Sashe 14
Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hanan da Nasma suna fitowa da sand'a suka shige d'akin Hanan , Kowacce kanta ya kulle sunkasa furta komai , can Nasma ta nisa tace " tabbas lokacin barin gidan mu yayi Hanan , nikaina da bansan dangina ba na wajen Uwa dole nabar gidan nan, bazan iya zama anaci dani da haram ba kuma kud'in tsafi , Hanan tace " kema kenan dayake mahaifinki inah gani kuma tabbas da da hali yau zanbar gidan nan na gudu wajen Ammina , Nasma ta dubi Hanan tace " a wajen fitowar mu Daddy yaganmu dan naga lokacin daya juyo , sai dai baiga jikinmu ba motsin fitar mu kawai yagani , dan haka barin gidan mu adai dai lokacin nan bazai yuwuba , yanzuma haka tashi nakeso nayi na wuce d'akina dan karya fito yayo nan d'akin yaganmu , Hanan tuni taji wani tsoro ya kamata tace " dan Allah inbiyoki d'akinki Aunty Nasma wallahi tsoro nakeji , Nasma tace " zaman mu waje d'aya yanzu hatsarine kiyi hak'uri ki zauna a d'akin ki , kawai abinda nakeso dake kiyawaita addu'a , ji sukayi anyi sallama muryar Islam d'aya daga cikin 'Yayan Alhajin tace " Aunty Hanan kizo inji Hajiya Hajjo zaki d'ora girki , Nasma ta dubi Islam tace " kice gatan zuwa kuma karki nuna kinganni cikin d'akin nan kinji , kai Islam ta d'aga alamar taji sannan tafita , Hanan ta dubi Nasma tace " wallahi bazan iya girkiba banajin dad'in jikina , dafa kafad'ar ta Nasma tayi sannan tace mata " ki daure kije kiyi zamanki cikin d'akin shima hatsari ne , kuma indai naga bakowa ai zanzo intayaki , tashi kije nima yanzu zantaho , Nasma sai da ta lek'a taga babu kowa sannan tafice daga d'akin......
A can Lagos kuwa tuni Abban su Zunnur ya d'aurawa Ammi aure da wani Abokinsa , Ammi kwata kwata batason auren dan ita haryanzu bata cikin nutsuwar ta , tuntafiyar Hanan haryanzu bata k'arajin muryar 'Yar ta ko kuma ganinta ba , tabbas tasan Hanan duk inda take tana buk'atar taimako ajikinta taji hakan , Haka tatare da k'udurin bayan kwana biyu zata tambayi mijinta taje Jos tagano 'Yarta ........
Alhaji yana fitowa daga b'angarensa ya shiga zagaye cikin gida dan gane waye yake shigar masa d'aki , Hajiya Hajjo yaci karo da ita tana zaune tana yanke farce , dubanta yayi yace " Hajiya niko bakiga wasu sun gilma ta nan ba ? Hajiya Hajjo ta d'ago ta dubesa sannan tace " wasu kuma Alhaji to kamar suwa ? wucewa yayi yana fad'in " barsu kawai bari naje .....
Kitchen ya nufo ganin hayak'i yasan girki akeyi , Hanan ta sunkuya tana gyara wuta taji anrik'eta ta baya , yadda taji rik'on tagane ba Nasma bace Wannan dagaji Namiji ne , da sauri ta juyo sukayi ido biyu da Alhaji aikuwa sai taga tamkar shima jinin fitowa yake daga cikin idonsa , wata k'ara tasaki tare da jan baya zata fad'i da sauri Alhaji ya rik'ota tayo jikinsa a Sume , Take Alhaji Nasir yasaka ayar tambaya akanta , meyasa dan tagansa zata yi irin wannan k'ara ? ............
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_👩🏿🦳👩🏿🦳
*Zee* *MD* ✍🏻
18.
Bayan Alhaji Nasir yagama ganawa da dodon tsafinsu fitowa yayi daga cikin dak'insa , darak d'akin Hanan ya nufa dan tabiya masa buk'ata , Yana shiga yasa meta a takure a jikin gado ta had'a kai da guwa tana goge hawayen idonta , motsin shigowa d'akin da akayi yasa ta d'ago kanta a muk'ar tsorace , ganin Alhaji Nasir ba k'aramin fad'uwar gaba tayi ba , da sauri ta mik'e tsaye tamkar zata zura da gudu , yana k'arasowa tana matsawa a haka har ta k'urewa bango , dab da ita ya k'araso numfashinsu na dukan juna yace " meyasa kwana biyun nan kike guduna ne ? cikin zuciyar Hanan tace " kaid'in matsafine mugu azzalumi , a fili kuma shuru tayi batare da ta tanka masa ba , ganin hakan yasa Alhaji Nasir fincikota a zuciye ya jefata kan gado tare da danneta da duka k'arfinsa , ai tuni Hanan tafara kuka tana fad'in " dan Allah kad'agani karka kusance ni , wallahi bazan iyaba nagaji da aurenka kasakeni mugu azzalumi kawai .......
Alhaji Nasir tuni yaji ransa yayi mugun b'aci , Wato itama tafara shirin komawa tamkar sauran matan dayasaka , to tabbas zata yabawa aya zak'inta , dole zaiyi bincike a kanta ko tasan wani abu a game dashi , a haka ya danneta sai daya biya buk'atar sa ta inda yasaba wato bayanta .......
Bayan ya kammala ya mik'e tare da dubanta tamkar ta suma haka ya maida kayansa ya gice , daman indai Alhaji Nasir ya kusanci matansa to baya wani tsarki , a haka yake maida kayansa sannan yanufi d'akinsa yaje yayi tsarkin akan k'waryar tsafi ......
