Sashe 7
Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai muka zaga gari tamkar kar mudawo dan dad'i , Ya Haidar yayi mana siye siye dayawa sannan muka nufi gun partyn Abokin nasa , muna zuwa wajen duk idanuwa sukayo caa. Akan mu tamkar a lashe mu , Nan Abokan Ya Haidar suka fara fad'in " Wow Aboki wad'an zafafan Babys d'in kuma fa ? had'e rai Ya Haidar yayi yana fad'in " Banson iskanci k'anne na fa , shewa suka fara suna fad'in " wallahi daga yau munkoma cema Yaya Zaki , da sunan da suke kiransa dashi kenan , dariya yasa sannan muka samu guri muka zauna , ba laifi Partyn Birthday d'in nasa yayi kyau sosai , Ya Haidar suna filin rawa yabamu wayarsa muna kallo kawai saiga kiran Ya Zunnur , duban Afrah nayi nace " kid'aga kice masa baya nan , dubana tayi tace " tabb wallahi sai dai ke kid'aga , muna haka har kiran ya katse bamu d'agaba , sai da yayi kira Uku sannan nad'aga , jinayi yana cewa " gidan Uban wa kuka tafi kaida yaran nan ? shuru nayi nakasa magana , dan har jikina yafara rawa tamkar mazari , k'ara maimaita tambayar yayi cike da zafinsa nace " Ba Ya Haidar bane wayar tana hannun mu shi yana gurin Rawa , wata uwar Ashar naji Ya Zunnur yayi yace " wajen Rawa fa tabbas Haidar bashida hankali , shine ya d'aukeku har gun Rawa inane wajen ? tuni Afrah ta karb'e wayar ta kashe , da sauri na dubeta nace " yakika kashe wayar kinsan bala'in dazai mana akan kashe wayar nan kuwa ? Afrah tace " ai wanda yayi mana bala'in munkashe waye akan yaji wajen da muke yazo ya kunya tamu , Ya Haidar muka gani ya nufo wajen mu yana murmushi , muma kawai bamu nuna masa komai ba mukace " yakamata kazo mutafi gida fa kar dare yayi dayawa , lakacewa Afrah hanci yayi yace " daman tafiya nazo muyi dan nima inason in huta , mik'ewa mukayi sannan mukayi musu sallama muka tafi gida.....
Muna isa harabar cikin gidan mukayi tozali da Ya Zunnur tsaye yana safa da Marwa , take naji cikina ya karta tamkar zanyi gudawa , dan gaskiya ina bala'in tsoron Ya Zunnur , ita kuwa Afrah gani nayi ko ajikinta , bare kuma Ya Haidar da baisan wainar da ake toya waba , hutunan mu Ya Haidar yafara nuna mana yana cewa tunda nayi posting d'inku a IG.Da Tiktok nake samun followers , dariya Afrah tayi tana fad'in " ai mud'in bana wasa bane ko Sister ? duk jikina bawani kuzari nayi yak'en dole kawai nace Ae, ai bank'arasa had'e bakina ba naji an bugo k'ofar Motar da k'arfi tamkar za'a ballata.......
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *Ta* *Wannan* *Number* 07046107812 *kuyi* *k'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *Akan* 200 *Kacal* _Kusiya_ _kukaranta_ _cikin_ _Aminci_ 🤝🏻🥰
*Nagode* *Masoya*
*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ 😍🌹
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ 👩🏿🦳👩🏿🦳
✍🏻 *MD*.
11.
Nasma zata k'arayin magana kenan taji shigowar Daddyn su , mik'ewa tayi tadu besa tace "Daddy sannu da zuwa , batare da tajira ya amsa ba tafice abinta da kwanon da sukaci Abinci ita da Hanan , Alhaji Nasir duban Hanan yayi yana wani murmushi ganin tayi wanka tayi kyau abinta , kallon ta yayi sannan yace " Amarya ba magana naga nashigo ko sannu da zuwa bakiyi min ba bare insamu tarba ta musamman , Hanan cike da jin haushi tare da wata irin tsanar Alhajin tace " sannu da zuwa taja bakinta daga haka tayi shuru , shikuwa Alhaji Nasir ko ajikinsa haka ya hau cire babbar rigar sa yana ajewa , daga nan ya cire ta ciki itama da wando , daga shi sai singlet da gajeran wando yazauna dab da Hanan , d'an matsawa tayi dataji jikinsa yana gugan jikinta , had'e fuska yayi sannan yace " naga kina matsawa daga kusa dani saikace kinga wani dodo , sadaki na biya sannan aka bani ke dan haka dole nayi yadda nakeso dake batare da wani yatakamin birki ba, Hanan mik'ewa tayi tsaye tana fad'in " Gaskiya Alhaji bazan iya jurewa wannan Abin naka ba , koda sadaki kabiya ai bata hanyar data dace kake nemana ba , sannan farin saninka ne niba sonka nake ba kawai dai anfi k'arfina ne , Alhaji Nasir tuni ya mik'e ya doshi Hanan ya matseta a bango yana fad'in "sake mai matamin maganar dakika fad'a , inaso kisani ko kina so na ko bakya sona tunda har nariga dana aureki dole ki zauna dani , maganar kice bana kusantar ki ta yadda yadace wannan kuma ra'ayina ne hakan , tunda harna biya sadaki haka zaki cigaba dayimin biyayya , janyota yayi tamkar d'azu ya jefata kan gado kafin tayi yunk'urin tashi ya danneta , dayake Alhajin k'arfaffane gashi da jiki shiyasa bazata iya k'watar kanta ba , tanaji tana gani yakuma kusantar ta kuma yanxu ma ta baya yayi , Kuka sosai Hanan take tana kiran sunan Amminta tazo ta ceceta , bai d'agata ba har saida yabiya buk'atar sa sannan ya d'agata.....
