Sashe 7
Rabon Kwado Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari nida ya aisha muka yini a asibitin dan bayan ita ba wanda ya leqo,da dare ma haka.
Ranar lahadi ina zaune na jingina da bango ina sana'ar tunani,ya aisha kuma taje gida,naji an turo qofar dakin tare da sallama.
Nusaiba ce,dan haka da gudu na tashi naje na rungumeta.
Kuka ta fara min,ni kuwa naje na zaunar da ita a kan gado ina kallonta,domin ni sha'awa take bani yadda take kukan dan ji nake dama nice na samu damar zubar da hawaye.
Ganin batada alamar tsayawa da kukan yasa na fara rarrashinta.
Daqar tayi shiru tana sauke ajiyar xuciya.
Sis ina kk shiga inata nemanki,kuma kinsan a halin danake ciku ina buqatarki a kusa dani?"nace ina qarasa goge mata hawayen fuskarta.
Kiyi hqr sis,bama nan ne sai dazu muka dawo,kuma danaje gidan ammi tace kuna asibiti"
Eh muna nan tun ranar alhamis,amma ina kukaje?"
Muna asibiti ne ya sadiq bashida lpy,wai ciwon zcy ne ya kamashi,yanata aman jini,shine uncle dinmu yace kawai a fitar dashi abroad,to jiya da dare suka tashi mukuma yau da safe muka taho"
Ciwon zcy?nusaiba ciwon zcy fa?meyasa ni bai kamani ba sai ya sadiq?Nusaiba dan allah ki kaini wajenshi naganshi"nace ina girgizata.
A yanxu sis ya sadiq ya mana nisa,yana buqatar nisanta da duk wani abu dazai daga masa hankali,kuma a matsayinki na matar wani a yanxu inaso mubar mgnr wani daban"
Matar wani?waye ya fada miki ni matar wani ce a yanxu?"
Naje gida mana ammi tace jiya da safe an daura aurenki,ko kina nufin baki sani ba??
Shiru nayi dan bani da abin cewa.
Yanxu ina gadon asibitinma baza'a hqr da wannan qaddararran auren ba?wai me nayiwa abbi da zafi haka harya tsane ni?
Amminma cewa tayi Abbin yace anjima za'a kaiki wai kya qarasa jinyar acan,shiyasa ma na taho dan muyi sallama"
Anjima za'a kaini?Lallai abin na abbi ya girmama.
Sannan ya sadiq yace na fada miki dan allah ki maida hankali akan krtnki danki cika masa burinsa,a lkcn baya iya mgn sai a paper ya samu ya rubuta min"nusaiba ta kuma cewa.
Wayyo nusaiba ina akeso na saka kaina?krtnma an hanani birinsu na mutu kawai.ni dama nasan na rasa komai tunda na rasa ya sadiq"
Kibar fadar haka khadija,dama allah yayi bazaki cika masa burin ba"
Amma nusaiba rashin adalcin....
Ya isa dan allah khadija,ba kowani mgn ake fada a irin wannan al'amarin ba,bamusan abinda allah ya boye ba"
Haka nusaiba taita tausata da dadadan kalamai har lkcn da ya aisha ta dawo,bata wani jima ba ta tafi wanda sai lkcn na samu hawaye suka zubomin.
🅿36-🅿40
"Auta inaso ki kwantar da hankalinki,komai yayi farko zaiyi qarshe,ba tun yau ba zainab ta fadamin tsakaninku dashi Sadiq din hakan yasa na fadawa abbinku,a lkcn ya nuna goyon baya amma bansan dalilinsa na canja shawara akan hakan ba.inaso khadija kiyiwa mahaifinki biyayya duk wuya duk rintsi nasan bazai zabar miki abinda zai citar dake ba"
Cuta?cuta ta wuce a raba ka da masoyinka na gsky?ta yaya wai ake tunanin xan iya rayuwa da wannan mutumin?kawai dama can anyi niyyar kashe ni da raina.
Nidai nasan ammi mgn take amma baxan iya tantance abinda take cewa ba,daga qarshe ta tashi ta fita,nidai ina kwance amma na kasa tunanin komai,ko kwakwalwata ce tahi expire oho.
Nadau tsahon lkc a haka ina kwance,kafin Ammi ta dawo da ita da nusaiba.