Hanan ta dad'e a hakan kafin ta mik'e k'afarta tace batasan zancen nan ba , kuka takeyi sosai tana fad'in " wayyo Allah Ammi na dan Allah kizo ki ceceni zasu kasheni , Kuka take sosai har muryar ta tadashe ta daina fita ....
A hankali ta lallab'a ta sauko tashiga toilet d'in dake cikin d'akin ta gyara jikinta , wanka tayi tagasa jikinta da ruwan zafi sosai , k'atarta tak'i takuwa sosai ta rik'e . Haka ta dunga d'ingisawa har tafito daga toilet d'in , saka kayanta tayi sannan ta kwanta saboda wani zazzab'i dake barazanar kamata , lullub'a tayi cikin barko tana tunanin yadda za'ayi ta gudu daga cikin gidan......
Zunnur tunda yakoma Sch yakasa kwanciyar hankali , kullum tunanin Hanan ga yawan mafarkinta dayakeyi tana kuka , tabbas duk inda Hanan take bata cikin kwanciyar hankali , Haidar har saida ya fahimci d'an uwan nasa yana cikin damuwa , haka yasashi a gaba da tambaya amman fir Zunnur yace bakomai kawai bayajin dad'i ne ...
Hanan tana ta tunane tunanenta har bacci yayi awon gaba da ita , Nasma so biyu tana shigowa cikin d'akin tana ganin Hanan nayin Bacci , ana biyun ne ta zauna tana jiran ko Allah zaisa ta farka , Ihu Nasma taji an kurma a tsakar gida , da sauri ta mik'e ta fito dan taga menene , ihun da aka cigaba dayi yasa Hanan ta farka a tsorace , da sauri ta mik'e daga kan gadonta tana d'ingisa k'afa tayo hanyar waje ,
Lokacin duka yaran gida sunfito sai kuka sukeyi , Hanan naganin Haka taji gabanta ya yanke ya fad'i tuni tafara Kukan itama tana tambayar meye , Yarinyar da Hanan d'in ke mutuk'ar so wato Aysha itace ta mutu , kuma itama mutuwar ta tamkar yadda sauran 'Yan uwanta sukayi haka tayi , Hanan yanke jiki tayi tafad'i tuni Nasma tayo kanta da gudu , Nan tashiga yayyafa mata ruwa amman shuru ko motsi , Nasma kuka tashiga yi sosai tana fad'in " dan Allah Aunty Hanan kitashi karki tafi kibarni plss , nariga na saba dake kece nake gani nasamu farin ciki ki taimaka plss , shuru Hanan ta daina motsi Yaran gida tuni sunzagaye ta sai kuka sukeyi suma , Nasma takuma zubawa Hanan Ruwa tana jijjigata tana fad'in " kitashi Hanan karki mutu bakiga mutuwar Daddy ba , tabbas nasan bazaki mutu yanxu ba har sai munga irin mutuwar wulak'ancin da Daddy zaiyi , kitashi dan Allah mucika burin mu kar mubari sauran yaran ma su Mutu , kwata kwata Nasma ta fita a hayyacin ta batasan Alhaji Nasir yazo wajen ba tuni ......
Hankalin Ammi kwata kwata ba a kwance yake ba , dan kwana biyun nan mafarkin datakeyi na Hanan yayi yawa , koyaushe sai taga anbiyo Hanan d'in wasu jibga jibgan maza , kuma koyaushe tana ihu tana fad'in " Ammi na kizo ki ceceni karsukasheni , shiyasa yau da tatashi ta k'udurta aranta tabbas gobe zata tafi Jos dan gano halin da 'Yar ta take ciki ........
A b'angaren Zunnur ma tuni ya shirya tsaf dan k'ara dawowa Jos , dan wannan karan bazai k'yale Kawun Hanan ba duk inda take saiya kaisa yagaji da rainin hankali , batare da yakuma gayawa Haidar ba ya kuma shiryawa dan yana so gobe da sassafe ya wuce garin Jos......
Safara'u tuni anshirya Had'uwa da Alhaji Nasir , dan ta k'udurta a ranta ko ta halin k'ak'a saita shiga cikin gidansa , in ma yace bazai aureta ba to tabbas zatasan yadda tayi yadunga kusantar ta harta samu rabonta itama , ai tunda Hanan ta wulak'an tata tabbas saita d'au fansa itama.....
Alhaji Nasir duk irin maganganun da Nasma tayi yajisu , amman dayake d'an duniya ne saiya share ya k'araso wajen tamkar baijiba , lokacin Hanan ta farfad'o Nasma na rik'e da Hannunta , duban Nasma Hanan tayi sannan cikin muryar Kuka tafara magana " Aysha itama ta Rasu irin yadda su Abbas sukayi ? meyasa Alhaji yake kashe Yaransa da Matansa ? Alhaji Nasir dayake tsaye yana jinsu cikin ransa yace " tunda har kuka riga kuka ganeni to tabbas kuma taku tazo k'arshe , daman kune wad'an da kuka shigarmin d'aki to tabbas saikun bisu kuma , dan barinku a raye barazana ne ga dukkan wani burina danake dashi , a fili kuwa tuni yabar wajen dan kar su ganshi ma bare su fahimci yaji abinda suke fad'i.......
Sosai mutuwar Aysha ta kuma hargitsa Hanan , nan tak'arajin tsoron Alhaji mutuk'a Koda yaushe tana tare da Nasma , yanzu kwata kwata ma tadaina kwana a d'akinta ta koma d'akin Nasma , ita yanzu Nasma ta daina tsoron komai ga wata muguwar tsana datayiwa Mahaifin nata , tabbas tayi danasanin zuwa duniya ta tsatson azzalumin Mahaifi irin Alhaji Nasir....