Bayan yayi wanka ya fice da k'yar Hanan ta iya rarrafawa tashiga band'aki ta gasa jikinta sannan tafito , kuka tashiga yi sosai har zazzab'i ya rufeta , wannan wacce irin masiface haka , saikace wani dabba ace yana kusantar ta ta baya , anya ba guduwa zatayi ba takoma can wajen Ammin ta , wata zuciyar ta tuno mata da maganar Nasma datace " duk wacce Alhaji yasa keta bata dad'ewa take mutuwa , tsoro ne yakuma kama Hanan ta fashe da wani kuka me tab'a zuciya a haka har bacci ya d'auketa.....
A can Lagos..
Tunda Kawu Idi yace yataho da Hanan Ammi tashiga damuwa , dan tafi kowa sanin halin Kawu Idi dakuma Matarsa Safara'u , tabbas tasan Hanan saita shiga damuwa avwajen su sosai , kullum cikin yiwa 'yarta addu'a take Allah yatsareta duk inda take , Afrah kuwa kullum cikin zancen Hanan take , koda Abban su Afrah yadawo sosai yayiwa Ammi fad'a akan tacire damuwa akan Hanan d'in tunda da wayonta ai bak'aramar yarinya bace , Ammi taso ace yabata goyon baya ta anso 'yarta tarik'eta amman taga hakan baiyu ba , saima turo mata zawarawa dayakeyi akan tazab'i guda a ciki tayi aure tunda bata wuce aure ba ......
Tunda su Ya Zunnur suka koma Sch karatun ma wani lokacin gagararsa yake , kullum cikin tunanin Hanan yake , xoben dake hannunsa me farkon sunanta shi yake murzawa yana sumbata , yanxuma idonsa a rufe sai murmushi yake yana tuna yadda yarik'e mata hannu yana saka mata zoben , a hankali ya furta Ina Sonki Hanan Beauty , wata zuciyar tace " meyasa baka gaya mata kana sonta ba ? yanzu idan wani yaje ya tusa mata soyayyar sa a zuciyarta fa kai kuma azakayi ? tuni yayi saurin dakatar da zuciyar sa yana fad'in " Hanan tawace nikad'ai , duk wanda yayi gigin saka santa aransa to saidai yayi dakon asara , wayar sa ya d'auka yakira Number Ummansa , saida takusa yankewa yaji and'aga muryar Afrah yaji tana fad'in " Ya Zunnur Umman bata nan tafita tabar wayar a gida , cikin isarsa da ginshira irin tasa yace " wato sai ke kenan kina d'aukar mata waya kina kiran samari ko ? Afrah ta shagwab'e tace "nifah banida wani saurayi Ya Zunnur , kawai nima ring d'in naji nashigo d'akin d'aukar kayana , Zunnur yace " to intadawo kice nakira ina gaidata , sannan inaso kigayawa Ammi kice " nakira wayyar ta bata d'agawa lafiya kuwa ? Afrah tace " wallahi tunda wannan Kawun yazo ya d'auki Hanan yatafi da ita shikenan Ammi tadaina sukuni , wata irin zabura Zunnur yayi tare da fad'in " what , kina nufin kice Hanan ankomar da ita Jos wannan gidan ? Afrah tace ae. Kusan wata biyar ma kenan , nifah sanake Abban mu yasanar daku shiyasa , kuma kaga nibani da waya Umma kuma sai yanzu tayi waya itama , haka Ammi itama , Zunnur salati yashiga yi sannan yace taje takaiwa Ammi waya.....
Lokacin da Afrah takaiwa Ammi waya samunta tayi tana goge hawaye , tana ganin Afrah tayi saurin k'ak'alo murmushin dole tana fad'in " oyoyo 'yata har antaso daga Sch d'in ? Afrah jitayi tausayin Ammin yakamata , tabbas tasan tunanin Hanan takeyi , mik'a mata wayar tayi tace " ga Ya Zunnur zakuyi magana ta juya ta fice ...
Ammi ta kara wayar a kunnenta suka fara gaisawa , sannan yace "Ammi dama Bayan tafiyar mu babu dad'ewa Akazo akatafi da Hanan amman bamu sani ba ? shuru Ammi tayi batare da tace dashi komai ba , cigaba da Magana yayi yace " a gaskiya banji dad'in komawar Hanan Jos ba , saboda kwata kwata nidai bana k'aunar zamanta agidan wannan Kawun nata , Amman Allah yasa hakan yazame mata Alkairi , kuma insha Allah indai munsamu hutu zanje Jos d'in naganta , Ammi sosai taji dad'in kalaman Zunnur d'in , dan yana da Hankali sosai yafi Mahaifinsa tsayawa yayi hangen nesa , sai da suka d'an tab'a hira har saida yaji tasaki ranta sannan yayi mata sallama ....
Ita kuwa Ammi daman lokacin ma Bacci takeyi tayi wani mugun mafarki akan Hanan , shine tana tashi taji hawaye na zuba aidanunta har Afrah tazo tasameta a haka......