Sashe 14
Rabon Kwado Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aa ammina ce ta siya min"nace ina miqewa dan adana kayan domin nasan idan na zauna qara tmbyta zatayi ba kamar shahida.
**-**-**-**-***-**
Da safe muna zaune a falo ina yanke musu farce ya shigo yana wani ciccin mgn.
Ummina ku shirya na kaiku kitso kar yamma lkc ya qure"yace yana kallon shahida don sunan umminsa gareta.
Daddy ni fa?"shahid yace.
Kaima ka shirya zan kaika aski"yace yana zama.
Da suka dawo cikin hikima ya korasu wajen mota kafin ya juyo kaina.
Ina shirin miqewa najiyo murtarsa.
Anjima za'a kawo kaya,dan gobe friends dina zasu zo kuma za'a kaiwa ummi da gidan Abbi abinci"yace yana ciccijewa kamar wanda aka yiwa dole.
Kamar yadda ya fada bai dade da fita ba aka kayo kayan.
Kaji ne da kayan miya sai sauran abubuwan amfani.
Ba bata lkc na fara aiki dan naga aikin mai yawa ne.
Sosai na rage aikin dan sinasir nake sonyi goben da miyar kaji😋sai wasu kajin dana ware dan soyawa.
Sai wajen 11pm suka dawo dan har na fara cire ran dawowarsu.
Ai kuwa sunsha jan lalle wanda yayi maroon sbd kamu,sai twisting da akayi musu shima ba'a cewa komai.
Shahid kuwa aski da gyaran fuska yasha.
Nan fa akaita bani labarin abubuwa,nidai gado na haye dan ganin basu da shirin kwanciya dan kowa ya dauko kayansa da suka shigo dasu suna gwadawa.
Leshi ne mai kyau da tsada,sai wata dakakkiyar shadda da akayi musu iri daya dukansu.
Da wuri na shiga kitchen washe gari,dan saqon na shiryasu da wuri zasuje idi tuni ya riskeni.
Saida na gama suyar kajin na dora miya bayan na hada qullin sinasir din sannan naje dan shiryasu.
Zama nayi na tsara musu kwalliya tare da musu daurin dan kwali da yake wai yace shaddar zasu saka.
Ras yaran suka fito dan idan ka gansu kamar ka sace su ka gudu.
Fitowarmu tayi dai dai da fitowarsa,inda shima yake sanye da shadda irin tasu sai zuba qamshi yake kamar wani ango😄
Ganin sun manta dani sunata kwasar selfie dinsu tasa naja jiki na koma kitchen dan cigaba da aiki na.
Allah sarki ni,kowa yana tafiya idi ni ina kitchen ina aiki,nima da a gidane da yanxu mun tafi nida abbi koda nusaiba.
Gashi ace sallah guda bani da kayan sallah?duk da ba rasa sababbin kaya nayi ba amma ai kayan sallah daban yake.
Ace sallah guda ba kitso bare lalle?
Haka na raya a raina ina sauke idanuna da suka cika da kwalla akan hannayena wadanda yanxu suka fi kama dana maza sbd ko digon lalle babu a farce na.
Saida na kusa kammalawa suka dawo.
Zuba musu abincin nayi bayan na cire musu kayan dan karsu bata.
Daki naje na kwanta dan sosai jikina yake amsawa.
Inaji shahida na fada min ga abokan dadynsu nan,nidai ban motsa ba tunda na gama jera musu komai a dinning.
Bansan lkcn da bacci yayi gaba dani ba wanda ban farka ba sai azahar.
Da hanxari naje nayi wanka tare dayin simple make up wanda tunda nazo gidan cream ma saita raya min nake shafawa.
Haka na saka wani light purple din leshina nayi daurin zamani,dan yau haka kawai naji ina sha'awar hakan kodan ranar farin ciki ce?
Fita nayi don samawa cikina haqqinsa,inda na samesu suna buga game da shahid da daddynsu,yayinda su iman suke ta ihu da alama kowa da wanda yakeson yayi winning.