Auta ki tashi kiyi sallah kafin ki daure ki danci wani abun"ammi tace tana ajiye kwanan abinci.
Zama nusaiba tayi daf dani kafin tace
Wai sis meyake faruwa?ammi ta aika a kirani kuma naxo batace min komai ba"
A hankali na tashi zauna na jingina da bango.
Sis dan allah ki taimaka kije ki fadawa abbi bazan iya rayuwa da wani ba ya sadiq ba,ki fada masa dimbin qaunar da mukewa juna.ki sanar dashi bazan iya rayuwar aure a gidan ya fatima da kuma mijinta ba,dan allah ki sanar dashi kafin zuciyata ta buga"nace ina girgiza kafadarta.
Wai me kk son fada ne khadija"tace tana riqo ni.
Nusaiba abbi zai dauramin aure nan da kwana shida da mutumim da ya tsaneni,zai mayar da auren ya fatima kaina"
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un"tace kawai ba tare da tace komai ba tsahon lkc.
Sis ba shiru xakiyi ba ki fada min mafita dan allah"
In baki shawara a matsayina na qawa kuma yaruwa wadda baza kiyi dana sani ba?"
Saurin daga mata kai nayi.
Khadija abinda yafi kawai kiyiwa su abbi biyyaya,kada kiyi la'akari da wanda zaki aura,matsayinsa ko kuma alaqarku ta baya,kisa a ranki kin aureshi ne dan tallafawa rayuwar yaransa marayu,kuma..."
Ya isa haka nusaiba,dama baki da hankali?ina kk son nasa soyayyar da nake yiwa ya sadiq?meyasa baza kiyiwa zuciyoyinmu adalci ba?ko kowa zai fadi haka ke bai kamata ki fada ba sbd kinsan komai game da soyayyarmu,kuma idan kinsan irin wannan mgnr xaki ringa fada min ki tashi ki tafi bana son ganinki"nace ina nuna mata hanya.
Bazan tafi ba khadija sbd bakece kk kirani ba,kuma gsky bazan fasa fada miki ba,ruwanki ne ki dauka ruwanki ne kiqi"
Ganin ta fusata yasa na kamo hannunta.
Sis dan allah ki fahimce ni,zuciyata zata fito wlh dan allah ki taimaka min"nace ina fashewa da kuka.
Itama kukan takeyi,sbd tafi kowa sanin halin da ya sadiq zai shiga idan yaji wannan mgnr,kawai dai ta fada mini gsky ba dan son xuciyarta ba.
Daqar nayi shiru,sannan mukayi sallah,amma ba yadda nusaiba batayi ba naci abinci naqi.
Sis yanxu ina ya sadiq yake"?
Ya fita aiki tun safe"
Allah sarki bawan allah,allah ka kawo mana mafita akan wannan al'amari.
Sai magriba nusaiba ta tafi,inda na dauki tsahon dare ina saqa da warwara amma ban samu mafita ba,dan dole na tattara komai na barwa gobe dan bawa kwakwalwa da zuciya hutu.
Da safe ma ba yadda ammi batayi naci abinci ba naqi,danaga ranta ya baci ne nadan sha tea.
Yau inada test amma banajin xan iya zuwa mkrnt,kai koda naje bazanyi abinda ya kamata ba,hkn yasa Na haqura.
Misalin qarfe goma na safe saqon kiran abbi ya riskeni.Addu'a kawai nake allah yasa yace ya janye gudirinsa.
Saida nayi sallama aka bani umarni sannan na shiga.
Abbine a zaune akan kujera,sai a sadiq a qasa kansa a qasa dan banga fuskarsa ba amma ina ganinsa nasan shine.
Qirjina ne ya tsananta bugu tare da fargabar abinda xanji.
Can gefe na samu waje na zauna kafin abbi ya fara mgn.
Khadija kamar yadda jiya mukai mgn dake kika kawomin xancen Abubakar shiyasa yau na nemeshi da yazo inason mgn dashi,to Alhmdllh yazo kuma mun tattauna dashi kuma ya fahimceni.a gsky na yaba da hankalinsa dan da ace babu wannan mgnr a qasa ba abinda zai hanani bayar dake gashi,to amma allah ya riga da ya shirya al'amarinsa,shine nace kixo ko akwai abinda xaku iya tattaunawa"Abbi yace yana tashi ya fita.
