Sashe 9
Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*K'arshen* *Labarin* *Hanan* datake bawa Nasma ,
*Cigaban* *Labari*
Nasma ajiyar Zuciya tayi sannan tace " tabbas kinga rayuwa a zaman ki na gidan Kawu , sannan nan gidan ma akwai tarin k'alubale wanda zaki fuskanta , dan nan d'inma bawani gidan zama bane , Hanan ta goge Hawayen dake fuskar ta tace " wallahi Babu abinda yabani tsoro game da cikin gidan nan tamkar yadda Alhaji ya kusanceni ta baya , Bantab'a sanin Namiji ba amman nasan Ance haramun ne kusantar mace tabaya , Nasma a tsorace ta dubi Hanan tace " ta baya fa Aunty Hanan ? Kai Hanan ta d'agawa Nasma Alamar Ae dagaske , Salati Nasma tafarayi tana tafa hannu , can tace " kenan wannan dalilin ne yasa duk Matan da Abba yake aure suke ficewa , Tabbas ina mamakin Yadda akayi duk wacce Abba zai aura a ta hud'u saita fita , ashe wanna ce take faruwa dasu , Lallai Yau na tabbata Abba bashida Imani da tausayi , sannan bashida cikakken ilimi akansa , da sauri Hanan ta toshewa Nasma baki tana fad'in "kidaina wannan furucin ga Mahaifinki , duk lalacewar Uba dole za'a kirasa da Uba , addu'a yakamata ace kinayi mishi Allah ya shiryashi yaganar dashi , Nasma Hawayene ke zuba ta cikin Idanunta tana ayyana wa a zuciyar ta " Inama bashine Mahaifinta ba , inama ba agidan aka haifeta ba tabbas wannan ba Mahaifin k'warai bane , Hanan tace " Inaso insan labarin cikin gidan nan wanda kikace zaki gayamin Shi ....
Nasma ta goge hawaye tace " yanzu zanfad'a miki yadda cikin gidan nan yake , sai dai akwai wani abinda yake bani tsoro Aunty Hanan, Hanan tace "Kamar me kenan ? duk wad'anda Abbana yake aura yana saka to tabbas zakiga basa dadewa suke Mutuwa , take Hanan taji hanjin cikinta ya Juya wani zawo taji yana neman zubo mata , ta dubi Nasma tace "Shikenan nashiga Uku ni Hanan , yanzu banida ranar dazan fita daga gidan nan kenan ? in kuma nafita Mutuwa zanyi kenan ? Kuka ta fashe dashi tana fad'in "Wayyo Ammina shikenan bazan k'ara ganinkiba , shikenan Afrah dasu Ya Zunnur kowa bazan sake ganinsaba , Zoben da Ya Zunnur yasa mata a hannuwanta tafara dubawa tamkar shi take gani , murzasa take tana zubar da hawaye tabbas sai yanzu tagane San Ya Zunnur takeyi , dan kullum kafin ayi mata aure intashiga damuwa tana duba Zoben takejin sanyi , Nasma ce ta dafata tace " Inaso ki nutsu ki daina damuwa ki cire komai aranki , insha Allah saikin bar wannan gidan cikin k'oshin lafiya batare da kin Mutu ba , nayi miki Alk'awarin zanfitar dake daga gidan nan namu batare da kindad'e ba.........
*Last* *Page* ✍🏻
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *Ta wannan* *Number* 07046107812 *Kuyi* *K'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *Akan* 200 *Kacal* _Kusiya_ _Kukaranta_ _Cikin_ _Aminci_ 🤝🏻🥰
*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_😍🌹
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ 👩🏿🦳👩🏿🦳
✍🏻 *MD.*
12.
Hajiya Hajjo ce tashigo cikin kitchen d'in , duban Hanan tayi wacce tashiga tura ice cikin Murhu tana goge gumin dake zubo mata na tsoro , ta dad'e a tsaye a gurin tana k'arewa kitchen d'in kallo kafin tajuya ta fita batare da tacewa Hanan ci kanki ba , tana fita Hanan ta sauke wata ajiyar zuciya tana Hamdala da godiya ga Allah dayasa Hajiya Hajjo bataga Nasma ba , Nasma itama fitowa tayi sannn ta lek'a taga ba kowa tadawo suka ci gaba da aikin , Hanan tace " nifah kawai ina ganin yakamata Aunty Nasma kibar aikin nan haka ki fita kar Hajiya Hajjo tadawo , Nasma tace " to bari na kad'a miki miyar sai nafita inyaso saiki sauketa , tuni Nasma ta mik'e ta hau kad'a miya tana gamawa ta lek'a taga ba kowa ta fice da saurin ta .....