Har na gama cin abincin basu kula dani ba,don hk dana gama ma daki na koma na kunna calculator ta ina sauraron waqoqin da ake sakawa a gidajen radio.
Aunty wai daddy yace kisa mana kayanmu sannan ki zuba abincinsu grandy ki fito mu tafi"shahid yace.
Tashi nayi naje na zuba abincin a cooler kafin na qara gyara musu kwalliyar na koma na kwanta.
Nayi zaton sun dade da tafiya kawai naga iman wai nazo inji daddy.
Barinmu kk yi muna zaman jiranki ko kuwa ajiyemu kk yi?wlh kk wuce 2mnt zaki sha mamaki"yace yana jan hannun iman.
Kaji mutum ni nasan dani za'a tafi ne?
Da sauri na koma daki dan dokin yau zan fita har naje naga amminah.
Kiyi hqr da wannan nayi typing mai yawa zan turo bansani ba nayi delete.
Ku buyoni.
[07-23, 20:47] Sistoh: 💙💙RABON KWADO....💙💙
Er mutan ungogo💋💋💋
🅿86-🅿90
Da sauri sauri na dauko mayafina wanda zai shiga da kayan jikina,na zira takalmi nayo waje.
Yauma a front sit na samesu sai shahida dake baya.
Shiga nayi ba bata lkc mukayo waje.
Wayyo zo kuga farin ciki kwance a fuska ta.inaji suna hira jefi jefi nidai Allah Allah nake na ganni a cinyar ammi dan nayi missing sosai.😜
Kwantar da kaina nayi inashan AC tare da zubawa titi ido ina ganin abinda yake wakana.
Can gidansu muka fara zuwa dake unguwar kuntau.
Sosai gidan ya tsaru kaida gani kasan na masu abun ne😄.
Ban gama shan kallo ba saida muka doshi sassan gidan,kai na taqaice muku kamar yar qauye na zama.
Ganin sun danyi min nisa yasa na saita kaina tare da qara sauri kar naje na rasa qofar da suka shiga.
Da sallama na qarasa shiga falon inda duk hankalinsu ya dawo kaina.
Zubewa nayi a gaban ummi ina kwasar gaisuwa wadda tun shigowata murmushi yake wanxuwa a fuskarta.
Mata ne guda uku wadanda suke cikin shigar alfarma,duk da nima kayana ba marasa kyau bane amma duk sainaji na takura.
Nidai inajinsu suna jana da hira kawai murmushi nake musu dan burina inganni a dakin ammina.
Sama sama nakejin hirar tasu inda Nake satar kallonsu cikin dabara.
Kana ganinsu kasan yayan ummi ne,dan duk kamar danake ganin daddynsu shahid nayi da Ummi sai naga ashema nafila ne.
sinasir din da mukazo dashi Suka baje a qaton plat sukaita jana har saida na sako muka fara ci tare.
Broz haka Auntyn tamu ta qware a girki?shiyasa har wata qiba kk ta musamman"babbar cikinsu ta fada dan da alama itace sakuwarshi,dan sauran biyun kansu daya kamar yadda komai da suka saka iri daya,saidai daya tafi daya fari amma duk daddynsu shahida ya fisu fari dan kamar ba dan nigeria ba😄
Har suka gama shaqiyancinsu bai kulasu ba don inaga muskilanci sana'arshi ce.
Tuni yaran suka watse kowa ya shiga wasa,nidai duk a takure nake dan ko ido bana iya dagowa.
Mubinah kinga kuje dakinku da khadija naga ta kasa sakewa damu"Ummi tace
Wadda aka kira da mubinah dince ta kama hannuna mukai saman benen gidan.
Allah sarki malam talaka"na fada a raina ganun irin aljannar duniyar dake kan benen.
Wani daki muka shiga wanda aka tsara komai da kalar red,dan dole na saita kaina dan karta fahimci halin danake ciki.
Haba matar broz dan allah ki saki jikinki,kinga nan ma gida ne dan duka an xama daya"tace tana zaunar dani akan gadon dakin.
Murmushi nayi kawai.
Kinga mu kamar yar uwa haka muka daukeki dan Allah ki saki jikinki"ya kuma fada.