Ya fahimce shi kamar yaya?
A hankali na rarrafa zuwa gaban ya sadiq da har yanxu kanshi a qasa yake.
Ya sadiq dan allah kacewa abbi karya bawa kowa ni idan ba kai ba,ya sadiq wlg mutuwa zanyi"
Dago jajayen idanuwansa yayi kafin yace.
Nernah kiyi hqr,abbi mahaifinmu ne kuma yana da damar dazai iya aurar dake ga duk wanda yaso,mu qadda cewa allah yayi damacan baza muyi aure ba"
Dan allah ya sadiq karka min haka,wlh bazan iya rayuwa da wani a matsayin miji ba bayan kai,ta yaya kake ganin zan ita zama da mijin ya fatima a matsayin miji?ya sadiq a shirye nake dana bika ko ina ne dan gujewa wannan aure"
Ashe baki da hankali khadija?kinsan abinda kk fada kuwa?guduwa fa?"ya fada a fusace.
Eh guduwar ya sadiq,bazan iya wannan auren ma,idan ma baka yarda mun gudu ba nixan gudu"nace da fada nima.
Shiru yayi ni kuma naci gaba da kukana.
Daf dani ya dawo tare da riqo hannuna abinda bai taba yimin ba kenan,kai bama shiba ba wani namijin da ya taba riqemin hannu bayan abbi,Au na tuno shahid ya riqe hannuna da mukai fada😜.
Haba qanwata,bai kamata irin wadannan maganar suna fitowa a bakinki ba,tun muna yara iyayenmu suke dawainiya damu,sai yanxu dan sunxo da buqatar da batafi qarfinmu ba mu juya musu baya?banason qarajin kin kirawo zancen guduwa kinji koh?"
Amma ya sadiq meyasa za'a raba mu,na dauka ko kowa yaqi fahimta ta kai zaka fahimci abinda nakeji?"
Ba wanda ya isa ya rabamu nernah,ko ban aureki ba ba hakan yana nufin mun rabu ba,ni yayanki ne koda ban aureki ba,amma khadija dan allah ki maida hankali akan krt,kar kiga bama tare kisa wasa a krtnki,ki cika min burina sbd inaso kixama lawyer mai xaman kanta,ta yadda xaki taimaki yan uwanki mata,ki rage musu radadin cin zarafi da yawan fyade,na roqeki kiyiwa su abbi biyayya kinji?"
Yanxu shikenan kana nufin ya sadiq mun rabu?soyayyar da kk min ta gsky ce da har xaka bada lasisi akan aure na da wani?"
Saida ya goge kwallar data zubo masa duk a zatonsa ban gani ba,kafin ya qaqalo wani murmushi.
Inaso ki cire duk wannan a ranki,wannan shine so na haqiqa bawai goyon baya akan son ran xuciya ba,kisa a ranki cewa damacan keba RABONA bace,ki tashi ki shiga ciki nima tafiya zanyi anjima za muyi waya"
Dan dole na tashi,amma shi kansa kana kallonsa kasan dauriya kawai yake kuma yayi haka ne dan qara min qarfin gwiwa.
Allah ka barmu da masoyanmu na gaskiya
Luv u oll ma fams💞💞💙💙RABON KWADO...💙💙
Er mutan ungogo💋💋💋
🅿46-🅿50
wai auta yaushe zaki bar wahalar da kanki kibar asarar hawayenki?Abinda kk yiwa kuka ya riga da ya faru,to y not ki samawa zcyrki sauqi ki dauki qaddara"ya aisha tashe ganin na samu damar kuka.
Banyi mgn ba domin nasan duk abinda zan fada mata bazata fahimta ba kunga maganar bata da amfani.
Da yamma ina kwance ina saqa da warwara ya aisha tazo ta zauna a kusa dani.
Ki tashi kije kiyi wanka"
Banyi musu ba na tashi dan ni kaina nasan ina buqatar wanka.
Dana fito kaya na tarar akan gadon sababbi ne na dauka na saka dan banida lkcn tsayawa tambaya.
Ga kayan kwallaya nan kiyi"naji ya aisha tace.
Kallonta kawai nayi.
Banajin zan iya shafa wani abu"nace ina niyyar kwanciya.
Ko kwalli baxaki sakawa wannan kodadden idon ba?"