Nasma tana fita ba dad'ewa Hanan taje tafad'awa Hajiya Hajjo ta kammala girkin , Hajiya Hajjo tace " kije palor cikin gida ganinan zuwa yanzu , Hanan tace to sannan tafita daga cikin d'akin Hajiya Hajjo d'in ,
d'akin Nasma Hanan ta nufa , tana zuwa taga Nasma na zaune tana karatun Alkur'ani , zama tayi har saida Nasma takai aya sannan tadubi Hanan tace " ina fatan bawanda yaganki lokacin dazaki shigo d'akina ? Hanan tace gaskiya babu kowa a tsakar gida , nima yanzu zuwa nayi kirakani palor cikin gida dan bansan ina ne ba , Nasma tace " Hajiya Hajjo ce tace kije can kenan ? Hanan tace ae itace inafatan dai lafiya bawani laifin nayi ba , Murmushi Nasma tayi sannan tace " ba laifin da kikayi sai dai yau zaki fara cin Abinci cikin Jama'ar gidan nan , Hanan tayi jugum tana kallon Nasma , Nasma ta mik'e taje tayiwa kur'anin ta wajen zama sannan tace " tashi muje karta rigamu zuwa , Hanan ta mik'e suka fito suka yi hanyar Babban palor cikin gida.....
Suna shiga cikin palor Kowa na cikin palor yafara kallon Hanan , dayawa wasu yaran dake cikin gidan basusan Daddyn nasu yakuma wani auren ba sai yau , yarane k'ananu zasuyi su Ashirin a zune kufi kufi dasu , kana kallon sai sunbaka tausayi saboda yadda suke , kayan arzik'i babu ajikinsu kowanne yana zaune yayi jigum ko walwala basu da ita irin ta sauran yara , Nasma tasamu guri ta zauna sannan ta dubi Hanan tace " ki zauna kema , palor babu komai a cikinsa sai capet da aka shimfid'a dukansa , sai wata Tv 'yar k'arama da ita kuma irin ta dacan , Hanan zama tayi itama tana kallon yaran tamkar wad'anda suke a gidan birsin , cikin zuciyarta take fad'in " Anya Alhaji Nasir zaiga Rahamar Allah kuwa cikin lamarinsa ? wannan zalincin har ina kalli yara wad'an da yadace ace suna tare da iyayen su Mata suna basu kulawa amman ji yadda suke rayuwa , tabbas da wannan rayuwar wanda ace a gidan marayu suke watak'ila zasu samu gata fiye da nan , tunda ta zauna bata k'ara cewa komai ba , can sai ga Hajiya Hajjo d'auke da k'atuwar Roba a hannu , tana shigowa ta dubi Nasma tace " kije kicewa su Alawiyya da Hindatu suzo , Nasma tace to ta mik'e tafita ....
Hajiya Hajjo tashi tayi takuma fita , Hanan hawaye taji yana zubowa a kan kuncinta , tabbas wannan ba gidan zama bane , a gaskiya Kawu ka cuceni da ka auramin wannan mugun mutumin , ganin wata yarinya tayi wacce bazata wuce shekara uku ba tazo wajenta tana gwarancin " Ummata kibani abinci naci da kanki karsu Habibu sucinye , Hanan wani kuka taji yazo mata ta rungume yarinyar tafara kuka , kana ganin yarinyar kasan wanka ma bayi mata akeba gashin kanta yayi duk'u duk'u , Nasma ce tashigo cikin palor , tana hango Hanan rungume da yarinya tayi sauri ta k'araso ta janyeta daga jikinta , komar da ita tayi cikin sauran yaran sannan tacewa Hanan " meyasa zakiyi hakan ? kinsan hakan zai iya janyo miki matsala me girma a wajen Daddy da Hajiya Hajjo , duk wani tausayin su da zakiji a yanzu ki adana shi bayanzu ba , kibari musamu mafita sai musan yadda za'ayi , Hajiya Hajjo ce tashigo shine yasaka Hanan da Nasma yin shuru , Hajiya Hajko tace " ke Nasma baki gaya musu nace suzoba ne najisu shuru ? Nasma tace nafad'awa kowa kina kiransu ... shigowar su tasa Nasma yin shuru , Hajiya Hajjo tadubesu tana hararar su tace " saikun ga dama zakuzo kenan ? Alawiyya tace " to ke wacece da za'ace kina kiran mutum saiya taho , Hajiya Hajjo tanajin hakan tasan yau Alawiyya ta gaji sotakeyi tayi abinda Alhaji zai saketa , batabi ta kanta ba ta hau zubawa yara Abinci , duka wannan bataliyar yaran ahad'e sukecin Abinci , sannan ta zubowa wa 'Yan matan ciki tare da Nasma suma tabasu , saikuma ta zubo musu ita da Hindatu da Alawiyya sai kuma Hanan , tuni kowa yafara cin Abincin sukayi tsit dasu .....
Kafin kace meye tuni yaran nan suncinye nasu tuwon, sai faman sid'e hannu suke suna zare ido alamar basu k'oshiba , wamnan Yarinyar datazo gun Hanan itace take kuka tana duban Hanan tana cewa Umma ban k'oshi ba suncinye , Hanan hawaye ya ciko idanunta tasaci kallon Nasma wacce keyi mata nuni da karta kula yarinyar nan , Hanan kwata kwata kasa cin Abincin tayi tana duban yarinyar , tuni su Hajiya Hajjo sunkusa cinyewa dan ko sau d'aya basu kulataba , Suna gama cinyewa Alawiyya ta mik'e tana harare harare tafice abinta , itama dai Hindatun tashi tayi ta fice Abinta , saida Hajiya Hajjo tagama sid'e kwano sannan ta mik'e tacewa su Nasma kufito da kwanuka inkungama tasa kai ta fice......