Dai dai nan dayar ta shigo dan nafi tunanin twins ne.
Sakani a gaba sukai suna taban lbr dan dole na saki jikina,dama ni banason nayi shisshigine nida ba yar kowa ba,amma da naga ba wannan a ransu tuni na saki jiki munata hirar scool.
Kasancewarsu masu surutu yasa cikin lokaci kadan mukai kamar dama can mun san juna.
A shekaru zamu iya sa'anni dasu koma su girmeni dan yanzu suna level 200 ne a wata private university dake nan kano.
Sosae nake jin dadin hirar dan rabona da samun wanda zamuyi hira irin hk har na manta.
Iman ce ta shigo da gudunta tana kwalan kira.
Aunty!Aunty wai daddy yace ki fito zamuje gidan Ammi"
Kafin nayi mgn mubina ta riqota.
Aunty kuma iman?ba mummy ba?daga yau mummy zaki ringa cewa kinji darling?"tace tana kama habarta.
Kai kawai iman din ta daga mata.
Kinji broz wai har zai dauke mana ke,shifa haka yake da takura"mufida ta fada.
Har bakin mota suka rakoni bayan munyi sallama dasu ummi.
Ganin da sukayi su shahid a front sit yasa suka fito dasu suka sakani a front sit din.
Nidai yaqe kawai nakeyi dan banason yazo ya bata min rai dan shi yana can gefe yana waya.
Yanxu sai yaushe zaku xo dan allah"nace ina kallonsu.
Kafin aunty anisa ta koma zamuxo insha allah kinsan ita a Abuja take aure jiya sukazo da mijinta da yaranta biyu,basu dade da fita ba kuma kikazo wai ya tafi kaisu park ne"mubina tace dan da alama shahida ita ta gado dan itama surutu ne da ita kamar parrot.
Saida ya gama wayar kafin mukai sallama suka koma mukuma muka bar harabar gidan.
Farin cikina ne ya qaru lkcn danaga mun dosh shiga layinmu.wayyo duk wanda yabar gida gida ya barshi.
Tunanina ya tsaya cak lkcn da mukazo dai dai gidansu ya sadiq.
Ko yanxu yana ina oho?ko yaji sauki allah ne masani.Ko ina nusaiba tayi saurin mantawa dani haka oho.
Bansan mun qaraso qofar gidanmu ba sai da naji an buga murfin mota da qarfi.
Ba shir na dawo hankali na inda naga ba kowa a mota saini kadai.
Da hanxari na bude na fito inda tuni yaran sunyi cikin gida sai gogan naku a tsaye jikin mota.
Banbi ta kansa ba da gudu na shige gida ina dokin ganin Ammina.
Gidan cike yake da yaya da jikoki dan gaba daya su ya aisha da yaransu sunanan.
Duk da farin cikin ganinsu da nakeyi amma inajin haushi akan mantawa dani da sukayi,dan haka direct wajen ammi nayi na rungumeta tare da fashewa da kuka.
[07-23, 20:47] Sistoh: 💙💙RABON KWADO...💙💙
Er mutan ungogo💋💋💋💋
🅿91-🅿96
Ke kuma lapiyarki daga shigowa sai kuka?idan kinsan kuka zakimin ki tashi ki bani guri"Ammi tace dan taga kukan bana qarewa bane,dan su ya zee sunyi mgnr duniya banyi musu mgn ba.
Saida nayi mai isata kafin na share hawayena.
Ammi har kema kin daina sona koh?korata ma kikeyi sbd bakiso ki ganni koh?"nace hawaye na qara zubomin.
Haba auta,taya zaki ringa fadar haka bayan kinsan kaf cikinmu Ammi tafi ji dake"ya zee ta fada.
A baya dai idan aka fadi haka zan gasgata,amma yanxu wlh bakwasona"nace cikin kuka.
Kinga ni wannan dramar ta isheni haka,keda kika dade bamu ganki bs maimakon kizo ki faranta mana rai sai kizo kina mana kuka"ya ruqayya ta fada.