mustapha bai gane yarinyar da yake nufi ba. Haka dai ya yi ta neman wanda zai taya shi gano yarinyar ya rasa har mahaifiyarshi ya yinwa zancen yarinyar, da kuma kwatancenta amma ba a gane ba. Cikin murna ya ce,
"Yau ga ta na ganta a sama, wa zan tambaya ne labarin yarinyar nan? Ina ganin bari dai in kira Anty
Momiyo Sai kuma ya fasa ya tada mota ya nufi hanyar gidanshi, zai bi a hankali har ya gano ta. Sa'ida Kanwar Safwan tana kallon hotunan da ya ce ta duba na wasu takalma da ya yi Oder , yace ta zabi kala biyu. Ta ci karo da hotunan su Aisha, tace
Yaya Satwan ina ka samu hoton Aisha da matar Yaya Shatima?" Da sauri ya ce, "Me kika ce Sa'ida?"Tanuna mishi tare da cewa,
"Wannan hotunan da bikin Anty Badi'atu ne Ya ce, "Ki ka ce wace ce dayar?"
Tace
"Salma ce fa matar Yaya Shatima,
amaryarshi"Ya amshi wayar, "Ita ce wannan?"
"Eh Ita ce"Safwan ya fasa shiga bandakin da zai shiga, ya zauna bakin kujera yana kallon Sa'ida. Ya sake kallon hoton Salma zuciyarsa ta ce, Sa'idar da ba ta shiga cikin jama a ina ta santa?
Ya dube ta, "Ke da ba ki shiga mutane, ina ki ka santa?"Ta yi dariya, "Allah yaya ita ce, sau nawa ina ganinta a gidan Hajiya?"
Ya ce,To je ki, wanka ma zan yi"Ta ce,
"Yaya ban zabi takalmin ba Na turo ta wayarki ki zaba, yanzu sauri nike yi"Ta Ce,
芦Yaya kai din fa sabga ta yi maka
yawa, kafin ka samu damar turo min.
Ya ce, "Ki je dai".
Page 28
Wankan da bai yi ba kenan ya dauki makullin mota ya fita, dole ya tabbatar da wannan zancen. Ya kalli agogon hannunsa, karfe nawa yanzu Biyu da rabi, yace
-Ina da lokaci"
Layin Shatima ya kira, "Kana gari kuwa?" Ya tambaya bayan sun gaisa.
Shatima ya ce, "Karfe uku dai zan taso zuwa Kaduna yace Dama gorin da ka ke min ne zan wanke laifina Bros"
Shatima yace Ni fa da na ga kiranka sai da na yi mamaki, har na yi zaton ko wani ka je kira wayar ta danno sunana'
Tare suka sa dariya, ya ce,
"Da yanzun na so da zuwa, amma bari na jira in shigo gobe"
Safwan dai ranar bai samu barci ba, yana ta tufka da warwara. Bai san ya zai yi ba in har ta tabba matar Shatima ce. Salma ta kalli Shatima, Yaya ina zan samu caf茅 a nan unguwar ne?"
Ya ce.Me za ki yi a gurin? Ta ce,
"Akwai wasu takardu da za mu yi kwafinsu, sannan akwai wasu tambayoyi da zan duba a yanar gizo
Na so siyan miki waya yau, abubuwa ne suna da yawa. Amma bari mu ga zuwa gobe" Wayar Shatima ta sake yin ruri, ya kalla,
"Safwan ka iso?' Yace
"Ga ni a gate"
Shatima ya mike, "Koma tukunna in Safwan zai fita ma hada hanya sai in kai ki
Shatima ya fita suka shigo da Salwan, dakin Amna ya kai shi da ma ranar ya hana ta fita, ya ce tunda zai yi bako daga Zaria, Aliya batq nan, Nafisa tana Abuja. Salma tana kwashe shanya ta hangi bakon a fili ta ce, Wannan ai wanda na fasa ma waya ne
Ta dan makale har suka shige zuwa gurin Amna, Shatima da Safwan suka gaisa, sannan suka soma hira. Amna ta zo suka gaiva, Shatima ya bi ta daki, ya ce ta kawo masa abinci mana. Ta ce, bari tasa masu aiki su kai.
Ya ce, "A'a bari". Ya kira Salma
Tamkar kada ta fito, amma ba ta da damar gaddama. Ta saka mayafi sannan ta nufi dakin. Ta rusuna ta gaida shi, ya amsa jiki babu kwari, domin gaskiya ya kamu da tsananin son Salma. Shatima ya dube ta,
"Shiga kicin ki kawo masa abinci
Salma ta nufi kicin, Safwan ya bi ta da kallo.
Sai da ta bace, sannan ya maido kanshi ga Shatima, wanda shi kuma yake kallon Safwan din. Ya ce, Wai wannan ma matarka ce?"Shatima ya yi dan murmushi,
"Ita Ce karamarsu Safwan yace
"Sauran ba su nan kenan?" Shatima yace
Daya tana Abuja, daya ta haihu tana Zaria
Salwan yace Kana KoKari, na yi zaton kafin shekara biyu za su tsular da kai da matsalolinsu, sai naga har yanzu kana nan a gayenka Suka sa dariya, Shatima ya mike don kunna talabijin, lokacin Salma ta fito da tiren abinci ta aje.
Taje ta tur貌 teburin da ake dora abinci in ba a bukatar hawa teburin. Ta Dora masa a kai, sannan ta koma kawo abin sha.
"Amna ta fito tana cewa Shatima,
Jafar bari in Dauko shi a islamiyya.
Shatima yace
"Kada ki jima Tace
*Yanzu zan dawo Salma tana gama jerawa za ta fita, Shatima yaCe Wai ke da Allah yaushe za ki daina tsoron mutane? Dawo to in gabatar miki da shi, ba bako bane, dan gida ne, zumunci ne ba shi da shi. Kinsan
"gidan Alhajin G.R.A?
Ta ce, "Ba mun jeba, gidan su Sa' ida ko?"
Shatima ya ce, Yauwa, to shine babban yayan su Sa"ida. Da babanshi da Hajiyarmu uwarsu daya ubansu daya, shine babbansu Shatima ya kalli Salwan,
"Don Allah ka yi aure
Ya kalli Salma wadda ta zuba ma talabijin ido.
Shatima ya ce Kin ganshi tare aka yi goyonmu, amma ina da yara hudu shi har yanzun ya ki aure' Salma ta kalli Satwan suka hada ido, gabanta ya fad矛, tayi saurin dauke kai saboda wani irin kallo da ta ga ya yi mata.
Muryar Safwan ta ji yana cewa. "Lokacina ne baiyi ba. kuma mu ture batun wasa bana sa'a ne akwai masu sona da yawa, amma na lura suna son abin hannuna ne. Su kuma wadanda nike son sai a samu matsala Shatima yace
"Ban da Badi'atu wa ka so?'
Safwan ya tsiyaya ruwa a kofi ido ya kurba,
"Yanzu haka akwai wadda nike tsananin so, amma ina zaton ita ma na makaro Shatima ya dube shi, "A ina take?
Safwan yace
"A nan Salma ta kalle shi da sauri, daidai lokacin da Shatima ya ke cewa, "Nan Kaduna?"
Safwan ya ce, "Eh"
Shatima yace Yar gidan waye?"Safwa- ya girgiza kai,
"Ban san mahaifinta ba" Salma ta dubi Shatima a sanyaye ta ce,
"Yaya wayarka tana ringin tun dazu.